Sashe 61
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mubina tana dab da faɗuwa ƙasa, Kabeer da Umpah kusan rigai-rigai sukayi, tana step na karshe, Kabeer ya riƙota cike da tsoro!! ta faɗo jikinsa. Numfashinta yana sama da ƙasa, jikinta na kyarrrma numfashinta na ƙoƙarin barin ganganr jikinta.
Umpah ya amsheta daga hannnun Kabeer ɗin ya sumgumeta cak, ya nufo wajan kujerun parlon. Mamu ta nufi fridge da gudu ɗaukan ruwa. Umpsh ya kwantar da ita saman kujera ya dora kanta saman cunyarsa, yana girgizata yace"Mubina ki nutsu don Allah, Nusaiba yi sauri kawo ruwan tasha." ya faɗi yana girgizata. Mubina kuwa kirjinta taji na mata cuwo ga kokowa da take da numfashinta, na neman tsayawa. Amrah ta riƙe tafin hannunta tana murzawa tana hawaye. Ablah tace"Wannan yaro Kamalu Allah ya isar mana bamu yafe maka ba wlh, ɗan banza yaro mai zubin mutanan farko, yo mutum a mummurɗe ba dole bugun farko ba mace tayi ciki, ɗan banza ya barmu da tabo har lahira ya gudu yabar ƙasa, sai uwarsa da ubansa suke mana sunturi a cikin gida wai su jika to cikin zubar dashi za'ayi wlh..."Kabeer yace"Haba Ablah don Allah ki barmu muji da abunda ya ishemu mana, ki bari ta dawo haiyacinta ma mana." Mamu ce ta buɗe bottel water ɗin ta duƙa kusa da Umpah ta riƙe kan Mubina wacce idanunta suke a lumshe tana fitar da numfashi sama sama ta dura mata ruwan, tako haɗiya da sauri-sauri take shan ruwan, kwarewa tayi Mamu ta cire mata bottle ɗin ruwan tana bubbuga bayanta tana mata sannu, ganin dai bata haiyacinta Umpah ya amshi bottle ɗin water ɗin ya zuba mata ruwan kanta da kirjinta.
Wata irin ajiyar zuciya Mubina ta sauke, da karfin gaske ta kece da kuka tana ƙoƙarin miƙewa. Umpah ya janyota jikinsa yana buga bayanta, ya kasa ko da mgn ma...
Mamu tace"Mubina don Allah kiyi hakuri ki amshi ƙaddara, bawa baya tsallake kaddara sa Baby kiyi hakuri..." Mubina duk ta rikice ta birkice masa ihu take tana kuka tana ƙoƙarin sauka jikin Umpah, cikin kuka tace,
"Wallahi tallahi se na zubar da cikin nan bazan haifi shege ba! Jinin mugu a jikina Allah ma ya kiyaye, ya Allah ka isarmin ka saka min na tsani Kamal Allah ka wulaƙanta Kamal , kamar yanda ya wulaƙantani a duniya, Allah ka hana Kamal jin daɗin duniya." Ablah tace "Amin ya Rabbi ɗan Banza ba! Kwarto kawa..." Mubina cikin kuka ta ɗago da kanta ta kalli Ablah,
Taca "Ablah wlh bazan haifi shege ba muje a zubar da cikin nan, Allah ka hana Kamal kwanciyar hankali kamar yanda ya hanamu... "Ka tozarta shi kuma wallahi bazan je London ba....."Ta faÉ—i tana kecewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya...
Umpah ya riƙeta sosai yace"Baby kiyi hakuri don Allah ki ajiye hankalinki kiji abinda yasa muka ƙi zubar da cikin wlh kema zaki so mu ƙuntata ma Kamal , mu rama abinda ya miki ta hanyar wannan cikin." Mubina ta ƙara sautin kukan tace"Wlh Umpah bazan haifi shege ba ni bana son cikin na tsaneshi." ta faɗi tana bugun cikin nata.
Umpah yace "Baby don Allah ki tsaya karki ilata kanki, ai shima Kamal ɗin da ya sami labari ya dawo gari yana neman ki wai se an zubar da cikin baya son cikin sam, shiyasa nake so muje London kici gaba da karatunki kuma a haifo masa ɗan da baya so kinga daga ranar da yaji kin haihu se ciwon hawan jini ya kamashi , yana ganin ɗan ko ƴar sai ya faɗi se mutuwa ko ya makance sabida tsabar baƙin cikin da zai shiga, muko sai mu ɗauki ƴaron ko yarinyar mu kai gidan marayu dan Allah Jama'a wannan shawara bata yiba? ko ya kuka ce? Dan idan muja zubar da cikin daɗi zai ji hankalinsa ya kwanta gwara mu kasheshi ta hanyar cisguna masa baƙin ciki, ai shiyasa ban faɗa maki ɗa sai munje London, ai harda Abbansa muka haɗa baki shima so yake ki haihu baƙin ciki ya kashe Kamal..." Mamu tace"Abban Mubina nifa ban gane ba...?" da sauri ya milleta yana kifta mata idanu...
Ablah tace"Kai Abdul bana son zancan banza da na wofi wane munahircin kuka shirya mata ne...?" Umpah yace" Haba Ablah karki maido hannun agogo baya mana." Ablah tace "Kaci gidan ku gaba na maidoshi ba baya ba yo naji wata hira ta soki burutsu dole zanyi magana kunji ashatta..
." Mubina ta tsayar da borin da take tayi, ta ɗago kai tana shasheƙar kuka tace,
"Ablah Wlh na gane Umpah na nufin Kamal baya son cikin ne yana son ya kamani a koraran guri yasa a zubar min da cikin, to wlh duk bana so bana kaunar sa amman na fasa zubar wa sai na haifesa kodan bakin ciki ya kashe sa , ma wlh kuma Umpah yana mutuwa zamu kai ɗan gidan marayu bazamu riƙe ba sam Allah ya kiyaye mu raini shege..." Ablah tace" Dallah can shashasha maras wayo baki gano bakin zaran bane ai..." Kabeer ne ya sungume Ablah sam tana masifa ya nufi ɗakinta da ita. Laure dake laɓe tana jin kome duk da tana tausaya masu amman, me zatayi idan ba dariya ba ta shige kitchen tana dariya dan Ablah ta bata dariya.
Mamu tace" Kabeer ka rabu da Ablah so take Babynta ta zubar da cikin Kamal yaji daɗi ko..." Mubina ta janye jikinta daga na Umpah ta rungume Mamu tace"Mamu wlh baza a zubar ba sai an haifa masa shegen da baya so baƙin ciki ya kashe sa, wlh duk ina cikin ɓacin rai amman naji daɗin yanda gurgu baya son ɗan nasan yana samu labarin haihuwar hawan jini zai kamashi se lahira, dan haka Umpah na yarda muje London nayi karatuna inda bazai ganni ba bare ya zubar da cikin gurgu sai ya haifi shege..." Amrah kawai sai ta fashe da kukan tausayin Mubina ta miƙe ta haye sama tana rusar kuka.
Mubina ta bita da kallo hawaye ya wanke mata fuska. Umpah yace"Yauwa Baby Allah ya maki Albarka haka za'ayi kiyi shiru karki faÉ—ama kowa fa, jibi warhaka muna London." Mubina ta lafe jikin Mamu tana hawaye idanunta a lumshe bata sake mgn ba.
Mamu ta rungumeta tana shafa bayanta. Kabeer ne ya fito daga ɗakin Ablah yana murmushi. Umpah yace"Ablah akwai rigima wlh." Kabeer yace "Umpah ai bata gane bane na ganar da ita, ai." Mamu tace" Allah ka kawo mana ƙarshen wannan tashin hakalin." Umpah da Kabeer suka ce "Ameen."
Mubina ta buɗe idanunta ta janye jikinta daga Mamu ta miƙe, Mamu ta kamata tace"Baby kwanciya zakiyi ne?" Mubina ta ɗaga kai. Mamu ta kamata suka nufi saman bene.
Amrah na kwance tayi lamo cikin blanket tana kuka. Mamu ta saka Mubina ta kwanta ta luluɓeta tace"Baby zaki sha agwalima ma ɗin ne?" kai Mubina ta ɗaga alamar eh.
Mamu ta fita taje ta ɗauko mata ta kawo mata ta bata ta amsa tana sha. Mamu ta zauna tana ma Amrah faɗa sosai da nasiya akan tabar kuka tayi hkr bawa baya wuce ƙaddara sa.
Tin Mubina na jinsu har tayi bacci agwalima a bakinta. Mamu ta miƙe ta zare mata ta fice a ɗakin. Amrah wanka tayi ta shirya cikin kayan bacci ta rungume ƙanwarta, Mubina kuwa sosai ta kara shigewa jikin Amrah. Asuba ta gari.
Umpah da Mamu haka suma suka kwanta zuciyoyinsu babu daÉ—i Æ´arsu na basu tausayi halin da ta tsinci kanta. Kabeer kuwa seda ya gama hirasa da Basma ta waya kafin yake kwanciya.
Æangaran Kamal karfe biyu ya gama sallah, yayi shirin kwanciya ya naÉ—e cikin lallausan bargo, yana tunanin Mubina da abin cikinta, ya kirata yafi sau goma amman switch off sai hkr yayi, haka bacci ya É—auke shi....
***********
Washegari ko da Mubina ta tashi lamarin gabanta ta shiga, duk abin na manne azuciyarta amman ta gwammace ta ƙuntatawa Kamal, dan haka ta saki jikinta se ciye ciyenta na taliya da wake da shinkafa da agwalima dan su kadai take ci bata cin girkin su, dan ko ƙamshin taji se amai. Su Umpah sunji daɗi sosai ganin bata rigima, se dai babu wanda tama mgn a gidin yau, tin safe har zuwa yanzu da akayi Azuhur da ta yanke shawara ta kira Deen ɗan kurma ta faɗa masa kome, tasan zai bata shawara dan sam bata jin zuwa London har cikin ranta...
Hafsat kuwa misalin karfe biyu ta shirya ta taho gidan su Abbu.
Zaune suke a parlo, goggo ce da Ummah da Safiyya wacce take shirin tafiya gobe. Da sallama Hafsat ta shigo parlon. Goggo tace"Hafsat daga ina?" Hafsat ta ƙara so tana murmushi ta zauna kusan Ummah.
Ummah tace"Hafsat oyoyo kwana biyu?" Hafsat tace" Ina yininku." suka amsa da "lafiya lau" Ummah tace"ina su Ameer ne ke É—aya?" tace" wlh Aunty suna gida Aunty Safiyya gobe sai gida, har yanzu wai ba lbrn Kamal shiru?" Goggo tace"Abinda ya kawo ni kenan amman ina masa Addu'a insha Allahu zai dawo..."