Sashe 88
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Umpah da Zubairu ma suka matso, sai Abbu da Didi sidde mahaifin Ummah, se Abban su Hafsat, mijin goggo sai ibrahim ɗin. Nan aka fara shirye² ɗaurin auran. Anan take naji maroƙin na faɗi cewa "Jama'a ku shida ɗaurin auran farko an ɗaura Aure tsanin *KAMALUDDIN ABUBAKAR KAN GIWA MAI NASARA DA MUBINA ABDULRAHIM ALGERIE* akan sadaki one million lakadan ba ajalanba, alfatiha Amin." Haka jama'ar kowa ya shafa fatiha. Sai ɗaurin Aure na biyu inda nanma dubun Jama'a suka shaida ɗaurin aure, tsakanin *Sageer Ibrahim da Amrah AbdulRahim* akan sadaki 60000F dubu dari biyar, kuɗin nigeria. "Alfatiha jama'a aure ya ɗauru." nan jama'a suka sake amsar fatiha. Sarki yasaka masu albarka tare da Addu'ar zaman lafiya. Aka shiga rabon halewa da goro Kabeer da baya gari sai ƙiran Umpah yake a waya ya ake ciki an ɗaura masu auran kuwa? Nan Umpah ya masa bayanin kome ya tura masa vedio ɗin da Mubina ta tura masa, ya kuma faɗa masa yanda suka shirya kome akan Kamal da Mubina. Sosai Kabeer yaji daɗin kanwarsa ta sami abinda take so.... Sageer sai gaisawa yake da abokaninsa, suka fito nan compound ɗin masallacin mai girman gaske, Sageer sai rabon kuɗi yake yana tare da abokaninsa, wasu maroƙa biyu na kwasa masa kirari, sai kuɗi yake basu, saida Lukuman kaninsa ya riƙeshi yace.
"Haba Brother abari mana musami na lefe." kwashewa abokanansu sukayi da dariya. Yayin da Lameer ya iso ya beƙama Sageer hannun sukayi musabaha, yace ma Sageer.
"Ina mai tayaka murna aboki Allah ya baku zaman lafiya." Sageer yace"Amin amman meyasa ka barmin ita haka da wuri kuma kaƙi amsar ɗiƴar yayansa?" Lameer yace"Wlh ba ƙi nayiba buri ne yazo daidai lokaci ɗiya kanin babanmu Rafi'at wlh tajima tana sona, kuma iyayanmu suna son haɗamu nine naƙiya, to tana ƙasar waje kartu, bazan ɓoye maka ba , bata wuce sati uku da zuwaba kuma mun ƙulla soyayya inada niyar auransu ne su biyu, so Allah ya kawo sauƙi kaga gwara nabar Amrah ta auri wanin bare har mahaifinta yazo neman alfarma zai auramin ƴar kaninsa dake Algerie na bar ma Sageer Amrah, so kaga alfarma tanada kyau wallahi koda banida wata wacce nakeso zan iya bar maka ba sai anmin musaya ba..."Sageer ya rungumeshi yana masa godiya tare da masa Addu'ar Allah yasa shima suyi aure cikin sa'a... Can cikin masallaci kuwa Abbu da Umpah tare da jama'arsu suna gaban sarki, da bababan liman suna godiya, bayan sun gama godiye aka shiga gaisawa, Abban Sageer ma da tawagarsa, ibrahim waje ya fito nan ya shiga tsokanar Sageer shiko sai washe baki yake. Bayan tafiyar mai martaba, kowaya kama gabansa daman Umpah ya gaiyatoshi dan akwai alƙa mai karfi ta mutunci tsakaninsu, Yana gamin girmansa sosai, haka sauran manya mutane na wajan Umpah da Abbu duk suka shiga motocinsu suka tafi, suma su Abbu ɗin suka kama hanyar gida, cikin nasara da farin ciki sun mallakawa ƴaƴansu abinda suke so....
Su Mamu suna zaune a cikin parlo bayan sunyi sallah, ita da Amrah da Ablah, da Samha da Basma da hajiya Lubah da Ummah sun shigo taya murna, tinda ba taro za'ayi ba, sai hira suke.
Mamu wacce suke waya da Kabeer kan gobe zai shigo gari . Mamu tace " uhum Kabeer Mubina zazzaɓi take yanzu ummi take faɗamin amman da sauƙi ana wajan ɗaura mataaure." Amrah tayi dariya, tace.
"Mamu kibani yaya Kabeer mugaisa mana." Mamu ta harareta. Ummah tayi dariya tace "Haba daga tambayar." Basma kuwa sai raraba idanu take, dan jiya faÉ—a sukayi da Kabeer É—in nata ta waya. Daga can Kabeer yace.
"Mamu ai kam nayi farin ciki sosai fa, gwara da aka É—aura masu auran Allah ya basu zaman lafiya."Mamu tace"Amin ga Amrah ku gaisa." Kabeer yace.
"Yauwa amarya taban gorona."Mamu murmushi tayi taba Amrah wayar tana murna ta amsa ta kara a kunnenta ta miƙe tana cewa"Hello yaya."Su Ummah sukayi dariya Basma ta miƙe cike da kunya tabi bayan Amrah.
Umpah ne da Zubairu suka shigo da sallama. Su Mamu suka amsa suna masu sannu. Umpah ya zauna yana cewa.
"Nusaiba ina Amrah...?" bai ƙara abinda zai faɗaba, Amrah ta iso da gudu ta faɗa jikin Umpah tana kuka, tace.
"Umpah ya aka ɗauramin aure da mijin ƙanwata, bayan na kawo wanda zan sura?" ta faɗi tana fashewa da kuka. Mamu tace.
"Ban gane me kuke nufi ba? Kuna nufin Sageer kuka aurama Amrah ko me? Itako Baby fa...?" Umpah ya rungume Amrah yana buga bayanta cikin lallashi yace"Haba Ɗiyar albarka yi shiru mana ai Sageer ya cancanci ki aureshi, ai tun ranar da na gama ganin Mubina da Kamal nasa niyar aura masu juna gudun abinda zaije yazo, bayan mun tashi a taron na ƙira mahaifin Lameer dashi Lameer ɗin na roƙi alfarma na kuma masu gajeran bayani akan Mubina da Kamal da kuma irin temakon da Sageer yayi mana dan haka zan bashi ƴar yayana Zubairu ma dadin Amrah, shi Sageer zan bashi Amrah dan Allah su temaka, nan yaron arziki yace"Wlh ya barma Sageer daman akwai ƴar uwasa su biyu yake son haɗawa ya aura, to yanzu kuwa kawai ya barma Amrah Sageer, zai auri ƴar uwasa, ya yafe sadakin wlh yaji daɗin karamcin da na masa da ban ƙirasu rana tsaka nace ga kuɗin tambayarsu ba an fasa..." ya faɗi yana sauke ajiyar zuciya. Ya ɗora da cewa.
" Nan muka rabu da mahaifinsa dashi cikin mutumci naji daɗin karamcinsu, nan na ƙira Sageer bayan munyi magana akan zan bashi amrah na aurama Kamal Mubina, nan ya amince yana godiya, na ƙira mahaifinsa na masa bayanin kome, da su shirya gobe akwai ɗaurin aure, nan muka gama magana da Abubakar, to Amrah kinji yanda akayi kuma abinda yasa ban faɗa makiba dan nasan na isa dake har mahaifiyarki shiyasa. Amman ai Ablah tasan kome." ya faɗi yana kallon Ablah. Ablah tace.
"Allah dai ya maku albarka wallahi nayi murna sosai Allah yasa hakan Yafi alheri." Ummah ta miƙe tana cewa"Alhmdllh Samha tashi muje gida ashe munzo tayin murna murna a gidanmu." Samha cikin murna ta miƙe ta rungume Ummah. Ummah tace"Alhaji muna godiya mara adadi Allah yabar zumunci, Nusaiba mun shiga gida." Bata jira kome ba taja hannun ƴarta sukayi waje. Mamu zaune kawai take kamar gumki, shiru kallonsu kawai takeyi.
Umaph yace"Nusaiba bazakiyi magana ba?" Mamu ta taɓe baki tace"Hummm" ta miƙe ta nufi sama. Da kallo suka bita. Ablah tace"Nusaiba ayi haƙuri zaifi sanin darajarta fa duk da nayarda da son da Sageeru yayi mata na gaskiya ne." Hajiya Lubah ta miƙe tana cewa" Bari muje gida gaskiya hakan yayi daidai Alhaji Allah ya sanya alheri." Umpah yace.
"Amin" Hannun Basma ta kama wacce take cike da murna tace"Ablah mun tafi Amrah kiyi haƙuri kuyi biyayya zakiga ribar abin." ta faɗi haka suna tafiya. Umpah ya shiga bubbaga bayan Amrah ɗin yace"Kiyi hakuri kinji." Amrah ta jinjina kai tana goge hawaywn fuskarta da harshen larabci tace.
"Umpah zanyi biyayya insha Allahu." Zubairu yace"Yauwa Amrah Allah ya maki albarka." Ablah tace "Amin Abdul kaje kayi ban hakuri Mamu tayi fushi me yasa yanda ka nemi shawarata baka nemi shawara matarka ba?" Zabairu yace"gaskiya dai." Umpah yace"Tom zan bata hakuri." Ablah tace"Yafi dai." Amrah miƙewa tayi ta nufi saman bene. Ƙiran Umpah akayi a waya ya ɗaga ya miƙe ya nufi sama gun Mamu yana amsa waya. Mamu kuwa tana shiga kwanciya tayi ta ɗauki wayarta ta ƙira number Mubina a kashe. Nan ta ƙira ummi wacce suke hospital har yanzu Mubin abacci take, sun jima suna magana tana faɗa mata Umpah ya aurama Kamal Mubina, ummi tayi mamaki dan sam bata san dashi za'a ɗaura ba. Umaph ya shigo ya sami gefenta ya zauna ya gama wayar, ya matsu ya rungumeta ya shiga lallashinta da fada mata dalilinsa. Dakyar ya shawo kanta ta sauko suka dan taɓa hira yana manne da ita yasakata tasa ma auran albarka, sai da yakai yana sata dariya....
Æangaransu Mounkaila kuwa abun babu saÆ™i babu daÉ—in ji, kamfani ya Æ™one Æ™urmus, abinda aka fitar baxai yi wani anfanin kirki ba, Mounkaila tin jiya da faÉ—i ya suma, bai farfaÉ—o ba har yanxu, Tukur kuwa yana gidansa zaman makokin Æ´arsa, bayada aiki sai kuka da Æ™iran "Jamila, ta mutu ta hanyar fyade". Æangaransu iyamu kuwa ba'a maganar wuya, dan Sahabi na azabtar dasu, kallo É—aya kamasu bazakayi sha'awar sake kallonsu ba, sunyi kuka da roÆ™o har sun gaji sunce wlh sun tuba sun koma ga Allah su sun fasa karatunma Æ™asarsu zasu koma. Acp yace da sauran lkc sai ya tabbatar da nadamarsu Æ™arara.