Sashe 56
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
```Allah wannan kurman akwai abin dariya ji wai yayi ta kuka to kayi mana ina ruwana😕 Kuma wlh idan kayi kuka har ka makance ban yafe maka ba! Kayi hkr banisa lfy ne yanzu kaga ina hospital ne ba wai na kyale ka bane ba fa kaji Abokina ni bazan sake cema kurma ba sai de na cema Deen, ko ba haka sunan ka ba...? Amman wane suna yake nufi haka ɗin? Nuraddeen ko Aboki🤪.``` haka ta tura masa tana miƙewa ta zubar da yawu. Mamu ta kalleta ganin tana murmushi, dadi ya baibayeta tace"Baby keda Sageer ko?" Mubina ta ɗaga kai ta nufi toilet. Mamu ta bita da kallo cike da tausayin ta.
Mubina tana ta jiran amsa taji shiru ba'a maido ba, baki ta zumburo gaba tai dailing ɗin number ta kara a kunnenta ta miƙe ta shige toilet.
Kamal kuwa tin bayan da ya dawo daga gun ɗaukar karatu, yayi wanka yaci abunci ya kirayi Kawunsa Jafar, sukayi hira, ya kashe ya kira Mubina yafi sau ashirin bata ɗauka ba, sai ya tura mata sako, ya saka wayar chaji, ya shirya ya kama ibadar Allah tare da nema gafara sa da neman rahamar sa, bai tsayaba sai d aka kira sallah a suba, yay Addu'a ya tafi masallaci, bayan ya dawo ne ya duba wayar yaga shiru ba sakon Mubina sai ya kwanta misalin karfe biyar da rabi wanda lkcn uku da rabi ne na dare A Niger, nan take bacci ya ɗauke shi. Bacci yake cike da nutsuwa yayi dai ɗaya sanyin Ac na ratsashi, sanye yake da kayan bacci masu masuƙar kyau riga da wando farare sul, wandon iya guiwar sa. Wayarsa da wannan kiran na biyar ne ya shigo amman baima san ana yi ba, sbd bata da sauti sosai karatun a hankali yake tashi muryar Abdulrrahamn Sudais ne saman, kiran cikin suratul Rahaman. Cikin ikon Allah kiran na dab da tsinkewa, Kamal ya buɗe tsumammun idanunsa wanda suke cike da bacci, ya kalli wayar, cikin sauri ya ɗauki wayar daman na saman gadon gefen sa, ganin Sunan ```Babyn Sageer``` yasa Yay picking ɗin call ɗin da sauri ya manna wayar a kunnensa, ya sakar mata tattausan murmushi.
Mubina da ta gama cika tayi fam tana ta kiransa har sau hudu bai ɗaga ba, ga taji Umpah ya kawo mata taliya da agwalima yana kiranta, tanajin sansanyar murmushin sa, me ratsa mata zuciya kawai ta fashe masa da kuka, harda shasheƙa tana cewa"Ba ruwana ma da kai daga yau kaje ka nemi wata ƙawar tinda ka iya wulaƙanci, ai kaga sakona kayi shiru na kira ka kaki ɗauka se yanzu." ta faɗa cikin shasheƙar kuka ta tsinke kiran ta kashe wayar baki ɗaya. Kamal ya rikice bai san lkcn d yace "Oh my god Mubeen pls tsaya ki saurare ni , ba shareki nayi ba fa..." Da sauri ya rufe bakinsa yana zaro idanu waje jikinsa ya ɗauki rawa, ganin ya tonawa kansa asiri, yama kasa zaro wayar daga kunnensa yana jira yaji abinda zata ce masa.... Mubina Kuwa fuskarta ta wanke ta zubar da yawu ta kurkure bakinta ta buɗe kofar toilet ta fito.....
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ *KAMAL NE*
*Book 1*
*DEDICATED TOO*
```MY ƳAƳAN AMANA MASU FITAR MIN DA BOOK WAJE, ALLAH DAI YA MAKU ALBARKA DA KU DA MASU KARANTAWA A BATI SIDDAN BASU BIYA BA...😜😜😜```
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
3ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Da Umpah Mubina suka yi karo zai nufi toilet ɗin, riƙota yayi yace"Baby sannu me kike kika jima haka?" Mubina ta zumburo baki gaba, tace"Umpah yawu yake damuna fa, wlh abin haushi." ta faɗa tana jan hannun Umpah ɗin, tace"Umpah ina taliyar tawa take da gwaluma ɗin?" Umpah yace "Muje gasu nan." gun Mamu suka nufa tana riƙe da hannunsa.
Mamu murmushi tayi me haÉ—e da hawaye tana kallon su.
Mubina ta saki hannun Umpah ta zauna ƙasa dirshan, gaban kular taliyar tana haɗiyar yawu tana ƙoƙarin buɗe murfin. Mamu tace"Auta a ƙasa zaki ci ne?" Mubina tace " Eh Mamu yafi daɗin ma." ta faɗi tana buɗe kular ɗin, ta zura hannunta ciki ta cakule yajin da taliyar, ta shiga ci hannu baka hannu kwarya.
Umpah da Mamu idanu kawai suka zaba mata, cike da mugun tausayin ta se kwalla suke goge a ɓuye. Mubina sosai take cin taliyar ba ƙaƙautawa, se da taci rabi dede su Umpah najin daɗi, kawai suka ga ta yamutsa fuska tana ƙoƙarin miƙewa. Umpah yayi saurin tashi ya kamata, aman ina har ta fara kelaya amai kamar ƴaƴan cikinta zasu fito,
Mamu da Umpah suka riƙeta suna mata sannu, har ta gama. Tana gamawa ta kece da kuka me ban tausayi, ta rungume Mamu tana cewa " Wlh ni nagaji wai meke damuna ne? Ina dalili amai tashin zuciya ba ƙaƙautawa."
Ta faɗa cikin shasheƙar kuka, tana ririƙe Mamu, tana kuka ga jikinta ya ɗauki zafi sosai. Mamu da Umpah suka shiga lallashinta, Mamu ta kamata suka nufi toilet, ta wanke mata bakinta da fuskarta, suka fito ta zaunar da ita bakin gado, ta ciro agwaluma ɗin a leda ta bata agwaluma ɗin. Umpah ya zauna a kusanta ya jinginata da kafaɗarsa, yana mata sannu. Mubina dake rawar sanyi ta ɗaga masa kai, ta amshi agwalumar, jikinta na rawa ta kai bakinta, ta fara sha tana jin wani irin daɗi na ratsata sosai, ta kara shiga jikin Umpah. Mamu ganin tana sha ba alamun zata kuma aman, yasa ta shiga gyara in da tayi aman tai mopping ɗin gurin tas ta koma ta zauna suna mata sannu.
Umpah ganin Mubina na rawar sanyi ga zazzaɓi, jikinta zafi radau, yasa ya shimfiɗeta saman gadon ya luluɓeta da bargo. Ta ɗago da kanta tana tsotsar agwalumar, tace"Umpah jikina ciwo yake sanyi nake ji."
Umpah yace" Sannu Baby bari na kirawo nurse ta dubaki kinji." Kai Mubina ta É—aga tana tsotsar a gwaluma É—in. Umpah ya buÉ—e kofa ya fice, Mamu ta matso kusanta tana tausa mata jikin nata, tana mata sannu.
Umpah bai jima ba suka zo da wata nurse, ta duba Mubina taga akwai zazzaɓi sosai jikinta, ta haɗa allurai irin nasu na masu ciki ta mata, daket ta tsaya harda kuka kafin ayi. Mamu tace "Dr a ƙara mata ruwa da taci abunci se amai..." Umpah yace"Amata alluran aman kawai..."Nurse ɗin tayi murmushi tace, "Ai se dai a ƙara mata ruwan amman aman su se lkcn da Allah ya kawo masu sauƙin abin kawai." nan ta saka mata drip ta masu Allah koro sauƙi ta fice. Mubina se da tasha agwaluma hudu, bacci ya ɗauketa tana manne da Mamu, wani ɓangaran na zuciyarta na tunanin ko ya kurma yake? bawan Allah...
Suna zaune har aka kira sallah, sun saka Mubina gaba suna me tausaya ma rayuwarta. Se da Umaph yaji ana niyar tayar da sallah ya miƙe ya ya ɗauro alwalla ya nufi masallaci, Mamu ma ta miƙe ta kirawo nurse ta cire mata drip ɗin. Ta tasheta, daket ta tashi, ta temaka mata ta ɗauro alwalla, ta kamato suka fito ta canza mata kaya ta shimfiɗa mata darduma tahau ta tayar da sallah. Mamu ma ta ɗauro alwalla, tazo ta tayar da sallah ɗin. Mubina na gamawa se bacci. Umpah ma yana dawo wa ya duba jikin Mubina da sauƙi ya koma gadon ɗaya ya kwanta, Mamu ma ta kwanta ta rungume Mubina taja masu bargo, nan suka koma bacci...
Kamal kuwa jin shiru Mubina bata masa masifa ba! Yasa ya ciro wayar daga kunnensa, ya ƙura mata lumsassun idanunsa, yaga ta tsinke kiran, murmushi ya saki cikin cool voice ɗinsa yace"Oh ashe ma ta kashe kiran, Allah yasa bata jini ba dai, bari na kira ki *Mubee Babyn Sageer* , dole zan saka ki ajikina har ki yafe min laifin da na aikata maki a rashin sani." ya faɗa yana dailing ɗin numbert tata, amman switch Off, tsumammun idanunsa ya lumshe ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, ya ajiye wayar gefen sa ya naɗe cikin bargo yana sauke tagwayan ajiyar zuciya.
A hankali
yace" *Mubeena*
ba fa shareki nayi ba, ina bacci ne Sorry." ya faɗa yana dan jujuya kansa yana feso iskar bakinsa waje. A haka har ya koma bacci, tunanin Mubina da halin da take ciki fal a zuciyar sa, bai so ba ya kuma ɓata mata
Rai ba.!!
*************** ******** ***************
```Bayan sati É—aya```
Mubina kwananta biyar kafin a sallame su daga hospital, saboda zazzaɓin da ya ti sata a gaba, ga amai ba ƙaƙautawa bata iya cin kome se taliyar da agwaluma, shima tana gamawa se aman, ga kasala da ciwon jiki duk ta ida ƙwanjamewa, abin gwanin ban tausayi, ga Feelings dake damunta, daɗin abin ma da zaran ta shaƙi ƙamshin rigar nan tana ɗan samun nutsuwa kaɗan. Irin laulayin da Mamu tayi a cikinta me wuyar sha'ani shine Mubina take, sosai tana jin jiki.
Umpah da Mamu abin yana damunsu dauriya kawai suke, Sageer sosai yake bata kulawa har ta cika kwana 5 taji dama, ya sallame su yaci gaba da zuwa gida yana dubata, Mubina sosai take jin Sageer na daban a rayuwarta, shiyasa take bashi wani irin girma...