Sashe 75
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Tunda jikin nata da ɗan sauƙi, ni ba na wuce wajen aiki, domin kuwa nasan anacan anata jira na."
"Adawo lafiya." Ummi tayi masa, sannan Yaya Majeed ya rakasa har wajen asibitin, sannan ya komo ciki.
Nan suka zauna shida Ummi, sama sama suke ɗan taɓa hira.
Ganin lokaci na tafiya ne, yasa Majeed cewa Ummi, zaije ya dawo nan Ummi'n ta amsa masa da to, tare da cewa, idan zai dawo ya biya ta gida, ya taho musu da flask da kuma kayan tea, don dole idan Mubina'n ta farka, kafun tasha magani, yana da kyau tasawa cikinta ko ruwan zafi ne.
Ahankali take buɗe manya manyan idanunta, akasalance ta gama ware ganinta, inda ta sauƙe idanunta akan drip ɗin da aka sanya mata, ajiyar zuciya ta sauƙe, tare da yunƙurin tashi zaune, tana turo baki gaba muryata can ƙasa tace" mugun banza ni wollah Kamal kake kowa duk ranar da na kamako hummm zaka sani , haka kawai naganka a bacci na ka maremi maye kawai." ta faɗi tana murguda baki, hannu tasa inda ta cire drip ɗin da aka saƙala mata, wanda baifi saura kaɗan ya ƙare ba, ƙafafunta ta zuro ƙasa, domin zuwa yanzu batajin komai, duk wani zazzaɓi ya sauƙa, saidai ɗan abun da baza'a rasa ba, sai kuma bakinta da takejinsa babu ɗanɗano.
Cikin siriryar muryarta ta sake mgn yayinda ta shiga ƙiran sunan, Ummi da kuma Yaya Majeed, don kuwa bata gansu acikin ɗakin ba.
Turo ƙofar ɗakin akayi, hakan yasa ta ɗaga kanta ta kalli ƙofar, wata nurse ce ta shigo, ganin Mubina'n azaune yasa ta ƙaraso, taimaka mata tayi inda ta gyara zamanta, cikin kulawa nurse ɗin tace.
"Sannu yajikin naki dai?."
"Da sauƙi." tafaɗa asanyaye.
Sake duban nurse ɗin tayi, tare da tambayarta ko ƙarfe nawa yanzun.
Nurse É—inne ta É—an duba agogon dake É—aure a tsintsiyar hannunta, inda tace da Mubina.
"Karfe goma ne da Æ´an wasu mintuna."
Hannu tasa inda ta dafe kanta, shikenan yau tayi missing lectures.
Nurse É—in ne ta du beta tare da cewa.
"Kina buƙatar wani abu ne?."
Idanu taÉ—an lumshe tare da cewa.
"A'a, saidai kuma banga Æ´an gidan mu ba, ko suna ina?."
"Suna waje bana ƙira miki su."
Cewar nurse din, da sauri Mubina tace.
"Dan Allah kamani kikaini wajensu."
Dubanta nurse É—in tayi tare da cewa.
"Ki bari mana naƙira miki su, naga jikin naki kamar ba ƙwari sosai."
Kai Mubina ta girgiza tare da cewa.
"Naji sauƙi daman mayene ya kamani , taimaka kawai ki kaini wajensu."
Bisa dole nurse É—in ta kamo hannunta, inda kai tsaye suka fice daga cikin É—akin.
Ummi da Majeed ne zaune awajen ɗakin, kan wata farar kujera mai ɗan tsawo, ganin Mubinan yasasu miƙewa da sauri.
Cikin kulawa Ummi tace.
"Yanaga kin fito kuma, ya jikin naki?."
Shagwaɓe fuska tayi tare da cewa.
"Da sauƙi, dama zazzaɓi ke kuma ya sakeni yanzu."
Duban Majeed tayi, inda ta ƙarasa garesa, hannunsa ta kamo, cikin sigar shagwaɓa tace.
"Yaya mutafi makaranta,naji sauƙi."
Murmushi Majeed yayi tare da É—an shafa gefen fuskarta, cikin kulawa yace.
"Ae yanzu lokaci ya ƙure Baby, sannan kuma naga jikin naki babu ƙwari sosai, ki bari kawai sai gobe ko."
Sake shagwaɓe fuska tayi, cikin son saka masa daru tace.
"A'a nidai gaskiya ka kaini makaranta, kar maye yay nasara akaina."
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa
"Shikenan tunda kin matsa, muje idan yaso sai nayi musu bayani, maybe zasu bamu excuse, amma mufara zuwa gida kiÉ—an kimtsa tukun, waye kuma maye?"
Murmushin jin daÉ—i tayi tare da turo baki tana cewa "To Yaya mubar maganar kawai."
Nan takama hanun Majeed, inda Ummi ta riƙe mata hannu, haka suka nufi office ɗin Dr.,
Ganin yanda jikin Mubina'n yayi sauƙi, yasa Dr. din sakin murmushi, nan ya rubuta musu takardan sallama, tare dayi musu fatan Allah ya ƙaro sauƙi.
Haka suka nufi compound É—in asibitin, kai tsaye motarsu suka nufa, nan suka shiga ciki, inda Majeed yayiwa motar key, suka bar cikin asibitin.
Koda suka koma gida, agurguje tayi wanka, inda Ummi ta bata tea tasha, nan Majeed ya bata magungunanta, tana sha, ta É—auki jakar makarantar ta, sallama tayiwa Ummee kana suka fita ita da Majeed É—in.
Har cikin makarantar suka shiga ita da Yaya Majeed ɗin, nan suka samu an fito time break, Kausar dake tafiya tana hangosu ta ƙaraso cikin sauri tace.
"Kai Mubina kinsani cikin tashin hankali da ban ganki ba, tun ɗazu nake ta tunanin ko lafiya? gashi kuma ina ta ƙiran phone ɗinki baya tafiya."
Murmushi Mubina tayi tare da cewa.
"Am sorry ƙawata, yau na tashi ba najin daɗi ne, zazzaɓi ke damuna, yanzu ma aka sallamo ni daga asibiti."
Cikin tausayawa Kausar tace.
"Allah sarki Allah yabaki lafiya, yanzu ya jikin?."
"Da sauƙi" ta amsa mata, nan dai Kausar suka gaisa da Majeed, inda shi kuwa ya wuce yasanar da uzurin daya hana Mubina'n zuwa da wuri, su kuwa kai tsaye suka wuce cikin class.
***
Ahankali ya buɗe idanunsa wanda sukai masa nauyi, miƙa yayi tare da kai idanunsa jikin agogon bangon dake cikin ɗakin, ganin ƙarfe 7 da wasu mintuna yasashi, miƙewa ahanzarce, cikin sauri ya zuro da ƙafafunsa ƙasa, sam baisan cewa gari ya waye sosai har haka ba.
Kai tsaye toilet ya wuce inda ya sakarwa kansa ruwa, wanka yayi tare da ɗauro alwala, nan ya fito, wata jallabiya ya zura, sannan ya tada sallah, yana idarwa ya cire jallabiyan tare da hayewa saman gado, blanket ya jawo inda ya rufe jikinsa, wani sabon bacci ne ke fusgarsa, hakan yasa shi gyara kwanciyarsa, ai kuwa ko mintuna 10 baiyi ba, wani sabon bacci ya ƙara ɗaukarsa.
Tunda kuwa ya kwanta bai tashi ba, sai wajen ƙarfe 12 na rana, yana me cike da tunanin Mubina dan ya matsu ya ganta.... Yayinda Makel kuwa yazo yafi sau huɗu, yayi bugun duniya amma shiru, gashi yana ta ƙiran wayar Kamal ɗin amma ba'a ɗauka, hakan ne yasa yayi tunanin cewa bacci Kamal ɗin keyi, shikuwa Kamal da gangan yasa wayarsa a silent, don bayason duk wani abu dazai katsesa a baccin da yakeyi.
Yana tashi ya kuma faɗawa toilet, wani sabon wanka ya sakeyi, inda ya fito ɗaure da towel akan waist ɗinsa, yayinda jikinsa ke jiƙe da ruwa, kana kwantattun gashin dake faffaɗan ƙirjinsa, sun sake lafewa, haka yalwataccen gashin kansa ma ke ɗigar da ruwa, wani ɗan ƙaramin towel ya ɗauka, nan yashiga goge jikinsa, da kuma gashin kansa, yana gamawa ya shafe jikinsa, da body lotion ɗinsa mai ƙamshi, ƙarasawa gaban sif ɗin kayansa yayi.
Wani dogon wandon pencil jeans black colour ya sanya, tare da ɗaura wata farar t shirt, mai kyaun gaske, wasu haɗaɗɗun takalma yasanya aƙafafunsa, sannan ya ɗaura agogo mai tsada akan tsin tsiyar hannunsa, wata baƙar hula irin facing cap ɗinnan ya sanya akansa.
Take yafito ɗas dashi, inda yayi wani fitinannen kyau, uwa uba sai tashin ƙamshi yake.
Cikin takunsa na isa, ya ƙarasa inda ya aje wayoyinsa, wayarsa ƙiran iphone 11 ya duba, nan ya tarar da, kusan 16 missed calls, a sabon layin da Makel ya saka masa a waya jiya. Yayi mamakin yawan ƙiran da Makel yayi masa, hannu yasa yaɗan dafe kansa cikin sassanyar murya yace.
"Ya salam Am Sorry Makel." Ya faÉ—i yana dialing É—in
numbern Makel É—in, bugu É—aya Makel ya É—auka.
```Don Allah ku daina bina pc idan kunga banyi posting ba! gky zan iya maidawa masu damuna kuÉ—insu, shekaran jiya ma saida na faÉ—a maku banida lafiya, amman haka na daure na maku amman jiya kawai kun isheni haba, Please na haÉ—aku da girman Allah Karku tinzurani na baku kuÉ—inku wlh a halin da nake a yanzu sam bana jure takura.ðŸ‘ðŸ»```
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
7ï¸âƒ£&8ï¸âƒ£