Sashe 25
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Misalin karfe biyar cikin shiri Kamal ya fito, yana taka matataƙalar bene a notse sai ni'imataccen kamshi ke fita a jikinsa, ya haɗe cikin Suit green coulor yayi masifar yin kyau kwantacciyar sumar kansa se walkiya take tana fitar da kamshi tamkar haihuwar Ethoipia, kome nashi me kyau da tsari ne. Zaune suke a parlo Zakiyya zaune da katon cikinta ta shiyar tsaf cikin doguwar riga ta atamfa buddɗan ɗinki tayi tsafa ta kalli Ummah tace" Kai ummah wai me uncle Kamal yake yaki fitowa wlh ni se na fasa shan ice cream ɗin ma..." ummah tayi dariya tace Ki dai hakura ku zaga gari ki motsa ƙafarki ji yanda suka kumbura." Kamal ya iso yana murmushi yace"Oya me ciki tashi muje." Samha tace" Brother nima na shirya muje pls?" Kamal yace" duk kina me? se yanzu zaki wani ce ki shirya? to kiyi maza ki fito." ya faɗa yana kama Zakiyya yace" idan ba rigimar me ciki ba kije ki haihu a Super market , se kace A kebbi kina sha ice cream ɗin" ya faɗa yana dungurinta akai, ya miƙar da ita. Slm yama ummah yana riƙe da hannunta suka fito.
Set ɗin gaba ya zaunar da ita ya zagaya ya zauna. Wayarsa ta ɗauki ringing ya cirota a aljihunsa ko da ba suna kallo ɗaya ya mata ya gane cutie angel ce. Picking yay ya kara a kunnensa... Dede samha ta bude set ɗin baya ta zauna. Can ƙasan makoshi yace"ykk y jin daɗinki? ya amarcin?" ya faɗa yana tashin motar ya nufi get....
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»**💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Free Page*
🅿ï¸1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Yana isa bakin get megadi ya bude masa get ya sulala motar waje, direct *Kalla transa mall* ya nufa.
Driving yake cikin nutsuwa waya manne a kunnesa yana magana, cikin lallausan lafazi yace"Uhm Amarsu bana son tsokana wai kina maradi da gaske?" ko me tace masa ya saki murmushi yace"Ok sannu da zuwa yanzu ina kan hanyar zuwa Shoping da kannina , idan na dawo zan kira ki." ko me tace masa, yace"Kalla transa mall"ido ya zaro yace "Ok zan ƙure mai karya bye se na iso." ya faɗa yana tsinke kiran, ya maida hankalin sa kan driving.
Zakiyya tace"Uncle ana ta shan love da amarya ko?" murmushi Kamal yay bai ce mata kome ba. Basma tayi dariya tace "Aunty Zakiyya zan maki gulma bari mu dawo." Kamal kai ya girgiza bai kuma sauraran su ba ya maida hanaklin sa kan driving, cikin kwarewa da sanin mita yake tukinsa hankali kwance.
*Kalla transa mall* katon Super market ne wanda ya kasance ana siyar da kome a cikinsa babu abinda ba'a siyar na ci da sha sutura kayan ɗaki, kome da kasani ana odar su daga ƙasa-ƙasa a tulasu a gun, kowane abu da sharan sa.
Mubina ce tsaye ɓangaran kayan sawa na maza, sanye take da doguwar riga ta material pink coulor ne, me shegen kyau da tsada yana da adon duwatsu farare masu walkiya, ɗinkin ya kamata matuƙa wani hadadɗan takalmi ne pink a ƙafarta wacce tasha zanen kunshi wanda ja yafi yawa, takalmin akwau masifar kyau da tsini yayi ɗas a farar ƙafarta.
Daurin dan kwalinta ma yayi kyau sosai, jelar kitsonta ta zubo har kafadarta wuyanta da kunnenta sanye suke da wata siriryar sarka ta gold ƴan kunnen kananu sun mata kyau sosai, sai jakar hannunta itama pink ce, haɗe da siririn mayafin da ta maƙala a kafadarta shima pink ne... Dole idan ka kalli Mubina ta shiga ranka, ta kuma burgeka tayi kyau matuƙa ta hadu sosai.
Se Amrah wacce take sanye da Abaya baƙa mai shegen kyau da kudi, ta yane kanta da mayafin abayar, baƙar jaka a hannunta haka takalminta ma tayi kyau sosai sak balarabiyar take kunshinta yayi mata kyau sosai.
Mubina ta kalli Amrah wacce hankalinta ya tafi kan wasu kayan bacci tana dubawa. Mubina a shawaɓe tace" Aunty Amrah kizo mana kiga idan sunyi na siyawa my brother gobe nake so ya saka su." ta faɗa tana bubbuga ƙafa. Amrah tace "Don Allah baby ki saya kawai bari ina duba kayan baccin nan ne." ta faɗa tana ƙoƙarin ciro kayan.
Mubina tace " Ngd bari na kirawo Sageer ya tayani zaɓa." ta faɗa tana buɗe zip ɗin jakarta taga babu wayarta,tsaki ta saki tace"Oh she na barta a cikin mota Anty bani taki na kirasa pls kinji." ta faɗa tana isowa gun Amrah. Amrah tace" Wlh bazan baki ba kinga KAK yana hanyar zauwa maybe ma ya shigo , kinga ba dadi yakira kina amsa waya..."Mubina tace"Hamm naji bari na sauka na ɗauko tawa , duk baƙin cikin ki sai na sayawa yaya Kabeer kayanan wlh." ta faɗa tana tafiya zata sauka. Amrah dariya tayi tana jidar kayan. Tsaye suke a anan ƙasa ɓangaran kayan ciye-ciye, Kamal yace" Zakiyya gasu nan iri iri se kin zaɓa kuyi maza ku gama mu wuce bari na amsa kira." ya faɗa yana tafiya ya fara taka matatakalar bene, ya ciro wayar sa yay dailing ɗin numbert Amrah.
Tafe take tana kale-kale tana dab da matatakalar bene, har zata saka ƙafarta ta tsaya ta kalli wasu takalma suka ɗauki hankalin ta, baya ta dawo ta sake dubawa tana murmushi ta juya ta fara tafiya cikin nutsuwa se waiwayen su take tana murmushi, tamkar zarara. Kamal da ya hayo yana magana da Amrah yace" Ok fito gani nan na hayo zan duba wani takalmi ne , Allah yasa ba karya kike ba angel?" Mubina sam hankalin ta yayi nisa wajan kallon takalmin se kace yau ta taɓa ganin abinda ya burgeta sam bata ji maganar Kamal ba, bata masan tana dab da shiba. Kamal na shirin sake ma Amrah magana shima bai lura da Mubina ba gaban sa sam, se jin mutm yayi saman faffaɗan kirjinsa male-male a kwance.
A tare suka furta "Innalillahi" Mubina duk da tana tsorace!! Amma hakan bai hanata jin daddaÉ—an kamshin Kamal ba.
A ɗan firgice! ta fara ƙoƙarin janye daga saman kirjinsa, cikin jin kunya ta ɗago da kanta ta buɗe baki da niyar bashi hkr, karaf suka haɗa idanu da Kamal ya kafeta da tsumammun idanunsa, yana ƙoƙarin saka waya aljihun sa.
Mubina a ɗan tsorace!! ta ƙura masa idanu, yayi masifar kyau cike da rashin kunya ta daki kirjinsa da karfi tace"Tirrr yau ban fito da sa'a ba wlh , ina dalili duk inda naje se an bini." ta faɗa tana karasa janyewa daga jikinsa. Kamal kuwa yarinyar yayi missing ɗin rigimarta, kuma yaga tayi masa kyau sosai tamkar ka saceta ta ka gudu ta hadu ta ko ina, matsalar ta ɗaya bata ɓoye jikinta. Murmushi Kamal yay ya ciza lips ɗinsa, tana ƙoƙarin tafi yay saurin samata ƙafarsa, ai kuwa tayi tagal-tagal, luuuuuu tayi tai baya zata fadi ta kware baki ta zumduma ihu, tana cewa"Wayyo Antyna zo kiga zai kasheni wannan ba mijin aure bane wlh..." Kamal ya zaro idanu yay saurin tarota ta fado faffaɗan kirjinsa, tare da toshe mata baki da tattausan hannunsa mai fitar da ni'imataccen kamshi.
Waigawa Kamal yayi cikin ikon Allah babu kowa kusan su babu wanda ya gansu, tarai rayota yay cikin jikinsa ya mata kyakyawan makwanci saman kirjinsa ya rungumeta tsam-tsam a kirjinsa, yay saurin janta wata kwana layin gaÉ—aje babu alamun kowa a wajan. Yana shiga da ita, ya É—ago da kanta tana kiciniyar kwatar kanta, gashi ya rufe mata baki.
Fitinannun idanunsa ya zuba mata, ya kamo lallausan hannunta yana shafa kunshin hannunta, can ƙasa makoshi ya fara magana cikin raunaniyar muryasa me fitar da amon dadi, yace"Maras kunya a nan ma rashin kunyar zaki min ina matsayin mijin yayarki?" ya faɗa yana janyeta a jikinsa ya sakar mata bakinta. Dai-dai lokacin Amrah ta kwalama Mubina kira.
Mubina ta kware baki zata fasa ihu, da sauri Kamal ya riko ƙugunta ya tallafo kanta ya rankwafo yayi saurin dora bakinsa saman nata.
Ya jawota jikinsa sosai, yayin da suka game waje ɗaya gam, ya mata wata irin sihirtacciyar runguma, yana riƙe da ƙugunta yayin da kirjinsu ya haɗe ya manne waje ɗaya, zuciyoyinsu na wani irin bugo da sauri-sauri, wani irin sansanyan kamshine guda biyu ya haɗe a jikinsu se ya bada wani irin launin dadi mara musaltuwa.
Mubina a tsorace!! Ta kalli Kamal da rinanun idanunta yayin da taji lallausan lips É—insa cikin bakinta wani irin huci yake feso mata me fitar da dumi ga kamshi na musamman, wani irin taushi da kamshi ke yawo tsakiyar bakinta. Shima ita yake kallo still bakinsu na cikin na juna bai de tsotsa ba, ya zuba mata fitinannun idanunsa, tana jin bugon zuciysrsa da karfin gaske ga fitunannan kamshin sa ya cikata, ya adabi hancinta wata irin kasala ke ziyartata.
Cike da karfin hali me haɗe da tsoro! ta fara ƙoƙarin kwatar kanta da ƙokarin cire bakinta a nashi tana kallon kwayar idanunsa masu wani irin sinadari a cikin su.