Sashe 97
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikinta na rawa ta karɓa, wani irin girma da kwarjini ta ga raihan ɗin yayi mata.
"Ki saka naki, bari na baki wuri" yayi maganar yana É—aukar nasa kayan, ya fice daga É—akin.
Ta lura raihan yana son jar kala, ta din ga jujjuya rigar, a ranta ta ce "Taɓ ni zan saka wannan rigar kamar a turai, ba kunya kuma in kalle shi?' ta zubawa rigar ido, sam ba ta ji za ta iya sakawa ba, haka ya dawo ya tarar da ita, shi har ya saka nasa, kallo ɗaya tayi masa ta kawar da kanta, ya cika tasa rigar shirt ɗin cif, an rubuta i love you, a gaban rigar sai wandon ta ja 3quater.
"Ya baki canza ba?" Yayi tambayar yana kallon ta. Tayi shiru ba ta ce komai ba.
Ya ƙarasa gabanta ya ce "I understand, bari na taimaka miki" yayi maganar yana janyo mayafinta.
"A'a dan Allah, yi haƙuri" tayi maganar kamar ta yi kuka. "Oya ki canza ina jiranki, dare yana yi" Ya juya ya sake ficewa, bayan wasu mintuna ya dawo, ta saka rigar amma ta yafa mayafin kayanta.
A ransa ya ce 'Lallai aurenki na fari mijinki yayi fama da taurin kai' rigar iya gwiwar ta, tayi kyau sosai, bai takura mata sai ta sauke mayafin ba, ya kama hannunta suka bar É—akin.
Suka ratsa falo suka shiga wani É—akin daban, an yi wa É—akin ado na musamman, duk da a cikin fargaba take, É—akin ya yi mata kyau sosai, ya yi wa komai adon jar kala.
"Sai ka ce É—akin amaryar indiya" tayi maganar a hankali.
Yayi dariya ya ce "Duk wani abu na soyayya ummi, ba sai a wurin wasu ba, mu ma zamu iya idan har bai saɓawa addininmu ba, bai burge ki ba?"
Ta ce "Yayi kyau sosai" ya yi murmushi, suka ƙarasa gaban gadon ya zaunar da ita, ya tashi ya kashe fitilar ya dawo da plate ya zauna a kusa da ita ya ce "Ki na buƙatar isasshen abinci sweetheart, ba zan bari ki kwana da yunwa ba, na kashe fitilar tun da kunyata ki ke ji, dan Allah ki ci"
Sai a lokacin ummi ta tuna aurenta na fari, ko fara Idris bai shigo mata da ita ba, yau kuwa kazar da ta gani a ƙalla ta kai biyar, ban da kayan marmari da lemuka.
A hankali yake lallaɓata yana ba ta a baki, kai ka ce wani babban mutum ne mai shekaru.
Duk da ba da yawa ta ci ba, ta ji daÉ—in hakan, dan dama tana jin yunwa, hira ya É—an din ga yi mata, kan ya bata damar ta kwanta.
Sai dai ummi tamkar zuciyarta ta tsaga ƙirjinta, ta faso saboda tsananin tsoro da fargaba, da zunzurutun tashin hankali, duk da kulawar da ƙoƙarin kwantar mata da hankalin da yake yi. Shi har mamaki ta bashi, kamar wadda ba ta taɓa aure ba.
Raihan ya nuna mata banbancin ilimi, da zunzurutun jahilci, banbancin dattaku da tarin wauta, banbancin wayewa da kuma ƙauyanci.
Komai na shi cikin nutsuwa da aji yake gudanarwa, ba kamar yadda Idris ya yinƙurin haike mata, tamkar wani jaki ko mahaukaci ba.
Ya nuna mata ita mutum ce, mai ɗauke da zuciya mai rauni a ƙirjinta, da ke buƙatar tausasawa da kuma kulawa tare da tarin soyayya, ba abar wulaƙantawa da cin mutunci ba.
Yau ta san meye aure, ba auren Idris ba, dan auren Idris ta bar shi a matsayin wata ƙaddara da dole sai ta faru da ita.
Raihan É—in da take yi wa kallon auren sa abun kunya, haka tana kallo ta zama cikakkiyar mallakinsa.
Babban abun da ya razana ummi, tare da É—aga mata hankali bai wuce yadda raihan bai ce mata komai ba, hasali ma ya juya mata baya yayi shiru. Hakan ya É—aga mata hankali, tare da tabattar mata da an samu matsala a wannan karon ma.
Ayshercool
08081012143
PAID ADVERT!.
Ina uwargida, amare, har ma da ƴan mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daɗi da ƙamshi.
Mafaka gidan ƙamshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku
Oll types of Turaran wuta
Sandal
Halut
Irik
Difur
Gab Gab
Kajiji
Habil
Nabak
Humra
Kulakcha
Dilke da kalta
Kayan
Garan jiki
Muna turara
Kaya
Kujerar garan jiki
Kannada
Madarorin turare masu kamshiÂ
Man garan gashiÂ
Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche
Ku nememu a wan nan no 08065728702Â Â 08025453921
*TALLA!TALLA!TALLA!*
*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA ƳAN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ƘANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON ƘAWATA GIDAJENSU DA HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.
*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAÆŠAÆŠÆŠUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*
*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUÆŠI GIDA*
BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARÆAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUƘI.
            *CUTARWA*
*BRIGHT PENS*
(FREE BATCH)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
38
MASU BUƘATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ƊINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH.
Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.
FOLLOW AND SHARE
AYSHERCOOL

Ƙirjin ummi ne ya cigaba da bugawa, tare da sallama cewa, a wannan karon ma an samu matsala, wataƙila shi ma raihan ya ci karo da matsalar ta, ta farko.
Ta zubawa bayansa ido, duk da É—akin ba haske, sai dim light na kan side bed.
Ko wane hukunci zata karɓa a wannan karon a hannun raihan? Allah ne ya bar wa kansa sani.
A hankali ta ga ya motsa yayi miƙa, yana gode wa Allah, ya tashi tsam ya nufi toilet.
Duk Addu'ar da ta zo bakin ummi yi take, saboda ita sam ba ta ga al'amuran sun faru kamar yadda take karantawa ko sauraro a littatafan soyayya ba, a zaton ta tun da abun da take tsammani bai faru ba, an sake samun matsala, tun da babu wanda ya zaunar da ita a nasihar da aka yi mata, aka yi mata bayanin menene gundarin auren.
Tana tufaka da warwara, da adduo'i, ya buɗe ƙofar ya fito, ba ta iya ganin me yake yi daga in da take, amma ta ji alamar ya buɗe wardrobe ya rufe.
Bai ɗauki lokaci da yawa ba, ya kunna fitilar ɗakin, hakan ya sanya ta sake shigewa cikin bargo tana jiran irin hukuncin da zata karɓa a wannan karon.
A hankali ta ɗago kai jin shiru, ta ganshi a tsaye a kan ta, ƙugunsa ɗaure da towel jikinsa da sauran ruwan wanka, ya yi murmushi ya ce "Ya ki ke sake shigewa cikin bargo, taso mana" yayi maganar yana miƙa mata hannu yana murmushi.
Jin maganar sa ya saka ta ɗaga kai ta kalli fuskar sa, ta ga me za ta iya ganowa, amma ba ta ga komai na damuwa ba, ko ɓacin rai ba.
"My love, ba fa canza miki ni aka yi ba, naga kamar wani abu ki ke son ganewa, yaron nan ne dai ki ke cewa ba zaki auri ƙaninki ba"
Ta sunkuyar da kai cikin matsananciyar kunya.
Ya ce "Ok, let me help you" yayi maganar zai ɗaga bargon amma ta riƙe ta ce "Ka bani hijjabi"
"Ai nan babu hijjabi, sai dai na baki towel sai ki yafa mayafinki" haka kuwa aka yi, ta É—aura towel, ta yafa mayafinta, ya rakata har toilet, ya dawo kan gadon ya sake gyarawa, sai dai abubuwa na ta kai komo a ransa, duk da bai san dawan garin ba, amma ya san akwai banbanci tsakanin budurwa da bazawara, to ita ummi mecece? Budurwa ko bazawara?.
Yana tsaka da wannan tunanin, ta fito ya tashi da sauri ya nufe ta yana jera mata sannu, kamar wadda ta yi hatsari, sai raɓe-raɓe take tana tafiya a hankali.
Ya rungumota jikinsa ya kai ta bakin gado, ya zaunar da ita, cikin dabara ya zare mayafin, ya shiga tsane mata dogon gashin ta da yake jiƙe da ruwa da shi.
"My love, gaskiya yakamata mu tambayi mama, anya asalinku ƴan Nigeria ne? Ni fa ban taɓa ganin bahaushiya mai irin gashin ki ba"
Ta ce "HOD ɗinmu ma haka ya ce, wai ƙwayar idona ba irin ta ƴan Nigeria ba ce"
"Shi kuma saboda sa ido, har ya zuba miki ido ya gano ƙwayar idonki ba irin ta ƴan Nigeria ba ce?"
Ta tura baki ta ce "To ai ana ganina ake ganewa ba baƙa ba ce"
Ya ce "Idan na tashi dole a nemo hand drier, saboda tsane gashin nan, kar yawan wanke shi ba a busar ba, ya din ga saka ki mura ko ciwon kai"
Ummi ta ce "Ai ban damu da yawan wanke shi ba ma, saboda wahalar bushewa, na yi ta fama, duk ya dame ni, sai ... Sai kuma ta yi shiru.
Ya kwashe da dariya ya ce "Yanzu kuma wanke kai ya ganki, ba dare ba rana daga É—aya zuwa sau ba adadi a rana" yayi maganar yana dariya, ta ja bakinta ta yi masa shiru.