← Book details Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 190

Sashe 186

Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Amaran da angwayen su samu Natsuwa,barin ma Abba da Mama,Sagir da Hafsh suma su kadai agida sun Fara Cin Amarcinsu Umma da Inna Maimunatu kwana Daya sukayi a lagos suka Jiyo Zuwa Kano Domin ai Dr.Ali argungun ya gama komai gabadaya Gidan shi ya kawatashi yace Sajida ya'tace garesa Saboda Malami kuma Shi da Iyaalan Daada ai sun Zama Daya haka suka dawo da Labarin mai Dadi sai Fatan Allah ya basu Zaman lafiya
Chapter 186 · 0% Book details