Sashe 120
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sageer banda gida da yaje yini guda bai fitaba, sai yamma sukaje gaida surukai dasu Kamal, wanda dakyat ya samu Mubina ta barsa, ya fita tace bazata zauna a ƙaton gida ita ɗayaba dodo ya cinyeta, saida ya ƙira Samha da Zakiyya sukazo tabarshi ya fita, yana dariya, dan yasan zata saba tinda ba da ita zai ɗinga fita aiki ba. Mubina kuwa tana samun su Samha shikenan ta saki jikinta suna hirasu, ta ƙira Mamu da Umpah sukasha hira aka bata Ablah, suna sallama taƙira Amrah tana mata dariyar mugunta tana tambayarta jiki. Amrah ta faɗama Mubina irin wuyar da tasha, Mubina har kuka tayi tunawa ita bata kawo budurcinta ba. Seda Amrah ta lallasheta. Ta ƙira Basma sukasha hira Mubina na mata tsiya. To haka rayuwar Amaran ta tafi sannu sannu yau har tsawon sati ɗaya, Amrah kullum sai tayi kuka dan Sageer ɗan jaraba ne baya barinta sau uku yayi cikin satin, sai dai yana bidata a hankali, ga tsantsar soyayyarta da ta gama baibayeshi, yana kula da ita ya riritata kome shine ke mata ba tare da ya ƙosaba, jikinta taji sauƙi Sageer ya koya mata sonsa, bata ƙin suyi romance, saboda yasan kan mace sosai.
Æangaran Basma ma da Kabeer soyayya suke me tsafta itama dai sau biyu yasha romo, duk da tanajin zafi ta daure ta É—auki nasiyar mahaufiyarta, inda take ce mata karta kuskura ta Æ™auracewa shimfiÉ—ar mijinta ta daure ta cije, ko batajin daÉ—i hakan zata janyo mata kima da daraja a wajansa. Suko uwayan gaiyar ai kunsan nasu na daban ne ba sai na faÉ—iba, yanzu jinyar laulayi yake, tana masa iskanci kala².😄 Ƴan zauwa wajan biki duk su koma. Amrah ce zaune cikin parlonta taci kwaliya da wata riga kaÉ—an ta fi giuwa ta saki gashinta har gadon bayanta, bataji zauwarsa ba sai ji tayi an rungumota. A tsorace ta É—ago, suka haÉ—a ido da Sageer ya tsura mata idanu.
A tsorace tace"Mn cheri ka bani tsoro wlh."ta faɗi tana ƙokarin janye jikinta daga nashi, saboda yanzu zai sauya salon. Aikuwa cakumota yayi ya ruƙumƙumeta yana sunsunawa, yace"Tawan please temako."marerecewa tayi tace"Cheri please banajin daɗin jikina fa."bakinta ya cafke ya fara tsotsa yana rikirkitata, ya sumgumeta sama ya nufi bedroom. Amrah tin tana noƙewa har ta bada kai bori ya hau, a hankali ya dinga bida ita yanda zataji daɗi, sai kukan shagwaɓa take masa hakan ya ƙara haukace mata...
Kwance saman ƙirjinsa take tana shafa kansa, a shagwaɓe tace"Habibina yanzu sai na koma makaranta ko?" ido ɗaya ya kashe mata ya sumbaci kumatunta, yace"Eh bayan kin haihu ba."Kukan sangarta ta saka masa. Kamal yace"Oya muje na shiryaki yau yawo zamu gidan Abbu gidan Umpah gidan Sageer gidan Kabeer, iyeee kaga Sweetie ƴar gata zataga danginta."ya faɗi yana kamo lips ɗinta yana tsotsa, cikin murna tace"Wayyo daɗi Habibina shiyasa nake sonka."ta faɗi tana kissing ɗinsa. Daukarta yayi ya haura sama ya shiryata tsaf cikin wata ɗanyar shadda ruwan sararin samaniya ɗinki riga zani, shima ya saka irinta ya ɗaura mata sarƙar gold da ɗan kunneta yasa mata abin hannun sosai ya tsara mata kwalliya tana rungume a jikinsa, shima ya shirya kansa kayansu iri ɗaya. Rungumeshi tayi tace"Habibina kayi kyau sosai gaskiya ka canza kaya kar wata shegiya ta yabamin mijina."ta faɗi a sakalce tana son saka masa kuka ta maƙalƙaleshi tana kallonsa. Kamal ya cicciɓeta yana cewa"Oya Sweetie kema kinsan bana ganin kowace mace sai ke dan haka karki damu ni nakine ba wata saike Mubina Kamaluddin Abubakar Kangiwa mai Nasara, ina sonki bana jin zan so wata ko daidai da kwayar zarra Muahhhhhh i love u." ya faɗi bayan ya bata kiss ya fice daga bedroom ɗin yana rungume da ita saman ƙirjinsa. Kofar parlon ya murzawa key, dan Mubina taƙi yarda akawo mata ƴar aiki, kai tsaye yana fita wajan rumfar ajiye motoci ya nufa. Mubina luf tayi saman ƙirjinsa tanajin so da ƙaunar Kamal kamar zasu fasa ƙirjinta su fito kowa ya ga irin mahaukacin son da take masa. Wata jibgegiyar mota ya buɗe ya sakata gaba ya zaunar da ita ya ruge ya zagaya ya zauna mazaunin driver yaja ya nufi bakin ƙaton gate ɗinsa, kafinma ya iso megadi ya wangame masa kofa, bayan sun gaisa ya sulala hancin motar waje. Yana fita ya janyota jikinsa ya rungume abarsa yana driving da hannunsa ɗayan kuwa a jikin Mubina wacce tayi luf tana lumshe idanunta. A hankali ta ƙirashi "Kamaluna." Kamal yace"Na'am Mubinata mai ciki ƴar fara balarabiyata." Ƴar dariya tayi a shagwaɓe tace"Kamaluna cikinka ya fiye fitina yanzuma na fara jin zazzaɓi ga kasala nidai kamani tausa kafin muje, ko ka barni a gun Mamu na yini har dare." ta faɗi tana shafa fuskarsa.
Kamal yace"Ok kina nufi idan munje gidan Amrah zaku gaisa ne kawi sai ki fito mu tafi gidan Basma itama ku gaisa se mu nufi gidanmu can zan barki idan kin huta sai ki shiga wajansu Mamu ko?" a sangarce tace"Yes Habibina mai daɗi." ƴar dariya yayi ya tsinketa a mazaunanta, saida tayi ƴar ƙara, yace"Ga daɗina nan." ya faɗi yana shafa mazaunanta. Hannunta ta zura tsakanin wandonsa ta shafo gimbiya tace"Ga daɗina nan." Kamal yace"Sweetie karfa kisa mu juye a saman titi.''ƴar dariya sukayi tana manne jikinsa haka yake driving. Kofar gidan Sageer yay parking, ya ƙira Sageer ɗin cikin sa'a yana gidan ya gama cin daɗi anyi wanka suna falo tana kwance jikinsa suna hira.
Sageer ne ya fito ya nufi bakin gate É—in. Cikin mota ya gansu ya iso yana bubbuga masu glass É—in motar. Kamal ya janye Mubina, yace" Oya Sweetie muje, ba dadewa zamuyi ba." Ya faÉ—i yana buÉ—e mata kofar shima ya buÉ—e ya fito. Zagayowa yayi yaba Mubina hannunsa ta kama ta fito.