← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 124

Sashe 119

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Karfe goma Amrah ta farka Sageer na bacci, tana ƙoƙarin zame jikinta ya farka ya kamota Yana mata sannu. Da kansa ya haɗa mata ruwan gumi ya sake gasata ya mata wanka ya shiryata cikin ƴar doguwar riga kaɗan tafi guiwa mara nauyi ya kama hannunta, taku biyu tayi ta sanya masa kuka tace "Na shigesu bazan iya tafiya ba Sageer ka gama dani..." da sauri ya sumgumeta ya rungume abarsa ya nufi parlo da ita. Zaunar da ita yay yaje ya haɗo mata breakfast wanda Nini ta turo masu ɗazu yana bacci aka ƙirasa yazo ya buɗe kofa ya amsa ya ajiye ya koma bacci.

Rungumeta yayi cikin lallashi ya bata farfesun kayan ciki da sinasir taci ya bata ruwa da lemo tasha ya sake dubata ganin ya ware mata ƙafafu yana leƙen ƙasanta, yasa ta sakar masa kuka Yace"Yi haƙuri amman dole na leƙa abuna idan naji maki ciwo na gyara dan so nake zuwa gobe mu tisa fa." ƙara sautin kukan tayi tace" Na tuba ka kaini gida." Sageer yace"To naji yi shiru." ya faɗi yana sakata cikin ƙirjinshi yana bubbuga bayanta. Luf ta lafe a ƙirjinsa yana shafa bayanta yana ta saka mata albarka. Kaɗan yaci bai ci sosai ba, ya shiga lallaɓata har ya samu ta koma bacci. Ganin tayi bacci ya ɗan rankwafo ya janye rigarta ya ɗora bakinsa saman jajayen breast ɗinta da sukayi ja dan wuya ya dan fara tsotsa yana lailaya ɗayan, idanu ta buɗe tace"Na shiga uku wayyo ni ya zanyi." ta faɗi cikin kuka Sageer ya zare bakisa yace"To nima ya zanyi wallahi tin jiya kin haukatani, amman na bari yi baccinki haba my heartbeat na bari." ya faɗi yana ƙamƙameta yana lumshe idanunsa dan ji yake kamar ya tisa Amrasa akwai dandano na musamman. Bakinsa ya ɗora saman kunnenta yace"I love u My heartbeat." ya shiga gaya mata kalamai masu tsaɗa. Lamo tayi jikinsa tana sauke ajiyar zuciya....
Kabeer ma banda aikin lallashin Basma babu abinda yake dakyar ya samu tayi bacci bayan ya bata breakfast.

Karfe shabiyu Mubina ta shirya cikin wani arnan material riga da siket tayi kyau sosai wai zata gida, kuma jikinta zazzaɓi ne ya rufeta zafi rau sai nishi take Idanunta sunyi ja. Kamal zaune Yana waya da Sageer Kamal sai dariya yake jin Sageer ya zauce kan amaryar tasa, bai san shi mai gabaki ɗaya gareshi ba, wato Mubina. Ƙarasowa tayi ta zauna kan cinyarsa ta kwanto jikinsa, tace"Habibina na shirya shabiyu tayi fa muje ka kaini." Kamal Idanu ya waro yace"Sageer bari ajima zamu hira yanzu Sweetie ba lfy wlh jikinta zazzaɓi."kitt ya tsinke ƙiran. Rungumeta yay yace"Sweetie zazzaɓin ne sannu bari kisha magani sai mu tafi ko" kuka ta saka masa ta janye jikinta ta miƙe ta ɗauki jakarta tace"Aa muje zansha A gida." ta faɗi tana tafiya ta nufi hanyar kofar parlo. Kamal ya biyota yace"Au Wai ke da gaske kike ne? Tab bakida lfy zan barki ki fita Amaryar jiya taje gida yau." sautin kukan ta ƙara tace"Wlh se naje ba kai ka sakamin a rai jiyaba." ta faɗi tana ɗan gudu dan kar ya kamota. Kamal ya ɗan ƙara sauri yace"Ok tsaya kiji Sweetie bi sannu mana karki faɗi." gudun ta ƙara tana kuka tace"Wlh dan ka mani ka min abinda zai sane na manta tafiyar to ni yau banajin feeling...." Bata ƙarasa maganar ba tayi luuuuuuu zata faɗi ta saki ihuuu Tana cewa''Habibina!". Kamal ya nufota aguje yana cewa" Ya Allah Sweetie tsaya karki faɗi kiji ciwo ko ki sake min asara ta 2 wannan karon bazan yafe makiba tinda ganganci ne zan maki abinda bakya zato.....!"

~*Real Ladingo Timint welday ce😍*~

*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉🏻+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*

*Book 2*

~*(😭😰😥(WALLAHI INA MATUƘAR ALFAHARI DA WANNAN BOOK NA KAMAL NE... INA SON BOOK ƊIN TAMKAR NAYI TAJAN LABARIN NAKEJI... SAI DAI KASH BANA SON NAYI TAYIN ABINDA ZAI GUNDIRI MUTANE, AYI A WUCE WAJAN KAWAI SHINE, INASON NAYI ABU CIKIN MARMARI HAR YA GAMA. I LOVE YOU KAMAL NE... Wlh nafi son book ɗin kaf cikin book na, Wlh ji nake tamkar nasan Mubina da Kamal azahiri, jinsu nake tamkar agaske kamar ƴan uwana najini Haka na ɗauki labarin.)*~💔💘💘

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

4️⃣1️⃣&4️⃣2️⃣

Yana kai ƙarshen maganar yaga Mubina tsaye cak da ƙafafunta, tana kallonsa ta riƙe ƙugunta. Tsaye yayi yana kallonta, ya sauke ƙatuwar ajiyar zuciya yace. "Sweetie kawai daman dan ki hargitsamin tunanina ne ki sakani tashin hankali, kikayi luuuu kar zaki faɗi? To yanzu kuma da kin faɗi ɗin fa?" ya tambayeta yana hararata ya ƙarasowa wajanta.
Cike da masifa dake cinta ta taja baya tana murguÉ—a baki tace.
Karka iso wajena babu abin da zaka cemin bayan ka gama cin mutuncina, kana cewa wannan karon bazaka yafe min ba, sai kace na farko da niya na zubar, daman ba sona kake ba cikin kakeso."Ta faɗi tana duƙewa ta fashe kuka ta ɗora hannuwa akai tace"Wayyo ni dai naga takaina an nunamin banbanci, anfi son cikin dani..." Kamal ya iso da sassarfa ya sunkuya ya ɗauketa cadak ya rungumeta ya nufi kujera da ita. Wutsul² take tana dukansa tana kuka. Kwantar da ita yayi yabi bayanta ya danne saman kujera, ihu ta saki tana tureshi. Kamal ya ɗago kanta cikin sigar lallashi ya lankwasa harshe, yace"Yi haƙuri Sweetie wlh ina sonki ina ƙaunarki, sonki yaja nake son cikin jikinki amman ki daina wasa irin haka idan kika faɗi wani abun ya sameku keda cikina fa." ya faɗi yana haɗe face ɗinsu yana lashe mata hawayenta, ya wani ƙamkameta ya tura fuskarsa ƙasan wuyanta ya shiga lasar fatar wuyanta yana bata kyakyawan kiss.
Cikin kukan sangarta tace"Ni sakeni bari tsotsata tinda baka sona kuma idan naje gida bazan dawo ba ma..."Kamal ya ɗago yace"Shiru Sweetie wallahi ina sonki kema kin sani, oya kiss me." ya faɗi yana fitowata da harshensa. Kamowa tayi a hankali ta shiga tsotsa ta zagaye hannunta bayansa. Kama mata yayi suka shiga shan bakin juna da shafa shafansu na jaraba.🤔 Hiru kakeji Mubina tabar batun zuwa gida, Kamal ya samu bati se laluɓenta yake ta sakar masa jiki tana zuba masa shagwaɓa, shiko na murzarta, da tsotsa.😄
Chapter 119 · 0% Book details