← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 124

Sashe 102

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sweetie Mubina meye na kuka please karki tasama Kamal hankali, menene? Yi shiru faɗamin kinji Sanyin idaniyata." ya faɗi yana haɗe face ɗinsu ya fito da harshensa yana tsotse ruwan hawayen da yake kwaranya saman fuskarta yana shafa gashinta. Cikin shasheƙa tace.
"Kamal bana son kowa ta rabeka Allah kuwa zan iya ma mace babbar illah akan mijina, wannan yarinya nan n afita hauka, ka ja mata kunne wallahi bana gama miji da banza maras kamun kai.... Harda ma mai kamun kan, wlh wlh wlh kaji na rantse sau uku haɗuwa ta anjima zan gigita mata rayuwa mutiƙar ta shiga sabgarka ka kuma kulata, wlh zan cire kunyata na ajiye gefe na mata abinda iyayanta zasu manta kamaninta ko ka maidani gida sai kazo ka aureta nima na auri wanda nakeso..."Kamal ya rufe mata baki da tafin hannunsa, ya ƙara matseta sosai cikin ƙirjinshi, yana wani dihirtaccan murmushi cikin tsananin ƙaunarta da ta masa ƙawanya, ya fara magana cikin shauki da wata irin murya yace.
" Uhm Sweetie ai ni kike so dan haka gani kin auri abinki, amman ki kiyaye harshenki da ambatar wani nafiki zafin kishi bana son nakai hannuna jikinki da yanzu ma wlh sai na sauke maki lafiyayyun mari kan kumatunki." ya faɗi cikin wata irin siririyar murya yana murza fatar bayanta. Kukan shagwaɓa ta saka masa, tana ƙara shigewa jikinsa, tace"Kamal daman nasan zaka iya dukana dan kasan ka raboni da iyayena." ta faɗi cikin shasheƙa tana haɗe face ɗinsu. Fuskarta ya riƙe da hannunsa biyu yace"Wallahi bazan iya bugun ki ba, wasan soyayya ne muke yi shiru muyi baccin gajiya, kiss me." ya faɗi yana shafa gefen fuskarta ya ɗora lips ɗinsa saman lallausan pink lips ɗinta, yana lasarsu, kafaɗa ta maƙale tana lumshe idanunta tana sauke ajiyar zuciya, tana jin daɗin dumin harshensa dake lasar lips ɗinta a hankali ga wani irin ƙamshin bakinsa da ke kaima hancinta farmaki. Sannu a hankali hawayenta ke silalowa daga idanunta suke sauka kan hannun Kamal, wanda ya tallafe gefen kumatunta. Fizge kanta tayi ta nutsa kan nata a kirjinshi. Kara kamo kanta yayi,
Hawayen ya lashe mata tas ya ƙurama beauty face ɗinta idanunsa, yana jin wata irin fitinanniyar ƙaunarta na ƙara shiga cikin jini da tsokarsa wacce take maƙale a zuciyarsa, da kuma ko wacce gaɓa ta jikinsa, sona ƙara ingiza masa wutar son Mubee. Ɗorata kanta ƙirjinshi yayi luluɓesu luf da lallausan bargo. AY ɗago kanta a hankali ya ƙirata"Sweetie!" bata amsa ba! Ya sake narkar da murya yace"Mubinat!" tsikar jikinta tayi yammm a hankali ta muskuta ta gyara kwanciyarta a ƙirjinshi tana sauke wata irin raunanniyar ajiyar zuciya dakyar ta iya buɗe bakinta a shagwaɓe tace"Kamal bacci." Fuskarta ya kamo sosai ya zubama beauty face ɗinta idanu ta ɗan guntin haske dake cikin ɗakin cikin muguwar sha'awarta da zallar ƙaunarta, cikin siriryar murya ya shagwaɓe sosai yace.
"Sweetie i love u please kice kina sona kinji." Ya faɗi yana bata wani irin progessional kiss saman lips ɗinta, wanda taji wani irin zirrrrr yarrrr ga wani iirn feelings na taso mata. Lumshe idanunta tayi cikin muryata mai cike da tsantsar shagwaɓa tace.
"Kan giwa bacci." Bakinta ya kamo a sannu ya fara tsotsar lips ɗinta har ya tura mata harshensa cikin bakinta ya shiga jujuyashi kamar yana biɗar wani abunsa, a hankali ya kamo lallausan Harshenta ya fara tsotsar cikin ƙwarewa yana shan yawunta mai masifar zaƙi yanayi yana haɗawa da fatar bakinta da haƙoranta, wani irin kissing Kamal yake ma Mubina yana bata zazzaƙan yawunsa tana haɗiya. Tana ƙara ƙamƙameshi tanajin bazata iya rawu babu Kamal ba sam. A haka ba tare da ta yashi kissing ɗinba shi kadai yayi abunsa, tasha yawunsa da yake dura mata sosai har tayi bacci, bakinta cikin nashi, yana aikin shan bakinta da yawunta. Ganin tayi bacci ya zare bakinsa anata ya zame jikinsa kaɗan anata ya rage gudun Ac ya sake ɗorata ƙirjinsa ya rufesu luf ya zagaye hannunsa bayanta yana shafa fatar bayanta zuwa lallausan gashin kanta a haka shima bacci yayi awon gaba dashi....

*Niger*

Ɓangaran su iyamu suna haɗa kayansu, babu ɓata lokaci suka ɗauka, iyamu na ɗan kuɗinta da ibrahim yake bata, haka leezah ma da ɗan sauran kuɗinta wanda ake tura mata na abunci duk ƙarshen wata, suka nufi babbar tashar mota ta maraɗi, ko takan takardun makarantarsu basu biba.
Cikin sa'a kuwa suna zuwa suka sami motar kano saura mutum 3 suka biya kujera mutum ɗaya ɗin, nan kamasho ya sallami direba yaja mota suka ɗauki hanyar kano. suna dab da shiga katsina ƴan fashi suka taresu. Duk a kwankwance mutane suke ƴan fashin na kallonsu ɗaya bayan ɗaya, ogansu me suna Qaya, ya tsaya kan iyamu da bindiga, yace. "Ke!! Gyara kwanciyarki yanzu nafi buƙatar kayan haraka akan kuɗin." ya faɗi yana janye wandonsa, dole jamar suka rumtse idanunsu.
Iyamu ganin haka yasa ta gigice ta tsorata tana kuka."ya mata tsawa yace da yaransa"ku fasa mata kanta da bindiga." jin haka yasa tayi shiru jikinta na tsuma. Haka wannan baƙin basamudan ya haye saman iyamu ya rinƙa cacakarta a benin jama'a yana shan yaji. Iyamu wata irin azaba takeji tamkar an zuba mata yaji a gabanta. Gurin jama'ar sunga tashin hankali, dan ana ogansu yayima iyamu fata fata ba cin wasa ya mataba, ya gawa da ita ya hau kan leezah, nanma cin kaca² ya mata ita harda sambatu ya rinƙayi. Yana gamawa Yace"Zaku iya tafiya mun yafe maku kuɗin, amman wannan matan na auresu a tashesu a sakasu mota." Ai nan iyamu suka ruɗe suna roƙonsu. Wani dattijo ya kama ƙafar Qaya yace"Yaro kuyi haƙuri don Allah ku barsu suje ga iyayansu don Allah."Nan dai Qaya jikinsa yayi sanyi yace"Ba kome Baba sunci darajar furfura wallahi da nayi mata biyu, kuje da igiyar aurena zan sakeku lokacin da naga dama..." Babu wanda baji dariya tazo masa ba cikin jama'ar dannewa suka sanin ba gurin yinta bane... Haka fa bayansu Qaya sun shiga motarsu sun gudu, dakyar aka temakawa leezah da iyamu suka shiga mota suna rusar kuka da ƙara nadama, gashi ko zaman kirki basa iyawa. A haka dakyar suka iso kano daga nan suka shiga motar kaduna, suna zuwa gida lokacin sun jigata, ga zazzaɓi ya rufesu sai asibiti iyayansu suka kaisu har suka kwana a hospital basu dawo normal ba, ga iyayansu hankali a tashe, likita yace an nemesu bada wasa bane sun jigata mutiƙa kowace an mata ɗinki Ɗaya....

Ƙiran sallar azuhur da ake a masallaci ne ya farkar da Kamal, wanda suke manne da juna, kamar wani zai rabasu.
A hankali ya sauke idanunsa kan Mubina, wacce take baccinta cikin nutsuwa, tana fitar da numfashi daki² ɗan guntin murmushi ya saki kan kyakyawar fuskarshi, ya janye gashinta da ya rufe mata rabin fuskarta ya ɗaure mata shi ya zame jikinsa ya kwantar da ita, ya sauka ya shiga bathroom, alwalla ya ɗora jallabiya kan kayan baccinsa, ya iso gunta ya zauna gefen katifar ya sanya tattausan hannunsa ya ɗagota ya mannata jikinsa yana shafa beauty face ɗinta, yakai bakinsa setin kunnenta ya manna mata kiss a hankali ya ƙirata"Sweetie! Oya tashi kiyi sallah sai mu koma baccin kuma sai la'asar Ok." A hankali take buɗe runannun idanunta masu cike da bacci, ta saukesu kan Kamal, ta zumburo baki gaba ta maida kanta saman ƙirjinshi tace"Kamal please mubar nan gidan ka samo mana wani gida ni dai kaji." Ta faɗi a sangarce tana ƙamƙameshi ta tura kanta cikin ƙirjinshi. Kamal yace"Oh Sweetie kin fiye kishi ai daman ni da kaina bazan zauna inda hankalinki zai tashi ba, sam kiyi haƙuri mu masu kwana biyu sai mu wucce gidanmu can cikin Makkah nan madinah ce bakya so na kaiki kiyi ziyara kabarin ma'aiki?"Cikin zaƙuwa ta shagwaɓe tace.
"Inasu Kamal to muje yanzu ma sai muzo mu wuce Makkah please Yayana ta faɗi tana narai² da idannu. Kamal yace"Ok bari na dawo zamuyi maga maza jeki kiyi alwalla pease kibar tayarmin da hankalinki wallahi bana mata son wani abu se na jini sam bata tsarina kece kawai a duniyata haba sanyin idaniyata." ya faɗi yana cicciɓarta ya kaita har toilet ya manna mata kiss a goshi yace"Oya yi alwalla." ya faɗi ya juyawa zai fice tayi saurin afakawa jikinsa ta rungumeshi ta baya, muryata na rawa tace"Kamal!" Kamal ya juyo da ita ya rungumeta gam yace"Haba Mubeen ɗan kurma ki bari naje salla na sami jam'i nazo na rantse miki kece kadai nakeso a duniya banajin zan iya buɗewa wata zuciyata." Haka ya samu ya mata wayo jin an tayar da sallar a masallaci ya fice yana sauri...! Wanka tayi da ruwan gumi zuciyarta sam babu daɗi ta rasa meke damunta, sam taji ta tsani Umaimar nan, sam bata mataba, ƙiri ƙiri take nuna son Kamal ɗinta, aranta tace"An kusa ɓarna mutiƙar bai bai bi shawarata ba mukabar masu gidansu..." Haka ta ɗauro alwalla, ta fito ta saka abaya ta hau kan sallaya ta tayar da sallah. Kamal kuwa bayan sun gama sallah shida kawunsa suka fito daga masallacin suka shigo gida nan ɓangaran kawunsa ya zauna parlo suna taɓa hira ana shirya masu girki.
Su Ummah ya ƙira yana faɗa masu sun sauka lafiya nan sukasha hira da Samha, Abbu ma na tsokanarsa. Yana gama waya da ƴan gidansu ya ƙira umpah suka gaisa yana faɗa masa sunzo lafiya ya shigama Umpah ƙarya Mubina sai baccin gajiya take dan yana tsoron bata waya ayau yadda yaga zallar rigima a tare da ita, yace abashi Mamu su gaisa, nan Umpah ya shida masa baya gida sai ya koma... Bayan yumnah ta gama girkin ta zuba ta jera nan tsakiyar parlon. Kawu yace yaje yakira matarsa.
Chapter 102 · 0% Book details