Sashe 56
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina uwargida, amare, har ma da ƴan mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daɗi da ƙamshi.
Mafaka gidan ƙamshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku
Oll types of Turaran wuta
Sandal
Halut
Irik
Difur
Gab Gab
Kajiji
Habil
Nabak
Humra
Kulakcha
Dilke da kalta
Kayan
Garan jiki
Muna turara
Kaya
Kujerar garan jiki
Kannada
Madarorin turare masu kamshi
Man garan gashi
Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche
Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921
*TALLA!TALLA!TALLA!*
*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA ƳAN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ƘANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON ƘAWATA GIDAJENSU DA HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.
*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAÆŠAÆŠÆŠUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*
*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUÆŠI GIDA*
BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARÆAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUƘI.
24
Ummi ta kalli noor ta ce "Dan Allah noor kar ki gayawa kowa kin ji"
Noor ta ce "Yaya ummi ina da wayona fa, ba wanda zan gayawa wallahi, kazar nan tayi daÉ—i sosai"
Ummi ta yi murmushi ta ce "Yauwwa maman".
Raihan kuwa tun da yaje gida, É—akinsa ya wuce ya samu ya kwanta ya huta, ana kiran magariba ya fice, da aka idar da sallar isha'i, ya tafi gym domin motsa jikinsa.
Bai sake komawa gida ba sai wajen ƙarfe goma, ya shiga sashin mami.
"Wai yau ina ka shiga ne, tun safe ban sake saka ka a idona ba?"
"Kasuwa na je" ya bata amsa tare da ɓoye mata aikin da Alhajinsu ya sanya shi.
"Aikuwa ka kyautawa kanka, Allah ya taimaka" ya amsa mata da "Amin"
Washegari da sassafe, raihan ko karyawa bai yi ba, ya É—auki mota ya fita, dan yaje ya É—auki ummi kar ta makara, dama yau zai zauna da cheif accountant na mahaifinsu su cigaba da aikin da ya saka shi.
Ƙarfe bakwai da rabi, ummi ta ga kiran raihan.
Ta É—aga wayar tare da yin sallama.
Ya amsa mata ya ce "Ina waje, idan kin shirya ki fito mu tafi"
Ummi ta ce "Eyya, sai takwas da rabi nake fita ai, kayi tafiyarka wallahi bakomai, na gode sosai "
Raihan ya ce "No, ina jiranki, idan kin kammala sai mu tafi, na zaci da wuri ki ke fita sosai, shiyasa ko karyawa ban yi ba na fito".
"Amma ai zaka gaji".
"Bakomai take your time"
A gurguje ummi ta kammala duk abun da zata yi, saboda kar ta bar shi yana jira, ta juyo abincin breakfast ɗin ta, a flask, lokacin farida ko tashi ba ta yi ba, ta riƙo niƙab ɗin ta a hannu ta fice.
Yana zaune a cikin mota, ya kashingiÉ—a yana danna wayarsa, ta buÉ—e ta shiga ta zauna.
"Raihan, ka yi haƙuri dan Allah, na barka kana jira, na ce ka yi tafiyarka ka ƙi".
Ya gyara zamansa ya ce "Ai na ce ki yi a hankali ki shirya a tsanake, shi ne ki ka fito a haka kamar an koro ki?"
"Ai bana son in barka kana jira ne, jira babu daÉ—i, ina kwana ya su mami?".
"Lafiya ƙalau, duk suna lafiya, ya gida?".
"Alhamdilillah" tayi maganar tana ƙara kintsawa, ya kalli jakarta data buɗe, kamar jakar wanzamai, duk ta tsufa, daga ƴar ƙaramar robar Vaseline sai turare ɗan ɗuri, da tarkacen kuɗin da idan ka tattare su ba su fi naira ɗari da hamsin ba.
"Me ma ki ka ce sunana?"
Ta ce "Raihan"
"Ba rayyan sunana ba fa, raihan"
A É—an marairaice ta ce "Ai haka na ce"
Ya ce "Sake faÉ—a to"
Ta ce "Raihan"
"Idan na ce iyayi yayi miki yawa ki ce ba haka ba, Kamar rain kamar rayyan ki ke cewa fa"
Ummi ta yi murmushi ta ce "Ni dai bana wani iyayi".
"To sake cewa raihan in ji"
"Ba zan faÉ—a ba" tayi maganar tana dariya, har dimples É—in ta suka lotsa.
Ya sanya seat belt yana murmushi, ya ce "Meye a cikin flask ɗin nan ne, ƙamshinsa ya cika mini hanci?"
Ta ɗago idonta ta ce "Kai na zubowa abinci ka ce baka karya ba, kunun alkama ne da ƙosai, ban sani ba ko zaka iya ci?"
"Saboda me ba zan iya ci ba?"
"Abincin gargajiya ne, na ƴan ƙauye zaka iya ci?"
Juyowa yayi yana kallon idonta, "Ke ƴar ƙauyen ce da ki ke iya ci?".
"Eh mana, ni ƴar ƙauyen gagarawa ce jihar jigawa".
"Ban ga alama ba, na gode sosai, dan aikin nan ko cikakken abinci bana iya ci, na kasa nutsuwa sai mun kammala, Alhaji ya ga sharholiya tayi mini yawa ya haɗani da aiki, ashe aikin ja ne ba ƙarami ba".
"Allah sarki, Allah ya baka ikon yi, ni ko a mintuna goma da zan sake ganinsa ya sakani aikin da na so, sai dai ba zan sake ganin baba ba, Allah yayi masa rahama"
Cikin kulawa raihan ya ce "Eyya, Amin ya Allah, Allah ya jiƙansa"
Ta amsa da amin na gode.
"To mama fa, tana raye?" Ta ce "Ina ga tana raye"
"Kamar yaya kina ga? Tana ina ita?".
"Rabona da ita tun ina shekara bakwai da baba ya rasu, ban ƙara ganinta ba".
"Amma meyasa?".
"Bakomai" ta faɗa tare da ƙoƙarin haɗiye wani abu mai ɗaci a ƙirjinta.
Ta ɗaga hannunta tana ƙoƙarin sanya niƙab ɗin ta.
"Wai shi wannan niƙab ɗin meye amfanin saka shi, kullum ke ko gajiya ba kya yi ne?"
Ummi ta ce "Ai saboda idona".
"Meye da idon naki?".
"Bana son mutane su din ga tanka mini ido, ko fatata, shiyasa idan na saka shikenan ba wanda ya gani, ana cewa idona irin na akuya, ko na mage, duk bana so shiyasa bana son a din ga gani" tayi maganar a ɗan shagwaɓe da take ɗabi'arta, wanda ita a zahiri cikin damuwa ta yi maganar.
"Ummi"
"Na'am"
"Meyasa zaki bari surutun mutane ya yi tasiri a zuciyarki? Ke ki ka yi kanki, duk wanda ya tanka ki, kice masa tubarkallah idan yana da dama ya sauya abun da Allah ya yi miki. Idanunki me kyau ne masha Allah, meye da kalar fatar ta ki, dan Allah idan dan haka ki ke saka niƙab ɗin nan ki daina".
Murmushi kawai ta yi, irin ba zaka gane ɗin nan ba, hakan yayi dai-dai da ƙarasowarsu ƙofar gate ɗin wurin aikin su ummi.
Ummi ta ajiye masa kayan abincin, ta ce "Na gode sosai, sai anjima"
"Idan an tashi ki jirani, saura ki tafi" ba ta ce komai ba, ta buÉ—e ta fita.
Ya daɗe yana nazarin, ta ina zai taimakawa ummi, babanta ya rasu, ba ta san in da mamanta take ba how? Kuma yau ta ɗan sake da shi fiye da da, lallai idan ya cigaba da lallaɓata har ya ƙara saninta sosai da sosai, dan ya fuskanci akwai abubuwa na damuwa sosai da sosai a cikin rayuwarta.
Kiran wayar accountant ne ya dawo da shi hayacinsa, ya ja motarsa ya tafi.
A motar ya gama karyawa, sannan ya tafi babban office É—in su, in da suke aikin lissafin.
Aiki raihan suke yi, suna ta aikin lissafi, amma rabin hanakalin raihan yana kan ummi.
Da suka tashi ma daga aikin, a waje ta tarar da shi, ya zo yana jiranta ya É—auke ta ya mayar da ita gida.
Washegari da safe ummi na ta ɗawainiyar sallamar kowa, masu tafiya makaranta su tafi, ta gama abun da take yi, ita ma ta fara nata shirin, Abdul ya sameta a kitchen hannunsa riƙe da waya.
Ya ƙarasa ya miƙa mata wayar, ta karɓa ta kara a kunnenta.
Muryar dr. Ta ji ya ce "Mamana"
"Na'am kawu ina kwana?"
"Lafiya ƙalau, ina ta kiran wayarki baki ɗaga ba"
"Caji take yi ina kitchen ne"
Ya ce "Ok babu laifi, mamana Abdul ya zo mini da wani batu, wai kina son aikin jiran shago, me zaki yi da wani aikin zaman shago ummi, idan kina da wata buƙata ai gara ki gaya mini, amma zaman shago ba mutuncin ki bane a matsayin ki na mace"
Jiki a sanyaye ta ce "To kawu"
"Dan Allah ayi haƙuri da maganar nan"
"To, in sha Allah an barta"
Abdul ya karɓe wayar ya ce "Hello Abba".
"Na'am Abdul"
"Abba ka san ummi ba za ta ce maka a'a a kan hukuncin da ka yanke ba, amma wallahi tana so, ta gama SIWES, amma sanin ba ta da wurin zuwa ya sanya ta cigab da zuwa, wataran ko kuɗin mota sai na bata, zamanta a gidan nan ba abun da zai ƙara mata sai damuwa da rigima da maama, dan Allah Abba ka ƙyaleta tayi. Kuma ba wani abun fa zata din ga yi ba, tana zaune a wuri ɗaya, dan Allah ka bar ta tayi. Kaga ba ta iya zuwa ta ce na yi mata wani abu".
Abba ya ce "Haka ne, to Ubangiji Allah ya yi jagora, na amince amma ka je wurin ka tabattar babu wata matsala, dan nima zan je da kaina na ga wurin, a satin nan zan shigo kanon".
"To shikenan Allah ya kawo ka, Abbanmu maganin kukanmu"
Ya kashe wayar ya kalli ummi da jikinta yayi sanyi, ya ce "Abba ya amince, zan je na ga wurin, na ce musu zaki yi, sai mu je tare ki ga wurin kema"
Ummi ta ce "Alhamdilillah ala kulli halin, na gode yaya Abdul, Allah ya saka da alkhairi"
"Bakomai, Ubangiji Allah ya kawo miki babban rabo na alkhairi" tayi murmushi tana sake hamdala.
Gaba ɗaya ranar sallar daren da tayi, Allah take yi wa godiya, tare da roƙonsa ya kawar mata da duk wani abun ƙi a lamarin.