Sashe 134
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Lokaci-lokaci inteesar na zuwa gidan ummi, ummi kamar babu abun da ya faru, haka za su yi hira su ci abinci, ta kawo alkhairi ta yi mata.
Ta kan yi amfani da damar, wurin nemawa farida afuwar ummi.
Ba yadda ƴan gagarawa ba su yi da ummi ba, da dr. Akan su taimakawa Idris, a fitar da shi sharri aka yi masa, ummi ta ce babu ruwanta. Dr. Ya ce kar wanda ya sake kiran ummi, ya ce tayi masa wani abu, ba zaman kanta take yi ba, a ƙarƙashin wani take.
Tun ana ƙoƙari a kan case ɗin nasa, har aka ɓatar da file ɗin shari'arsa.
Ummi da za ta bar kano, gaba É—aya furniture's É—inta, raihan ya canza mata.
Ta É—auki nata ta bawa mama, na mariya kuma masu kyau, ta bawa matar yaya magaji.
Bikin noor ne kawai ya zaunar da ita, aka yi gagarumin biki, aka din ga taya Hajiya murna, an samu Salim yayi aure.
Duk irin tarin miskilancinsa, da rashin son wargi, sai da yaba wa noor, dan ummi ba ƙaramin ƙoƙari ta yi a kanta ba.
Farida tana ji tana gani, ga ta amma Abdul, inteesar, ko noor idan suka tashi neman shawara sai dai su nema a wurin ummi. Kuma su ka koma suna girmama mahaifiyarta, dan har gidanta suke zuwa.
A danginsu da aka yi taron family, sai da suka cika alƙawarin zuwa gidan ummi, bayan ta koma Abuja.
Ta samu aiki, a sashen hausa da turanci na gidan talabijin na Chinese da yake Abuja.
Iya ta sha baƙar wahalar jinya, kafin Allah ya karɓi rayuwarta.
Duk girman kan farida, sai da ta koma ta kwantar da kai, tana bin ummi, saboda rufin asiri da arziki da Allah ya yi wa ummin.
Dan sai da Mariya ta je aikin Hajji ta kai dr. ta kai farida umara.
Ta saka raihan ya mayar da Abdul Abuja, yayi aure a can.
Maryam ta samu ta sake aure na biyu, babu kwanciyar hankali. Nihal ma haka ta din ga fama da nata dangin mijin.
Barin ummi kano, har mantawa take yi da matsalar mami.
Noor kuwa lafiya ta zauna da salim, ya nutsu kamar bashi ba,hajiya ma ta riƙi noor kamar ƴa.
Ummi ta cigaba da hayyafa da raihan, shima kuÉ—i ya zauna. Mariya ma yara maza uku ta haifa wa dr.
Ummi ta cigaba da rayuwarta hankali kwance, kamar babu wani abu mara daɗi da ya taɓa faruwa a rayuwar ta.
Tammat bi hamdillah
*DUKKAN YABO DA GODIYA, DA JINJINA DA KIRARI SU TABATTA GAREKA TSARKAKKEN SARKI, UBANGIJIN TALIKAI*
*INA MIƘA TARIN GODIYA, DA JIMIRIN BIBIYATA DA KU KA YI A WANNAN TAFIYAR, INA FATAN DARUSSAN DA KE CIKI, ZA AYI AMFANI DA SU, AKASIN HAKA KUMA UBANGIJI ALLAH YA YAFE MANA BAKI ƊAYA, KUMA INA FATAN ZAKU YI WATSI DA SHI*
*JAMA'AR DA SUKA BANI TALLACE-TALLACE INA GODIYA, MASU ADDU'A DA FATAN ALKHAIRI, KUMA INA GODIYA*
*A MADADIN BRIGHT PENS, INA SAKE MIƘA GODIYATA GA AL'UMMAR DA SUKA BIBIYE MU, A LITATTAFAN CUTARWA! MUNAFUKIN MIJI DA KUMA YI WA KAI. INA FATAN ZAKU BIBIYE MU A SECOND BATCH, DOMIN JIN, ME ZAMU ZO MUKU DA SHI*
*Ƙofata a buɗe take, dan jin darussan da ku ka ɗauka, in da littafin ya samu naƙasu da sauransu ina godiya sosai, taku har kullum Aishatu Adam (Ayshercool)*
Ayshercool
08081012143