Sashe 82
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Niger*
Æangaran ibrahim kuwa lokacin da Iyamu take Æ™iransa, yabar phone É—insa a mota ne yana gidan Goggo tinda ya fito daga office. Saida akayi sallar la'asar ne ya mata sallama ya fito, ya shiga mota, ya nufi gida, yana duba wayarsa yaga Æ™iran iyamu dayawa dana hafsat, a rikice yace.
"Iyamu irin wannan ƙiran inaga an dace bari na wuce gidansu." ya faɗa yana juya motar direct gidansu iyamu ya nufa, yana ƙiran Hafsat yaji tata maganar....
Tafiya suka sosai sabida Makel yasan gidan lkcn da yake bincikenta kullum.sai yabi Majeed a baya idan yazo ɗaukarta in sun tashi daga makaranta. A kofar gidan Makel yay parking. Kamal ya fito ya buɗe mata, ta fito yace"Baki ɗauki ledojin ba?" Mubina ta harareshi tace"Ni ba makwadaiciya bace ka bari har muyi auran sati zaka sani irin wuyar da zan baka sai ka gudu baka shiryaba mijin uwani kake ko jaka ma sunan nata oho maku." ta faɗi tana Ƙaƙalo yawu ta tofa masa yawu a fuska da gudu ta nufi cikin gidansu tana ihuuuuuu. Kamal ya shafo yawun ya ƙare masa kallo yace da Makel" Dauki ledojin jinan kai mata." Makel ya fito dasu ya dauka yana nufi ciki Kamal ya koma mota ya zauna yana tunanin yanda zai ladab tar da ita. Mubina kuwa da gudu ta shigo parlon tana ihu. Da ummi sukayi karo ta rungume Ummi tana dariya. Ummi tace"Baby wai ina kukaje yanzu fa nake cewa na ƙira Majeed sun futa dasu Azeema, yaje ya daukoki kafin papanku ya shigo gida, har tara tayi na dare ina Kausar ɗin...?"Sallama Makel A kofar parlon itace ta katsema Ummi magana.
Ummi ta amsa sallamar ta nufi kofar parlon. Mubina jin muryar Makel yasa ta zaro idanunta, tabi ummi da guda tasha gabanta tana riƙeta tana cicira manyan idanunta, tace"Ummi ba ni nace su zoba jarabarsu ce kawai mayun banza."ta faɗi tana son sakama ummi kuka.
Ummi tace "Ah naji ikon Allah, sakeni mana naga suwaye kina nufin bada daga gidansu Kausar kike ba tare kuke da wani shine kika sayoshi har cikin gida bayan an biya kuÉ—in auranki...?" Mubina ta rungume ummi ta fashe da kuka tace"Ba laifi na bane saceni yayi Ummi Kamal ne fa nidai kawai arabamu wallahi bana sonsa ni baruwana dashi..." cikin jin haushinta ummi ta É—auketa da mari tace.
Dan ashartarki yaron da yagama tozartamu a idanun duniya shine kike so har kika biye dashi, yana kaiki yawo sai yanzu kuka dawo dan bashida kunya, yake kwadamin sallama a kofar parlo? Bari naci masa mutunci tunda shi bashida kunya, kuma yanzu zan kira Abdul ayau ba gobe ba a É—aura miki aure da Sageer naga iya iskancin naku ke da shi...." ummi ta faÉ—i tana janye Mubina ajikinta, ta nifo kofar parlon a fusace.
Mubina Æ™asa ta zauna dirshin ta fashe da kuka tin karfinta tanajin gabanta na wani irin bugawa cikin shashekar kuka tin karfi. Ta Æ™ira "Ummi! tsaya kiji please." Ummi bata tsayaba ta buÉ—e kofar parlon ta fice. Ledoji tagani niki niki, A kofar parlon, taga mutum gudu gudu sauri sauri yana dab da kofar gate, da saurinta ta bishi tana cewa"Kai munafukin Allah tsaya anan." Cak Makel ya tsaya yana raraba idanu.....! Please kuyi manageðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»
No Editing🥱
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*NOTE EDITED🥱*
1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Ummi cikin masifa tana kumfar baki, ta iso gaban Makel da yake rarraba idanunsa, ummi tsaye tayi gaban sa ta nuna shi da yatsa, da harshen turanci tace ma Makel.
"Ina Kamal? Munafukan banza wato kai ne ka shige masa gaba har ya binciko inda Mubina take ko?" Makel yace"Hajiya ayi hakouri Kamal yana waje." ummi tace"Muje naja masa kunne karya kuskura ya sake zauwa wajan Mubina." ta faÉ—i suna nufar kofar gate.
Kamal dake cikin mota zaune yana jiran Makel da mamakinsa, yaga ummi d aMakel sun nufo motar, idanunsa ya zaro yace.
"Ya Salam Ummi da kanta asiri ya tonu kenan ya akayi Mubina ta fada mata...?" yana gama fadar haka Makel yazo ya buda kofar ido hudu Kamal sukayi da Ummi kallo ɗaya ta mishi ranta a mutukar ɓace tace masa.
"fito nan" cike da girmamawa Kamal ya fito ya gashe da ita, bata amsa ba, cike da masifa tace "Meye haɗinka da Mubina da ka kwashi ƙafa tundaga kasarku ka biyo Mubina har london ko kunya, ba kaji banya ka gama keta mata haddi ka cimana mutunci, shine zaka dawo, to wlh tin wuri ka fita sabgar Mubina, babu kai babu ita, ayau ɗinan zan ƙira mahaifinta, ya ɗaura mata aure da Sageer...."ta faɗi tana waigowa ta kalli Makel tace.
"Kai kuma munafuki maza jeka É—auko kayan da ka ajiye." Makel ya juya da sauri ya nufi ciki. Kamal ya lankwasa harshe yace "Momy ayi hakuri bazan kuma insha Allah." ya faÉ—i yana murmushin zuciya dan yasan Mubina ta gama masa kome tinda ta tura video É—in wa su Umpah. Ummi ta kauda kanta tabar wajan ta nufi ciki. Kamal yay saurin shiga mota ya dauki wayarsa har zaiyi dialing É—in number Mubina ya fasa, kar ummi ta ganta. Makel kayan ya jido yana jiyo kukan Mubina, amman ba damar magana. Akusan gate suka haÉ—u da ummi, ya fice ta shige ciki.
Makel ya zuba ledojin seat É—in baya ya shiga ya tayar da motar. Kamal ya lumshe idanunsa, yace
"Ya Rabbi"
Makel yace"matar nan Sir akwai rikici, can cikima naji matarka na kuka, ko dukanta tayi..."Kamal ya buɗe idanunsa yace"Haba don Allah?" Makel ya jinjina kai. Kamal yace zan kirata sai can dare yanzu bazata barta ba, amman ni nasan bazata hana abinda Allah ya rigada ya ƙaddara ba, Mubina fa tana sona, a baɗini zan koyar da ita na zahiri, auranmu babu fashi da yarda Allah, farin cikin iyayanmu da zasu ga vedio ɗinmu ." Makel ya jinjina kai yace.
"Allah yasa su amince su aura maku juna..." Kamal yace "Ameen Makel nagode kamin alherin da bazan manta da kaiba haduwar social media kayimin temakon da ko wani É—an uwana bazai min ba."Makel yace.
"Haba Sir ba kome ana tare insha Allah."Kamal ya lumshe idanunsa yana jin ciwon kukan da akace Mubina tanayi. A hankali ya furta"Wallahi da zaran naci sa'a an ɗaura auranmu zan ɗaukeki Qalbina mu fece saudiya ummi batada labari, dan daman bazan taɓa barinki kiyi aikin jarida ba tab Allah ya kiyaye..." Makel dariya yayi ya ƙara gudun motar....
Mubina tana kwance inda ummi ta barta, sai kuka take. Shigowar ummi yasa ta ɗago da kanta, cikin shasheƙar kuka tace"ummi me kika masu nifa bana sonsa fa..."Ummi ta sunkuyo ta kamata ta miƙar da ita, tace"Eh naji amman uwar me ya kai ki wajansa me ya miki? Wlh Mubina kibi a hankali wannan yaron ki fita a sabgarshi..."Mubina ta rungume ummi tace.
"Wlh ummi babu ruwana dashi, babu abinda yayi mani wlh bana sonsa Allah ko hannuna bai kamaba ummi bazan ƙara masa mgn ba, ma gwarama dakika korashi."ummi tace"Ai yanzu zan ƙira Umpah ɗin, maza je ki wanke fuskarki ki canza kaya kafin papanku ya shigo kuma karki kuskura ki faɗama papanku da Majeed kinji."Kai ta ɗaga tana sakin ummi ta ɗauki jakarta ta nufi bedroom. Ummi ta bita da kallo tana girgiza kau, sam bataji daɗin marin da ta ma Mubina ba yarinyar tacika shirme... Kitchen ta nufa ta juye girkin da ta gama a kuloli.
*Niger* Æangaran Sageer yana zuwa gidansu, ya sami Nini a parlo ita da Najwa. Zama yay ransa a mugun É“ace, yace.
"Nini ina Abba?" Nini tace"Kaikuwa lafiya"? Sageer yace"Na fasa auran da zanyi ne kuma na yafe kuɗin auran Allah yaba kowa abokin rabonsa, kawai."ya faɗi yana miƙewa"Nini tace"kai!! Sageeru bana son shirme fa, wani irin ka fasa aure?" Najwa tace"Yaya me ta maka ne?" Sageer ya masu banza ya nufi ɓangaransa. Nini tace.
"Kako yi ƙarya yanzu zan kira Abbanka ko Ammar kaninka bazai abinda kayi ba."ta faɗi tana dialing ɗin number Abban nasa. Bugo ɗaya yay picking ɗin call ɗinta, tare da sallama. Nini tace"Babansu wai kasan abinda yaron nan yake faɗi kuwa?" daga can Abban Sageer yace"Ina fa waye Ammar ko Sageer?" Nini tace"wani Ammar bawan Allah Sageeru ne wai ya fasa auran da akakai kuɗinsa..."Abban yace.
"To ai bakisan daliliba auran ƴar boko ma irin masu zuwa ƙasar waje karatu, ai ba daɗi bane idanunsu a buɗe yake, barin wannan balarabiyace, himmm ni dai bana matsa masa..."Nini najin abinda ya faɗa ta tsinke kiran tana salallami, tace"Au daman da sani ubansa?" Najwa se dariya take. Nini ta miƙe ta nufi kitchen.