Sashe 124
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
A parlon ya iskota, zaune tana shan kankana. Kusanta ya zauna ya rungume gefanta, yace"Sweetie daÉ—i aka sha ne...?" baki ta zumburo tace"Ba wani Sweetie abinda kafi son Æ´ayanka yanzu akaina." ta faÉ—i tana narai narai da idanunta" MiÆ™ewa yayi ya sunkuya ya É—auketa, yace"Amman kinsan nafi sonki akan komai na fara sonki tin ranar da na mareki kikamin makantar gangan, so kuma na haÆ™iÆ™an na maki shi tin ranar da na ratsa cikin jikinki abisa Æ™addara duk da bana haiyacina najiki acikin jini da tsokana, ina Æ™aunarki Mubina wlh har yau ban taÉ“a jin É—igon son wata mace bayan keba Kuma..." Bakinsa ta kame ta fara tsotsa tana hawaye, ta xare bakinta tace"Ni wallahi Habibina bansan tin ranar dana fara sonka ba sam bansani ba saida ina yawan jinka araina tin lokacin da kake sakani cikin Æ™irjinka a Office É—inka Kamal ina sonka zan rayu da sonka in mutu da sonka da Æ™aunarka." ta faÉ—i tana shasheÆ™ar kuka Kamal ya Kame bakinta yana sha yana zagaya falo da ita saida ya tabbatar jikinta ya mutu tayi luf Æ™irjinsa yana shan yawunta, ya zare bakinsa ya mata raÉ—a a kunnenta. Kyalkyalewa tayi da dariya tace"Allah Habibi zaka saka na haihu fa yanzu." Murmushi yay ya kashe mata ido É—aya, Bakinsa ya kuma maidawa cikin nashi ya nufi saman bene da ita..... Alhamdulillahi. ```Astagfirullah wa'atubu ilaikðŸ˜Ya Allah ka yafemin natuba nasan ni mai laifice agarekaðŸ˜Astagfirullah
Astagfirullah Astagfirullah Ya Allah natuba, gareka ka yafemin kurakuraina na cikin wannan book dama na zahiri, Ya Allah na tuba badan halinabaðŸ˜ðŸ‘🻠dan darajar masu daraja Annabin tsira Sallallahu alaihi wasalam.```
~*Alhamdulillahi nan na kawo Æ™arshen wannan Labarin abinda nayi daidai Ya Allah kabamu ladan nida msu Karatu kurakuran dake ciki Allah ka yafe mana nida masu Karatun ina miÆ™a godiyata gareku masoya, fatan alkhairi Ma'assalamðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»*~