Sashe 63
Cutarwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya girgiza mata kai ya ce "Kar ki sake sakawa kanki cewa ke mummuna ce, i understand that you are traumatized by what people are saying about you, this is common among us. Ke fa malama ce ummi, kin fi kowa sanin Ubangiji gwani ne, kuma ba ya kuskure. Kin manta cikin suratul mu'iminun, aya ta goma sha huɗu, bayan Allah ya yi bayanin yadda yake tsara halittar ɗan Adam da kansa ya yabi kansa ya ce fatabarakallahu ahsanul kaliƙin? Ubangiji da ya yi ki ya yabi kansa, kuma sai ki sawa ranki cewa ba haka ba saboda surutun banza na mutane, as from today duk wanda ya ce miki mummuna, ki tabattar kin gaya masa maganar da gobe ba zai ƙara ba, fight for yourself ke ba mummuna ba ce".
"Har gorilla fa wani É—an ajinmu ya ce mini" tayi maganar wasu hawayen na fitowa daga idonta.
Wani abu mai zafi ya soki zuciyar raihan, banda tsabar rashin mutunci ya za a haÉ—a mutum da biri?.
Amma ya maze ya ce "Sai kuma ki ka din ga kuka ko?"
Kamar mara wayo, ta jinjina masa kai.
Raihan ya ce "Meyasa baki tsinka masa mari ba"
Ummi ta zare ido ta ce "Haka kurum ya dake ni, ni bana faÉ—a"
"Ai shiyasa mutane suka rainaki ai, da kin guara masa mari, gaba ba zai ƙara ba ai"
Ta girgiza kai ta ce "Ni ban kula shi ba, muna level 3 ma aka kore shi daga makaranta ya yi satar amsa, duk abun da zan yi mutane ba za su daina ce mini mummuna ba" tayi maganar a raunane.
"Sun gano weak point ɗin ki ne, shiyasa suke amfani da hakan suna yaƙarki. Ki kwantar da hankalinki na san kawu ba zai taɓa bari ki koma ƙauye ba, and ki ƙara tuntuɓawa ko zaki samu wani information a kan in da mama take, zan yi iya ƙoƙarina na gano miki ita".
Ummi ta zabura ta ce "Dan Allah raihan da gaske?"
"I promise you salma, wannan kukan nake son na daina gani sai farinciki a fuskar ki"
"Nifa abubuwan da suke sakani kuka da yawa, ka san alfarmar da nake so ka yi mini?"
"Sai kin faÉ—a".
"Dan Allah ka manta na taɓa baka labarin nan, ban taɓa yin irin wannan hirar da wani ba, kai ne mutum na farko da na ji na nutsu da kai, na yi maka kuka, na rage abun da nake ji a raina, dan Allah kawai ka manta da labarin babu wani abu mai daɗi na tunawa a rayuwata, amma for now ka manta da shi, na gaya maka ne saboda na yi maka alƙawarin gaya maka abun da ya sani kuka"
Idanuwanta yake bi da kallo, ya kasa amsa mata maganar, muninta kawai yake so ya gani, amma har ga Allah ya kasa, kawai dai baƙa ce, kuma baƙi dai ba muni bane ba.
"Kayi magana mana" tayi maganar a ɗan shagwaɓe.
"Zan yi, amma ba yanzu ba, mu karya ko, zuwa azahar mu yi salla sai mu je siyayyarmu ko?"
Ummi ta ɗan ɓata fuska ta ce "Ko kawai mu canza rana, kaga yau duk sai godiyar Allah".
Ya jingina da jikin tebur, ya ce "Kin sani kuka ba, marainiyar Allah, Allah ya ƙara kulawa da ke".
"Amin amma ba na ce ka manta ba".
Ya shafa sumar sa ya ce "Kema dai kin faÉ—a ne kawai, tashi in nuna miki aikin da zan kai wa Alhaji na gama"
Ta miƙe suka koma kan kujera, yadda ya rarraba bayar da zakka, da kujerun umara da na hajji da zasu bayar, da ƙarin da za a yi a ɗan bawa ma'aikatan na riba da sauransu.
Ummi a ranta ta jinjina dukiya tana nan a in da take, kuma yadda raihan ke gudanar da lamarinsa, ba zaka ce É—an mai kuÉ—i ne haka ba, Maryam ce ma dai uwar jin kai, da jin ita wata ce.
Sai da suka yi sallar azahar, sannan suka nufi tafiya, a mota take tambayarsa ina za su je, ya ce mata zata gani.
Ya ja ɗan guntun tsaki ya ce haƙarƙarinsa a riƙe yake, zai fara koya mata mota, ya gaji da aikin direba ba a biyansa.
"Ai ba ni na ɗauke ka aikin ba, kai ka ɗauki kanka, amma ba faɗuwa ka yi ba ka ke ciwon haƙarƙari?"
"Ina fa, coach ɗina ne na gym, ya sakani ɗaga wani ƙarfe, haƙarƙarina ya amsa".
Ta kalleshi ta ce "Wai sai ka ji wa kanka ciwo tukuna, meye na zuwa gym kai ba ƙiba ba?"
Ya rausyar da kai ya ce "Waye ya ce dan a rame ake motsa jiki, bari na nuna miki ƙarfen da na ɗaga a Instagram" ya buɗe mata wayarsa ya bata.
Suna tafe tana mitar ƙarfen yayi girma, daga bisani ta cigaba da yi masa taɓe-taɓe a wayar.
Suka shiga go slow, yana jiran a basu hannu, ya ɗan leƙa wayar, ya ga ta nutsu, kallon dogwayen riguna kawai take yi tana liking ɗin su, da takalma da jakunkuna.
Ya É—an yi murmushi, aka basu hannu suka tafi.
Katafaren kantin saye da sayarwa, suka shiga, ummi kamar ƴar ƙauye, sai kalle-kalle take yi.
"Ta ina zamu fara?"
Ummi ta ce "Ko ta ina ne ma".
Sannu a hankali suke zagayawa, suka fara zuwa wurin turarruka, ya saka hannu ya É—auki wani, ya jefa a cikin trolley.
Ummi ta waro ido ta ce "Raihan, dubu sha takwas fa aka rubuta, ka manta kuÉ—in dubu sha biyar ne?" Ya kashe mata ido É—aya ya cigaba da É—aukar kaya.
Tayi ta magana, amma yayi mata shiru, suka je wurin kayan kwalliya ya kalleta ya ce "Me ki ke so a nan?"
"To ai kuɗin sun ƙare"
"Ke ina ruwanki ne, É—auki abun da ki ke so kawai"
Comb ta É—auka sai ribbon da coacoa butter, dan man yana burgeta ta ce sun isa.
"Wai ke ba kya kwalliya ne, ga su hoda da kayan mata"
"Ni bana wata kwalliya" ta bashi amsa tana É—an kalle-kalle.
Ya É—aukko É—aya wayar ta sa, yana dube-dube, ya É—aukko wasu mayuka ya koma kan mayukan gyaran gashi, suma ya É—auka.
"Wannan me zaka yi da su?".
"Budurwata zan saiwa lefe zan fara tarawa".
Ummi ta yi dariya ta ce "Riga malam masallaci, za ta kwashi kayan shiririta"
"Ni ne ma shiriritar ko? Son kowa ƙin wanda ya rasa da ni ɗin nan, ɗan kyakkyawan matashi mai gemu, kin san maza masu gemu muna da tsada".
"Ai mami ta ce mai ka shafa ya fito"
"Wallahi ban shafa mai ba, girma na yi gemu ya fito"
"Muyi sauri kar na makara komawa gida"
Ita dai ummi ta zuba wa sarautar Allah ido, ta san dai abubuwan da raihan ya ɗauka, sun fi ƙarfin kuɗinta nesa ba kusa ba.
A wurin biyan kuÉ—i aka yi billing É—in sa kuÉ—i masu yawa, ya basu ATM suka cire.
Gaba É—aya ummi ta manta da damuwar da ta baro a gida, jin zuciyarta take fes, yau ta faÉ—i abun da yake ci mata zuciya tsawon shekaru, kuma ta samu ta yi kuka, an saurareta.
"Raihan" ya É—ago ya kalleta "Na gode sosai da lokacinka, Allah ya saka da alkhairi, ya ja kwanan Alhaji da mami"
Ya ce "Da kuma Hajiya" tayi murmushi ta ce "Amin, kuma dan Allah da ka je gida, ka yi haƙuri ka danne zuciyarka, ka bawa yaya Sagir haƙuri dan Allah"
"Zan yi in sha Allah"
"Allah ya yi maka albarka"
Kasa amsa mata yayi sai murmushi, ƙasan zuciyarsa na hango masa ita tana kuka ɗazu.
Suka isa bayan layin su ummi, ta buɗe motar ta sauka har ta fara tafiya ya ce "Ke wannan alkunyar taki tayi yawa, maimakon ki ce "Malam bani kayana, ko kin bar mini dubu sha biyar ɗin taki?" Ta waiwayo ta jinjina masa kai alamar eh.
Ya fito daga motar, ya É—aukko kayan yabi bayanta, ta tsaya cak ta waiwayo ta ce "Ina zaka ne?"
"Gidan zan biki na kai miki kayan"
A rikice ta ce "A'a dan Allah"
"To karɓi kayanki"
"To ya zan yi da su, idan aka tambayeni....
"Ki ce da salarynki ki ka saya, ba wasu kaya ne masu yawa ba fa, ya kamo hannunta ya danƙa mata ledar ya ce "Zan je gida na cika alƙawarin da na yi miki" ya juya ya koma motarsa ya tafi.
Cikin mamki ummi take kallon kayan, wai duk wannan nata ne? Amma uban kuÉ—in da raihan ya kashe, dubu É—ari da sha takwas, kayan mai turare da ciye-ciye.
Cikin matsananciyar fargaba ta shiga gidan, kasancewar É—akinta ne a farko, ba ya cikin main safe contain na gidan, shiyasa ba sa sanin shige da ficenta.
Ta kalli agogo ta san noor tana makarantar islamiyya, da ta kirata ta gani.
Tayi alwala ta yi sallar la'asar, ta zauna ta din ga kallon kayan, wannan mayuka masu uban tsada, ita za ta shafa a fatarta.
Wai har da hoda, to ita mai za ta shafawa hoda ma? Ta ɗau turaren tana shaƙar ƙamshinsa mai sanyi da daɗin gaske.
Ga roll on, kusan kala huɗu, wanda kullum cikin dabaru take na haɗa alumun, ko ta jiƙa gishiri bayan yi wanka ta shafe jikinta, saboda kar ta yi wari.
Wata envelope ta gani a cikin kayan, wadda ba ta san da ita ba, ta É—auka ta buÉ—e taga kuÉ—i a ciki sai takarda.
"Assalamu alaikum, brown eyes, this is your first salary, given to you 15th April, spend it well, ga additional na 15k making 30k, ki lallaɓa na ji daɗi na kuma gode da shopping, Allah ya ƙara arziki ummita. Raihan" galala take bin takardar da kallo, Raihan ya mayar da ita sakarya ma.
Wurin Alhaji ya fara zuwa, ya tarar da mami, da kuma Hajiya tare da Alhajin.
Cikin damuwa mami ta ce "Raihan sannu da zuwa, ba abun da ya sameka dai ko?"
Ya ce "A ina?"
"An ce mini Sagir yaje har office, ya yi yinƙurin dukanka, na kira wayarka baka ɗauka ba, na zo in ji ba'asi".
Raihan ya haÉ—e rai ya ce "In ji wani munafukin ne ya faÉ—a?".
Alhaji ya ce "Bai yi maka komai ba dai ko?"
"To aini Alhaji ban gane yayi mini wani abu ba?"