Sashe 66
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mubina ce rungume da Mamu sai ruzgar kuka take, tana sanye da material baƙi me mai masifar kyau ɗinkin riga da siket tayi kyau matuƙa kanta ta yane da mayafi, sai kuka take ta maƙalƙale Mamu. Ablah ma kuka take haka Basma ma kuka take ta rungume Mubina ta baya, Amrah ma kukan take wlh abun gwanin ban tausayi. Umpah yama rasa ya zaiyi da ransa, ya rasa wa zai lallasa cikin su. Kabeer yace.
"Haba ɗan Allah kuyi hakuri sai kace mutuwa Mubinar zatayi , karatu fa zata..." Sallamar Sagreer ce ta katse masa magana ya amsa. Umpah yace"Sageer ne?" Sageer ya sunkuya har ƙasa yana gaishe su. Mamu taja hannun Mubina suka zauna ta rungumeta tsam jikinta tana shafa bayanta, tace "Sageer kaine sannu kaga mutuniyar tana kukan rabuwa da gida, sai kace can ba gida bane ba..." Ablah ta sharɓe majina tace" Wlh Nusaiba watarana kin fiye abun haushi, yo Allah natuba kawai dan ƴan uwanta acan ƙasar arna nan idan ba dole ba wake son zuwanta, kai Annabi dubu na bakin makkah ya taru ya tsinema Kamalu Albaraka..." Umpah yace"Haba Ablah ayi hkr don Allah ke da zaki lallaɓa jikarki..." Mubina dai luf tayi jikin Mamu ta ruƙumƙumeta tana hawaye. Sageer cike yake da tausayinta. Basma ma kukan take. Sageer yace"Basma Amrah kuyi hakuri mana ai akwai waya zaku rinƙa gaisawa..."Su Abbu ne sukayi Sallama a bakin kofar, Umpah ya miƙe ya tarbo su suka shigo.
Abbu ya gaishe da Ablah cikin girmamawa, Ablah ta dai danne masifarta ta amsa gaisuwar, haka ibrahim ma ya gaishe da ita. Basma da Amrah suka gaishe dasu Abbu. Mamu ta gaishe sa, ya amsa yana cewa"Mubina rigimar ce ko za'a rabu da Mamu , amman ai can ma gidane kiyi hakuri kinji doter." Mubina kai ta girgiza cikin sanyin murya tace"Abbu ina kwana." Abbu ya amsa cikin fara'a, Sageer ya miƙe ya rungume Abbu yana gaishesa, Abbun ya amsa cikin fara'a yana shafa kansa. Ibrahim kallonta yay cike da tausayi yace"Mubina ina kwana ya jikin?" Amsawa tayi tana kawar da kanta, dan ta tsani duk me kama da Kamal, ko Abbu dan dattijo ne ba yanda zatayi.
Ablah kuwa banda hararasu a ɓoye ba abinda take tana jan tsaki. Bayan sun gama gaisawa, Umpah yace"Lkc fa ya tafi mu kama hanyar Airport." Mubina ta saki kuka ta rungume Mamu gam. Abbu cikin lallashi ya kama hannunta yace"doter kiyi hakuri zo muje kar mu makara." ya faɗa yana jan hannunta ya gyara mata mayafin jikinta. Basma da Amrah suna biye dasu, duka nunsu suka fito dab da kofar fita Umpah ya janyo Mamu suka dawo cikin parlon ya rungumeta gam, kuka ta saki ta shiga jikinsa sosai. Umpah ya rage sautin muryasa yace.
"Nusy kiyi hakuri ƴarki zata warke zata haihu lafiya zatayi karatunta , zata auri Sageer insha Allahu, ki mata Addu'a kibar kukan idan ta gani zai ƙara tunzura zuciyarta, kinga Abbu ya samu ya lallaɓata pls ki bari ki saki ranki yanda zataji daɗi bata barki cikin damuwa ba kinji." kai ta jinjina ta tura kanta kirjinsa tace" Abban Mubina ina tausayama rayuwar ƴata ne Mubina abin tausayi ce ayanzu , gashi ba lfy gareta ba kullum cikin amai take ba kome take iya ciba." ta faɗi tana ƙara sakin kuka. Umpah yace"kin manta ga manjanta da yajinya can cikin mota harda wake , shinkafa kuwa da taliya akwsu a London kuma gidan ƴan uwata ne zata ga ƴan uwanta masha Allah , to kiyi shiru ana jirana lkc ya ƙure." ya faɗa yana ɗago da fuskarta wuf yayi da bakinta😅🙊Sai kun hito ni ina kofa.😂Amnan Laure anyi ƴar iska ahe tana laɓe tana kwasar dariya yanda Umpah yake kissing ɗin Mamu tare da taɓa sassan jikinta...
Kusan 20 minutes kafin suke fitowa lkcn har sun shiga mota suna jiran su Umpah sai gasu. Mubina tana zaune kusan Abbu a motar Ibrahim, a seat É—in baya Ummah da shigowarta kenan tana gaba ita da Ibrahim. Su Amrah da Ablah da Kabeer suna motar Kabeer É—in Ablah nama Basma tsiya. Umpah sai suka shiga motar Sageer bayan yayi sallama da Æ´an aikinsa. Haka suka bar gidan motoci guda uku, suka É—auki hanyar Airport.
Zaune yake cikin babban Office ɗinsa dake cikin makarantar, dawowarsa daga sallar juma'ah kenan yayi sha'awar zauwa Office, duk da ba aiki, sanye yake da wata ɗanyar shadda fara ƙal, kallo ɗaya zaka mata kasan ba ƙaramin kudi ne da ita ba! Ga ɗinkin zamani mw shegen tsaɗa, Kamal yayi kyau matuƙa sai wani irin haske da sheki yake ga wani launin ƙamshi na daban na tashi a jikinsa. Idanunsa a lumshe sai ƙarkaɗa ƙafa yake. Lumsassun idanunsa masu ɗauke gazar-gazar ɗin girar ido, ya buɗe a hankali ya sauke su saman wayar sa, hakan yayi daide da kiran sa da Umaimah tayi. A hankali cikin cool voice ɗinsa yace "Umaimah" ya faɗa yana sanya tattausan hannunsa ya dauki wayar dake kan babban table ɗin a ajiye,tana ta famar ruri yana ɗauka kiran na tsinkewa, ya fesar da iskar bakinsa waje yana fitar da zazzafan numfashi. Number Mubina yay dailing duk da yana cikin jin zafin ganin sakon sa da tayi taki ɗauka. Idanunsa ya lumshe ya maida kansa ya kwantar saman kujera yana jiran ta fara ringing, ringing ɗin kuwa ta fara amman ba'a ɗaga ba, tsaki Kamal yaja a hankali ya furta" Mubee ki ɗauki kirana ina so naji lafiyar ɗana ko ƴata, sannan naji lafiyarki ke kanki da lbrn tafiyar ki pls, wlh kin fiyw jan aji..." ya faɗa yana ɗan yamutsa fuska yanaɗan waro manyan idanunsa waje ko zaiga ta ɗaga.
Mubina kuwa kunya Abbu ya saka ta nutsu tayi shiru tanajin wayarta na ringing, tayi banza da ita, sai da aka mata missed calls 3. Abbu ya dafa kanta yace.
"My doter kiran ki fa ake É—auki mana." Mubina cike da girmamawa tace "Tom Daddy." ta faÉ—i tana ciro wayar a cikin headband É—inta, shanyayyun idanunta ta zubama wayar taga sunan *My Deen Aboki👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨*, Yana yawo saman screen É—in wayar. ÆŠan Æ™aramin bakinta ta zumburo gaba ta murguÉ—a baki taki É—auka, ta saci kallon Abbu taga baya ma kallon gefenta, sai ta kashe kiran haÉ—e da kashe wayar baki É—aya tana sakin kukan da sam bata san dalilinsa ba. Abbu ya riÆ™ota yana cewa.
"Subahanallahi dota menene? Waye ya kiraki ya ɓata maki rai? Yi shiru to ɗiyar albarka."Shiru Mubina tayi tana sauke ajiyar zuciya. Haka Abbu yaci gaba da lallaɓata tare da kwantar mata da hankali, har suka isa Airporta ɗin.
Kamal ganin ta kashe kiran baki ɗaya, yasa ya ɗan harzuƙa yace"Wlh bazan kuma kiranki ba abunki ya isheni haka haba yarinya sai masifar tsiya, kome kiyi fushi to me namaki? barima na shirya na tafi Madina sai jibi na biyo jirgin Asubah na dawo, direban kawu ya kawo min motar." ya faɗa yana kwashe wayoyyunsa, yana zubawa aljihu ya ɗauki makullin motar sa ya fice cikin takunsa na izza da kasaita, tare da ɗan ɗingishin da ya zame masa kamar ado ya fice. Yana fitowa ya shiga motarsa ya fizgeta da karfin gaske, ya nufi get ɗin makarantar yana zuɓa horn, megadi ya buɗe masa get ya fice a guje, ya nufi gidansa. Yana zuwa ya ɗauki duk abinda yake buƙata ya kama hanyar Madina yana murza steering motar cikin kwarewa yake zuba uban gudu kamar zai tashi sama...
Su Mubina basu wuce 20 minutes ba! Da zuwa aka fara sanar wa matafiya su shirya. Ai kuwa Mubina da Ablah da Amrah da Basma, se kuka suke sun rungumeta daket, Umpah da Kabeer suka ɓanɓare Mubina daga jikinsu, Mubina ta kwace ta rungume Sageer tana kuka. Shima hawaye yake haka ya samu yana lallashinta har ta ɗan tsagaita ta sake shi ta rungume Mamu. Sai fa daket Umpah ya janyeta shida Kabeer suka nufi jirgi da ita. Abbu ya masu sallama yabi bayansu, Mamu hawaye take ta rungume Basma da Amrah wanda suke kuka kamar ransu zai fita, Sageer ya rungume Ablah yana lallashinta, Ummah da Ibrahim sai hkr suke basu. Har cikin jirgin Kabeer ya shiga saida su Umpah suka zauna yana rungume da Mubina sun sata tsakiya shi da Abbu, kanan Kabeer ya rankwafa ya mata kiss goshi yace"Sauka lafiya ƙanwata fatan Alheri ya ɓoye hawayen da ya fara taruwar masa ya juya ya fito, Mubina tana kiransa "Yaya Kabeer" bai juyo ba nan suka fara bata baki tayi shiru dan ba ƙaramin kunyar Abbu takeji ba!!.
Su Mamu da su Sageer ibrahim Kabeer Ummah wace hawaye ya wanke ma fuska duk suna tsaye suna jiran jirgin ya É—aga. Bayan minti sha biyar jirginsu Mubina ya cira sama. Mubina ta rumtse idanunta jikinta na rawa tace"Umpah hajijiya nakeji sanyi nakeji." Umpah ya rufa mata mayafin da ake ajiyewa domin mejin sanyi ya rufa ya rungumeta gam, tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya, idanunta a lumshe. Lkcn jirgin yay nasara ketawa sararin samaniya.
Ƴan rakiya suka ɗinguma zuwa gida kowa ransa babu daɗi, ga Ablah ta ishe su da kuka. Mubina sauka lafiya fatan Alheri.
*Ladingo Sweet Baby ummun Fareesa😘*
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805*

*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 1*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£