← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 124

Sashe 21

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamal se da ya kwashe 40 minutes cur yana famar ceton ranta kafin take farfadowa. Motsi ta fara tana zabura tana fizge-gizge, idanunta a rufe. Ajiyar zuciya Kamal ya sauke ganin ashe duk sumar nan da tayi ba wani jimuwa tayi ba, tsabar farga ba ne da rikita gabanta da ya yanke ya fadi ta suma, se buguwar goshinta shiko bata jimu ba se ɗan kumburin kawai. Na'uran ya cire mata ganin tana fizge-fizge ya rankwafa ya riƙeta, amman bata ɗaina ba, zama yayi ya riƙeta gam ya rungumota jikinsa ya matseta gam kirjinsa, ya sanya hannayensa saman lallausan gashin kanta ya tattara waje ɗaya, sbd yadda ya baje kan fuskarta yana ƙoƙarin daure mata. Mubina kuwa sam bata haiyacinta, jinta saman wani faffaɗan kirji me fitar da wani irin ni'imataccen kamshi me sanya kasala da kuma nutsuwa, sai taji tamkar mafarki se ta kara shigewa cikin jikinsa tayi luf kirjinsa, yana ƙoƙarin ɗaure mata gashin ta saƙalo hannayenta wuyansa, tana wani irin sauke numfashi haɗe da nishi ta maƙaleshi gam, fuskarta dab da tashi har tsinin hancin su na gugar juna, yayin da lallausan pink lips ɗinta yake gugar lips ɗinsa, yayin da numfashin su ya haɗe guri ɗaya Mubina ta kara manne shi tana sauke ajiyar zuciya da sauri-sauri, suna shaƙar hucin junan su, wanda sansanyan kamshin jikin Mubina ya haɗe da daddaɗan kamshin turaren Kamal ya bada wani irin kamshin dadi me ratsa zukata, duk jimawar da turaran Mubina yay a jikinta da kuma ruwan da ya taɓata amma tamkar yanzu ta fesa saboda baya fita ta sauki, yana haɗewa da na Kamal se ya bada wani irin launin kamshin dadi. Kamal yay saurin janye kansan yana jan tsaki, yana ƙoƙarin cireta jikinsa ta saki wani ɗan ƙara ta maƙalƙale shi ta tura kanta cikin kirjinsa tana sauke wani irin zazzafan numfashi ta tura hannunta cikin suma kansa tana nishi, ta manne shi sosai kamar zata shige cikin sa, tana sauke masa wani irin huci dab da kunnen sa yana jin yadda zuciyarta ke wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske, ga tudun kirjinta na gugursa sosai yake jin nipples ɗinta suna takura shi... Wani yammmmm Kamal yaji, ga tsikar jikinsa na tashi sbd yadda tabi ta kanainaye shi, tana sauke masa numfashi dab da kunnensa. A hankali Kamal ya kusanci fuskar Mubina har suna shaƙar numfashin juna a tare, Hannunsa ya dora saman ƙugunta ya riƙeta sosai, wanda yasa ka Mubina zabura ta kara shigewa cikin jikinsa har lips ɗinta na gugar nashi yay saurin kauda kansa, Mubina can ciki tai magana cikin zallar shagwaɓa, can ƙasan maƙoshi sam Kamal bai jiba, me tace yaga bakinta na motsawa. Bakinsa ya kai dab da kunneta yay magana "Ke!! Uwar jaraba kin ko san wanda kike tare dashi?" ya faɗa a cikin wani irin cool voice. Wanda ya kara sakata cikin wani irin yanayi feelings take ji sosai, ta ƙara manne masa a jikinsa tana hawaye tana fitar wani irin numfashi me zafin gaske, ta nitsa kanta cikin kirjinsa tana nishi se ƙamƙameshi take. Kamal ya zaro idanu waje ganin sam fa bata haiyacinta, ya fara ƙoƙarin janyeta daga jikinsa ya ɗago da kanta ya tallabo fuskarta ya zuba mata tsumammun idanunsa, yaga hawaye na kwaranya daga fuskarta, tayi saurin kifa fuskarta saman tashi tana sakin nishi ta zagaye ƙugunsa da hannayenta, zuciyarta na bugawa da karfi. Kamal ya dora hannunsa saman goshinta yana murza mata sauran kumburin yana bajewa, ƙara rungume shi tayi tana nishi a shagwaɓe tace"Aushhhh zafi bana so."ta karasa maganar cikin irin wani yanayi na sangarta ta ƙamƙameshi gam. Kamal ganin yana kara shiga hakkinta kuma ba wani abu zai mata ba na rage zafi yasa ya daka mata tsawa"Ke!! Dallah can ɗagani uwar jaraba." ya faɗa yana hankade ta daga jikinsa, ta faɗa saman gado ya miƙe tsaye. A mugun tsorace!! Da kuma gigiceta da mamakin abinda ke faruwa na ɗago da kaina na ganni saman gadon asibita a kusa da gurgu... Cikin rikita na fara kallon jikina na ɗago na kalleshi raina a ɓace amman banyi mgn ba sanin halinsa da kuma tuna na bugi mota ina tukin adedeta, tabbas suma nayi da sauri na sauko daga saman gadon na shiga neman mayafi na ban gani ba na duba wayata ban ganiba, na juyo na riƙe ƙuguna cike da rashin kunya, na kalleshi ya koma gefe ya haɗe hannayensa a kirjinsa ya zubamin kwartayan idanun sa fuskarsa babu alamar wasa, yayi kucin-kicin, nace"Malam ina mayafina da wayata a bani nayi gaba , kuma ta Allah ba taka ba meye ka kawoni kamin? Kenan kaine ka bugeni da mota ka sace min waya to bani abuna , kuma ka sani wlh tsoron da ka bani a mota se na ɗauki fansa , bani wayata nayi gaba." na faɗa ina girgiza ƙuguna ina murguda baki. Jin yaki magana na sake cewa"Kangiwa da kai nake wlh idan..."muryasa ta katseni ta hanyar cewa, "Ki ɗauki wannan hijabin ki saka ki rufe jikinki nan bakiyi kasuwa ba bana sha'awa a kai kasuwa , yau dani ɗan iskane da kin lalatani kin koyamin iskanci , se Allah ya sa ba haka nake ba ke kam kin shiga a uku jarabar ki tayi yawa shiyasa kike saka matsatsun kaya kina yawo da masu adedeta se akaci sa'a shima baya son busasar mace irinki , bai matsaba shine kika bugi motata kikayi suman karya dan na kawoki hospital na rage maki zafi ko? To bana yi me zan ji a ƙashi zallah , Oya sa hijab muje ki nunamin gidan ku na a jiyeki sbd nasan ko na barki ba gida zaki ba yawon ta zubar zaki."Ya karasa maganar yana ɗagamin gira tare da sakar min lallausan murmushi, ya cusa hannunsa ɗaya cikin sumar kansa yana shafawa. Wani irin baƙin cikine da takai ci tare da bacin rai suka ziyarci zuciyata, jikina har tsuma yake na waiga naga meye a kusa da zan ɗauka na buga masa, wani ɗan ƙaramin glass table na gani na nufi gunsa da gudu na ɗauka ina cewa"Allah se na nuna maka nafika rashin mutunci sai na rutsa maka kai" na faɗa ina nufar kansa a guje. Kamal ya kauce yana dariya yace"Ashe harda hauka ana taɓawa ok wlh kina buga min zan turmusheki anan na baki yawu kisha , nasan shi kike so." ban saurere shi ba na karaso kusa dashi na jafo masa glass ɗin da karfi, ya goce bai same shi ba table ɗin ya bigi bango ya tarwatse wani glass yayo kaina sam ban luraba seda naji ya fizgoni jikinsa munyi wajan toilet, ya haɗani da kofa ya danna min kirjinsa ya matseni daket nake numfashi. Ya dago haɓata cikin raunaniyar murya yace"bakida hankali da glass ɗin ya sameki ba ƙaramin rauni zaki jiba , masifiya kawai uwar fitinar tsiya busassa kawai jiki ba tsoka." ya faɗa yana hankaɗeni daga jikinsa nayi tagal-tagal zan faɗi ƙasa, nayi saurin riƙe kofar toilet, cikin masifa nace "Eh ina ruwan ka in mutu ma mana mugu a zalumi barawon phone wlh bazan barka ba..." shiru nayi da bakina ganin ya juyo ya nufoni, na ƙame cike da tsoro ina ƙoƙarin ja baya, amman har ya iso ya damko kafaɗata ya miƙar dani ya sakeni ya dora hannunsa duka biyu a bango ya rufeni ruf. Ƙoƙarin bin ta ƙasansa nake ya kamo gashin kaina na saki kara ina dukan sa, ya riƙe hannuna ya ɗago haɓata yana kara kusanto fuskarsa dab da tawa, muna shagar hucin juna, nayi saurin kauda kaina ina murguda baki nace"Sakeni ni ba ƴar iska bace wlh baka isa ka iskan tani ba , da wani bakinka me wari sakeni dallah malam..." Tafin hannunsa ya dora saman bakina ya rufe min, na fara ƙoƙarin cizon sa ina kiciniyar yadda zan kwaci kaina, duk da ba wani riƙeni yay ba rumface kawai yay min da kirjinsa babu inda zan bi na fita, se haɓata da ya riƙe ya kuma rufemin baki yana ƙara kusanto fuskata. Cikin ɗaga murya yace"wato dai kina son nasha bakin ki na dura miki sweet yawuna kisha sbd yana miki sugar sosai ko?" ya faɗa yana ƙoƙarin haɗe fuskarmu, idanu na zaro ina kirgiza kaina alamu A'A amman bai fasa kusanto fuskata ba nima ban fasa ƙoƙarin kwacewa ba, amman se da ya haɗe ya wani zubamin fitinannun idanunsa yana goga lips ɗinsa saman nawa, naji wata lema-lema ashe yawun sa ne ya zaro harshe ya fara gogamun saman lips ɗina, dukansa na fara a saman kirjinsa ina hawaye na jimƙe bakina gam ta yadda ƙazamin yawun sa bazai shiga bakina ba, ina dukan sa. Yay saurin janye fuskarsa a tawa ya matsa can gefe yana kyalkyala dariya yace"Jarababbiya wlh bazan baki ba haukan karya kike kina so wlh." ya faɗa yana juyawa ya nufi saman gadan ya ɗauko hijab. Wani irin haushi yasa na cire takalmin ƙafata gudu na bishi da gudu nayi kansa ina kecewa da kukan takai ci ina cewa"Wlh ko maza sun ƙare baka isa ka sakani naji wani abu ba kai a suwa? Wlh kayi kaɗan baka abinda nake so a tare dakai kamin kaɗan wlh..."Wata uwar tsawa!! Ya bugamin yana cewa"Ke!! Wlh kika kuskura kika karaso guna se kinyi nadama , zan cire miki iskancin dake damunki wlh zan baki mamaki rashin kunyarki ta isheni daga yanzu nama kina alkawalin duk abinda zai sameki bazan sake shiga zabgarki ba." cak na tsaya da takalmin a hannuna ina shasheƙar kukana na kauda kaina daga kallonsa. Banji isowarsa ba se da naji yana sakamin hijab, bayan ya saka min ya kama hannuna me takalmin ya zare takalmin ya sunkuya ya kama ƙafata nayi baya zan faɗi yay saurin riƙoni ya kama hannuna guda ya dora saman ƙafaɗarsa bai min magana ba, haka nima banyi magana ba kuma ban kalleshi ba, kuma ban riƙe kafadar ba. Ganin ina tagal-tagal yasa ya miƙe tsaye sai ji nayi ya ɗaukeni cak kamar ƴar tsana ya nufi saman gado dani ya ajiyeni ya kama ƙafata ya saka min takalmin, baiyi magana ba ya sauke ni ya kama hannuna muka fara tafiya na fizge hannuna ya juyo a fusace ya ɗaukeni da gigitaccen mari ya fizgoni jikinsa yace"Wlh idan kika yi wasa zan baki mamaki yanzu nama kaina alkawalin
Chapter 21 · 0% Book details