Sashe 6
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Cikin Ladabi yace"Daddy ba Dariya muke mata bafa..Ita Da Umma ne tana mata Fadan Ta Dibi kaya dayawa Shine tace saboda kada taje yan Jami"a su Raina Sai fa kawai nace Jjc shikenan fa Daddy ta Fara Shagwabarta.."Ya karisa Fada Daidai Lokacin da Umma ta Fito Daga Bedroom din Dake Cikin Falon,Ta kariso kusa da Daddy ta Zauna Tana Kallon Intisar Lokaci Daya Tana Fadin"Ke miye haka..? Ko kunya baki ji ba Godai godai Dake kin Ture yara kasa ke Kin Hau Cinya ko.? Anya Inti kina so ki Girma kuwa.? Yarinya kina Girma kina kara Komawa baya koda yake ba Laifin ki bane na Alhaji ne duk ya Sangartaki.."
Ko kafin tagama Mganarta Bakin Inti ya kusa Fadowa kasa Cikin Sangarta Ta kalli Daddy Tana Fadin"Daddy kaji Umma ko..? Shiyasa nake ta Murna zan Tafi na bar mata gidan.."Ta karishe Fada tana wani Tura baki.
Umma ta tabe baki Tana Fadin"Ai chan bazaki samu Damar yin wannan Sangarta ba..Yaya Amina ba Irin Sakarkarun Matanan bane atsaye take..Ga kuma yayanki Sagir zan ce mai da kinyi wani Abu ya Zanemin ke.."Kawai ba sai Inti ta Saki kuka Kamar wata karamar yarinyar Bashir sai Dariya yake Umma ta kalleta Sororo kafin tace"Yau naga Sakalci Inti wai yaushe Zaki Girma ne..? Kin fa wuce Shekara ashirin Kina Shirin Shiga Jami"a kina Tabara Yau ko aurar dake mukayi Badi war haka kin Haihu.."Ai jin haka sai Inti ta kara Sautin kukanta Tanayi Tana Fadin"Ni ba zanyi aure ba..Kuma bazan Haihu ba.."Kai Dagajin kukan kasan na Sangarta ne Daddy ke Lallashinta yana Fadin"To daman yaushe Autana ta isa aure..!? Ai ba yanzu zaki aure ba sai kin kara girma...Shima sai naga Dacewar Mijin da Zaki aura wanda zai Rikemin ke ya Rika Lallabaki kamar yadda nake Lallabaki sai yayimin alkawarin kula da Hakan kana zan yarda na Bashi Autana.."Ya karishe Fada yana Shafa Kumatunta da Sauri ta Washe baki Lokaci Daya Tana Fadin"Shiyasa nafi sonka..Akan Umma Daddy..Kafi sona..Ita kuwa ssi ta cemin wai ni Shagwabbiyace.."
Daddy yace"Rabu da ita...Duk yan Bakin ciki ne.."Ya Bashir na Dariya yace'Hardani Intin Umma..? Tana wani mele baki Tace"Ni ba Intin Umma bace..Intin Daddynta ne.."Umma na jinta Tayi tsaki Tana Fadin'Nabarmai yayi ta kaya..Ni ai Bashir ne D'ana..Ni Daman ba Mamanki bace Daga Gidan Marayu Alhaji ya Dauko ki.."Baki ta Bare zata kara sakin kuka Daddy ya Riketa yana Fadin"Au kukan zaki mata..? Daman ta Fadane don ta saki kuka..Haushin kinfi sona ne Autana Rabu dasu.."
Washe baki Tayi tana Fadin"Yauwa Daddyna..Ammh zaka Kira Inna Amina kamata mgana ko..? Kaji fa umma nacewa Zata saka D'anta wai ya Rika Dukana.."Tafada Idanuwanta na Cika da kwallah Domin inti akwai Tsoron Duka.
Kanta yake Shafawa yana Fadin"Waneshi ya Dakarmin Auta guda..? Sha kurumin ki ni Dakaina zan kai ki Har kano gaban Innan naki na Bada Amanarki kana naja ma D'an wajen nata kunni komai kikayi kada ya Dakeki ya Lallabaki ne Saboda ke Auta ce.."Murna Ta Farayi ta Rumgumeshi Tana Fadin"Ina Kaunarka Daddyna."Kanta yake Shafawa yana Fadin"Nima haka Auta Daga ke ba Kari Intin Babanta.."Umma Dake Goge ma Abidin Baki Daya bata da Madara tace"Uhm..Bashir tashi ka Tafi gidanka kada ka Biyema wannan Shirmen na Alhaji da yarsa..Kabar Hauwa ita kadai gashi kuma kasan Halin Datake Ciki.."Yana Kokarin mikewa yace"To Umma..."
Yafada yana Mika mata Abida Data Fara Barci ta karbeta Lokaci Daya yana Fadin"Daddy zan tafi..Sai Allah ya kaimu.!
Daddy yace"Shikenan Bashir.Ya ake Ciki kan mganar Tafiyar Inti din..? Kunyi mgana da yaron Wajen Innan naku..?
Bashir yace"Eh Daddy munyi mgana..Lokaci fa ya tafi Tuni sun Fara Lacture ya kamata Cikin Satin nan Tatafi tayi Registration Sati na Sama ta Fara karatu gaskiya.."
Daddy ya Jinjina kai yana Fadin"Shikenan Zuwa Jibi sai muje na kaita..Insha Allahu kafin Lokacin Komai ya kamallah ko Autana..?
Inti ta gyada kai Tana Fadin"Daddy ai kagama Siyan min komai fa Abu Daya ya Rage f..? Yana kallonta yace"Menene shi Autana..? Cikin Daga kai tace"Sabuwar waya Daddy...Taya zan je da Wannan Tsohuwar wayar Jami"a ai sai su raina maka ni.."Ta karishe Fada tana wani Hura Hanci Umma ta saki Baki Tana kallonta kafin Tayi mgana Daddy yace"Hakane kuma fa..To kada ki Damu zuwa gobe Bashir zai je ya Dubo miki wata iri kike so.? Da sauri tace"Samsung Daddy..Ina sonta sosai.."Daddy yace"Shikenan Angama Intin Daddynta..!
Dariya ta saki mai kayatarwa Tana Fadin"Nagode Daddyna..!
Umma dake zaune tace"Ka biye mata kuma..? Wayata fa ko wata Biyar Batayi ba Daka Siya mata bafa..Haba Alhaji bai kamata kana Biye ma yarinyar nan ba..Yakamata ka Rika Duba Rayuwa in yau mune gobe bamu bane Haka koda yaushe Daada na Fadamaka in mukaje Gaishesu taga Inti na wannan Tabaran ko bakomai watarana Gidan wani Zataje.."Yana jinta bai yi mgana ba Illah kallon Inti Dayayi wacce ta batarai yace"Autana jeki ki kwanta kinji ko..? Sai da Safe.."Batayi Gaddama ba ta Mike Tana Fadin"Gud Night Daddy..Umma sai da Safe Ya Bashi ka gaida Anty Hauwa.."Dukkansu suka amsa mata Umma tace"Zo ki Dauki Abida wajen ki zasu kwana..'Baki ta Tura tana Fadin"Wajena kuma Umma..? Tab ni wlh A"a Shegun kukane dasu..Hanani barci fa suke Cikin Dare.."Ta fada kamar Zatayi kuka Umma tace"Allah..? Naga yadda zaki kare in kika Haifi naki..!
Inti na Dariya tace"Daddy na zai Daukan min mai Reno.."da Filon Kujera Umma taRakata dashi Inti ta kwashi Gudu Zuwa Dakinta Tana Dariya Bashir ma Dariyan yake Shi da Daddy,sallama yayi musu ya Biya Kicthen ya Gaida Talatu daya Tarar tana wanke wanke Kafin yayi mgana ma Ta mikomai kulan Umma ta gayamata ya Fice Su Umma ya karama Sallama suka Rakashi da Allah ya kiyaye ya Fice Zuwa Haraban gidan ya Shiga Motar sa Kiran 4matic ya Zuba Hon megadi ya Bude mai get ya Fice Daga Gidan ya Dauki Titin anguwan Rimi inda gidansa yake.