Sashe 42
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko kartun kirki babu wanda ya tsaya ya kammala a cikinsu, duk da tarin kuÉ—in da na kashe musu da sun yi karatu, amma kalli duk shashanci suke yi, suna manya amma duk babu mai saiti a cikin su.
Matan ne kawai nutsatsu a cikin su, su kuma duk matan wasu ne, ragamar babban kasuwanci irin wannan ma ai ba na mace bane ba.
Jiki a sanyaye ta ce "Na sani Alhaji, ka yi haƙuri, ka ɗan ƙara musu lokaci, mu cigaba da addu'a, kuma a cigaba da jan su cikin harkar kasuwancin"
"Eh su ƙarasa ni ba. Wane lokaci zan ƙara musu? Salim na da shekara talatin da ku san biyar, dukkansu babu yaro a cikinsu, wane lokaci zan basu banda wanda na basu a baya. Zan yanke hukuncin da nake ganin ya dace kawai".
Ta É—an gyara zamanta ta dube shi ta ce "Wane hukuncin kenan?"
"Zaki gani idan na yanke" yayi maganar yana sauya channel da remote.
***
Ummi kuwa tsaye take a gaban mudubin ɗakinta, tana ɗaure da zani kasancewar daga wanka ta fito, ta shiga ƙare wa kanta kallo a jikin madubin.
Ta saki gashin nan a bayanta, ta din ga kallon ƙwayar idonta, da take brown sosai, cikin idon kuma fari ƙal, ta gangaro kan fatarta da take jiƙe da ruwa, baƙa mai ɗaukar ido.
Ta kalli gashin ta, ta ɗan shafa shi a hankali, tana tambayar kanta wace irin halitta ce ita haka. Ita kanta ta san ba ta taɓa ganin mai irin halittarta ba, a ƙasar hausa duk wanda take haɗuwa da su, ba ta taɓa ganin mai irin gashin kanta da kuma ƙwayar idonta ba.
A hankali ta murza fatar jikinta, tana tuna maganganun su kausar masu sosa rai, wai wankan baƙi asarar ruwa. Baƙar mace bolar maza, irinta kuma bolar da ko recycling ba za a iya yi ba.
"Da gaske ba zan yi aure ba, saboda maza ba sa son baƙar mace mai duhu kamar ni? To haka zan cigaba da zama a gidan kamar baiwa? Ko kuma zasu mayar da ni ƙauye daga baya, saboda ban samu miji ba? Dama Iya ta ce babu wanda zai aureni, saboda munina. Idan ma na yi aure zai iya ƙara aure ya daina kula ni, saboda ni bani da kyau, to wa ma zai ce yana so na?.
Ko dai maryam da gaske take hijjabin da nake sakawa, da kuma munina ba zai bari a aureni ba?"
Ta dubi ƙirjinta, da tudunsu ya ɗaga sosai.
Ta girgiza kai ta ce "Ni ba zan iya bari a ga jikina ba, kuma ba zan saɓawa Allah ba, idan na yi bleaching na raina halittar da yayi mini kenan. Ya bani lafiya bani da wani mummunan ciwo da yake hanani sukuni, sai jarrabawar rayuwa da tsananinta bai sanya na rabu da rai na ba"
Istigfari ta hau yi, duk hawayen idonta ya kasa daina zuba.
"Yaya ummi" ta jiyo muryar noor.
Tayi saurin share hawayenta ta ce "Na'am Æ´ar gidan anty ummi"
"Ki ɗora ni a kan mudubin na taɓa gashinki"
Ummi ta yi murmushi, ta É—ora noor a kan mudubinta, noor ta saka hannu biyu ta kama gashin tana dariya.
Can sai ta ƙurawa ummi ido, ta ce "Kuka ki ke yi?"
Ummi ta girgiza kai ta ce "A'a mama".
Noor ta kai hannunta ta shafo sauran hawayen ta ce "Kuka ki ke yi, maama ce ta dake ki? Ko su anty intee ne?"
Ummi ta ce "A'a mura nake yi ne, zauna a kan katifata na saka kaya" tayi maganar tana ajiye noor a kan katifar.
Noor ta din ga tsalle a kan katifar tana waƙe-waƙenta na yarinta.
***
Iya da idris fa sun haÉ—u da wanda suka fi su tashanci, dan mussaman uwar hindu ta din ga tatsarsu kuÉ—i, wai hindu ba ta da lafiya, za a saya mata magani, yadda ake kula da kowacce mace mai ciki, dole a kula da Hindu, tun da da bai yi abun da yayi ba, da hindu ba ta samu ciki ba.
Dama akuyancin sa ne ya hana su bashi hindu, dan haka tun da ya hilaceta ya ɓata ta dole ya kula da ita, saboda sun san ƴar su ba lalatacciya ba ce ba a baya.
Yadda baban hindu yayi alƙawari, sai da ta haihu, ta haifi santaleleliyar jaririya, cibiya kawai aka yanke, aka naɗo jaririyar a zani, har da mahaifarta suka kai suka direwa Iya a tsakar ɗakinta, sai tsala ihu take yarinyar.
Mutane kuma suka taru a gidan, ƙarshen tonon asirin dai da asiri ya tonu, domin kuwa rana tsaka ƙanwar babar hindu suka zo suka kawo jaririyar, sannan suka sanar da iya cewa, sun saka yara sun kama wani ƙaton rago da iya ke kiwo a waje, an kai shi can gidan za a yankawa mai jego bayan kwana bakwai na ƙauri an sakawa jaririya sunan Iya wato Hajara.
Ayshercool
08081012143.
  *CUTARWA!*
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
P19
FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.
https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
Masu neman free books É—ina, da free pages duk akwai a kan watpad account É—ina. Irinsu
Abduljalal
Wata kissar sai mata
Wuta a masaƙa
Cutarwa
Ƙanwar maza
Gaba da gabanta
Aƙidata
Ruɗin ƙuruciya
Zaku iya samun paid pages ɗin a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuɓe ni kai tsaye ta lambar wayata.
08081012143.
And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ayshercool.
PAID ADVERT!.
Ina uwargida, amare, har ma da ƴan mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daɗi da ƙamshi.
Mafaka gidan ƙamshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku
Oll types of Turaran wuta
Sandal
Halut
Irik
Difur
Gab Gab
Kajiji
Habil
Nabak
Humra
Kulakcha
Dilke da kalta
Kayan
Garan jiki
Muna turara
Kaya
Kujerar garan jiki
Kannada
Madarorin turare masu kamshiÂ
Man garan gashiÂ
Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche
Ku nememu a wan nan no 08065728702Â Â 08025453921
*TALLA!TALLA!TALLA!*
*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA ƳAN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ƘANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON ƘAWATA GIDAJENSU DA HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.
*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAÆŠAÆŠÆŠUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*
*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUÆŠI GIDA*
BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARÆAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUƘI.
P19
Tun da Iya take, ba ta taɓa cin karo da tashin hankali irin na yau ba, gida ya cika da mutane, ana ta salallami, yayin da Idris ya kulle kansa a ɗaki ya kasa fitowa saboda kunya.
Tabbas da yana da kuÉ—i babu abun da zai hana shi guduwa, kodayake yayan Hindu yayi masa kashedin muddin ya gudu sai ya É—aure babansa.
Yarinya ta din ga tsanyara ihu, a tsakiyar É—akin Iya.
Su kuma suka wanda suka kawota suka gama tijararsu da rashin mutunci, suka fice suka bar gidan.
Iya ta ce a É—auki Æ´ar a kai wa babar Idris, dan ita ba ta san ya za ta yi da jaririya É—anyen goyo haka ba, ita ko nonon ma yanzu babu sun suÉ—e sai fata, dan haka sai dai uwarsa.
Babar Idiris kuwa ta ce "Iya ke yakamata ki riƙe wannan ƴa ba ni ba, tun da dama sunanki suka sawa yarinyar, ba yadda ban yi ba na bawa yarona tarbiyar da ta dace, amma ki ka ƙi saboda yana da sunan mahaifinki, kin ɗau son duniya kin ɗora masa. Ko laifi yayi na yi masa faɗa, sai ki ci mini mutunci.
Dan haka Iya ke zaki kashe wannan wutar, wallahi ki ka bani jaririya ban san yadda zan yi da ita ba".
Cikin fusata Iya ta ce "Ni ki ke gayasa haka lami?"
"Iya ba rashin kunya ba ce gaskiya ce, da kin bari na bawa É—a na tarbiyya da haka ba ta faru ba".
"Rufe mini baki, har wata tarbiyya ce da ke da zaki bawa wani? Ke É—in a yaya ki ke? Ki zo ki É—auke yarinyar nan ki san yadda zaki yi da ita"
Lami ta ce "Ban gane ba iya, ni na yi mata cikin, wallahi ba zan É—auka ba"
"Lami uwata ce take faÉ—a kina faÉ—a?"
Lami ta ce "Maganar gaskiya ce fa, in É—auki Æ´a in yi yaya da ita? Ta in da aka hau ta nan za a sauka ai"
Iya ta ce "Rabu da ita, na san maganinta, yanzu abun da ya fi dacewa shi ne ka je, ka ce musu mun amince a ɗaura auren nan su karɓi ƴar nan. Amma wallahi Idiris ya cuce mu, ya janyo mana masifa da abun kunya, ga ragona da nake son sayarwa lokacin sallar layya, sun tafi da shi, ku san yadda zaku yi ku karɓo mini ragona".
Ilyasu ya ce "Iya yanzu waye yake ta rago, muntuncinmu ya gama zubewa"
Baban su Idris ya ce "Ina ga kawai mu je mu samu iyayen nata, ina sa'adatu ta zo ta yi wa yarinyar wanka, a saka mata sutura, mu je gidan su Hindun"
Sa'adatu ta ce "Taɓ ƴar gaba da fatihar? Wallahi ba zan taɓa ƙazanta ba, sai dai uwarsa ta wanketa, haka kurum in taɓa masifa"
Sakin baki Iya tayi tana cewa "Wai me yake damun matan nan ne? Ƙaddara ce fa, kowa zata iya faɗa a ka"
Sa'adatu ta ce "A'a irin wannan ƙaddarar Allah ya tsayar da ita a kan wanda ta sama"
Haka dai gida ya yamutse, kamar ayi yaƙi.
Da ƙyar babar Idris ta yi wa yarinyar wanka.