Sashe 78
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
9ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Gamu cikin mota zamu masauki na, Momy yarinyar ta bani wuya sosai fa , yanzu na fara aikin sauran naki da kuma nata,🤓ina jiranki kafin na ƙarasa nawa." Ya ƙarasa faɗar maganar yana sakin murmushi, yana kallon kyakyawar fuskar Mubina. Daga can Hafsat tace.
"Oh ni Hafsat Kamal kabi a sannu ka riƙe amana don Allah karka cutar da ƴar mutane fa, ka tuna ba muharamarka, bace ba! kar ka raɓeta, da duk abinda kasan haramun ne idan kayi mata, kuma zaka sami zunubi ka nesanta kanka dashi, kuma masoyin gaskiya baya cutar da masoyinsa, kaji tsoron Allah Kamal." Kamal ya jinjina kai yana kallon Mubina, ya shafi farar kyakyawar fuskarta yace.
Haba momy ta yaya zan aikata zina inaji ina gani, wlh babu abinda zan mata har sai ta zama mallakina, ki yarda dani momy wlh ko rungumarta ma yanzu da nayi, na dole ne na miki alkawali bayan wanda nayi kafin naje, daukota na cewar bazan taɓa jikinta ba daga bakin da na ɗaukota." ya faɗa yana shafa fuskar Mubina yana mejin azababban sonta da kaunarta na ratsa jini da tsokarsa.
Hafsat tace gud É—an albarka naji daÉ—i kaje ka killaceta insha Allahu kajira zata zama matarka, karka wani damu da borinta, wai tana ina ne?" Kamal yay murmushi yace"Ai tinda nayi wuff da ita ta sume, sai mun isa na fesa mata sansanyan ruwa, saboda yanzun mutane zata tara mana a cikin hotel."
Hafsat tace"Ayya Ok amman kajira karka fa tafi saudiya da ita please."Kamal yace"Ok insha Allah, ai daman sai an ɗaura, malam Sageer ko yaya zaiji lamarin?" Hafsat tace "Dole zai damu kayi masa fasa ƙwafri, zanje can gidan, kai dai ka turomin vedio ɗin."Kamal yace.
"Ok momy tnx so much bye." ya faɗa yana tsinke kiran. Makel dai driving ɗinsa yake, har suka iso hotel ɗin, suna shiga yay parking ya fito, ya buɗema Kamal mota, Kamal ya kwantar da Mubina ya fito a nutsu, ya rankwafo ya cicciɓeta sama ya rungumeta, yace da Makel " Dauko mata jakarta." dauka Makel yayi suka nufi ciki.
Suna hawa Makel ya murza key ya buÉ—e kofar Kamal ya shige, saman kujera ya kwantar da ita, ya zauna dab da ita, ya kalli Makel yace.
"Kawo min ruwa a fridge."Makel ya nufi fridge da sauri, ya buɗe ya dauko gorar ruwa me sanyi ya kawo ma Kamal. Kamal ya amsa yace"Tnx zaka iya tafiya idan ina buƙatar wani abu zan kiraka kasan kaine me cike takardar yar jajeni ta wayon da zanma." Ya faɗi yana sakin tattausan muemushi.
Makel yace"Ok sir se anjima bye." Kamal yace"Bye ya miƙe yabi bayan Makel ya murzama kofar key ya zare key ɗin ya zura a cikin aljihun wandonsa. Yana zuwa ya zauna ya buɗe bottel water ɗin ya zuba a hannunsa ya yayyafa mata a fuskarta zuwa ƙirjinta. Wata wawar ajiyar zuciya Mubina ta sauke, ta fashe da rikitaccen kuka, ta buɗe idanunta tar sai a kan fuskar Kamal zaune dab da ita. ya mata ƙuri da idanu, A firgice ta miƙe tana rusar kuka tace.
Innalullahi wa'inna ilaihir raji'un!! Don girman Allah da kuma manzon sa, ka temakeni karkamin ciki na tuba ka maidani wajan ummi don Allah, ba don niba, wlh bazan maka rashin kunya ba duk da na tsaneka bana kaunar ganinka a rayuwata , amman kayi hakuri ka maidani gida kaji tsoron Allah karka cutar dani please."
Mubina ta karasa maganar tana wani irin kuka mai tsuma zuciya, ta miƙe dakyar ta nufi kofar fita, tana rusar kuka.
Kamal da sauri ya rumtse idanunsa yanajin wani irin É—aci a zuciyarshi. Cikin sanyin murya mai cike rauni ya lankwasa harshensa, ya buÉ—e tsumammun idanunsa yace.
"Mubeena dawo zo ki zauna babu abinda zan miki, zo kiji abinda zan faɗa maki." ya faɗi yana zuba mata tsumammun idanunsa. Cikin tsiwa cike da rashin kunya ta juyo, karaf suka idanunsa ya sarƙe waje ɗaya, ya kafeta da tsumammun idanunsa. Gabanta yay wani irin mahaukacin faɗuwa ga mugun kwarjini da yay mata haɗi da tsoronshi, da ya mamayeta.
Cikin shasheƙar kuka ta murguɗa masa baki tace"Baza adawo ɗinba mugu kawai tashi ka kaini gida, Allah ya isana bazan taɓa yafe maka ba, kwarto me ɓata ƴaƴan mutane kawai...." Kamal ya waro manyan idanunsa waje, yace.
"Me?" ya miƙe a zafafe irin ya mata tirjin nan, yace.
"Waye kwarton me na taɓa miki na kwartanci? Nine kwarton? To bari na maki kwartoncin yanzu na koya maki hankali, gakinan kwartuwa kina yawo tsirara cikin turawa, kina neman mai taɓaki ke uwar jababbu ko?" Ai Mubina gani Kamal ya nufota gadan-gadan, yasa ta gigice ta tsorata ta kama handle ɗin kofar tana kuka ta shiga murdawa, tana kiran"Wayyo Allah! Umpah Mamu Ablah Aunty Amrah Yaya Kabeer ummi yaya Majeed , papa kuzo kwarto zai karyamin haki a ido." duk cikin kuka take faɗin hakan tana murda handle ɗin kofar, tana bugun kofar da ƙarfi.
Kamal dariya ta bashi haɗe da tausayi, yana isowa gareta ya tsaya dab da ita, cikin raunaniyar murya yace" *Qalbina Sanyin Idaniyata* sorry tsaya ki nutsu wlh ko hannunki bazan kama ba, kinji nace wallahi, amman karki tunzurani kina cemin kwarto, ko baya ƙaddara ce ta gifta tsakaninmu ba da gangan namiki ba, shiyasa yanzu nake so na aure abata muci gaba da gashi, zafa kiji daɗin zama da Deen ɗinki, *Mubee ta ɗan kurma,* Oya zo muyi magana ai Sageer kike so ko?" Mubina ta saki handle ɗin kofar ta juyo tana shasheƙar kuka ta kalli Kamal, suna haɗa idanu ta kawar da kanta ta ɗaga kanta cikin kuka haɗe da shagwaɓa tace.
"Eh ni shikadai nake so wallahi..." yace "Ok ya isa naji zo ki zauna muyi mgn." kafaɗa ta maƙale tana kuka. Kamal ya ƙara matsowa dab da ita, har suna jiyo hucin junansu, amman bai taɓata ba, yace"Zaki zo muyi mgn akan cikina da kika zubar min ko sai na rungumeki na tsotsi bakinki, na turmusheki ta ƙarfi na miki wani cikin yanzu? Ai kinsan zan iya?" A tsorace ta rumtse idanunta zuciyarta na mahaukacin bugo, cikin kuka tace.
"Zan zo yi hakuri, please karka min kome don Allah." Kamal ya ciza lips ɗinsa dan sosai yake jin zafin kukanta, yace"Ok muje yi shiru bana son kukan ki." Baki ta zumburo gaba ta sadda kanta ta raɓa ta wuce ta nufi saman kujera, yana biye da ita, yana jin inama ita ɗin halalinsa ce yau da ya koya mata mugu mugun sonsa duk da ya gani a kwayar idanunta.