Sashe 94
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salim ya ce "Raihan, duk da wasu abubuwan da mahaifiyarsa take yi, ina kallon yadda yake ɗawainiya da mahaifiyarmu, duk da yadda muke ɓata mata rai wasu lokutan, shi sanyin idaniyarta ne, yana ƙoƙari a kan mahaifiyarmu sosai, amma a cigaba da yi mana addu'a" bai jira me Alhaji zai ce ba, ya fita.
Alhaji ya ce "Tabbas raihan babban mutum ne, amma akwai dattaku kam"
Da Alhaji ya tashi, a account É—in Salim ya tura masa kuÉ—in gudunmuwar auren raihan, kuÉ—i masu kaurin gaske.
Nan da nan aka ƙarasa ginin raihan, suka kai Alhaji tare da Dr. Rana ɗaya suka gani.
Jikin dr. Yayi sanyi, gado biyu ya yi wa ummi, da dining da kujeru saiti É—aya.
Sai dai falukan ummi uku, bedroom huÉ—u, sai kitchen da sauransu.
Alhaji ya ja dr. gefe ya ce masa "kar ka damu, ka saka abun da Allah ya yassare maka, zan ƙarasa ba tare da kowa ya sanu ba, ai ana ƙoƙari sai godiyar Allah"
Saura sati biyu biki, Raihan ya koma maiduguri ya kai wa ummi katin biki, ya ce ko akwai wanda za ta rabawa a kano ta ce ita ba wanda za ta bawa.
Raihan ya tafi da kwana ɗaya, dr. Ya je, ya ɗauki ummi zuwa gagarawa, ta kai musu katin bikin da kanta, in da ta ji daɗi, sai ya tafi da noor.
Kamar kullum, tarbar da ta saba samu ita ta samu, sai dai sai kallon ummi suke yi, ta yi kyau sosai da sosai, a nan dr. Ya gaya wa iya cewar ya gano garin su mariya, kuma ummi tana can, sai da suka yi faÉ—a sosai da iya a kan hakan.
Ummi suna zaune, wata yarinya ta shigo za ta yi sa'ar noor, kallo É—aya ummi tayi mata ta gane ta, saboda kamar da take yi da hindu matar Idris.
Iya ce ta hau zagin yarinyar tana tambayarta daga ina take?.
Cikin fitsara yarinyar ta ce "Tasha na bi sajida sayar da shinkafa da wake na tayata ta san mini"
"Saboda matsiyaciya ce ke, sai kin tona mana asiri?"
"Tun da aka bar ni da yunwa, ba a ƙaunata dole na ciyar da kaina".
Ganin da Yarinyar ta yi ummi na kallonta, ya sanya ta ce wa ummi "Ina wuni?"
"Lafiya ƙalau ya ki ke?"
Ta ce "Lafiya ƙalau"
Ummi ta ce "Zo mana" ta ƙarasa gaban ummi ta durƙusa.
Ummi ta ciro kuÉ—i a jakarta ta ce "Ungo, yo cefane sai mu yi girki mu ci, amma ki daina zuwa tasha ba mutuncin Æ´a mace bane, kamata yayi ace kina makaranta duk da an yi hutu"
Yarinyar ta ce "Ni da bana zuwa makaranta, ko abinci basa bani, sai idan babarmu ce ta bani, kowa ya tsane ni, ni ya zan yi ni na ce a haife ni haka?" Yarinyar tayi maganar tana kuka, duk da ba ta san ummi ba, amma ta ji hankalinta ya nutsu da ita.
Ummi ta fuskanci in da zancen ya dosa, ta ce wa noor "Rakata ku yi cefanen, sai ayi girki kowa ya ci"
Iya na kallonsu ba ta kula su ba.
Kusan mintuna talatin, ummi ta tayar da salla, ta ji sallamar su noor, sun dawo, sai dai suna shigowa ba daÉ—ewa Idris ma yayi sallama, kuma bai yi wata-wata ba, ya hau yarinyar ta sa da duka.
Ihu take yi tana neman taimako, ummi ta yanke sallar ta fito da sauri, ya saka itace yana ta jingar yarinyar, har bakinta ya fara kumfa.
Ummi ta hankaɗe shi, ta riƙo ta, bai san wacece ba, ya kuma kawo itacen yana ƙoƙarin janye yarinyar, a fusace ummi ta tsinka masa mari, da ya sanya shi ɗaga ido ya ga wacece.
"Jahilin ina ne kai? Azzalumi mara imani, ƴar ta ka ma baka ƙyale ba, dabban ina ne kai idris?"
Ayshercool
08081012143
              *CUTARWA*
*BRIGHT PENS*
(FREE BATCH)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
37
MASU BUƘATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ƊINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH.
Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.
FOLLOW AND SHARE
AYSHERCOOL

*Alhamdilillah ala kulli halin, ina amfani da wannan damar, wurin isar da ɗimbin godiyata ga ƴan uwana marubuta, tarin masoya makaranta, da sauran al'ummar da suka yi mini ta'aziyyar rashin kakata, ina fatan Ubangiji Allah ya jiƙan magabatanmu baki ɗaya, ya kuma bar zumunci, yayi mana jagora a rayuwa baki daya, Allah ya sanya kaburburan magabatanmu ya zama dausayi daga aljanna, idan tamu ta zo ya sanya mu cika da imani*
37
A razane yake kallon ummi daga sama zuwa ƙasa, iya kuma ta miƙe tsaye da sakakken baki ta kasa magana.
Ummi ta durƙusa ta ɗago yarinyar da take zubar da wani irin yawu daga bakinta, saboda wahalar duka.
Noor kuwa na gefe tana tsuma, duk da basu saba ba, tare suka yo cefane, har noor ta bata shawarar su sayo taliya sai tafi sauri, tun da ummi ba ta gaya musu me zasu sayo ba.
Suna tafe a hanyar ta kalli noor ta ce mata "Ya sunanki?"
"Sunana mariyatul kibÉ—iya, ana ce mini noor"
"Masha Allah, sunanki me daÉ—i"
Noor ta ce "To ke ya sunanki?"
"Wai hajara, sunan kakata aka saka mini, ni kuwa na ce wallahi bana so, na canza suna ake ce mini Nana"
"To meyasa ba kya so, ba kakarku ba ce? Au kamar sunan iya ne ai ko?"
Nana ta ce "Eh mana, baki ga yadda ta tsane ni ba, ni ma kuwa na tsaneta, yauwwa idan kuÉ—in yayi ragowa muka sayi kifi, ba za ta ce komai ba?"
Noor ta ce "Ai idan ma kifin ki ka saya da duka kuÉ—in babu abun da za ta ce miki, yaya ummi fa babu ruwanta"
Nana ta ce "Na gani, kin san wani abu, wallahi ta burgeni, ga muryarta mai daɗi, a nutse take komai, sau ɗaya na taɓa ganinta sun zo da kawu yahaya, ƴar sa ce?"
Noor ta ce "Ke, ni ma fa Æ´ar sa ce, iya duk kakarmu ce kenan? To ya aka yi ban sanki ba"
Noor ta ce "Ni ba kakata ba ce ba, kakana ta haifa dan haka babu abun da ya yi mini zafi da ita"
Wani yaro suka haÉ—u da shi a hanya ya ce "Nana, ana ta nemanki a gida, wallahi ki je gida baba yana nemanki"
"Ba zani ɗin ba, in je a jibgi jaka, gidan iya zan je, tayi baƙi za a dafa abinci, sai na ci na dare zan dawo gida"
Mamaki ya kama noor, jin amsar da ta bayar, da aka ce babanta yana nemanta.
Sai dai sun shiga sashin iya sun yi sallama babu jimawa, Nana ta fara É—aukko kwanukan da zasu yi amfani da su su yi girkin, Idris yayi sallama da itacensa a hannu, ya fara jibgar Nana.
Marin da ummi ta yi masa ba a kan sa hankalinsa yake ba, face shaiɗan da ya shiga ƙawata masa ummi, hijjabi ne a jikin na roba, dan haka ya kwanta a jikinta, gaba ɗaya tamkar ƙibarta ta koma ƙirjinta, haka da ta juya baya ma, kamar an aunata an dasa mata ƙugunta.
"Ke yanzu lalacewar taki har ta kai haka ummi, Idris É—in ki ka mara?"
Duk da jikin ummi tsuma yake da tashin hankali da tsoro, dan ko a mafarki ita kanta ba ta taɓa zaton aikata abu makamancin haka ba.
Amma ta ji zuciyarta ta bushe, ta ce "Iya yaushe zaki bari kanmu ya haÉ—u a matsayin iyalanki ne? Kalli fa dukan da yake yi mata? Mutum ba dabba ba"
Cikin ƙwarin gwiwa, da son ɓoye halin da ya faɗa ya aro jarumta ya ce "Ni zaki mara? Kin san abun da ta yi ne?"
"Ina ruwana da abun da tayi maka? Barewa za ta yi gudu É—anta yayi rarrafe ne? Abun mamakin daga haÉ—uwata da yarinyar yau, har ta fara faÉ—ar irin damuwar da take ciki, look at her, just an innocent kid like me before"
Tayi maganar cikin matuƙar rauni, hawaye na zuba daga idonta, tana share wa yarinyar hawayenta da wannan yawun, da daƙalƙallen hijjabin da yake wuyan yarinyar, sautin kukan na ta ma ya kasa fita sai sheshsheƙa, santaleleliyar yarinya kai da ganinta ka san fara ce, azabar datti da rashin kula duk ya dafar da ita.
Bilhakki ummi ta rungumeta tana kuka, wanda kukan na ta yana da alaƙa da tuna irin baƙar rayuwar da ta yi a baya.
Iya kuwa ba ta taɓa zaton ummi ta yi kilewar da zata iya gaura wa Idiris mari har haka ba.
Hashim ne yayi sallama tare da matarsa, ya ji labarin ummi ta zo, ya ce bari ya zo tare da matarsa su gaisa, dan ba su taɓa haɗuwa ba.
Amma ya tarar da mutane cirko-cirko, ga Idiris a gefe yana ta huci, ummi a durƙushe da yarinya tana kuka.
Ya kalli mutanen ya ce "Lafiya kuwa? Meyafaru ne?"
"Ai magaji ba lafiya ba, Æ´ar daba ta zo mana gida, ashe bayan lalacewa a birnin ina ga ko dai shaye-shaye ko daba ta fara, wai ace ummi ta É—aga hannu ta zabge Idris da mari"
Saroro yayi ya ce "Wane irin mari kuma ana zaune ƙalau?"
Iya ta ce"Au to ƙarya zan yi maka, ba gata nan a zaune ba?"
Hashim ya ƙarasa gaban su ummi, ya ce "Ummi meyafaru ne?" Ummi ta kasa magana sai kuka.
Ya ce "Nana meyafaru?"
Cikin kuka yarinyar ta ce "Ƙawata na raka tasha, na tayata sayar da abinci, da ta gama ta bani na ci, shi ne babanmu ya biyoni yana dukana da itace" tayi maganar tana kuka.