Sashe 67
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Karfe 8:00 pm Na dare jirginsu Mubina ya sauka, Heathrow Airport London. Mubina ta jigata ta gaji matuƙa saboda aman da tayi sosai, ta galaɓaita sosai. Dan ma sun tsaya dubai ne kusan 3 hours kafin a masu juyan jirgi. Suna sauka daga jirgin suka nufi gun kayansu, Abbu na riƙe da hannunta babu abinda take buƙata irin tayi bacci. Bayan an gama masu duk binciken da ya kamata, suka nufi gun da aka tanada domin masu tarbar nasu.
Tin daga nesa Umpah ya tsinkayo su Ummi da Majeed da Saleem mijin Sabeela É—in.
Mubina cikin sanyinta haÉ—i da kasala ta saki murmushi a hankali tace, "Umpah gasu yaya Majeed da Ummi ga Azeema da Aleem nan." ta faÉ—i tana janye hannunta cikin na Abbu, da sauran É—an kuzarin nata da bai taka kara ya karya ba! Ta nufi gunsu da gudu.
Abbu da Umpah hakan ta masu daɗi. Ummi ma da gudu ta nufo gun Mubina, suka rungume juna. Saleem ya iso gunsu Umpah, ya basu hannun sukayi musabaha cikin farin ciki, yace "Sannuku da zuwa marabarku da shigowa ƙasar london gari me albarka." Su Umpah sukayi dariya suka rungume juna su uku.
Majeed ya iso ya gaishe su yana murna sosai, Azeema Aleem kuwa munar ganin Mubina suke sosai, haka ta kwatanta daukarsu ta kasa, abin ya bata dariya. Majeed yace.
"Ai bazaki iya ba Baby."
Sabeela ta isa gunsu Umpah ta gaishe su cikin farin ciki. Papa Saleem yace"To bismillah muje mota mu isa gida , Mubina sannu ya gajiya?" Mubee ta dan yi murmushi tace.
"Papa akwai gajiya duk jikina ciwo yake yi."
Majeed yana riƙe da hannunta itako tana riƙe da hannun Aleem, suka dunguma gun mota, kowa sai kallon su yake abin sha'awa. Wata haɗadɗiyar motace suka shiga suka tafi gida. Tin daga get ɗin gidan na yaba gidan papa Saleem, masha Allah babu laifi gida ya haɗu ta ko ina, gida dai ƙasar wasu ba taku ba, ya haɗu duk da bai kai ginin ɗaya daga Umpah har Abbu ba! To amman gidan yayi kyau matuƙa.
Suna fitowa daga mota Mubina tace" Wow brother Majeed wlh gidan ya hadu ko ina masha Allah ga wani irin sanyi me haɗe da raɓa , gwanin daɗi kasan inason sanyi..."
Dariya suka mata. Umpah yace
.
"Masha Allah."
Haka suka shiga ciki, wani ƙaton parlo ne mai kyawun gaske, da wasu manya-manyan kujeru ƙamshi sai tashi yake. Da sallama suka shigo parlon. Suna shiga Mubina ta nufi saman kujera ta kwanta. Sabeela da kanta ta shigarma dasu Umpah kayansu ciki, takai ma Mubina kayanta ɗakinta dan da ita zasu zauna sbd laulayin da akace na damunta. Majeed ya saka Mubee gaba da surutu, hannunsa na riƙe nace.
"Brother jikina ciwo yake min."
Majeed yace" sannu bari a haɗa maki ruwan gumi ki shiga zakiji daɗi sosai." Kai na ɗaga masa ina lumshe idanuna sbd Abokina ya faɗomin a raina. A hankali nace "Brother ka samomin layi nan ƙasar ko ka bani wayarka zan kira Mamu da Aunty Amrah kaji." Majeed yace" Ok Baby bari kiyi wanka." kai na jinjina na lumshe idanuna tunanin Kurma fal zuciyata, ga kewar Mamu da Ablah da yaya Kabeer da Aunty Amrah, ga my one nayi missing ɗinsa, baki na ɗan turo gaba nace" Ni wlh ɗan kurma zanyi kuka idan banji murmushinka ba yau zanyi kewa sosai". Majeed naji yace min"Wane hakan?" Banza na masa dan bansa mgnr ta fito ba.!
Su Umpah kuwa Nan suka zauna ana ƙara gaisawa, Ummi taje ta haɗama Mubina ruwan wanka, tazo taja Mubina ɗin. Wani bedroom ne me kyau ɓata lokacine zaiyana kyawunsa. Bayan tasa na cire kayana ta bani towel na ɗaura ta jani har cikin toilet tace dani.
"maza shiga ciki ki gasa jikinki kiyi wanka kizo kici abunci ki kwanta ki huta Ok."
kai na jinjina mata ina kallon kyawun bathroom É—in. Bayan ta fita na cire towel É—in na shiga cikin bath É—in, ruwan me dumi sosai na shige cikin ruwan na lumshe idanuwana, ina jin daÉ—in yanda yake ratsani. Najima sosai aciki kafin nake wanka na fiti. Sallah nayi bayan na gama na shirya cikin duguwar riga maras nauyi, ko takan gyaran gashina banbi ba na faÉ—a gado ina lumshe idanu sai ga ummi. Tace"Wow baby kinyi kyau oya tashi muje muyi lunch an dafa maki taliya fara fa..."
Ai bansan lkcn da na miƙe ba cikin murna da farin ciki, na rungume ummi nace"tnx my ummi muje naci se na kwanta."
Parlon muka fito, duk suna kan dining, su Umpah ma sunyi wanka sunyi sallah. Zama nayi kusa da Umpah ina haÉ—iyar yawu ganin taliyar da manja harda yaji. Papa Saleem yace "Baby sannu ya gajiya kinyi sallah kuwa?" Kai na daga masa, na fara cin taliyar sosai.
Abbu yace" Doter kici a hankali kinji." kai na jinjina masa cike da kunyarsa. Haka suma suka fara cin abunci wanda duk girkin gargajiya da na zamanin ummi Sabeela ta masu lemo iri iri. Bayan sun gama ciki tumbinsu ne suka koma cikin parlo ana hira, Mubina kuwa bacci yaci ƙarfinta, Umpah yaji daɗin yanda batayi amai ba. Ummi ta kaita ɗaki tace ta kwanta, tana son tace a bata waya ta kira amman bacci yaci karfinta, haka tai bacci Sageer da ɗan kurma na manne cikin ranta bama ya ɗan kurma.
Su Umpah kuwa sun jima sosai suna hira, Umpah yana tambayar Aisha da Nabeel su da yake sunada aure gashi Aisha ba cikin garin take ba, Nabeel kuwa yayi tafiya. Ummi Sabeel nan ta sake ma Saleem bayani gaban su Umpah, Saleem ya tausayama Mubina sosai ya kuma jinjinama Umpah da ya amshi ƙaddara, basuyi ƙaran yaron ba bakuma sun zubar da cikin ba! Haka mahaifin yaron ya burgeshi wanda ya iya tattaki ya rako Umpah ɗin har london ya kuma nuna suna son cikin su. Sai 12 pm su Umpah suka kwanta, ummi da yaranta suma suka nufi ciki gun Mubina suka kwanta, ummi ta rungumeta tsam jikinta, tana mai cike da tausayinta. Majeed kuwa kasa bacci yay yana jin ina ma za'a bashi auran Mubee bayan ta haihu wlh yana son yarinyar kome nata ya masa yana son mace irinta ƴar siririya, mai mai ɗauke da kayan alatu, ga hips da mazauna matasa ga kirji cike fam gata ƴar fara tas balarabiyar asali ga gashi. Juyi yayi ya gyara kwanciyarsa, yace"Baby Mubee ita kome nata ya fita daban, amman Allah ya tsinewa wannan kwarton da ya ruftamin da ƴar uwata, Brother Nabeel kadawo ka bani shawara ya zanyi na mallaki Bby Mubeena ne...?" ya faɗi yana rumtse idanunsa.
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Kamal saboda gudun da yayi bai ɗauki lokaci me tsawo ba ya iso garin Madina, daman kuma ya kira Kawunsa ya faɗa masa yana tafe, aka shirya masa girki na gargajiya me rai da lafiya. Ana la'asar ya shigo, wanka kawai yay yayi sallah, bayan sun gaisa dasu yumnah ya kwanta sbd tsabar ciwon kan dake damunsa, ga tunani ya cika zuciyar na Mubina, amman ya ɗauki alwashin bazai kirata ba sai ta nemeshi kila zata rage gasa shi da masa wulaƙanci, amman tana manne a cikin ransa duk numfashinsa da bugun zuciyarsa, yana tunata ita da babynsa...
Sai dab da magarib Kamal ya tashi yay wanka ya fito suka tafi masallaci shida kawu Jafar da Anwar. Tsaye Umaimah take gaban dreesing mirror tana sanye da duguwar riga ta atamfa blue ce me ratsin baƙi, me haske ɗinki ya fito mata da kyan dirinta dede misali das tayi kyau taci uwar kwalliya, tana sanya turare, ajikinta sai murmushi take saki zuciyarta fari tas gata ga Kamal ɗinta wanda take jin idan bashi a duniyarta zata iya mutuwa.!
Nafissa ce ta shigo tana murmushi tace" kaji amaryar yaya Kamal irin wannan É—aukan wanka haka kamar zaki cin gasar sarauniyar kyau."
Umaimah tayi dariya tayi fari da ido tace"Aunty ai dole wlh dan bakisan yanda nakejin yayana bane wollah." dariya suka Umaimah tace.
"Aunty Qalbina ya dawo daga masallacin ne?" Nafissa tayi dariya tace" Eh sun shigo mana ai sun jima da dawowa, ke bakiyi sallar isha bane? Suna parlo fa, yanzu kuwa naji yana tambaryaki..." Ihu Umaimah tayi ta kama hannun Nafissa suka fice.
Zaune suke cikin haÉ—adÉ—an parlon an jera abunci nan tsakiyar parlon saman carpet an shimfida wata leda babba me kyawu sai aka dora kululun abinci da plate plate wanda za'a zubama kowa abuncin. Kamal sanye yake fara jallabiya kansa ba hula gashinsa sai walkiya yake kyakyawan sajan fuskarsa wanda ke kwance tsaf yasha gyara, É—aÉ—É—aÉ—an kamshin jikinsa na tashi a jikinsa. Yana kusa da kawu Jafar Anwar kusan sa sai yumnah matar kyakywa da ita fara zata kai 45 year amman sbd jin daÉ—i bazaka ce ta wuce 38 year ba! Auta Raihana zaune jikin Kamal É—in tana masa zuba zuba yana murmushi.