Sashe 109
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawai farida ta rafsa guɗa ta ce "Har an yi an gama? Soyayyar da ɗaga hancin ya ƙare? To wallahi ba zan riƙe bazawara har karo biyu ba, ki nemi wurin zuwa ba dai nan gidan ba!!!.
Ayshercool.
PAID ADVERT!.
Ina uwargida, amare, har ma da ƴan mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daɗi da ƙamshi.
Mafaka gidan ƙamshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku
Oll types of Turaran wuta
Sandal
Halut
Irik
Difur
Gab Gab
Kajiji
Habil
Nabak
Humra
Kulakcha
Dilke da kalta
Kayan
Garan jiki
Muna turara
Kaya
Kujerar garan jiki
Kannada
Madarorin turare masu kamshiÂ
Man garan gashiÂ
Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche
Ku nememu a wan nan no 08065728702Â Â 08025453921
*TALLA!TALLA!TALLA!*
*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA ƳAN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ƘANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON ƘAWATA GIDAJENSU DA HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.
*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAÆŠAÆŠÆŠUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*
*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUÆŠI GIDA*
BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARÆAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUƘI.
            *CUTARWA*
*BRIGHT PENS*
(FREE BATCH)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
42
MASU BUƘATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ƊINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH.
Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
AYSHERCOOL
08081012143

Cikin sanyin jiki ummi ta ce "Dan Allah anty ko zuwa da safe ne, sai na tafi in sha Allah"
"Wallahi ba ki isa ba, ba zan sake zama inuwa ɗaya da ke ba, ai ni ba zan manta cin kashin da dr. Ya din ga yi mini saboda ke ba, a samu ki auru da ƙyar sannan ki dawo mini, bana maimaita kuskure, haka Allah ya yi ki da baƙin jini, kamar mai hatimin jaɓa duk in da ki ka je sai an tsaneki an kore ki"
Ummi ta yi shiru ta rasa abun da yake yi mata daÉ—i, ina zata tafi ga duhun magariba.
Kausar ta nufo ummi gadan-gadan da niyyar ta hankaɗata ta koreta, ummi ta ja da baya ta kalli kausar ta ce "Kar ki kuskura, akwai banbanci tsakanin da da kuma yanzu, ko da aurena ya mutu da yardar Allah na fi ƙarfin komawa baya, ba sai kin hankaɗa ni ba, zan tafi". Duka suka kalli ummi, yaushe bakinta ya buɗe har haka da take mayar da martani.
Ta juya ta fita, ta É—an yi nisa kaÉ—an sai ga noor, sanye da uniform É—in islamiyya.
"Yaya ummi, da tafiya zaki yi ban dawo ba, to Allah ya kama ki" tayi maganar tana murmushi.
Sai kuma ta yi saroro tana kallon ummi, ganin ummi a saɓule.
"Ya na ganki a haka? Ina yaya raihan É—in?".
"Ya sakeni noor" ummi ta samu kanta tana gaya wa noor.
Ta dafe ƙirji ta ce "An shiga uku, saki? Me ki ka yi masa? Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ashe da gaske maama take idan Abba yayi mata laifi ta ce namiji ba ɗan goyo bane ba, ashe da gaske ne me ki ka yi masa?"
Ummi ta dafa kafaɗarta ta ce "Kul ki ka sake faɗar haka, mata mukan yaudari kanmu da ɗorawa maza kaso mafi yawa na zaluntarmu, alhalin a zahiri mu ne azzaluman kanmu, mu yi ta ciwon ƴa mace na ƴa mace ne, amma a zahiri kowace mace ciwonta na ta ne ita kaɗai, noor maza ƴan goyo ne, kuma iyaye ne, ɓata garin cikin su ba zai sanya ayi musu kuɗin goro ba. Mami ce ta saka ya sake ni, ba laifin sa bane ba, ni duka da na san baƙin cikin ɗa namiji a rayuwata, amma maza sun tallafi rayuwata fiye da yadda mata suka yi".
Tuni noor ta fara kuka ta ce "To ina zaki je? Ba dai gagarawa ba ko? wannan garin da ba sa sonki, me zaki je ki yi musu, ki zo mu tafi gida kawai"
Ummi ta girgiza kai ta ce "A'a ai ni in da ba a so na da yawa noor, ki yi maza ki tafi, magariba ta yi"
"To ina zaki je?"
"Ke dai kar ki damu, zan dawo maza ki ƙarasa gida".
Noor ta tafi gida da gudu, sai dai ta tarar farida suna sake tattauna abun da ya faru, a nan ta ji korar ummi suka yi, suka ce ba zata zauna a gidan ba.
Duk da ƙarancin shekaru na noor, sai da ta jinjina mugunta irin ta mahaifiyarsu.
"Maama yanzu idan wani abu ya sami yaya ummi a hanya fa, dare ya fara yi ki ka ce ta tafi gida? Idan Abba ya ji fa?"
"Idan ina magana kina saka baki, sai na murÉ—e miki wuya, tun da ita ta haife ki, duk irin cin kashin da aka yi mini a gidan nan saboda ita ke ba kya gani, saboda ita aka saka miki sunan uwarta ban haÉ—a dangi da ita ba, ki cigaba da saka baki a kan irin wannan maganganun ki ga yadda zan yi da ke".
Noor jikinta a sanyaye ta ce "Malaminmu ya ce; duk wanda ya shuka alkhairi ana yi wa Æ´aÆ´ansa ko Æ´an uwansa, haka ma sharri, ni dai tun da ban yi aure yanzu ba, Allah ya sa a rama a kan anty inteesar ko kausar tun da dama ku ne kuke cin zalin yaya ummi" gaba É—aya sai suka kasa magana, wata maganar idan noor ta yanko ta, sai ka kasa ba ta amsa.
Farida ta yi ƙarfin halin cewar "A gidan Ubanki aka zalunceta?" Tayi shiru ta rungumi jakarta ta shiga ciki.
Raihan yana zaune din ga jujjuya takardar a hannunsa.
Mami ta zuba masa ido tana kallon ikon Allah, duk zafin ciwo ko na mutuwa raihan ba ya kuka, amma yau saboda ta raba shi da ummi, har da hawaye.
Nan ta ƙara tabattarwa da kanta cewa ummi asiri suka yi wa ɗan ta.
Ta miƙa hannu za ta karɓi takardar hannunsa, ya janye takardar.
Saki nawa ka rubuta a jiki?" Tayi maganar tana kallonsa.
"Dan Allah mami ki yi haƙuri ki ƙyale ni, ai na rubuta"
"Kar ma ka rubuta, kuma ka tabattar a yau ba sai gobe ba, ka bi ta da takardar nan, kuma bana buƙatar sake wata alaƙa a tsakanin ka da ita. Abu na gaba shi ne zan je na nema maka taimako a warware sihirin da suka yi maka, azo ayi maza² a yi bikin nan".
Bai ce mata ƙala ba, ta gama surutun ta tafi, ji take kamar ta yaye wa kanta wata babbar damuwa da ta hanata sakewa.
Tana tafiya raihan ya shiga ɗaki ya ɗauki wayarsa ya tura wa ummi saƙo.
"Salma, ki jirani a gida komai ya lafa, zan zo na É—auke ki, dan Allah kar ki gaya wa kowa, ban rubuta komai ba, ban sake ki ba, zan dai-daita komai. Ki kwantar da hankalinki da safe in sha Allah zan zo"
Bayan ya aika mata saƙon, ya ajiye wayar ya shiga yayi alwalar magariba.
Sai dai hankalinsa ya kasa kwanciya, ji yake kamar ya bi ummi, amma da ya tuna gargaÉ—in mami sai ya kasa bin ta.
'Ban kyauta ba salma, am very sorry, baki cancanci haka ba' haka ya din ga sintiri yana surutai.
Kasa jurewa yayi, ya É—auki wayarsa ya kira tata, sai dai ba ta É—agawa, tun yana saka ran za ta É—aga har ya fara sarewa ya sanyawa ransa ummi ta yi fushi da shi.
"Haba ummi, meyasa ki ke tunanin zan iya sakinki? Ba zan iya ba wallahi ban sake ki ba" ya din ga surutai yana kiran wayarta.
Ummi kuwa ƙarfe goma na dare, tana cikin motar haya, ta nufi gagarawa, tana ta lissafi kala-kala a zuciyarta, yanzu shikenan lissafin rayuwarta ya koma baya?.
Ta san zaman gagarawa ba zai kai ta ba, to sai ta tafi maiduguri daga yin aure ace ya mutu, ga mama ba cikakkiyar lafiya ba, suna murnar sun aurar da ita, kuma ta koma ta zaune musu a gida yau da gobe sai Allah.
Ta share hawayen ta a hankali ta furta "Mami ba ki yi mini adalci ba raba ni da ɗakina da mutumin da nake matuƙar ƙauna" tayi maganar tana ƙunshe kanta a hijjabinta tana kuka.
Ƴan cikin motar sai ba ta haƙuri suke yi, ba tare da sanin dalilin kukan na ta ba.
Sai sha É—aya da kusan rabi ta shiga family house É—in su na gagarawa.
Duk an rufe wasu ƙofofin wasu duk sun kwanta, jiki a sanyaye cikin tsananin fargaba ta shiga sashin iya da sallama.
Iya ta amsa daga É—aki tana tambayar waye, ummi ta shiga tana amsa mata da ni ce.
Kamar sokuwa iya ta kalleta, ta É—au fitila tana haskata. "Lafiya zaki shigo mana gida a tsakar daren nan kamar wata Æ´ar fashi?".
Ummi ta ce "Lafiya ƙalau"
"Kamar yaya? Ki rasa lokacin da zaki zo sai a wannan tsohon daren, yahaya dai an ce ba ya ƙasar nan me ki ka aikata ki ka gudo nan, ba zaki kwaso masifa ki yo nan ba, dan na san ba alkhairi ne ya kawo ki ba a daren nan dai"
Ummi ta yi ajiyar zuciya, ga gajiya ta kwaso kanta har ciwo yake, ga uban kuka ta sha ga tuhumar wulaƙanci daga iya, kodayeke ba yau ne farko ba, dan haka ta ce "Mun rabu ne"
"Da wa?"
"Ya sake ni" ta faɗa a taƙaice.