← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 124

Sashe 38

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

```ƳAN PAID GRP ZAKUMIN HKR WLH GOBE BANZA MAKU POSTING BA TYPING ƊIN YAU YA BANI WUYA PAGE BIYU NA HAƊA LKC ƊAYA DAN NA ƘARKARE FREE PAGE YAU ALHAMIS, GOBE ZAN HUTA INSHA ALLAH SAI JIBI ZAMU HADU.```

*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉🏻+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃🏻💃🏻💃🏻**KAMAL NE*

*Book 1*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

2️⃣2️⃣

A mugun gigice tashin hankali da zallar tsoro!! Haɗe da mugun mamaki, yasa Kamal miƙewa tsaye jikinsa na kyarrrma ya nuna su da yatsa, yace" *Alhaji Mounkaila alhaji tukur Iyamu zakaria Lessa isah...* me kuka aikata haka gareni...?" ya faɗa jikinsa yana rawa ya duƙe nan ƙasa ya saki wani sabon kukan... Mounkaila ya bushe da dariya yana tafa hannunsa ya karasa shigowa tsakiyar ɗakin, yace"Madallah ai daman nace se na kawo karshen irin ku masu ruguza mana farin ciki , ka kashe mana company da ma kasuwar maradi baki ɗaya , ka hanamu taka rawar gaban hantsi , mun jima muna neman hanyar da zamu nakasa ka, ta cikin ruwan sanyi sama da wata shida nake ɗana maka tarko kana tsallakewa, se a shekaran jiya ne Allah ya dube mu ya kawo mana hanya mafi sauƙi, ko Tukur?" ya faɗa yana kallon tukur. Tukur ya matso yace"kwarai kuwa dan gaskiya wannan ƴan matan Allah ya maku albarka." ya faɗa yana murmushi ya rungumo iyamu babu wata kunya ya fara tsotsar bakinta. Haka shima Mounkaila ya rungumo leeza suna kissing ɗin juna. Kamal yanzu kuma lamarin yana so yafi karfinsa kansa ya sadda yana zubar hawaye tare da tunanin ya zai yi idan Mubina mutuwa tayi...? Murya Tukur ya tsinto yana cewa yauwa babyna bashi labari da kanki zaifi gamsuwa."

Iyamu ta janye jikinta daga jikin Tukur, tana tafa hannu ta nufi gurin Mubina tana zuwa ta ɓeka hannunta zata cire zanin da Kamal ya rufa mata, jikake fauuu-fauuu Kamal ya ɗauketa da gigitaccen maruka har uku, ya damko wuyanta cikin ƙaraji yace"Ɗan ubanku ku faɗi laifin da na maku kuka nakasa min rayuwata? Ko na kasheki yanzu wlh...?" ya faɗa yana matse mata wuya iya karfinsa, nan idanunta suka firfita... Da gudu Tukur da Mounkaila suka riƙeshi, wani mahaukacin kara yayi ya damkosu su duka biyun,ya shiga naɗarsu suna ihu se daket suka samu suka kwace, sbd bashida kuzari sosai, kwayar bata gama sakinsa ba! Iyamun ya kuma shaƙa, su Tukur se daket suka ɓanɓareta dan ba karamar shaƙa ya mata ba.! Can gefe ta zube tana maida numfashi, Tukur yace"muyi abinda ya kamu can ya karata da gawarsa, kar ya kashe mu mugun hali , daga mun taka maka kaci dadi sai abu ya zama jaraba." Kamal rarubeshi ya ko rumtuma da gudu Mounkaila yabi bayansa. Kamal yace"Zakuyi nadama mara anfani..." Leeza tace"ko ka kashemu mun kumsa maka baƙin ciki dai, kuma abinda yasa muka ma haka shine iyamu ta fara sonka tin ranar da ka fara shigowa makaranta , anman se akaci sa'a bata gaban ka kai baka ta matan ma , se kawai ranar ka cimata fuska cikin mutane ka tozarta ta kasata taji kunya to muna neman hanyar ramuwa se muka ga me zai hana mu kulla maka sharri a office ɗinka, mu sami wata musa taje office ɗinka sai ta cire riga ta baje gashi ta saki ihu har jama'a suzo ceton ta , kaga se ace fyade ka mata , to mun shirya hakan har munyi mgn da wata me suna Laweesa wacce naje party ɗinta , to ranar da za'a a yi abin ina tare da Alhaji dan ni shiga class ba damuna yayi ba , anan ta kirani a waya ina faɗa mata yanda zata yi se alhaji yace ni da waye haka? Nan na masa bayanin kome take yace daman suna naman hanya ba yau ba amman ba hakan za'a yi ba... Nan ya faɗamin a samu wacce ta fi kusanci dashi kuma da gaske yake so yayi fyade ba sharri zasu shirya kome, nan take ya kira Tukur ya faɗa masa tsintsu daga sama gashashe nima na faɗama iyamu kome, tayi murna sosai." ta faɗa tana kallon Mounkaila. Mounkaila yace" kwarai kuwa mune muka basu wannan shawara to ranar na kiraka da sabon layi nayi karya nine a matsayin Yahaya umar dan kasuwa zamu hadu domin wani meeting a kan cigaban company ɗinka, zamu shigo mukayi magana anan hotel ɗin bayan mun shirya kome naba leeza kwayoyi wanda zasu saka ka kaji idan baka kusanci maca ba zaka iya mutuwa ,haɗe da kwayoyin maye su gusar maka da hankalin ka..." Iyamu da take kwance ta miƙe tana tari tace" Tabbas bayan ka zo makaranta na saka maka ido sosai nayi karyar ina ciwon ciki naki shiga class ina laɓe ta yadda zan ga me kawo coffee na aiwatar da aikina akan sauƙi , se ko naga me haɗa maka coffee ya wuce zai hau sama nabi shi a guje cikin siyasa, na tsayar dashi nace ya kawo ai ciki zani kana kirana, bai musa ba ya bani ya juya ni ko na zuba duk kwayoyin guda biyar na juya se na saki ɗan kara, ya juyo yana cewa iyamu lfy? Nace ciwona ya motsa ne da sauri ya amshi coffeen yace na zauna na huta zaima oga bayani... Nan nace A'A karya faɗa zan shigo ma... Ta haka na samu biyan buƙata cikin ruwan sanyi, amman Mubina na sha wuya kafin nake ganinta har wanda kuka turo yace ya gaji da jira nace ya kara hakuri, shine se karfe biyu da rabi naga fitowarta na kirasa nace ta fito, to a lkcn se naji na karaya kamar na fasa amman tunawa marin d akamin da dariyar da akamin da irin iskancin da Mubina takemin na gwasala da dizgi, yasa na bari aka tafi da ita." ta faɗa tana murmushi. Mounkaila yace"Bayan munsa kazo hotel kuwa daman ɗaki biyu muka kama da sama da ƙasa ka iskomu sama ɗaki me lamba 22 munsa mask ne bazaka gane ba, har kace ina yahaya baka ganshi ba? Mukace yana ciki waya yake, bayan mun gaisa na fara maka bayanin karya se murna kake amman ko 20 minutes baka cika ba wannan katuwar abar ta fara harbawa kana karewa da hannunka kana mgn cikin dauriya har ka kasa ka fara abin maye kana cewa ina zaka sami mace? Nan nace ma taso muje ka miƙe kana tangaɗi muka sako ƙasa na kawoka nan ɗakin, dan yafi sirri idan an kawota ba mai ganinta, nan na kara kwadaita maka haraka akwai dadi, kaiko baka haicinka kace kana so, to kaji yanda akayi muka cinma burin mu amman bamu ɗauka ba a video sbd yarinyar kanta nasan sai ta fallasaka kowa ya sani A garin maradi , kaga daga nan sunan ka ya ɓaci iyayanka su tsaneka jama'ar gari su tsaneka kasuwancin da yakashe namu ya ruguje..."Wata irin kururuwa Kamal yayi wada ta tsoratar su iyamu a guje sukayi waje suna ihu... Tukur ma ya tsorata amman ya dake. Kamal ya ko damko wuyan Mounkaila ya haɗashi da bango ya shiga dukan sa baji ba gani yana cewa"Tabbas kun nakasani bazan manta daku ba amman Allah baya bacci akwai ranar da zaku yi nadama, zaku faɗima duniya da kanku irin barnar da kuka yi zaku yi kuka kamar yanda nayi yanzu zaku tsani dunuya da abinda ke cikinta kamar yanda na tsaneta a yau..."yana faɗin haka ya sake shi ya koma bakin gadan ya zauna, ya dafe kansa yace"Kuje na barku da Allah banida shedar kare kaina na amshi ƙaddara da hannu biyu duk yadda ta ka sance idan an dubata ta mutu nima za'a min hukuncin kisa insha Allahu , idan kuwa tana da rai zata rayu Alhmdllh sai a mani hukuncin wanda yay fyade, nasan dole iyayanta zasu kaini ƙara kotu tin kafin suke kaini zankai kaina, a mani hukunci burina nasan halin da take ayanzu kuje zakuyi da na sani mara anfani, ko da zauwa kuka yi kuka ce na baku dukiyata duka dan na tsira da mutunci na zan baku..." ya faɗa yana kecewa da kuka ya dafe kansa. Mounkaila da Tukur jikinsu yayi sanyi amman dake shaidan na buga masu ganga dariya sukayi Tukur ya kama Mounkaila suka fice, Tukur na cewa"Sai munji mummunan labari a gidan Tv da redio daganan Kamfanin Kailu fasaha zai faso gari asan damu." Ya faɗa suna ficewa daga ɗakin. A nan kofa suka ga su iyamu suna cicira idanu sun tsorata sosai. Tukur yace"ku shige muje karku wani damu ina mai tabbatar maku da cewar ya gama zuwa makarantar nan wane shi shiɗin banza ina zai zauna da kayan kunya a gari, ai ƙarshenta ma yabar garin baki ɗaya..." dariya su leeza sukayi suka rankaya zuwa mota...
Chapter 38 · 0% Book details