Sashe 100
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Gata nan tana jin ka, ta ce a gaisheka kan mu zo"
"To dan Allah ace mata ina roƙon arziki, a taimaka a bar mini kai ka koma office, ana ta kirana a waya ana nemanka"
Raihan ya ce "To za a gaya mata, amma na zata saura sati biyu sannan na koma"
Alhaji ya ce "A'a babban mutum, a duba mini lamarin nan"
Raihan ya ce "Zan shigo in anjima in sha Allah, sannu da zuwa"
Alhaji ya sauke wayar yana murmushi ya ce "Lallai babban mutum, ka ci gidanku da sati biyun"
Mami da ke kusa da shi ta ce "Kana nufin ba ya zuwa aiki dama?"
"Da sabon auren zai fita aiki? Lallai wato ni ya mayar shashasha, idan na ce ya zo sai ya ce mini wai aiki ya yi yawa".
Alhaji ya kalleta ya ce "Ya zo yayi miki me? Ango ne fa"
A fusace ta ce 'Angon banza, bazawarar?"
"Ba mace ba ce? Ke ina ruwanki ne, Bilkisu ki kiyayi shiga shirgin yaran nan kin ƙi ko? Zaki yi ta fama da takaici kuwa"
Haushi ne ya ishi mami, tare da yi wa kanta alwashin, dole ta san abun yi a kan raihan da ummi, tun da tun ba aje ko ina ba, kansa yana rawa.
Ummi sai magiya take yi wa raihan, ya tafi da ita ta gaida Alhaji, ya ce mata sai an kwana biyu.
Ta ja gefe ta kashingiÉ—a a kan kujerar da suke ta ce "To ka tashi ka je ka yi masa sannu da zuwa"
"Sai anjima" yayi maganar yana ɗora ƙafafuwan ta a kan cinyarsa yana matsa mata.
Ta buÉ—e datar ta, taga messages da yawa sun shigo, ta din ga mamaki dan ita wanda take chatting da su ba su da yawa.
Group ta ganta a ciki, na Æ´an makarantar islamiyyar su ne, kuma ta ga ana ta tagging É—in ta, banda messages da ta gani ta private.
Voice messages ta fara buɗewa, ta din ga jin saƙonnin zagi da ashar, wai saboda ta auri ƙanin maryam, ana ta cewa ta yi asara.
Kashewa take ƙoƙarin yi, ta ajiye wayar, ya karɓe wayar, ya cigaba da saurarar abun da suka ce, tare da duba messages ɗin duk da suka yi.
Tun tana jure jin, har ta karaya ta fara kuka, saboda cin zarafin yayi muni.
Wayarsa ya É—aukko, ya danna ya kara a kunnensa.
"Zan turo maka wasu lambobi, ayi tracking É—in su duk in da suke dan Allah, zan biya ko nawa, zan turo maka wani abu"
Ya ajiye wayar ya kalleta ya ce "You don't need to cry anymore, zan yi dealing da duk wanda ya ce zai saka ki kuka ko waye shi" daga haka ya tashi ya fita.
Gaba ɗaya jikin Ummi yayi sanyi matuƙa, zagin da suka yi mata yayi mata zafi, tun da suka bar islamiyyar suka yi aure babu wadda ta sake neman ta, sai yanzu da suka sakata a group na makarantar suka ci mata mutunci, da dawo da abubuwan da suka faru a baya, wai tana yawo duk da dauɗa ga muni, dan son zuciya ta auri ƙanin ƙawarsu.
Hankali kwance raihan ya je gida, ya shige wurin Alhaji, Alhaji ya din ga ce masa yayi ƙiba ya ƙara kyau.
Nan suka tare a sashen Alhaji, har da Hajiya da Salim.
Mami ce ta kira shi hankali a tashe ta na tambayar sa yana ina. Ya bata amsar yana sashin Alhaji.
Ko mintuna uku ba ayi ba sai gata, ba ta damu da su hajiya da suke zaune ba, ta nufi raihan tana neman ta kai masa duka.
Alhaji ya miƙe ya ce "Bilki meye haka?"
"Aure hauka ne? A kan me zai sanya ƴan sanda su kama matan mutane? Maryam ta kira ni tana kuka, an kama su an kira shi a waya yaƙi ɗagawa, uban me suka yi maka?"
"Matata suka zaga babu dalili, tsakani nake so ayi musu, kar su zagar mini mata, ba tayi abun kunya ba dan ta aureni"
"Ni ka ke gaya wa haka raihan?"
"Mami ba da ke nake ba, ba kuma da wata manufa na faÉ—a miki ba, ni na saka ummi ta aureni, idan na zuba ido ana cin zarafin ta, ban yi mata adalci ba".
Hajiya ta yi murmushi ta ce "Allah mai ƙudura, ɗan so ya faɗa hannun matar so, ko dai ki bi a hankali ko ki rasa shi gaba ɗaya"
Ayshercool
08081012143
PAID ADVERT!.
Ina uwargida, amare, har ma da ƴan mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daɗi da ƙamshi.
Mafaka gidan ƙamshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku
Oll types of Turaran wuta
Sandal
Halut
Irik
Difur
Gab Gab
Kajiji
Habil
Nabak
Humra
Kulakcha
Dilke da kalta
Kayan
Garan jiki
Muna turara
Kaya
Kujerar garan jiki
Kannada
Madarorin turare masu kamshiÂ
Man garan gashiÂ
Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche
Ku nememu a wan nan no 08065728702Â Â 08025453921
*TALLA!TALLA!TALLA!*
*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA ƳAN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ƘANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON ƘAWATA GIDAJENSU DA HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAƊAƊƊUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.
*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAÆŠAÆŠÆŠUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*
*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUÆŠI GIDA*
BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARÆAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUƘI.
  *CUTARWA*
*BRIGHT PENS*
(FREE BATCH)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
39
MASU BUƘATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ƊINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH.
Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.
FOLLOW AND SHARE
AYSHERCOOL

*Alhamdilillah ala kulli halin, ina amfani da wannan damar, wurin isar da ɗimbin godiyata ga ƴan uwana marubuta, tarin masoya makaranta, da sauran al'ummar da suka yi mini ta'aziyyar rashin kakata, ina fatan Ubangiji Allah ya jiƙan magabatanmu baki ɗaya, ya kuma bar zumunci, yayi mana jagora a rayuwa baki daya, Allah ya sanya kaburburan magabatanmu ya zama dausayi daga aljanna, idan tamu ta zo ya sanya mu cika da imani*
39
Alhaji ya ce "Jidda ya haka ne? Wace irin magana ki ke yi kuma?"
Hajiya ta ce "Kaga ƙyale ni na faɗa, ai a baya ban taɓa yi ba, sai mu gani idan dabarar mutum za ta ƙwace shi, me aka yi da maza ko sati uku ba a rufa ba fa? Baki ga komai ba"
Mami kuwa kumfar baki ta din ga yi tana cika baki, Salim ya tashi tsam ya fice, dan baya son hayaniya, hajiya ma ficewa tayi ta bar É—akin.
"Ka gani ko ka ga abun da ka janyo mini ko?"
Kamar raihan zai fashe da kuka ya ce "Mami me kuma na yi?"
Alhaji ya ce "Raihan bai yi miki laifin komai ba, ke ki ke ƙoƙarin koya masa rashin gaskiya, da kuma raina ki, wuce ka jirani a mota, mu je a kashe wancan case ɗin da ka ɗaukko" Raihan ya fita yana satar kallon mami.
Alhaji ya sake mayar da idonsa kan mami ya ce "Gaskiya hajiya ta gaya miki, na sha gaya miki mu maza idan muna kan wannan gigin da rawar kan, ba a cewa za a tanƙwaramu ta ƙarfin tsiya, ko da kuwa iyayen da suka haifemu ne, ke meye ban yi ba a kanki?
Ko kin manta yadda na ɗauke ki, na bar ƙasar sama da wata uku na bar hajiya, na toshe kunnena, na ƙi saurara kowa sai yanzu dan abun ya zo kan ɗanki ki ce ba ki san zancen ba? Shiyasa a kowane ƙadami ake so ka zama mai adalci, ko dan gaba, baki nuna mini illar abun da na din ga yi ba, sai daga baya da na gane kuskurena dan kaina, ka kwanta da mace kawai ba shi ne aure ba, wannan abu ne na lokaci, managarciyar mace mai tsoron Allah, da kuma biyayya ita ake fata. Amma idonki ya rufe dan ɗanki ya auri bazawara, sai me qualities ake dubawa ga mutum mai hankali, ba wai abun da ku ke tunani kawai quality na mace ba" da farko faɗa yake yi mata, daga bisani kuma ya koma nasiha, ya gama ya fice daga ɗakin ya bi raihan.
Ko kaÉ—an mami ba ta ji nasihar Alhajin ta shige ta ba ma, babban burinta a yanzu kawai, shi ne raba ummi da raihan tun kan ta kanainaye shi gaba É—aya.
Ba dan tare da Alhaji raihan suka je station ba, da sai raihan ya ja case É—in, dan kuwa babbar headquarter hukumar Æ´an sanda yasa aka kai su, kuma ya tafi da wayar ummi a matsayin shaida.
Alhaji ya ce wa raihan, ya kai shi gidansa, yana son yin magana da shi da ummi gaba É—aya.
Suna tafe yana yi wa raihan nasiha.
"Babban mutum, na son kana son matarka, amma ka yi ƙoƙari ka din ga ɓoyewa saboda mahaifiyarka da bakin sauran mutane, ka san kishin mata ba lallai sai tsakanin kishiyoyi ba, su ba sa raina abun yi wa kishi, sannan ka yi ta haƙuri kana cigaba da addu'a komai zai wuce, amma matarka ka riƙe ta sosai ka kula da ita"