Sashe 27
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haladu yace " Auta nima a É—an siyomin ko da Æ´ar choukulata ne mana na tsotsa." Mubina ta bushe da dariya tace" Haladu baka da matsala zan siyoma kuwa." ta faÉ—a tana fitowa daga motar. Bata cike 2 munites ba Sageer ya iso yay parking anan kusan motarsu Mubina ya fito ya haÉ—e tsaf cikin kananun kaya, ya nufo gunta.
Murmushi ta sakar masa, da sallama ya iso ta amsa tace" My one ngd fa muje to." Sageer yay murmushi suka jera suka shiga. Suna shiga suka ci karo da Kamal dasu Amrah da Samha se kaya suke jidama Amrah. Sageer ya rungume Kamal yana dariya, Kamal yay sansanyan murmushi ya bugi Sageer yace"Kai akwai labari ka smaeni bayan sallar isha." Sageer yace" Ok insha Allahu..." Amrah ta gaishe sa tare da Samha da Zakiyya. Sageer zaiyi magana Mubina ta kama hannumsa tana cewa" Pls my one muje mana." Sageer ya bita yana murmushin farin ciki, suka haura saman bene. Kamal ya basar ya kama hannun Zakiyya yace " ya dai ko tazo ne?" Zakiyya tace" uncle da saura mu tafi naga ji wlh." Janta yayi ya kara jido mata ice cream ita da Amrah su chocoulet alewa turare kaya niki.niƙi sukayi. Amrah kuwa kunya take ji sosai ɗaurewa kawai take wani gefen ga farin ciki ashe zaɓin ranta zata aura. Bayan sun Kamal ya gama biyan kuɗin ma'aikatan gurin suka kai masu kayan har mota suna biye dasu. Zakiyya ya zaunar gaba Samha na baya, Amrah ta masu sallama, Kamal ya rakata har gun motar su ya buɗe mata set ɗin baya ta zauna ya mata sallama yace" Cutie nah zan kiraki zuwa dare naji hujjarki tama masoyin ki wanda baki taɓa ganiba , kuma kina sonsa karaya bye." ya faɗa yana ɗaga mata kira ya nufi motar su. Yana zuwa ya shiga ya mata key ya gizgeta da karfin gaske, yabar wajan a guje yana hawa saman titi ya fara driving ɗinsa cikin kwarewa da nutsuwa, suna hira da kanninsa sama sama...
Mubina irin wanda ta zaɓa a farko sune Sageer ya zaɓa mata, taji dadi sosai kuwa se godiya take masa. Sageer ya hana tabiya kuɗin duk tsadar kayan shi ya biya kuɗin, ya ce kuma ta zaɓi duk abinda take so taki babu yanda bai ba taki karshema fushi tayi masa, dole ya dawo ya shiga lallashinta ga gurin da suke gun jama'a ne, se kallonsu ake soyayyar tasu abin sha'awa yanda yake riritata tana botsewa.
Daket ya samu ta amshi ice cream da chocoulet da ya saya mata tayi godiya cikin shagwaɓa, wacce ta sake dulmiyasa kogin sonta da kaunarta.
Har mota ya kaita yana riƙe da kayanta, ta zauna gaban mota Haladu se washe baki yake yace" Ah su auta sannu Yallaɓai ina yini." ya gaishe da Sageer. Sageer ya amsa yana cewa" Amryarmu allah huta gajiya a sauka lafiya." Amrah tayi dariya tace"Ameen" Mubina tace" My one bye" Sageer ya rufo masu motar yana ɗaga masu hannun ya nufi motarsa shima. yana zaune se da motarsu ta cira yay ma motar sa key yabar wajan cike da farin ciki maras musaltuwa, ji yake ba wanda ya kaishi sa'a a duniya...
Mubina ta jingina kanta da kujera ta lumshe idanunta, tace" Wai na gaji wlh wani irin bacci nake ji gashi magarib ta kusa ma." ta faɗa tana jan tsaki tana rungume jakarta gam a kirjinta, tana lumshe lumsassun idanunta. Amrah tayi dariya tace" Kanwata yau akwai labari amman sai zuwa dare idan mun dawo daga tarbar yaya Kabeer zan faɗa maki." Mubina ta turo ɗan karamin bakinta gaba ta shagwaɓe
tace" Allah ni Aunty se kin bani lbrn yanzu nan ko na maki karya wajan umpah nace tinda muka zo Super market tare kike da maza , baki sayi kome ba sune suka saya maki bayan kinsan an maki miji..." Amrah ta zaro idanu waje tana kallon Mubina. Haladu yace "Ikon Allah Auta waye ya kula maza tsakanin ke da ita? ita wanda zata aura ne ke fa? Ince har kiran kato kika yi a waya yazo ku ka hige ciki kika fito da kaya niki-niki a leda." ya faɗa kansa tsaye yana dariya yana driving ɗinsa... Mubina ta zaro idanu ta juyo cike da tsiwa tace" Kai kai kai Haladu nice zakama ƙage me kake nufi...?
Hkr dan zaku ga error typing😌
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
*💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
```WANNAN PAGEN RANKATA KAF ƊINSA, SADAKARWA CE GA REKU MASOYAN WANNAN BOOK NA KAMAL NE... HAKIKA INAGA ZALLAR KAUNAR KU GA WANNAN BOOK, HAƊE DA RUWAN COMMENTS TARE DA SHARHI, DA KUMA ADDU'O'INKU GARENI, WALLAHI ABUN NA FARANTA RAINA MATUƘA BANI DA BAKIN YI MUKU GODIYA, HAKIƘA KUN CANCANCI NA BAKU KYAUTAR PAGE DUK WACCE TAKE KARANTA WANNAN BOOK TO TA SAKA ARANTA TANA CIKIN WANNAN KYAUTAR, NAGODE MAKU MASOYA ALLAH YA BIYA MANA BUƘATUN MU NA ALKHAIRI NI DAKU DA SAURAN AL'UMMAH MUSULMAI BAKI ƊAYA AMEEN DAN ALFARMAR RABIHIL RAHAMATIHI```
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Free Page*
🅿ï¸1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
"Kana nufin ni ƴar iskace ko me? Haladu?" ta faɗa tana riƙe baki, ta kafe shi da fararan manyan idanunta wanda suka fara rinewa suka bada launin ja, tana girgiza jiki. Amrah dariya abin ya bata amman ta gintse, tana kallon Haladu taji me zai ce mata.
Haladu yace"Niɗin banza na isa na faɗi wannan maganar ga yarinyar albarka , kawai dai naga kece kika kira rabin ranki yazo ya miki sayayya ba Amrah ba , amman tuba nake hajjaju." ya faɗa yana murmushi. Mubina ta kauda kanta ta gyara zamanta, tace" nazata kazafi zaka min ina bin maza wlh da umpah zan faɗama , ince kace wai mairo bata iya kome ƙazama ce kauye zaka maidata wai ya aura maka ni , Allah nasan yau umpah da ya kore ka." ta faɗa tana dariya. Amrah tace" mai karya dai dan wutane." Haladu yace" sosai ma Amrah ,Haba Auta ina zan iya dake ai wlh na yafe ko sadaka ma." ya faɗa yana dariya. Mubina hararasa tayi ta kauda kanta tace" abinda ba asamu ba ne daman." Amrah dai dariya take kawai...
Mamu ce tsakiyar parlo se kai komo take tsaka nin kitchen da kan dining table ana jera kayan abunci, itada da Laure. Da sallama suka shigo niki-niki da kaya, Haladu na biye dasu. Mamu tace " Sannu ku yaran kirki kun jima me aka sayo ma Kabeer ɗin?" Mubina ta cire takalmanta tayi jifa dashi da jakarta da ledojin hannunta tayi kan Mamu da gudu ta fada jikinta ta rungumeta tana dariya. Mamu tace"Baby ya dai an gaji ko?" kai ta ɗaga ta shige jikin Mamu sosai tana turo baki. Haladu ya ajiye kayan ya gaishe da Mamu ya juya zai tafi. Mubina ta janye jikinta daga Mamu tace" Haladu ga chocoulet ɗin fa." ta faɗa tana sunkuyawa ta kwance ledar ta kwaso chocoulet ɗin ta bashi, yayi godiya ya fice. Mamu tace" Me kuka kwaso haka ne?" Amrah ta karasa jikin Mamu ta rungumeta tace" Mamu kinga Hubbi Kamal ne fa yamin siyayya." Mamu tace "madallah Allah yayi albarka." Mubina ta zumburo baki gaba ta kwaso kayan da Sageer ya siya mata tace"Mamu kalli kayan da Sir Sageer ya siya mani malamin mu ne abokin gurgu mijin Amrah ta faɗa tana kwance ledar kayan Kabeer, ta ciro tana gwadama Mamu. Mamu tace" Auta karki sake cema sa gurgu ta ina yazama gurgun? Ko ba kome mijin yayarki ne fa." ta faɗa tana amsar suit ɗin blue coulor masu kyau, tana dubawa. Mubina kuwa fushi tayi ta turo ɗan karamin bakinta gaba tana bubbuga ƙafa ta faɗa kan kujera ta kwanta, ta juya masu baya.
Amrah tace " Kiyi fushin baza a faɗi gaskiya ba , wow Mamu kinsan kayan nan zasu ma Brother kyau." ta faɗa tana duƙawa ta ɗauki robar ice cream ta zauna tana sha. Mamu tace" Autata Kaya sunyi kyau sosai..." Ablah ce ta fito tana jan casbi tace" Auta Mubinat sannu ya gajiya?" Mubina ta miƙe zaune tana narai-narai da idanu tana langwaɓe kanta. Mamu na ganin haka ta sulale tabar gurin.
Ablah tazo ta zauna ta rungumo Mubina tace" Amrah ce ko?" Amrah ta bushe da dariya tace" ni me daÉ—in suna Ablah kalli kayan da mijina ya saya min." ta faÉ—a tana kai mata ledojin kayan gabanta, ta ajiye ta juya tana dariya. Ablah tace"ki rabu dasu maza amshi ice ceeam kisha kije kiyi wanka lokacin sallah magarib ya kusa. Ta faÉ—a tana É—auko robar ice cream ta buÉ—e tana bata abaki. Ba ko kunya Mubina ta lafe jikin Ablah tana amsar ice ceam É—in tana sha.
Kamal daga nan gidan goggo Rumana suka yadda zango, ta ko haÉ—a masu dambun shinkafa ya sha zogale da man kuli, ta zuba masu cikin kula tare da lemon zobo mai daÉ—in gaske, suka nufo gida. Danja tana tsayar dasu Kamal waiga war da zaiyi suka haÉ—a ido da harun niga, ai harun niga bai jira an basu hannu ba ya fizgi keke napep É—insa yay gaba a guje kamar zai tashi sama. Kamal ta tintsire da dariya yace"Ikon Allah wato nima ya shiga guduna kenan ko , tab Allah ka shirya fitsarara yarinyar nan." ya faÉ—a yana sakin murmushi. Zakiyya tace"uncle me akayi ne?" Kamal ya kalli gefenta ya zungure ta a kai yace, "gulma akayi." Samha tayi dariya. Dede lkcn danjar ta basu damar wucewa ya fizgi motar a guge ya wuce.