Sashe 49
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
************* ********* *************
Yau kamar wasa kwanan Kamal goma sha biyar cif bai dawo ba, ba'a samun lambobinsa. Iya tashin hankali Ummah ta shiga tin tana kuka ta komo tana Addu'a, ta tisa Abbu gaba tace yasan idan ɗanta yake. Abbu ya hauta da masifa hankalinsa tashe yace mata eh Tabbas ya sani amman kwana uku ya bashi ai. Tofa haka suke cikin tashin hakanli ga goggo ta ɗagama Abbu hankali da koke koke sai ya saka Kamal ya dawo gida gwara idan hukunci za'a yanke a yanke masa yafi barin gidan, haka Zakiyya ta tafi Kebbi tana kukan rashin uncle Kamal. Abbu kansa wuni yake yana kiran Sageer ya faɗa masa gaskiya ko Kamal hatsari yayi ya mutu aka boye masa? Sageer harda kuka shima yabi duk hanyar da zaiga Kamal babu ga wayoyinsa duka uku a kashe... dole aka dora wani akan zamansa a makatanta, hakan ba ƙaramin dadi yama su Iyamu ba. Su Mounkaila suna samin labari harda taron jin dadi suka haɗa a Hotel su hudu, ranar kwana sukayi suna cin su Iyamu.
Mubina Alhamdllh jiki yayi sauki ras daket aka samu ta koma makaranta, jin Kamal baya ma mgarin se dai kƙamsjin na da ta shaƙa har yanzu na damunta tana buƙatar ƙamshi, amman ta rasa ina ne zata sami ƙamshin, shiyasa taki wanke rigar da taji son ƙamshin sai ta ɗauko ta kwanta ta kifa kanta saman rigar tana jujuya fuskarta gashin jikinta na mimmiƙewa breast ɗinta duk su kumburo suna mata ƙaiƙayi, tana
sakin nishi tana ciza lips ɗinta, tana hawsye ta rasa me ke mata dadi, abin tausayi sbd ƙamshi na taso mata feelings sosai, gashi tayi siyan turare amman ta rasa na jikin rigar tata ta rasa ina ta samo shi, gashi ta kasa faɗama kowa... Haka dai Mubina cikin farin cikin Kamal baya gari, taci gaba da karatunta hankalinta kwance, ita da Basma sosai sun maida hankali karatunsu. Haka sosai Sageer na bata kulawa tana dan kulashi dan har zance yana zuwa tana ji dashi sosai, dan tasan samun masoyi irinsa sai an tona, a duniya. Yanzu jifa jifa yake zuwa zance dan yanzu bashi da kwanciyar hankali sai ya samu labarin Kamal...
Karfe 10 am aka fito dasu break Mubina sanye take da riga da siket yan kanti maroon coulor rigar ta kamata daga sama kirjinta dam acike tamkar zasu fasa rigar su fito, sai siket ɗin mai buɗewa daga ƙasa saman ya matsa tanada madauri ta matse ƙugunta sosai sai wani uban takami mai tsayi a fara ƙafarta wacce tasha jan kunshi, ta yane kanta da mayafin kayan ta zubo ɗan guntun gashi gaba. Kayan sun ɗan kamata kaɗan gaahinta ya ɗan zubo kan kyakyawar fuskarta wacce ta kara kyau matuƙa, pink lips ɗinta ɗauke da man laɓɓa se walkiya suke headband ɗinta a hannunta, suna tafe cikin nutsuwa ita da Basma suka nufi restaurant.... Sageer ne ya hango su ya biyo yana maijin haushin yadda ake kalle masa ita, dan shigar ta mata kyau ba abinda zai burge ka kamar cikakken kirjinta, se ƴan mazaunata da hips ɗinta yanda suka ɗan tasa suka buɗe kaɗan. Mubina cikin suka shiga bakinsu ɗauke da sallama. Wani haɗaddaɗan matashi yace"Wow My beautyful..." Mubina bata ko kalle shi ba ta tamke fuska, Basma ta saki murmushi tana girgiza kai. Mubina ta buɗe baki zata ma Basama mgn me zasu ci, Sageer ne ya shigo a fusace ya fizgo hannunta ya janyota waje......
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin**KAMAL NE*
*Book 1*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Janta hannunta yake yana masifa ko duba da ɗaliban da suke shigi da fici bai ba, idanunsa ya rufe kan kishi. Yace"Akan me zaki rinƙa shigar da take baiyana halitarki, ana kalle min ke sbd me zaki shigo restaurant, har wannan maras tarbiyar yana yaba kyawunki...?" ya fada ya damƙe hannunta sai tafiya yake. Mubina kuwa bata ce ƙala ba binsa take kawai, dan yau bata jin yan mgn, dan tin faruwar wannan al'amarin ta zama shiru sai taga dama zata kula mutum, Mamu ce kawai bata sharewa. Binsa kawai Mubina take, ta ƙura masa shanyayyun idanunta, ta kwakwaɓe fuska, direct Office ɗinsa ya nufa da ita.
Basma kuwa murmushi tayi ta faɗi abinda zai haɗa masu tana tsaye tana jira, wannan gayan yace,"Gaskiya ƙawarki nada kyawo haka surata mai kyau, amman malam Sageer ya kwafsa yasin, da gani sonta yake..."Iyamu da leeza da suke shigowa suka bushe da dariya suka ce"Ko dai ka kyasa ne Bashir?" Wani banzan kallo yay masu yana yamutsa fuska, dan shi kyankyamin su yake, tin ranar da ya kama su gidan wani abokinsa ana cinsu kamar karnuka. Basma ko kallon idan suke bata yiba daga Bashir har su Iyamu ɗin. Tana gefe tana jiran a bata tai gaba. Iyamu tace"Hum kama kanka da na temaka maka..."Bashir ya miƙe yana yamutsa fuska ya fice yana cewa"ban haraka da karnuka masu wari."Ai kuwa Basma ta bushe da dariya ta fito tana tafa hannunwa.
Haka sauran matasan gurin suke ma iyamu dariya. Sageer kuwa suna shiga Office ɗinsa, ya kaita saman kujera ya zaunar da ita, yace"me kike so na amso maki?" Mubina dai bata yi magana ba ta zumburo baki gaba tana kwakwaɓe fuska, idanunta sun fara tara kwalla. Sagwer ya sunkuya gabanta ya kama tattausan hannunta ya riƙe yay ƙasa da murya yace"My baby wife sorry nine na saki kuka dan na ciro ki daga azalumai masu sama mata idanu, shine ake fushi dani , to yi hakuri pls karki bari hawayen ki ya zubo ƙasa, kinji matar Sageer." ya faɗa yana kar damƙe hannunta a nashi ya zama wani abin tausayi.
Mubina cikin sanyin murya haɗe da shagwaɓa tace"Yo ni ai banyi fushi ba nasan so nane yasa hakan , amman my one se kana tamin faɗa saman hanya ana kallon mu."ta karasa maganar tana sakin kukan shagwaɓa ta kifa kanta kafaɗarsa, daman can bata san meke damunta ba hanyar kukan take nema.
A rikice Sageer ya rungumota yace"Oh my god pls na tuba bazan sake ba, my wife yi shirunki daga yu ma hijab zan baki ki saka, yi hakuri kinji bazan sake ba wlh bana son kukan ki, sai naji ke ɗin baya son da nake maki tamkar amana ce a gareni tabbas ya taɓa cemin na riƙe ki amana don Allah." ya faɗa yana bubbbuga bayanta, yana lallashinta yana shafa bayanta magana me sanyin dadi. Shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya ta lafe a kafadarsa. Sageer yace"My wife bari na amso maki abinda zakici, na kira Basma tana waje tana jiranki." shiru yaji ta masa ya ɗago kanta yaga bacci take tana sauke ajiyar zuciya. Idanu ya zaro yace"Ya Salam bacci baby a wannan dan lkcn? To ya zanyi dake na tashe ki kiyi kuka." ya faɗa yana raraba idanu.
Iyamu kunya tasa tabar gurin ba tare da sunyi ɓreakfest ɗinba. Basma kuwa bayan an haɗa masu ta amsa ko da wasa bata je gun su Mubina ba, tasan Mubina sir Sageer ya shaƙata yanzu zata huce akanta, danma taga ta rage rigima, da ma mgn baki ɗaya, shiyasa ta nemi guri ƙasan bishiya tayi zamanta, tana cin abincinta, tana kallon su iyamu suka wuce suna masifa, itako dariya take.
Se lkcn shiga class Sageer ya ɗago Mubina yana girgizata, yace"My wife tashi pls za'a koma class."Mubina idanunta cike da barci ta buɗe su tana turo baki, tayi saurin matsawa daga kudan sa, ta miƙe tana zumburo baki gaba. Sageer ya saki murmushi ya kama hannunta suka fito se hamma take. Restaurant ya kaita da kanshi, yasa aka haɗa mata abu mai dan sauki haddaɗan tea ne se soyayyan dankali da cinyar kaza guda, suka zauna da kanshi yake bata a baki tana ci sosai take ci kuwa, kafin me ta cinye duka ta shanye tea ɗin. Sageer yaji mugun dadi sosai yace"My wife a karo maki ko...?" Mubina ta sadda kanta tana gunguni. Sageer yay murmushi ya amsar mata robar ruwa ɗaya ya biya kuɗin, ya kama hannunta suka fito. Har class ya kaita Malam Tanimu ne, suka gaisa yace "A mana afuwa Sir
bata jin daÉ—i ne shiya sai da na bata magani."
Sir Tanimu yace"Ayya sorry Mubina je zauna Allah kara sauƙi." Sageer ya masa godiya ya nufi class ɗin su Iyamu me tsami😆🙊
Mubina taje ta zauna gun zaman su, kusa da Basma tana hararan Basma, tana zumburo baki gaba. Basma ta mata nuni da ido ga breakfast ɗinta fa ƙasan table. Kai ta ɗauke, tana kallon malam Tanimu na basu lecturer, ta bada gaskiyarta sosai duk da bacci na fizgarta, tai sauri daukar biro da tana rubuta bayanan ɗaya bayan ɗaya sbd ta sake nazartar kome dan bata wasa da abinda ya shafi communication...