Sashe 99
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannayenta ya kama, cikin sanyin murya yace.  "Masha Allah My Sweetie kinyi kyau sosai."   Ya Æ™are maganar yana me shafo saman Æ™irjinta, É—an Æ™aramin bakinta ta turo gaba, tare da shagwaÉ“e masa fuska, ganin haka ya sashi É—agata caÉ—ak, kai tsaye ya haura saman gado da ita, hannunsa yakai ya rage gudun AC dake tashi acikin É—akin, kana kuma ya kashe hasken wutar, kwanciya yayi luf akan gadon tare da jawota jikinsa, ahankali ya shiga shafa duk wani gaÉ“a dake jikinta, jin haka yasa ta sakar masa kukan sangarta, fuska akwaÉ“e tace. "Nidai gaskiya Kamal ka barni bacci nakeji, bazan iya da wannan jarabar ba wallahi sam." ta kare maganar cikin shasheÆ™ar kuka. A hankali ya É—aura bakinsa saman kunnenta, cikin wata irin murya yace.    Â
"Haba Mubeen ɗan kurma mezan miki, ki daina jin tsoro kinji, babu abun da zan miki, kiyi baccinki ajikina kinji, banason kiyi nesa dani, ya zan kuma yi se kace banida imani ai na barma jibi har mu isa saudiya ko."  Yaƙare maganar yana me shafa dogon gashin kanta. yayinda taji maganar tamkar raɗa acikin kunnuwanta.         Hakan ne yasa ta yi shiru, tare da narkewa akan ƙirjinsa. Sake gyara kwanciyarta tayi akansa, tare da lumshe idanunta, a shagwaɓe tace"Kamal jikina ciwo wlh." Bayanta ya shaga murzawa yace.
"Kiyi hakuri Sweetie bazan Æ™araba kinji." Kai ta jinjina masa alamar "To" Cikin Æ™ankanin lokaci bacci É“arawo ya É—auketa tana sauke ajiyar zuciya. Â
Jin sauÆ™an numfashinta ya sashi gane cewa bacci tayi, É—an mirginata gefe yayi, tare da matseta a Æ™irjinsa, laɓɓansa ya É—aura akan nata, tare da zura hannunsa ta Æ™asan rigarta, inda ya É—an kama Æ™irjinta, ahankali yakai hannunsa, yana me É—an murza breast É—inta, kana yana tsotsan laɓɓanta ahankali, can cikin bacci takejin daÉ—in abun hakan yasa, ta Æ™ara turo masa Æ™irjin nata gaba, shikuwa cigaba daÉ—an shafa nipples É—inta yayi, ahankali kuwa yake tsotsan siraran laɓɓanta,  sosai wata irin sha'awarta ya motsa masa, amma saidai yasan idan yace zai nemeta yanzu, bai kyauta ba, saboda bata gama warkewa daga raÉ—aÉ—in ciwon É—azu ba, kuma yasan zai sha kukan shagwaÉ“a. Â
Haka yana rungume da ita, wani irin daddaÉ—an bacci ya É—aukesa, bayan yaja musu blanket ya rufesu.Â
       Bacci sukayi mai cike da nutsuwa da kuma daɗi irin wanda basu taɓa yin shiba.... A makare Kamal ya farka Ƙarfe 7:30 am, daidai ya farka daga daddaɗan baccin da ya keyi idanunsa ya ɗan buɗe kan, Mubina tayi kwance akan ƙirjinsa, ta rungumesa ƙam, tamkar wanda za'a ƙwace mata shi, murmushi yaɗan saki, ahankali yaɗan janyeta, gashin kanta da ya rufe mata fuska, ya kwantar da ita ya sauko daga saman bed yana mai cike jin haushin basu sami sallar asuba ba, har ranar ta fito bathroom ya nufa, a gurguje yayi wanka ya ɗauro alwalla, ya haɗa mata ruwan gumi a cikin bath ya fito.
Blanket ɗin ya janye ya sanyan hannayensa duka biyu ya ciccɓeta caɗak ya nufi toilet da ita, yana zuwa ya cire mata yar guntuwar rigata, ya sakata cikin ruwan gumin, idanunta wanda suka mata nauyi ta bude a hankali ta sauke su kan Kamal, fuska ta ƙwaɓe. Cikin sigar lallashi ya shafi fuskata, yace.
"Yauwa Sweetie ai nasan matata jarumace, Oya ki hanzarta yin wanka kiyi alwalla kizo kiyi sallah, mun makara kin maƙalƙaleni kin hanamu sallar Asubah." ya faɗi yana sakin murmushi, yana mata wani shegen kallo mai ɗauke da zallar ƙaunarta.
Fuska ta haÉ—e ta kauda kanta, bata kulashiba. Ganin haka ya fice yana murmushi. Yana fita ya zaro jallabiya ya saka ya hau saman darduma ya tayar da sallah.
Mubina kuwa yana fita ta ɗan jima kaɗan saboda tanajin daɗin ruwa, kafin ta miƙe ta ɗauki sabulin ruwa me ƙamshi ta ƙwaɓe jikinta tayi wanka tas ta ɗauro ta fito daga bath ɗin tana ɗan ciza baki, ta ɗaura alwalla ta ɗaura towel ta fito. Saman sallayar ta ganshi zaune yana karatun Alqura'ani. Kai ta kauda ta nufi trolley ɗinsa ta buɗe ta zaro jallabiya ruwan toka me kyau ta koma toilet ta saka ta fito ta ɗauki hijabinta ta saka, ta iso gunsa yana Addu'a ya shafa ya miƙe yana kallonta, se cin magani take, murmushi yayi yace"Sweetie Wallahi ina sonki." ya faɗi yana ɗaukar wayarsa ya fice daga bedroom ɗin. Mubina sallarta ta tayar ko kallonsa batayi ba.
Kamal yana fita ya nufi wayar bangon da take manne jikin bangon, Masu kula da resturant ɗin hotel ya ƙira yana tambayar me zasu samu na breakfast? Nan aka lissafo masa irin cimar da zasu samu, cikin murna yace a kawo masu farfesun kan ragon da ruwan tea a flask da kayan haɗawa da cake da dai sauransu....
Yana gama wayar ya ajiye wayar ya dawo parlon ya zauna kan kujerun falon, ya kunna wayarshi, ya ƙira Makel suka gaisa ya faɗa masa yazo misalin shabiyu zasu mayar Mubina gida. Bayan ta gama sallar tayi Addu'a ta miƙe saboda yunwar da takeji, rigarta ta shiga nema bata ganiba, ta nufo parlo tafiyar tata tana ɗan ɗingisawa kaɗan ba sosai ba.
Karo sukaci a kofar zai shigo zata fita. Riƙota yayi ya rungumeta jikinsa ya ɗago da kanta ya kai fuskarshi dab da tata, a hankali cikin shaukin sonta yace"Good morning Sweetie kinajin yunwa ko?"
Shanyayyun idanunta ta lumshe cike da mayen sonshi ta daga kanta tana kwantar da kanta ƙirjinshi. Murmushi yayi ya ɗauketa caɗak ya nufi parlon da ita. Zaunar da ita yayi ya zauna kusanta. ya fara haɗa kayan breakfast ɗin ya haɗa mata tea mai kauri ya janyota jikinsa,ya shiga bata a bakinta.
A shagwaɓe tace"Kamal zafi." Murmushi yayi yace" Ok bari nasa abakina idan ya huce sai na juye maki." ya faɗi yana kurɓar tea ɗin, riƙe hannunsa tayi ta ƙwaɓe fuska tace"Ai ƙonewa zakayi to." Wani irin daɗine yaji ya kamo kanta ya haɗe bakinsa ya juyemata tea ɗin bakinta ta haɗiye. Ƙiyawa tayi ta amsa tana sha da kanta. zuba masu farfesun kan ragon yayi a plate shima ya haɗa tea ɗin ya fara sha.
Sosai Mubina tasha tea ɗin ya bata farfesun saida tace ta ƙoshi shima yaci ya dora da sansanyan lemon kwakwa na kwali. Suna gamawa ta kafa masa kuka ya nemo mata rigarta, kuma ya kaita gida. Dakyar ya samu ya shayo kanta, rungumeta yana mata tausa har tayi luf ƙirjinsa tana sanye da jallabiyarsa. Saida tayi bacci a jikinsa ya miƙe ya ɗauketa ya kwantar da ita ya kunna mata Ac ya barta da jallabiyar ya rufo ɗakin ya dawo parlo.
Number Sageer ya ƙira bugo biyu ya ɗaga tare da sallama. Kamal yace"Sir Sageer barka da safiya ina tuba kaina bisa wuyana, ina kuma taya ka murna samun Amrah a matsayin mata, Allah ya baku zaman lafiya." Sageer kuwa dake kwance ya nade cikin bargo kasancewar weekend ne, duk lokacin su ba ɗaya ba, amman har yanzu bai fita tin bayan da gaishe da iyayansa.
Cike da mamaki yace"Kan giwa kenan ka huce ko, wlh sai yanzu na sami nutsuwa, kaima ina tayaka murnar samun abar sonka, kuma ka yafe mani zarginka da nayi na kasa fahimtar abinda zakayi da wanda bazakayi ba." Murmushi Kamal yayi yace.
"Wlh kome ya wuce nine mai baka haƙuri." dariya suka saka suka shiga hira yaushe gamo.
*Saudiya* Umaimah ce ta fito tana dafe da zuciyarta hawaye na kwaranya saman fuskarta, ta zauna saman kujera. Yumnah ce ta fito riƙe da ledar magani tana cewa. "Haba Umaimah ance kiyi haƙuri yana zauwa fa zai ƙiraki amshi kisha maganinki, bakiji ance kibar damuwa ba?" ta faɗi tana ballo maganin ta bata ta ɗora mata cup ɗin ruwan abakinta, taki sha ta fashe da kuka tace"Wlh wayo kukemin Kamal bashida shariya da yasan halin da nake da ya ƙira." Kawu Jafar ne ya shigo ya zauna ya ciro wayarshi daga aljihun wandonsa, zaiyi dialing ɗin number Abbu sai ga ƙira ya shigo. Ganin baƙuwar number kamar bazai dagaba ya ɗaga, ya kara a kunne tare da sallama.
Kamal yace"Kawuna don Allah ku yafemin kai da Yumnah nayi laifi ban faɗa maku london zanzo ba..." Kawu Jafar ya ƙatseshi yana murmushi yace.
"No karka damu É—ana ai nasan baka abu a banza kuma hakan yamin daÉ—i wallahi yanzu dai yaushe zaku shigo?" Kamal yace"Kawu jibi muke shigowa da wurima dan gobe jirgin dare zamu hau, inaso mu kama azumi acan, amman sai mun fara biyowa nan ta gaisheku kafin mu wuce, Makkah, kawu kamar kukan Umaimah ya jikin nata, a bani ita mu gaisa." Kawu yayi murmushi yana shafa kan Umaimah É—in, yace.
Kai naji daɗi Allah ya kawoku lafiya, gata to." ya faɗi yanaba Umaimah wayar. Cikin shasheƙar kuka tace"Yaya Kamal." Kamal yace"Na'am ƙanwata sannu meke damunki? Oya maza share hawayanki jibi muna tafe insha Allah ya karatunki?" Umaimah tayi shiru tana goge hawayen, tace"Yaya banida lafiya kwana biyu bana iya karatun, kaida wa zakuzo?" Kamal yace"Nida yayarki mana ko bakya so ki ganta?" Da sauri tace"Eh wallahi." Kamal yace"Taba ashe yarinya bakya son ganin Kamal..." Kuka ta fara tace"Inaso amman dan Allah karka kawota." Kamal dan subar maganar yace"Ok naji bari kukan kina shan magani ko"? Eh" tace tana ba Kawu wayar cikin farin ciki ta amshi maganin tasha. Nan kawu kuwa sukayi ta hira da Kamal, kawu yana cewa kar yabiya shirman Umaimah, shide murmushi yake. Harda Raihana da Yumnah, sukasha hira kafin ya masu sallama da Anwar ne basu gaisaba yana bacci...
*Niger*
Alhaji Mounkali yau ya farka misalin karfe 5 am na Asuba, yayi da ya farka da shanyewar ɓarin jiki, na dama, Yahanasu ƴarsa ta farka cikin ikon Allah an sami kanta bazata nakasa ba, saidai fa tana jin jiki, ƴan uwan Mounkaila kowa baya baya yake saboda baya temakonsu, yanzu dai ansa motocinsa biyu a kasuwa, domin asiyar ayi masu magani da ƴarsa, da kuma abinda sauran iyalansa zasuci, amrayarsa ta kwashe ɗan sauran kadarorin dake gidan ta gudu, ciki kuwa harda takardun gidansa.
Tukur kuwa ya zama kamar zarare bashida aiki sai ƙiran Jamila, haka ƴan uwasan suka rinƙa tausarsa, shima babu wani kuɗi an siyar da motasa ɗaya ana ciyar da ƴan zaman makoki.😥