Sashe 68
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umaimah cike da takunta na matashiyar da take ji da kanta, suka shigo parlon bakinta É—auke da sallama. Kamal ya É—ago yana amsa mata sallamar yana murmushi. Umaimah ta zauna kusa da yumnah cike murna ta kashe murya tace.
"Yayana barka da zuwa ya hanya?" ta faÉ—i tana kallonsa kamar zata cinyesa. Kamal yace" Uhm ni nayi fushi sai yanzu zakimin sannu da zuwa duk kina ina da É—in?" ya faÉ—i yana janye idanunsa a cikin nata yana ma Raihana wasa.
Umaimah tace"Allah yaya Kamal ga Daddy nan kusanka shi ya hanani zuwa wai ka gaji bacci kake fa." ta faɗi ɗan sakalce tana leƙen fuskarsa.
Yumnah tace"Ai kece kin fiye shirme zaki hanashi bacci ne." Kawu yace"Barta mana, Kamalu ka rabuda Raihana zata gajiyar dakai kaci abinci maza." Kamal yace"Kawu ni dambu fa yau nake so wallahi..." Nafissa tayi dariya tace"Lah yaya Kamal wallahi shine Yumnah ta maka fa." Kamal yace" Ke!! Tsohuwa Nafissa banson karya zan zaneki da cikin nan fa." Dariya Umaimah tayi tace"Allah yayana da gaske kuwa, bari nama nayi serving ɗinka."Ta faɗi tana miƙewa. Anwar yace" Ke!! Wannan yarinya akwai rawar kan tsiya wollah." Umaimah ta zumburo baki gaba tace"Yaya Kamal ka ganshi ko." Kamal yace.
"Ba ruwanka yayanka ko yayanta? Oya Umaimah yi serving É—ina." ya faÉ—i yana ma Anwar gwalo. Yumnah tayi murmushi ta shiga zubama kowa abinda yake so, Anwar yace"Hum badai Umaimah bace da hawan kai zata isheka ai... Kawu Jafar yace.
"Ba ruwanka sunfi kusa suda zasu kasance inuwa É—aya ma..." ya faÉ—i yana murmushi.
Kamal da bai gane zancan ba yayi murmushi yace, "Kawu ka barshi É—an sa idone ai." Umaimah ta haÉ—ama Kamal dambun shinkafa yaji zugala da albasa ga yaji me daÉ—i, gefe wainar shinkafa da miyar hanji ga sinasir da miyar taushe, ta zuba masa lemon zobo ga fruit na kankana. Ai kuwa Kamal ya zage ya fara kwasar gara yana mai cike da farin cikin samun girkin nan. Umaimah sai kallonsa take daÉ—i kamar kasheta. Suma Æ´an gidan duk shi sukaci, sosai sun nutsa sai ba cikinsu hakkin sa suke, Nafissa ce kawai take cin shawarmar da Kawu ya sayo.
Bayan sun kammala ne aka kwashe kayan kowa ya wanko hannunsa sukaci gaba da hira, Kamal bai wani jima ba yama kawu sallama yace bacci yake ji, zai kwanta. Ai kuwa Umaimah ta masa rakiya. Daga kofar bedroom ya tsaya ya kafeta tsumammun idanunsa yace" Umaimah kije ki kwanta nima kwanci zanyi Ok." Umaimah kasa jure kallon Kamal tayi saboda wani irin sinadarine a cikin kwayar idanunsa masu mutuƙar jan hankalin duk wata mace mai lafiya zataji ta shiga wani irin mugun yanayi, nan take ta faɗa tarkon kaunarsa. A shagwaɓe ta karaso kusansa kanta a sadde tayi saurin shigewa jikinsa ta rungumeshi gam, tace" Yayana to ai bamuyi hiraba fa tin da kazo da yamma gashi zaka barni kai bacci." ta faɗi tana sakar masa kuka.
Kamal kuwa cikin sauri ya janyeta daga jikinsa yana faɗin"A'uzubillahi min sheɗanir rajim! Umaimah karki sake rungumana idan ba haka ba zamu ɓata dake , kinsan zan daina maki mgn na fasa ɗaukan kiranki wallahi." ya faɗi yana jaye da hannunta ya nufi kujerun parlon ya zaunar da ita ya zauna can nesa. Ya zuba mata kyawawan idanunsa masu shegen dafi a ciki. Yace" Bazaki daina kukan ba but bama wannan ba me aka maki na kuka? Ba gani ba a gabanki me zan maki to?" Umaimah ta haɗiye kukanta ta ɗago tace" To yaya bakai bane kaki kulani." murmushi yay yace"Ok Sorry zan kulaki nagaji ina son hutawa share hawayenki gobe ma ai ina nan sai jibi da Asubah zan ɗauki hanya, maza je ki kwanta." Cikin farin ciki Umaimah tayi dariya ta miƙe tace"To yayana bari na maka kiss a kumatu please." Kamal ya watsa mata wani shegen kallo, haɗe da harara, ba shiri ta fice da gudu tana dariya tace "Good night yayana much love." ta faɗi tana barin parlon. Karo sukayi da Anwar zai shigo ya zungureta akai yace.
"Mayya" Tace" Se na faÉ—ima Daddy." ta ruga a guje.
Kamal kuwa baki ya taɓe ya ɗaga kafaɗa ya shige bedroom. Ruwa ya sakar ma kansa ya shirya cikin kayan bacci ya feshe jikinsa da turare ya faɗa saman bed. Anwar dake tsaye gaban dreesing mirror, yana fesa turare ya gama shiri Kamal yace" Sai ina?" Anwar yayi dariya yace"Brother zan ɗan fita mana ai mu yanzu garinmu ya waya." Kamal ya taɓe baki yana lumshe ido cikin sanyin murya yace"Adawo lafiya." Anwar yace "Ameen yana dariya ya fice.
Kamal juyi ya fara ko wane bugun zuciyarsa da Mubina yake bugawa, kawai dai zai dakeni ya bata sati yaji ko zata nemesa, zaiyi ƙoƙarin kiran Hafsat ta rinƙa samo masa lbrn ko Mubina na lafiya ta tafi london ko bata tafi ba!? A haka ɓarawo bacci ya ɗaukeshi, zuciyarsa a cinkushe ga gajiya ko sallah nafila yau bai samu yayi ba!...
Washegari A birnin london Mubina da wani irin zazzaɓi ta tashi ga amai abin gwanin ban tausayi, sam ta kasa cin kome an bata magani ma zazzaɓin yaƙi sauka, Umpah hankalinsa duk a tashe yanajin anya zai iya tafiya yabar ƴarsa cikin halin wannan kuwa? Dole sai hospital suka nufa. Suna zuwa aka shiga bata temakon gaggawa, cikin ikon Allah aman ya tsaya, saboda alluran da aka saka mata cikin drip ga zazzaɓin shima ya lafa, ta samu bacci. Sai lkcn Umpah da Abbu suka samu nutsuwa Papa Saleem da Sabeela suka lallaɓasu sukayi breakfast. Suna kwatanta masu ko wane irin ciki da yadda yake zuwa. Karfe biyu aka sallamo su saboda taji sauƙi sosai har saida taci wake da shinkafarta ma kafin su baro hospital ɗin, har baturiyar Dr ɗin na tsokanarta.
Zaune Mubinar take a parlo daga ita sai mini siket da ƴar guntuwar riga, masha Allah kirjinta dake cike dama da dukiyar fulani tamkar zai fasa rigar ya fito, sbd cikarsa gashin kanta abaje ya rufe gefen fuskarta, agwalima ne a hannunta tana tsotsa tana lumshe shanyayyun idanunta. Gefe kuwa cup ne ɗauke da lemon zobo, idan ta kurɓa sai ta ajiye tasha agwalima. Dan basu jima da zauwa daga hospital ɗin ba! Sai wanka da ummi Sabeela ta temaka mata tayi...
Wayar hannuna na kalla nayi dailing ɗin number Mamu taki tafiya nayi ta Sageer ma haka. Ta my Deen kuwa na gaji da gwadawa har message na tura masa yaƙi zuwa, kuma yaki kirana, baki na murguda, na ɗago da kaina ina ƙarema Umpah kallo shi da Abbu, ummi Sabeela na kai komo kitchen tana haɗa girkin da zasuci yanzu, dan uku ma ta kusa. Parlo na ƙarema kallo, inajin jiri na ɗibana sam banajin daɗi naso na sami ɗan kurma. Su Umpah sai waya suke da ƴan gida Umpah na nuna masu lafiya nake. Baki na tunzuro gaba, Wani ɓacin raine ya zomin haka kawai zuciyata take tafarfasa kawai sai na fashe da kuka ina miƙewa nayi jifa da wayata, ina tangaɗi na nufi hanyar bedroom amman sai jina nayi kamar anyi sama dani an yadoni ƙasa timmm. Najini na faɗi ƙasa, ko motsima kasawa nayi sai numfashina dake barazanar ɗaukewa daga jikina. Umpah ya saki wayar da yake a ƙasa yana kirana shi da Abbu Aguje sukayo kaina suna kiran sunana sama sama nake jinsu...
``` Sweet Bby Real Ladingo ummu Fareesatu😘 ```*KAMAL NE*
*Book 1*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Sama-sama nake jin su Umpah sun iso wajena, Umpah ya kamani yana kiran sunana, na kasa amsawa sbd yanda cikina da marata suka ɗauki wani irin azabar ciwo a tare, sakammakon buguwar da nayi da santre table ɗin nayi baya na bugu a cikina, shiyasa ko kuka na kasa banda ciza baki babu abinda nake, sbd wani azababban ciwon ciki da ya turniƙeni.
Umpah da Abbu suka ɗagani sama suna tambayar" Mubina a cikin ki kika bugune?" ai ina zuwa lkcn bana ko jinsu sbd azabar ciwon cikin da nakeji haɗe da na mara, na neman kaini lahira, har fitsari naji ya fara zubomin. Umpah suka kamani da Abbu suka nufi kujera dani suka kwantar. Abbu yace"Ka kira Saleem ayi maza akaita hospital inaga ta faɗo kan cikinta , naga kuma lkcn da ta bugu da table ɗin..." Daidai lkcn Ummi ta fito daga kitchen Azeema taje kiranta. Hankalinta a tashe tana cewa" Me ya sami Mubina ɗin ina Majeed maza mukoma hosputal , wlh shiyasa naso mu kwana bata gama warwarewaba..." ta faɗi tana sunkuyawa ta kama Mubina, ai kuwa taga jini jikin Mubina ɗin har ya fara bin ƙafafunta.
Arikice ta juyo tana kallon su Umpah, taga wayam shiko tuni ya fita neman Majeed. Ummi tace"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Jini Mubina? Dame ta bugu?" Abbu hankalinsa a tashe yace"Subahanallahi jini fa? Da table ta bugu naga tayi sama kamar an ɗagata ta faɗi." Da gudu Ummi ta shiga, bedroom ta ɗaukoma Mubina doguwar riga ta saka mata, hakan yayi daidai da zauwar Umpah da Majeed, Umpah ya sungumeta dukansu sukayi waje hankalinsu a matuƙar tashe. Mubina kuwa tana jinsu azaba ce tasa bata iya ko buɗe idanunta.
Seat É—in baya Umpah ya kwantar da ita, ummi ta shiga ta zauna ta rungumeta, Umpah ya koma gama gaba gun Abbu, Majeed yaja motar yabar gidan.
Azeema da Aleem suna kuka an barsu Natalee ce me aikin su ummi ta masu wayo suka hakura ta jasu suka koma ciki...