Sashe 115
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Abunda bai sani ba Sakon Daya Turama Inteesar ba ita ta gani ba Munari ce,Domin yau din da Safe suka Shiga School shima Assigment suka yi Submitting,suka Dawo gidan Mama suka kwana Daman bayan sun Dawo kuma suka yi Girki,Da Niyyar da sun gama zasu je gidan su Munari,To bayan sun gama ne Duka aikin su ne Mama tana Falo ta samu Barci Saman kujera ita kuma Inteesar ta shiga wanka Munari tace bazatayi wanka ba sai anjuma Tunda Tayi da Safe Inteesar tace sai ta karayi bazata iya Fita hakanan ba Tayi kaurin Kitchen Munari ta tabe mata baki ta shiga wanka tana mata Dariyan kazama Tana jinta bata tanka mata ba..
Tsakar gida Munari ta Fita ta Dauro alwala tazo ta shimfida Darduma tayi Salla Ta idar kenan tana kan Sallahya Tana Lazimi taji shigowar sako Daga wayar Inteesar wayar tana kusa da ita ne Daga bakin gado sai ta saka Hannu ta Dauko Tasan Passaword din Inteesar yasa ta saka ta Bude Tana Budewa ita bama da Niyar ganin wanda ya Turo sakon ba sai dai ganin Sunan YA IMUâ¤ï¸ Da Love agaba alamun Shi ya Turo Sakon ya bata mamakon da batasan Sadda ta shiga Sakon ta karanta ba Mamaki ya kara kamata ita dai Ya Imu Daya ta sani..Kuma in shine yaushe suka Fara haka da Inteesar bama haka ba Shi yana da Lokacin Tura ma mace Sako ne..?kodai wani ne bashi ba..? Bata gasgasta ba sai da ta jawo wayarta ta Kwafe lambar Imran ta Saka awayar wata Tana Danna Wajen Kiran Sunan Daya Fito ya kara bayyanar mata da komai Batasan Sadda Dariya ta kamata ba Ya Imu da Inteesar What a pecfect martch,Bata Tsaya sanya ba ta koma Cikin Masages din ta Rika karantawa Tunda Daga Farko Tana karantawa Tana Tsintsiran Dariya ita kadai Ganin irin yadda Imran din ke Rubutoma Inteesae sako kamar Dole?Wannan wani irin Soyyyace..! Lalle ta yardan ma kanta Ya Imu ne na Dabam ne taga duka Sakonnin da Inteesar ke Turamai yaki bata amsa Duk Sai taji bataji Dadi ba Har ga Allah Zata Fi kowa Jin Dadin wannan Lamarin Sai dai Tana Tsausayama Inteesar Zata Sha Wahalan Soyayya da Imu saboda Baya bama Masu zama dashi Damar Saninsa in yau yazo da wannan kalan gobe wani ne,Ta fara Tuna duk Abubuwan da suka Faru da yawan mganarsa da Inteesar ke mata da yawan Damuwa dashi dashi kanshi Yadda yayi Fada da Khamis a Dukku Saboda ita Allah Sarki su kuma irin su haka Salon Soyayyarsu take mai Wuyar Sha"ani
Tana da Tabbacin sun kamu da son juna basu sani ba,Soyayyar da ake Kira Makauniyar soyayya ta Tabbata Inteesar bata Fahimci Feeling dinta ba Shiyasa bata taba gayamata ba Gabadaya sai Tsausayinsu ya kamata Tuna ga Sajida ta shiga Tsakiyarsu,Ta Tabbata Duk da ya Hallata ya Hadasu Dukkansu ya aura ammh Hakan bamai yuyu bame Saboda Kishi kuma sannan su yan"uwan juna ne hakan zai kawo Tarin mtsaloli masu yawa Barinsa shine mafi Alheri.
Tana cikin wannan Halin ne taji Kiciniyar Bude Kofar Tiolet din yasa tayi Saurin maida mata wayar ta ijiye sai ta Dauki Tata tayi kamar Tana Latswa.
Inteesar na Fitowa bata Zargi komai ba Ta tambayi Munari ko Tayi sallah ne tace mata eh itama ta Dauro alwala tana gama Shafa Lotion dinta ta saka Dogowar rigarta baka ta Zurma Hijabi Ta Tada Sallah bata idar ba Daddy ya Kira Wayar Inteesar,Munari ta Dauka Jin ita ne yasa suka Fara gaisawa kafin ya bama Umma su tsinke da Hira,Umma ita yanzu ta zama mai ya"ya Biyu Inteesar da Munari suna wayar ne Imran yayi ta kira ita ko ji ma batayi ba,Har Inteesar ta idar da sallah suka zo suka Hadu suna ta wayar Har Umma ta gaji tace subama Mama wayar Lokacin har tatashi tayi Sallah suka Mikamata wayar ta cigaba da mgana da Ita.
Imran yana Tsaye ne ammh ya kasa Taka kafarsa Saboda Nauyin Datayimai cikin wannan Halin Sagir ya Fito Daga Shagonsa,Har da zai Shiga Gida,sai yaga Imran din yana nan Tsaye sai ya fasa ya Dawo yazo ya Tsaya agefensa yana Fadin"Mu shiga wajen Mama mu ci Abinci..Tunda bazaka Fadamin meke damiunka ba..!
Yafada Cikin kulawa Jin haka yasa Imran ya Dago Jajayen Idannuwansa yana kallonsa Cikin jin yadda Zuciyarsa ke suya Sagir daya ga Idanuwansa sun yi ja yace"Subhanallah me ke damunka Imu..? Kan mganata ce..? Am sorry bazan kara maka wannan wasan ba indai hakane..!
Yafada Cikin bayyana Damuwarsa Imran Ya Cije bakinsa kafin yace"Ni da wannan yarinyar ne.!
Ya fada kai tsaye saboda bai da wata Munafa Cikin mamaki Sagir ya Kallesa Kafin yace"Wata yarinya..? Sajida..?
Yafada Cikin Dariya Imran ya Saki katon Tsaki kafin yace"wacece kuma Sajida..? Nifa na manta da ita Saboda na Shafe shafinta Tun a dukku..Inteesar nake mgana kanwarka..!
Yafada yana kara jin wani Haushi ya kumesa Sagir yace"Kanwarmu dai ai kaima Takace ko..?
Imran ya kallesa Cikin ido kafin yace"Ta Raina ni ina Kiranta bata Dagawa kuma in na Tura mata sako bata bani amsana ba..? Wai kuma kasan Abunda yasa naji Raina na kuna..?
Sagir kamar gaula ya Girgizamai kai Cikin Bayyana Bacin Ransa Imran yace"Na kirata Call Waiting tun dazu..Kaga kenan tana gani..Ni ne ta Raina bazata Dauki wayataba ammh Tana chan tana mgana da wannan Dan"iskan yaron..!
Yafada yana Cizan Lebensa na kasa da karfi.
Sagir Daya gama yin galala yana Sauraran Imran cikin son Tabbatar da Zarginsa yace"Kara kiranta mu gani..!
Imran ba Musu ya kara Doka ma Inteesar wayar har lau lokacin Call Waiting Cikin Hargagi ya nuna ma Sagir yana Fadin"U see..Na sani Dashi take waya..Ji na nake kamar yanzu na Bude ido na gansa agabana wlh in na Fara Dukansa sai ya Mutu uban wa yace ya Kirata..? Inteesar bazata taba Zama nashi ba Har Abada Ni Imran zuciyata bazata Jure ganinta da wani ba..!
Yafada Cikin Fitar Hayyaci da Bacin rai wanda yasa baima san me yake Fada ba.
Sagir Daya sake baki kawai yana jinsa Baisan Sadda ya saki wani kayattacen Mirmishi ba Kafin ya kalli Imran Ido Cikin Ido yace
"Imu U are in Love...KANA SON INTERSAR..!
da wani mamaki da Razana Imran ya ware idanuwansa masu girma akan Sagir Kalamansa suna mai yawa amsa kuwwa a kunnuwansa.
KANA SON INTEESAR..Wannan So ne..? Yana sonta ne Daman..?
Tambayan Daya Runtse ido yana yi ma kansa kenan.
*Janafty*
3/22/22, 23:14 - Ummi Tandama😇: *GMB2🅿�10*
*Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488*