Sashe 85
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*London*
Mubina kuwa tinda ta shiga bedroom ta ciro phone ɗinta, taga a kashe a charge ta saka ta barta ta cire kayan jikinta, haka tsirara ta shiga bathroom, tayi wanka ta ɗauro alwalla ta fito ta shirya tayi sallar isha, tana gamawa ta saka riga doguwa mara hannunwa ta dan kamata, zama tayi saman gado tayi tagumi ta rasa meke mata daɗi ta kai 1 hour. A haka ummi ta iskota tace"Baby taso yayanki yazo da papanku muyi lunch, me kike ne haka kinyi tagumi? Keda kanki kinsan baki kyautawa kanki wlh sam, kuma na faɗama Umpah a waya gobe za'a ɗaura miki aure da Sageer." da sauri Na ɗago da kaina a kiɗime ina kallon ummi, haka kawai nakejin ƙunci a zuciyata, gabana na mahaukacin bugawa da sauri-sauri.
Ummi ta haɗe face tace mun"Lafiya kika wani tsareni da idanu kina neman sanyamin kuka bake kike son Sageer ɗinki ba kuma ai haka shine hanyar da zai saka wannan maras kunyar yaron Kamal ya rabu dake, duk na masa ƙwaƙwaran kasheɗi bashi ba ke." Ta faɗi tana tsareni da idanu. Ƙasa nayi da kaina ina wasa da yatsun hannunwana. A hankali nace.
"Nagode ummi gwara ma a ɗaura auran." na faɗi hawaye na wanke min fuska. Ummi tace"Yanzu Mubina kuka ne kike saboda zamu rufa maki asiri, mu rabaki da wannan fitinannan yaron...?" Miƙewa nayi na faɗa jikin ummi na fashe da kuka ina cewa.
" Wlh ummi ba haka bane kuka daɗi nake ni ina ruwana dashi wlh bana kaunarsa ko daidai da ƙwayar zarra ummi karkuyi fushi dani ta yaya ma zan soshi bana sonsa." Ummi ta rungumeni sosai tana buga bayana tace"Ok to kiyi shiru je wanko fuskarki kizo muyu lunch." jikina na janye na shiga toilet. Ban jimaba na fito na ɗauki wayana dake charge na dawo saman gado na zauna, na kunnata tana kunnuwa naga ƙira ya shigo baƙuwar number ba suna. Picking ɗin call ɗin nayi na manna wayar a kunnena. Muryar Kamal ta doki dodon kunnena, inda yake magana cikin sanyi da kwantar da murya ya ƙirani.
*"Sanyin Idaniyata Mubee* Please faɗamin me aka miki? Makel yace mun kina kuka, Wlh sam gani tinda muka dawo banida nutsuwa na kasa cin kome." ya faɗamin yana saukemin numfashinsa cikin kunnena. muryasa na sake tsintowa yana min mgn kamar raɗa yace"Sanyin Idaniyata yanzu kina ina please kimin mgn Sweetheart ummi ta dokarmin ke ko? Ta tamun lafiyar mata ko? Ance bazaki auri Kamal ɗinki ba ko? Sweetheart nah?" ya faɗamin yana fesar da iskae bakinsa yace" Ya Allah please Sweet Mubeena bazakiyi mani mgn ba...?" wani iri naji a cikin jikina yayin da tsikar jikina taje tashi na rasa nutsuwata bansan daliliba, fashe masa nayi da kuka tin ƙarfi, Nace"Kamal! Zazzaɓi nakeji please ka rabu dani ummi zata dakeni karka sake ƙirana, na fasa auran satin Sageer zan aura."na faɗi ina wani irin kuka, na tsinke ƙiran, na kashe wayar. Na nufi toilet na sake wanko fuskata na nufi parlon....
~Ladingo Timnit Welday ce🤣~
*(Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805)**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
A saman dining na iskosu a zaune, kusan Majeed na zauna na ɓuye damuwata, ina gaishe da papa, nace"Papa ina yini."
Amsawa yayi yana murmushi. Azeema tace"Aunty Mubee mukasha yawo da yaya Majeed mukaje gida yaya Nabeel Aunty Fifi ta bamu kanya daÉ—i, ke bakya nan ke ina kika tafi?"murmushi nayi nace.
Ina gidansu Kausar." Ummi tace"Mubina kuci abinci mana." Majeed na kalla nace"yaya Majeed kuma bazaka kulani ba?" murmushi yayi yace.
"Zan kulaki maza muyi lunch tukun." shiru mukyi kowa ya fara cin abuncin. Daurewa kawai nake ina cusama cikina abincin, badan daɗi ba dan kar ummi ta gane ina cikin damuwa. Bayan mun gama muka dawo parlo, nan muka baje ana hira, jinsu kawai nake saboda zazzaɓin da nakeji sosai a jikina, ganin yanayina ummi tazo ta taɓa jikina tace.
"Mubina zazzaɓi ko?" kai na ɗaga mata, ummi ta kamani muka shiga ciki nan ta ɓallo magani ta ɗauko ruwa ta bani nasha, duk bana so haka na daure, ina sha ta kwantar dani, ta dora kaina saman cinyarta, ta luluɓeni da blanket tana shafa gashin kaina, tana min nasiya akan karna kula Kamal, yaudarata yake ta tambayeni.
"Mubina kinada number Kamal?" tsintar kaina nayi da cewa"Ummi banida number sa." ummi tace min "Gud Baby kinga ɗazu Umpah ya ƙirani yace kar na bari kije makaranta har a daidaita kome." ta faɗa tana shafamin kaina haɗe da nasiya. Hawaye nake ina ƙara shigewa jikinta, inajin zazzaɓin na ƙaruwa. A haka har bacci ya ɗaukeni ban saniba, ummi ta gyaramin kwanciyata ta luluɓeni sosai ta ragemin gudun Ac ta kashe wutar ɗakin ta fice.
Æangaran Kamal kuwa jin kukan Mubina ya É—aga masa hankali matuÆ™a, tana tsinke Æ™iran ya sake Æ™iranta amman switch off, ya wurgar wayar saman kujera, ya miÆ™e tsaye ya fara zirganiya tsakiyar parlo yana naushin bangon dab da kofa, tsaye yayi tsakiyar parlon ya tura hannunsa É—aya cikin sumar kansa yace.
"Impossible Wlh ba me rabani da Mubina ina sonta itace rayuwata, sam bazan iya rayuwa babu Mubina ba...!! Ya faɗi da karfin gaske. Yana kai komo ya kuma cewa"Wlh idan nabi duk hanyar da zanbi ban sameta ba, zan iya saceta kamar yanda naso da farko, zan ɗauketa muje saudiya Kawuna ya ɗauramin aure da ita, yanzu ko wane halin take tacemin zazzaɓi take."ya faɗa yana jan sumar kansa da karfi, yana fesar da zazzafan numfashi. Da sauri ya nufi gun wayarsa, ya dauka ya ƙira number Makel bugo ɗaya ya ɗaga, Kamal yace.
"Please Makel zo yanzu ina son ganinki, bansa a halin da Mubina take ciki ba tace zazzaɓi takeji..."ya faɗi yana tsinke ƙiran, ya lumshe idanunsa ya buɗe da sauri ya ajiye wayar ya nufi bedroom cikin sauri....
*Niger*
Zaune su Alhaji Mounkaila suke shida Tukur, a office É—in Tukur É—in suna lissafin uwar ribar da suka samu wannan watan. Mounkaila yace.
Tukur kaga arziki na Allah ko? Kalli cikin wannan watan É—aya, mun sami ribar millons 40 Alhmdllh ga kuÉ—in can office É—ina muje a kaisu bank, har na wajan Bara'u 20 millons." cikin farin ciki Tukur yace.
"Masha Allah kai zuwa baɗi i warhaka mun ƙara zama gagara badau..."Wayar Mounkaila ta ɗauki ruri, cikin sauri ya ɗaga yana washe baki yace"da wane alhajin nake magana?" daga can aka ce"Ba alhaji bane Sabi'u direba ne kaje maraɗawa yanzu bayan kango ka ɗauki ɗiyarka Yahanasu, na kashe ƙishirwata, tinda na ganta naji ina sha'awarta, kuma na biya buƙata, na ɗaukarma yarinyar da ka lalata ta *ɗan isa*, kasan na sani kaje kaga idan bata mutuba karkayi wahalar nemana, dan yanzu haka ina garin da bazaka iya samoni ba...." Mounkaila a zabure ya ya miƙe arikice yana ihu yace.
"Karya kake ɗan karuwa sai na kasheka idan na taras abinda ka faɗi Yahanasu, zakama fyade yarinya mafi soyuwa a cikin zuciyata."Tukur yace"Subahanallahi me nakeji?"Mounkaila a guje ya fice daga office ɗin Tukur kamar zararre yana ƙiran.
"direba kaini maraÉ—awa"cikin rawar jiki direban ya buÉ—e masa mota ya shiga ya zauna, yaja motar suka tafi. Tukur a rikice ya biyosu ko office bai rufeba yace sakataransa ya duba masa, ya fito. Yana shiga mota akayi kiransa a waya, yana É—auka yaji kukan matarsa, tana cewa.
"ka gaggauta sauri kazo kafin ta mutu Jamila ce gata wlh kofar gida aka tsinceta cikin jini wani maras imani ya rufar mata yarinya Æ´ar shekaru 9 anyi mata fyade bansa yaushe ta fita ba...."Tukur yace.
"Innalillhi wa'inna ilaihir raji'un!! Ɗiyar tawa aka tozarta ƴar ƙarama shekaru tara, ni ɗiyar wa na taɓa lalatawa?" ya faɗi yana sakin kuka yaja motar a guje yabar kamfanin. Su Mounkaila suna zuwa maraɗawa bayan kango, da kansa ya shiga dube dube yako hango Yahanasu, a guje ya nufi gunta yana uban ihu kamar zararre, yana isa yaja ya tsaya, ganin bata motsi jini kaca kaca a jikinta, duƙawa yayi ya cicciɓeta yana rushewa da kuka yana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Me nawa Allah da zafi ya jarabeni akan ƴata wacce nafi su aka ketama haddi...?" ya faɗi yana rusar kuka, ya nufi gun mota. Direban kansa ya girgiza ganin yanda akayi fata² da babbar budurwa haka. A seat ɗin baya ya zauna yana rungume da ita yana rusar kuka, direba na bashi hakuri, yaja motar suka nufi asibita.
Tukur yana shiga parlon ganin yanda akama Jamila, Æ´arsa karamar yarinya ya furgita kuka yake sosai, ya rungumeta yace.
"Waye yamata wannan mugun aikin ba tausayi babu imani ƙaramar yarinya...?" ya faɗi ya ɗaukarta, a guje ya fice da ita yana kuka, mahaifiyar ta biyo su, tana kuka abin tausayi. Kai tsaye hospital suka nufa.