Sashe 140
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Washegari da safe Tun karfe 7:30am na Safe Inteesar ta gama shirinta saboda suna da Test karfe 8am daidai na Safe ne ta Kira Munari tace mata ta jirata kofar gidan Mama gatanan Fitowa.
Ta fito tana Tsaye sanye da shigar riga da wando,wandon plazo ne red sai Rigar top ce mai Dogon Hannu,baka ta sanya bakar abaya tayi Rolling da bakin Vail kafarta sanye cikin Takalmi mai tsini baki mai igiya Ta sanya karamin Farin glass ta zagaye idonta dashi,Karamar jakace a Hannunta da wayarta Lokaci bayan Lokoci Tana Duba Agogon Gucci Dake Daure a Tsitsiyan Hannunta bata so su makara Dr Mahadi bai da Mutumci ko Minti Daya ka kara bazaka shiga Test dinsa ba.
Rumgume Wayarta tayi Saman Kirjinta Tana kallon Hanya ba Kowa sai Wucewar Daidaikun Mutane Tunaninsa take yi mamaki take yanzu wai suna Mtsayin mata da miji..?har yanzu bata Daina mamakin haka ba komai ya Faru Cikin Lokaci,Lokacin da basu yi Zato ba.
Tundaga Nesa ya hangota Tana Tsaye ita kadai Fitowarsa daga gida kenan Zai tafi wajen aiki Sanye yake cikin American Suit na kamfanin Armani,mai Ruwan kasa ya Matse Wuyansa da Tie,Mamakinta ganinta tsaye ya fara Daga farko har yana Duba Agogon Fatan Dake hannunsa sai kuma ya Tuna makaranta Zasu Tafi.
Dan Tsagaida Gudun Motar yayi Daga nesa yana kare mata kallo Daga Sama Har kasa Wando..?Haka kurum Dresing din bai kwantamai ba Duk da ta saka Bakar abaya Daga Sama yarinyar nan bata da Hankali ne..?batasan ita matarsa bace da Zatayi wannan Bazan Shigar tatafi Cikin Dubban maza?Wato ta Rainasa ma kenan..?daman jiya ta gudu bata ma Tsaya ta gaisheshi ba Hakan ya sosamai rai kwarai da bacin Ranta ya kwanta kara gudun Motar yayi bata ankara ba Kawai taji Tsayuwar Mota a gabanta Dago Dara daran Idanuwanta Tayi ta Sauke akansa Daidai Lokacin Daya Sauke Glass din Barayinsa
Suka Hada ido hudu Lokaci Daya kuma atare gabansu ya amsa Ras!
Yadda yazo da Masifarsa kallonta kawai Da yayi sai yaji komai yana Sauka ita kuma karon Farko dataji wani irin yam acikin Jikinta da suka Hada ido Lamgwabe kai Tayi idanuwanta ya ciko da kwallah Ware ido yayi akanta ya kasa ma ce mata Komai jira yake yaga Zata gaishesa ballatana ta amsa Laifinta..?
Ita kuma Jikinta ne ya fara rawa bata Shirya Fuskartan Ya Imu a Mtsayin Mijinta ba yanzu kwata kwata ta Rasa Ina Zata tsoma kanta wani irin Feeling neyake Fito mata Daga karkashin Zuciyarta wanda yasa Hawayen idnta suka zubo Saman Fuskarta
Dakuna Fuska yayi yana kallonta Kuka..? Ni take ma kuka ko auran da aka Daura mana?
Ya kasa gano ma Dalilinta ya Bude baki yayi mata mgana yaga ta Juya da Sauri Gudu gudu Ta shige Zauren Gidansu Sagir Baki da Hanci ya Saki kawai yana kallonta Tuni yaji Bacin Ransa ya kara Ninkuwa.
Wata zuciyar tace mai Imran kagani ko..?Duk abunda ka Hada da mace sai kaga ba Daidai ba,Macen ma karamar yarinya Raini sai abunda kagani
Shi yarinyar nan zata Sakama kuka ko mgana fa bai mata ba,
Afili ya Furta"Shagwabbiya ce..Mtsawww..!
Tsaki yaja kafim ya Tada Motarsa ya Wuce da Gudu a Fili yake Fadim"Imran be a Man..Kada ka bari Yarinta yarinyar nan ya bata maka rai juz ka kyaleta zata gane bata da wayau ne inaga ta manta Wanene Imran ne ban Sauya ba ina nan a yadda nake Mace bata isa ta zauna ina Lallashinta ba banda wannan Lokacin.!
Haka yake ta Fada yana so ya Kure baacin Ran abunda acikin Ransa Ahaka ya isa Titi ya Dau Babbar Titin da zai Sadashi da Brach din Bankin Dayake aiki yana kokarin manta komai da Lamarin Inteesar sai ta nemesa da kanta Zata gane bata da wayau.
Sanda ya isa Ma"aikata sun Fara zuwa ya Fito Daga Motarsa Cikin Takunsa na Sassarfa da Zati,Rike da Karamar Briefcase dinsa,Suna ta gaisheshi hannu kadai yake Daga musu har ya karisa Office dinsa Dayake Tsaf kamar bai Taba Datti ba ya zauna yana kokarin yakice Inteesar acikin Ransa ya Fara aikinsa gadan gadan sai dai duk Motsinsa Inteesar Tana makale acikin Ransa Ta Riga ta samu matsungunnin da bazata iya Fita Cikin Sauri haka ba.
Inteesar kuwa a zauren Mama ta Labe Tana lekensa Sai da Taga ya wuce kana ta Sauke ajiyar zuciya Tana maida Numfashi kanta ta Dafe Lokaci Daya Tana fadin"Kash..Meke Damuna ne Inteesar..?Me na aikata ne..?
Tafada tana Dangwalo Hawayenta Tana kallo Dariya Tayi afili ta Furta"Wawiya Inteesar..!
Sai kuma tace"Ai ya Imu ne yana da Kwarjini gabadaya kallonsa Daburta Mutum yake yi..!
Kiran Wayar Munari ne ya Katseta Fuskarta ta goge da Sauri taci karo da Munari tana kokrin shiga gidan,ganinta yasa ta Dakata Tana kallonta Cikin Nazarinta Ganin haka yasa Inteesar tayi gaba Tana Fadin"Allah ya taimakeki ki Tsaya kallona har ya hanamu shiga..!
Munari agogon Fatan Dake Tsitsiyan Hannunta takai Duba kafin tabi bayan Inteesar din Tana Fadin"Ina ganin Amarya ce..Amarya tasha Kamshi..!
Mirmishi kawai Inteesar Tayi batayi mgana ba sun Fara Tafiya zuwa Titi Munari ta Kalleta Tana Fadin"Kinsan Cewa fa yanzu kin tashi Daga yan mata kin koma matar aure..Taku Daya in kika yi batare da Izinin mijinki ba Kina Cikin Tsinuwan Mala"iku..Ina Fatan kin Tambayi Mijinki kafin ki Fito..?
Munari ta Karishe Fada Tana yar Dariya Inteesar ta juyo ta Harareta Tana Fadin"Ban Tambaya ba..Kuma bazan Tambaya din ba..!
Munari ta Zakuda kafadarta Tana Fadin"Daga mgana.?gaskiya fa na Fadamiki..? Ke kika sani koda yake ai Jiki Magayi matar Ya imu..!
Tafada Tana Dariya Inteesar na jinta tasha kunu Tayi mata banza ammh jikinta yayi sanyi sosai yanzu ita din Komai Zatayi sai da iznin miji..!? Harda ma makarantar..? Tura baki tayi acikin Ranta tana Fadin ai ba sai na Tambaya yasan ina zuwa makaranta!
Munari na kallonta Tana Danne Dariyarta Har suka kai Titi suka Samu adaidaita suka Hau zuwa New site.
******
*Abuja..*
7:40am