Sashe 103
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta kwana tana wasi-wasi daban-daban, ta ƙuduri aniyar sake zage damtse a kan raihan, yadda ko zai yi wani auren, ba za ta rasa soyayyar sa ba.
Ta nemi iznin sa, tana son ɗaukar wani abu daga lefenta tayi kyauta da shi, ya ce nata ne, babu buƙatar ta tambaye shi.
Washegari ta yi girke-girken ta, ya kaita gidan dr.
Suna hanya take ce masa "MD, yakamata ka koya mini mota, sai in din ga kai ka wurin aiki, ina É—aukko ka"
Yayi dariya ya ce "Matata direbata"
"Eh mana, kaiman ka din ga hutawa"
"Kawai ki ce a saya miki mota"
Ta waro ido ta ce "Wace ni? Ba haka nake nufi ba da wasa nake yi maka".
A ƙofar gidan yayi parking, ya ciro 10k ya miƙa mata ya ce "Wannan ki bawa dr. Ki ce in ji ki amma, ni idan na zo ɗaukar ki, zamu gaisa da shi"
Kissing ɗin raihan ta yi a kumatunsa ta riƙe hannunsa ta ce "Thank you baby.. ya kalli idonta ta ƙarasa babyna.
Dariya yayi yayi kissing É—in ta a baya, yana maimaita mata i love you.
Farida kasa ɓoye mamakinta tayi, ta bi ummi da ido, ummi kuwa ta shagala suna murnar ganin juna ita da noor.
Kallo É—aya zaka yi wa ummi, ka san hankalinta ya kwanta, leshin jikin ummi kawai take kallo, da yake wasu kayan a É—inke a ka kawo mata, ta sha kwalliya duk da mayafinta a ka ta É—ora shi.
Dr. Ya fito yana faÉ—in "Oyoyo mamana, amarya ba kya laifi"
Ummi ta durƙusa tana gaishe shi, ya amsa mata cikin kulawa.
Ya ce "Mamana, kin ga yadda ki ka yi kyau kuwa? Lallai aure ya karɓe ki, kin ganki kuwa? kunya ta rufe ummi.
Da kausar ba tayi niyyar fitowa ba, amma dai ta fito ganewa idonta ikon Allah, ummi an sha to match, har da wani agogo mai É—an karen kyau.
Noor ta bubbuɗe kwanukan da ummi ta zo da shi, miya ta sha kaji zuƙu-zuƙu ga snacks, abun da inteesar ba ta taɓa yi ba.
Sun yi hira sosai da dr. Har take gaya masa cewar raihan ya yi mata lefe.
Dr. Ya din ga sanya masa albarka.
Da azahar da zai fita, ummi ta kawo kuɗin nan ta bashi dubu bakwai, ukun kuma ta ƙara biyu ta bawa farida biyar.
Sai dai farida ba ta so yadda ta ga ummi ba, ta kasa ɓoye hassadarta baƙin ciki ya bayyana ƙarara a kan fuskarta, kausar ma sai wani zumɓura baki take yi tana hura hanci.
Ummi ta ce wa noor "Yaushe zaki zo ki ga kayan da MD ya saya mini, ki zo ki É—auki abun da ki ke so"
Noor ta ce "rana ita yau, zan diro ko ta katanga ne, zan zo ki haÉ—a mini akwatu guda" ummi kamar wurin noor ta zo, tare suke ta hirarsu.
Ummi ta miƙe ta hau gyare-gyaren gidan, duk gidan yayi ƙazanta saboda ba ta nan.
Tana nan Abdul ya dawo, shi ma ya yi farinciki sosai da sosai da ganin ummi, sabuwar shadda ta bashi yadi goma, ta ce ya É—inka musu shi da dr.
Ana sallar magariba raihan ya zo tafiya da ummi, suka gaisa da dr. Yayi wa dr. Alheri, ya sha sanya albarka sosai daga wurin dr.
Ya É—auki matarsa suka tafi.
***
Watannin ummi huÉ—u a gidan raihan, mami ta matsa lamba a kan lallai sai ya auri safiyya.
Sai dai juyin duniya, fafur raihan ya nuna mata ba zai iya auren Safiyya ba.
Ta je ta samu Alhaji da maganar, ya ce ta bari, za su yi maganar da Raihan.
Raihan ya amsa kiran da Alhaji yake yi masa, ba tare da sanin dalilin sa ba.
Bayan Alhaji ya sanar masa da buƙatar mami, sai ya ga ya ɓata fuska.
"Babban mutum ba ka ce komai ba"
"Alhaji me zan ce? Kwata-kwata yaushe na yi auren da zan ƙara wani? Ni wallahi ummi ta isheni, mami ba za ta iya samo mini mace mai qualities ɗin ummi ba, ni dai dan Allah ka bata haƙuri, ka san plan ɗina Alhaji wallahi ina son ummi, yayi wuri in yi mata kishiya, kuma wallahi idan na auri wata ba zan iya adalci ba, na fi son ummi"
Alhaji ya yi murmushi irin nasu na dattawa ya ce "Shikenan, jeka ba sai ka je wurinta ba, tafi gida abun ka".
Sai da daddare da mami ta zo wurin Alhaji, tayi masa maganar ya ake ciki, yaushe za a kai kuÉ—in auren Safiyya"
Alhaji ya ce "Bilkisu, ina son ki fuskanci wani abu, ki ƙyale yaron nan da matarsa hankalinki da na su su kwanta, kar ki saka ƴar mutane a wahala, idan ba ki bi a hankali ba yaron nan zai iya gaya miki abun da zaki gaza haɗa ido da shi, ya ce ba zaki iya samo masa mace irin matarsa ba, ko ya auri wata ba zai yi musu adalci ba, idan kin gane shikenan idan kuma sai ranar da yayi miki hansfree shikenan.
Na manta ban gaya miki ba, this coming Friday, za su tafi China tare da matarsa maganar auren nan ki bar ta for now.
Ayshercool
08081012143
*Alhamdilillah, sai kuma Allah ya kaimu salla da rai da lafiya, Ubangiji Allah ya karɓi ibadunmu, ya sanya mu cikin ƴantatun bayinsa*
             *CUTARWA*
*BRIGHT PENS*
(FREE BATCH)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
40
MASU BUƘATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ƊINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH.
Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.
FOLLOW AND SHARE
AYSHERCOOL

Kamar ya gaya mata ranar mutuwarta, ta ce "Ban gane ba, da ita zai tafi china, a kan me?"
"A kan matarsa ce, kuma ya isa"
A fusace ta ce "Wai meyasa ka ke haka ne? Wallahi ko bangon duniya zai je, sai an yi maganar aurensa da safiyya".
Alhaji ya yi murmushi yayi shiru, ya ƙyaleta ya cigaba da abun da yake gabansa.
Ummi da raihan Kuwa suna zaune a toilet, yana ta murza mata dilka a bayanta, ita kuma tana shafawa a fuskarta.
"Salma" ta É—aga kai ta kalleshi ta ce
"Salma kuma?"
"Ba ke ki ka ce in din ga kiranki da sunanki ba?"
Cikin shagwaɓa ta ce "To ba da ba ne?"
Yayi murmushi ya ce "Lokacin ba kya so na ko? Yanzunma ina doubting"
Shiru ta yi masa ta mintsine shi a gashin ƙafarsa, ya janye ƙafar yana dariya.
"Wai wannan abun ba zafi da nake murza miki kuwa?" Yayi maganar yana leƙa fuskarta.
"Ai ba ka murzawa ma sosai fa"
"To ai gani nake zai ji miki ciwo, meye amfaninsa ne?"
"Laushin fata yake ƙarawa" ta bashi amsa.
"Ban da wannan laushin wanne ki ke nema kuma, idan ba so ki ke a ji miki ciwo ba?"
Ta tashi ta ce "Zauna saura kai, kai ma yi maka zan yi"
"A'a ni ba na so, ba zaki bani wahala ba"
Ta riƙe hannunsa tana shafa masa a fuskar sa, tana murza masa tana dariya ta ce "Sonake kai ma ka yi kyau, in ga ka na glowing"
"Duk wannan kyan bai yi miki ba" dariya take yi duk ta shafa masa a jiki.
Ta gama ta É—aukko wata roba, an rubuta annur glowing scrub, ya kalleta ya ce "Wannan fa?"
"Scrub ne, homemade, na saya zan gwada, ka san mutanenmu suna da skills, amma mun fi son sayen na ƙasashen ƙetare, amma yana da kyau sosai komai na ciki natural ne"
(Ga mai buƙatar mallakar scrub ɗin nan, domin su yi glowing tare da ummi, mijinta ya zame mata kamar raihan GA ANNUR GLOWING SCRUB, kuma ku saya ku jarraba, ba iya nan suka tsaya ba, har da maganin gyaran gashi, wanda amosani, karyewar gashi, ko ƙarfin gashi ya dama, sun tanadar muku maganin matsalar da ingantattun kayan haɗi natural, kuna iya tuntubar su kai tsaye a wannan lambar wayar 0907 820 9905)
Raihan kallon ummi yake yi, yadda take yi masa bayani, yayi murmushi ya ce "Ki wanke mini fuskata, wannan abun ya dameni, duk ya maƙale mini a gemu"
Ta wanke masa fuskar, ya tsaya yana kallon mudubin toilet É—in ya ce "Kamar na fara glowing É—in ko?"
Tayi dariya ta ce "Daga yi sau É—aya, sai ka kwana biyu kana yi sannan zan fara tantance? to ka tafi zan yi wanka, dilkata ta bushe"
Yayi mata wani irin kallo ya ce "Ban gane in fita ba?"
Ta ɗan kwaɓe fuska ta ce "Eh wanka zan yi"
"Ina zamana ki ka ce na zo na shafa miki abu, yanzu kuma ki ke korata?"
Ummi ta ce "To ai dama iya shafa mini nake son ka yi, hannuna ba ya kaiwa tsakiyar bayana".
Raihan ya ce "Tun da na shafa miki ni zan ɗauraye ki, nima kalli yadda ki ka ɓata mini jikina da wannan abun, sai na sake wanka" yayi maganar yana cire vest ɗin jikinsa, da duk tayi yellow.
Raihan a rayuwar sa yana matuƙar son soyayya da kulawa, sai da ya auri ummi ma ja gane hakan, dan shi da duk hakan ba ya gabansa, kuma a hankali ummi na rage wannan kunyar ta sa da take ji.
Bayan sun fito daga wankan, ya zaunar da ita a gaban mudubi, yana shafa mata mai, ya jona hand dryer, zai busar mata da gashi.
Ta cikin mudubi ya kashe mata ido ya ce "Ya dai? Wanka da miji ya fi lada fa, sai wani ɓata rai ki ke yi, kuma kin fi fita fa da na wanke ki?" Yayi maganar yana murza fatarta yana murmushi.
"Au da bana fita?"