Sashe 28
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
😀Harun niga kuwa sosai yake gudu kamar zai tashi sama, matar da take bayan napep ɗin tace"Haba yaru karka kashe ni mana kabi a sanun." niga yace"Humm mama karki damu nasan hannuna na iya tuki ki zauna kawi da kyau shine." ya faɗa yan kara gudu dan sam bai yarda da cewar Kamal bai biyo bayan sa ba. Matar nan na bambami, amman niga bai ɗaga mata ƙafa ba gudu yake sosai. Abinda ya faru kuwa ranar da Mubina ta saka niga fitsari, shine bayan Kamal ya ɗauketa niga yabar wajan a guje, kai tsaye gida ya nufa yana zuwa ya kare ma wayar kallo yaga babbar waya ce, ya fara murna yace wlh ruwa da iska bazai bayar da wayar ba yaci blus, nan aka fara damun sa da kira ya kasheta baki ɗaya ya cire layikan ya taune su a lokacin yasaka layikan sa, gashi dama ba security a wayar nan ya goge duka pics ɗin wayar da numbers kowa ya shiga ɗaukan hoto iri iri, ranar niga bai koma neman kudi ba, sabon wanka yayi yaci kwaliya ya fasa yawo a ƙafa. Umpah da suka gaji da kiran layin suka ji baya shiga dole yaje aka masa welcome back ɗin layinsa, ya sayi wata wayar ya haɗa da waccen, niga kuwa har yanzu yana cin duniyar sa da wayar. Kamal suna shuga gida ana kiran sallah magarib, a gaggauce yayi wanka ya zura jallabiya ya tafi masallaci.
Bayan sallah isha su Mubina suka shirya harda Basma tazo suka rankaya Airport tarba Kabeer. Bayan sallah isha Kamal da su Zakiyya suka baje cin dambun da gwaggo ta basu, se santi suke bugawa, bayan sun gama yasha lemon zoɓo suna santi Ummah sai dariya take masu. Yana gamawa yay wanka ya shirya cikin kananun kaya ya tafi can gidansu Ummah ya gaishe da tsoho Sidi.
Zaune suke a cikin Airport gurin da aka tana da domin zaman masu tarba baƙi. Mubina tana laɓe jikin umpah tayi kyau har ta gaji. Amrah ma tayi mutikar kyau sosai, Basma ma tayi kyau ba karya lass ne blue me ratsin fari ɗinki riga da siket ya mata kyau se hijab ɗan karami da ta saka. Haka Umpah da Mamu masha Allah dasu. Karfe 9:23 pm na dare jirgin su Kabeer ya sauka maradi. Mubina najin saukar jirgi ta ruƙumƙume umpah tana murna tace" umpah wlh su yaya Kabeer ne suka iso yanzu." ta faɗa tana murna. Amrah tace " Wayyo yau zanga brother nah..." Basma tace"Aunty brother ɗinmu dai ko Mubina?" Umpah yay dariya.
Wani hadadɗan gaye fari kyakywa ya haɗe cikin suit baƙaƙe masu matiƙar tsada da kyau, baƙin glass manne kan kyakyawar fuskar shi, kallo ɗaya zaka masa kasan balarabe ne. A nutse yake saukowa daga matatakalar jirgin yana riƙe da wata ƴar jaka mai masifar kyau.
Bayan sun gama saukowa an gama duk binci kar kayan su da posport ɗin, su Kabeer yana janye da katuwar akwatinsa ya nufi inda yasan ƴan gidan su na jiransa. Daga nesa ya hango su umpah da su Mubina tare da wata haɗaɗiyar yarinya kusan Mubina, kallo ɗaya mata ya gane Basma ce ƙawar Mubina dan tana yawan tura masa pic ɗin su tare da ita. Mubina tana hango Kabeer ta fasa ihu ta saki umpah ta ruga a guje tai kansa tana dariya. Amrah ma da Basma suka bi bayanta a guje. Kabeer yana hango Mubuna ta taho da gudu ya a jiye jakarsa ya ware mata hannayensa, tana isowa ta fada saman kirjinsa tana dariya, ya zagaye hannunsa bayanta yana juyi da ita yace" Wow my baby kanwas kin kara kyau da girma masha Allah iye babyn umpah." ya faɗa yana ɗagata sama kamar ƴar tsana, itako sai dariya take tana cewa"Wayyo my brother nah ka tsaya na maka sannu da zuwa mana." dariya yay ya ajiyeta. Dede lokacin su Amrah da Basma suka iso kusan su Amrah ta rungume shi ta baya tana dariya tace" Oyoyo my brother nah sannu da zuwa ka wani biye ma baby ko ta ni dasu umpah baka yi ko?" Kabeer ya saki Mubina ya rungume Amrah yace "Ayyah my kanwas sorry nayi missing ɗinku sosai fa." ya faɗa yana ɗagata yace" Aushhh kanwas kin fiye lukutanci ba kamar Baby ba sakwat ba nauyi..." Mubina ta bushe da dariya tace" Ai shine yaya wlh ni bana son ƙiba ko kaɗan ko na girma na isa aure an mini aure , ba zanyi ƙiba ba..." Basma ta bushe da dariya ta rungume Mubina tace" Aunty Amrah karki raga mata yasin dake take." Kabeer ya kalli Basma jin zazzaƙar muryata ya ƙura mata idanu yana kallon yadda take magana abun burgewa. Ɗagowar da Basma zata yi suka haɗa idanu da Kabeer, da sauri ta sadda kanta ƙasa cikin jin kunya tace"My brother sannu da zuwa ina yini." Kabeer ya janye Amrah jikinsa yace" lfy lau Basma yan mata ko?" murmushi tayi ta nufi gun akwatinsa ta sunkuya ta janyota. Su umpah ne suka iso yana cewa" Bari mu ma mu iso tinda kannin ka sun janye maka hankali..." Kabeer ya karasa yana murmushi ya rungume Umpah yace" i miss u my daddy na same ku lafiya?" ya faɗa yana sakinsa ya nufi gun Mamu ya rungumeta yana murmushi. Mamu ta shafi bayan sa tana murmushi. Umpah yace" Yanzu dai mu kara sa gida mu gaisa da kyau." ya faɗa yana kama hannun Mubuna da ta manne Kabeer. Basma na jaye da akwaitin Kabeer suka nufi kofar tafiya kowa ransa fari tass, suka dunguma gida. Ko a mota Mubina tana kusan Kabeer se sangarta take zuba masa.
Suna zuwa gida Mubina ta haÉ—a ma Kabeer ruwan wanka, daman itace ta gyara masa part É—insa, kome tsaf se gamshi ke tashi. yay wanka ya shirya cikin kananun kaya ya fito. Kamshi ya cika masa hanci dan Mubina tayi turare yafi kala biyar na wuta, kamshi har farfajiyar gidansu.
Zaune suke a parlo Mubuna tana jikin Ablah. Kabeer ya zo ya janyeta ya rungume Ablah yana mata kiss yace" i miss u Ablah nah." rungume shi tayi tana murna tace" Alhmdllh megidana barka da zuwa fatan dai an sami abinda aka je nema?" Kabeer yace"Alhmdllh Ablah." ya faÉ—a yana sakinta ya dawo wajan su umpah ya gaishe su suka amsa tare masa sannu da zuwa. Mubina tace"yaya muje kaci girke-girken da nayi maka."Mamu tace"kuji karyar banza yaushe kika iya girkin ma? Kullum ana abu É—aya sangarta ta hanaki iya girki."baki Mubina ta zumburo, Basma na mata dariya. Ablah tace"Nusaiba wai kinga ta isa aure an mata bata iya girki bane?" Mamu ta zaro idanu tace"A'a Mummy" ta faÉ—a tana me jin haushin sangarta Mubina da akeyi kuma mutum bai isa yayi magana ba, da mamakin wai nufinsu ma bata isa bama aure amman ta isa shiga university? kana mgn Ablah yanzu zata fara kuka... Gabaki É—aya suka rankaya kan dining are domin ciyar da bakon su haÉ—e dasu kan su.
Abunci ne kala-kala da girkin gargajiya da na zamani haɗe da nasu na larabwa, se lemuka iri iri na gargajiya. Mubina ce tayi serving ɗin Kabeer alkubus ta zuba masa da miyar niƙeƙen naman rago wanda akyita da alyahu da niƙaƙiyar gyada, se da ta zuba masa kala uku ta jera masa a gabansa, tana dariya ta zuba ma Ablah shurbah ta sa mata gasashan nama a plate ta zuba mata laban da shayi ta ajiye mata gabanta tace" Ablah nah ci maza ki koshi." ta faɗa tana zuba ma Kabeer fruit ɗin inibi, ta zauna. Amrah ta miƙe tayi serving ɗinsu tana cewa" Abin yar wariya ce ko? humm." Ablah tace" Amrah kina adawa dani ne ko?" Mubina ta murguda baki tace" barta Ablah ai su umpah ma ban zuba masu ba har Basma to meye a ciki?" ta faɗa tana sa hannunta cikin plate ɗin Kabeer sunanci tare. Basma ita da Amrah, duk ɗagowar da zatayi se sun haɗa ido da Kabeer se ta sadda kanta.
Bayan sun gama ciye-ciyen da taÉ—e-taden Kabeer ya fito da tsaraba yaba kowa tashi. Mubina tafi kowa tsaraba harda jeas masu kyau da tsada ya kawo masu da dogayan riguna da su sarka da Æ´an kunne da su abin hannu takalma se launi kayan lashe-lashe ba'a magana. Mubina murna take sosai tana godiya, Basma ma ta sami rabonta. Basma se 11 pm suka tafi gida ita da iyayanta bayan sunzo sannu da zuwa. Abbu ma yazo ya masa sannu da zuwa yace su Ummah da safe zasu shigo suma.