Sashe 81
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Makel na driving Kamal na gefe, zaune bayan ya gama shiryama Sageer tsiya, sai murmushi yake, yace"Am sorry Sageer zan baka Samha ai kar zuciyarka ta buga fa." Makel ya kallesa da harshen turanci yace.
"Sir me kake faɗane? Gsky kana son Babyn nan sosai fa, irin wannan tsaraba tin ba ayi auran ba."Kamal ya ɗan waigo ya ɗora kyawawan tsumammun idanunsa kan fuskar Makel yay murmushi yace"Ai ina mata zallar ƙauna zan iya bada rayuwata a kanta Makel, Mubina anyita domin Kamal haka Kamal anyisa domin Mubina ne, muna juna zallar kauna wacce babu algus acikinta, sai dai ban farga sai cikin ƴan kwanaki, haka itama bata saniba har yanzu, shirme da yarinta ya hanata gane kome, amman zan ganar da ita zata faɗa da bakinta."
Kamal ya faɗa yana lumshe idanunsa, sai kuma ya buɗe da sauri yace"Makel yi sauri please Sanyin idaniyata kar ta taramana jama fa." Makel yay murmushi ya ƙara gudun motar. Cikin 5 minutes suka iso hotel ɗin. Makel na parking Kamal ya buɗe motar ya fito ya jidi abinda zai iya, yace Makel ya kwaso sauran.
Kwance take a kofar parlon har ta gaji da kukan, tana kwance tana sauke ajiyar zuciya. Kofar Kamal ya buɗe ya shigo niƙi-niƙi da ledoji. Ja yay ya tsaya ganin Mubina kwance saura kadan ya taketa, tana sanye da jallabiyarsa. Mubina jin motsi ya ta ɗago da kanta, karaf suka haɗa idanu da Kamal, kanta ta kauda tana zumburo baki hawaye sun tarun mata. Kamal ya ajiye ledojin ya ƙaraso gaban Mubina ya sunkuya dab da ita ya marerece, yace.
"Please sanyin idaniyata Am sorry na barki ko, kinyi sallah isha? Kina jin yunwa?" duk lokaci ɗaya ya jero tambayoyin. Mubina ta ƙara ciki tayi fam ta miƙe cikin tsiwa tace"Ban saniba ina ruwanka, ni wlh na fasa gida zani wlh bazan zauna." ta faɗi tana ɓarke masa da kuka, tayi kofar waje. Kamal yay saurin isa kofar ya murza key ya zare yace"Yi hakuri haba Mubeen dan kurma yanzu dai zo kici wani abun sai muyi magana." cikin kuka tace"Wallahi na rantse maka da Allah bazan kwana anan ba na fasa indai bazaka bari naje gida kabarni naje gida wallahi na maka alkawarin zan aureka iya sati ɗayan amman bazan zauna ba yanzu, idan ka matsamin na rantse maka da Allah zan iya faɗawa ta Window komin dare na fada waje na mutu..." Sauri ya matsa gare yana girgiza yasa hannunsa ya rufe mata baki, ta fara dukansa, duk ta haukace masa sai kuka take, gashi yayi alƙawarin bazan rungumeta ko taɓata ba, sai ya rasa ya zai mata, ga Makel sai knocking ɗin kofar yake, Kamal yace yana zuwa ya dakata. Makel sai dariya yake dan yanajin borin da Mubina take . Kamal ya lankwasa murya can ƙasa ya kai fuskarsa dab da tata yace.
Ok Qalbina please shiru bana son kukan ki kin yimin alkawarin zaki aureni iya sati ɗayan na barki ki tafi da sharaɗin zaki kulani kuma bazaki faɗama Sageer ba nine zaki aura, sai bayan mun rabu dan nasan ba labari zai jiba, amman yanzu sai kin ɗauki vedio da kome kin turama su Umpah cewar ni kike so, su ganmu tare kice ziyara na kawo maki, su kirayi Sageer suji idan ya amince su aura maki ni." ya faɗa yana sakin bakinta ya matsa gefe. Mubina ta zabga masa harara ta murguɗa bakinta, ta dawo parlon ta zauna, saman kujera cikin tsiwa tace"Eh dan dai sati ɗaya na yarda kuma sai na faɗama Sageer wani salon munafurcine zakace kar na faɗama wanda zai aureni auran kirki gaskiya to sai na faɗa masa ya bani sati ɗaya zanyi aure zan ɓiye masa kaine kawai, kuma yana sona bazai kiya ba." ta faɗa tana turo baki. Kamal ya isa ya buɗema Makel kofa ya shigo ya rufe, Mubina tana kallon Makel yanda ya shigo da ledoji niki niki irin na Kamal. Makel ya kalli Mubina sosai ta bashi dariya, saboda jallabiyar Kamal da ta sanya harda hirami, yace.
"Hajiya ina yini." da turanci. Mubina ta amsa tana kauda kanta. Kamal ya zauna Makel ya zauna. Kamal ya watsa mata tsumammun idanunsa. Yace"Ai fa kinyi kyau jallabiyar ta amsheki sosai, ga wanda zai bamu takarda mu ciki mu saka hannun ta yarjajeniyar auran sati ɗaya." ya faɗa yana murmushi. Mubina ta taɓe baki tace.
Eh ni ayi abin yi ka mayar dani gida saboda kar a fara nema na dan ni ba Æ´ar danÉ—i bace." ta faÉ—i tana murguÉ—a baki. Kamal ya kalli Makel yace.
"Sir ina paper ɗin da zamu cike na yarjajeniya marriage." Makel yace"Gasu." ya faɗi yana ciro paper ɗin daga aljihunsa, haɗi da biro ya miƙawa Kamal, Kamal ya amsa ya miƙe ya koma kusan Mubina ya zauna. Tsaki taja ta matsa gefe, tana cewa.
"Ni fa ba Æ´ar iska bace ayi a maidani gidan mu." Kamal bai kalleta ba, murmushi ya saki yana rubutu kamar haka.
( ```"Ni Kamal bisa yarda Mubina zan aureta tsawon sati É—aya, a matsayina na kurma, bazan mata mgn da bakiba sai ta waya duk kuwa irin tijara da zatamin dole zan daure, tinda bakin auran satine zamuga zata soni ko ba zata soni ba kafin satin..."```)
Kamal ya beƙama Mubina paper ɗin yace.
"Matar gashi kema kisa hannunki ki kuma yarda." amsa tayi tana karantawa, ta ɗago ta kalleshi tana kwakwaɓe fuska, tace"Wlh ko shekarane bazan soka ba, bakada abinda zanso a jikinki, nifa bazan taɓa yafe maka cutata da kayi ba ehe."
Ta faÉ—i tana rubutu a jikin paper É—in. *"Ni Mubina na yarda da auran sati É—aya kacal naba wani kunya, na kuma azabtar dashi tinda baya mgn."*
Haka ta rubuta tare da saka hannun, taba Kamal paper ɗin ta miƙe batayi mgn ba ta nufi bedroom ɗinsa. Da kallo ya bita yana murmushi. Makel yace"Sir bari na wuce ko." Kamal yace.
No gida zamu maidata tinda tace zatayi zatayi."Kamal ya faɗi yana miƙewa ya nufi cikin ɗakin. Mubina kuwa jallabiyarsa ta cire masa tana gyara gashin kanta, Kamal ya shigo idanu ya zaro ganin irin ɓarnar da ta masa, ta watsa masa kayasan tsakiyar ɗakin, ta fasa masa kwalɓar turare gudu.
Kamal yace"Kai kai kai! Wa na kama ni kikawa ɓarna haka sai kuwa na famshe yanzu."ya faɗi yana yin kamar zai cire blet ɗin wandonsa.
Wani irin tsoro ya kama Mubina ta gigice ta rasa hanyar fita ta zube kan guiwowinta ta fashi da kuka tana cewa"Don Allah yaya Kamal kayi haƙuri natuba wlh tsautsayine da sharrin sheɗan bazan sake ba." Kamal yace"Ok oya tashi ki masu Umpah bayani a gabana ki tura masu ta whatsapp idan ba haka tsaf zan murƙusheki..."
Cikin rawar jiki ta miƙe tana goge hawayenta. Kamal ya bata phone ɗinta, yace "Oya muje waje Makel ya ɗaukemu."Mubina ta wuce gaba tana tsinewa Kamal a ranta. Suna fitowa Kamal yace"Makle ɗaukarmu vedio, ke kuwa ga abinda zakice masu, Umpah kaga Kamal ya kawomin ziyara ni wlh shi nake son aura yanada kirki kuma na yafe masa duk abinda yay min kawai a ɗaura mana aure Sageer ya hakura dan munyi mgn dashi ya kuma bar masa ni..." Mubina ta zaro idanu tana girgiza kai. Kamal yace.
"Ok bazaki faɗi ba kenan ko me nufinki?" ya faɗi yana dumfarota. Kusan Makel ta koma tace"Eh bazan faɗi ɗinba su ɗaukeni kan ƴar isa ko, kawai ka barni nasan me zanyi." ta faɗi tana sauke ajiyar zuciya, tace"Oya Kan Giwa ka gyara tsayuwarka, ka kuma faɗamin kalamai na soyayya maso sanyaya zuciya haɗi da kai guiwowinka ƙasa kana neman gafarata, kan cewar ba da gangan ka aikatamin abinda ka aikatamin ba, kace kana sona zaka aureni na amince." ta faɗi tana kallonsa ƙasa ƙasa dan bata jure kallon ƙwayar idanunsa. Da yake da harshen turanci Mubuna tayi bayani Makel yaji yace.
"Yes madam very gud."Kamal yace"Qalbina ba wani tugun zaki shirya min ba ko." Mubina ta zabga masa harara tana zumburo ƙaramin bakinta gaba tace.
"Allah idan ka fasa baka so shikenan ka maidani gida please." Kamal yace"Ok dauki to" ya faɗi yana gyara tsayuwarsa. Mubina tace" Tnx Kan Giwa ba fa na saɓa alƙawali." ta faɗi tana ɗaukarsa vedio. Yana ko rattabo bayanai, Har ya gama. Mubina tace"Gud yayi." ta faɗi tana turama Umpah ta whatsapp da Abbu. Tana tura masu tayi masu voice. "please Umpah kunga Kamal yayi nadama kum aurena zaiyi yana sona gashi ma a london ni dai shi nakeso a ɗaura mana aure." ta tura ma Umpah. Tama Abbu ma "Abbu ina yini Abbu dan Allah ku yafema yaya Kamal please nidai gaskiya tausayi yake bani kuma kacema Umpah ya au...." Sai ta tura bata ƙarasa ba ta tura masa alamar kunya.🙈
Cike da mamaki Kamal yake kallonta. Hararasa tayi tace" to maidani gidanmu na gama." Kamal ya iso gabanta kamar zai shiga jikinta, har suna jiyo hucin junansu, Mubina ta ɗago da sauri suka haɗa idanu, tai saurin ɗauke kanta ta ƙwaƙwaɓe fuska tana turo baki tace"Maye kawai." Kamal sansanyan murmushi ya saki ya shafi sajan fuskarsa, ya rankwafo dab da fuskarta cikin cool voice mai fitar da amom daɗi a hankali yace mata.
"Mayanki ne ni kuma sai na cinyeki tsaf tindaga ɗan yatsa zan fara." ya faɗa yana hura mata sansanyar iskar bakinsa. A shagwaɓe takai hannunta faffaɗan kirjinsa ta bugesa da kafi tace" Allah ya isana ni dai ba niba wlh..." Kamal yace.
Nima wasa nake maki ni da nakeda umaimah me zanyi dake." Mubina ta ɗago kanta da sauri, suka haɗa idanu ya kashe mata ido ɗaya yace" Yes muga wayar hannunki na ƙirata ma." matsawa tayi baya tana kumburo fuska da baki tace"wayata ba ta ƙiran karuwai bace ba."Kamal yace "Wlh sai na faɗa mata tayi maganin rashin kunyarki, matatace karuwa? Ki bani wayar nan Mubina." baki ta ɓare, ganin zata fara masa kuka ya barta ya ɗauki ledojin kayan ciye ciyen yabar na sawar, yace.
"Makel muje ka ajiyeta a gida." Makel ya amsa da "Ok" Mubina tayi gaba har tana neman faÉ—uwa. Suna zuwa gun motar Kamal ya buÉ—e mata seat É—in baya ta zauna ya ajiye mata ledojin kusanta, ya rufe ya zagaya ya zauna gidan gaba kusan direba, Makel yaja motar ya fita daga hotel É—in.