Sashe 19
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamal yace"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Wannan yaron bashi bane ya kusa mata fyade? Kuma na gansu yanzu? A gaskiya wannan yarinya bata da hankali ko kuma nace tarbiyya." ya faɗa yana nufar niga ya sunkuya ya kara kunnen sa yaji baya numfashi, tura masa yatsarsa cikin kofar hancin sa da karfin gaske, se gashi ya sauke ajiyar zuciya saboda ruwan saman da yake dukan sa. Niga yace"Don Allah jikan aljana kar kumin kaciya da aski inada duka..." Kamal yace daka masa tsawa"Kai!! Dallah bana son hauka uban waye aljanin?" Nan cikin rawar jiki harun niga ya zaiyanewa Kamal kome. Kamal ya jinjina kai yace"Tab to Allah ya kyauta ni ban haɗa iri da itaba ni mutum ne itama mutum ce se dai ita daban take da mutane , bata da hankali tashi maza ka wullota waje ka dauki adedetar ka ka tafi wlh idan ka daka ta wannan sheɗaniyar yarinyar to tabbas zata hallaka ka karka sake tsayawa idan ta tsayar da kai , ko kadai kuna iskanci ne kai da ita?" Niga yace "wlh ko ɗaya ranar ma tsutsayi ne." Kamal yace"Wlh ka kiyayi zini da ƴaƴan mutane , kaji tsoron Allah." ya faɗa yana juyawa ya nufi motar sa ko kallon gurin Mubina bai ba. Niga ya miƙe cikin rawar jiki ruwa ya gama jibgar sa, ya nufi adedeta ɗin yana zuwa ya ganta rabinta a ƙasa a waje rabi a cikin a dedeta ya leƙa da kyau yaga bata motsi amma tsoron sharri irin nata, yasa ya juya da gudu ya nufi Kamal wanda yake ƙoƙarin shiga mota. Yace "Don Allah yallaɓai temaka min wlh bata motsi inajin da ta bugu da motar ka taji ciwo." Kamal yace "No ba ruwana shiga sabgar wannan yarinyar wlh haɗarine ibilisuwa ce..." ya faɗa yana shiga mota. harun niga hankalin sa a tashe ya sunkuya ya riƙe ƙafafun Kamal, ya kece da kuka yana roƙonsa ya raba shi da ita ya temaka ko hospital ya kaita se ayi cigiyar iyayanta. Kamal ya jinjina kai yace"Ok sakeni ni ba asibitin da zan kaita muje na temaketa don Allah ba dan itaba." ya faɗa yana fitowa daga motar. Harun dadi kamar ya kashe shi zai rabu da jaraba.
Kamal isa gurin ya sunkuya ya janye bazara sa, ya kare mata kallo yaga bata numfashi, gashinta ya rufe mata fuska ya soma jiƙewa, ya saka hannun ya janye gashin yaga goshinta ya ɗan kumburo, baki ya taɓe haɗe da fesar da wani irin numfashi me zafi, ya sanya tattausan hannunsa ya ciccibeta ya miƙe da ita, ya rungumota kirjinsa, rigarta da ta jiƙe ta lafe a jikinta nipples ɗinta sunyi wani irin tsini sun manne a rigarta wada tai nasara jiƙewa. Kamal ya dora tattausan hannunsa a saman goshinta ya murza da karfi yana lailawa, kumburin ya ƙura mata fitinannun idanunsa, cike da haushinta, sosai yake murza goshin nata har ƙullutun ya fara bajewa, ya ƙara manneta jikinsa, A hankali ya fara mgn kamar me ciwon baki yace"Mace kamar ƴar tsanar wasan yara se fitinar tsiya , Allah yasa kina da rabon shiriya." ya faɗa yana yamutsa fuska ya nufi motarsa da ita. Niga ai Kamal na cirawa ya faɗa cikin adedeta nan yaga tafkekiyar wayar yako ɗauka ya saka aljihu yace"wlh naci blusu akan wuyar da kika bani ƴar banzar yarinya zaki ga sakaiyya wlh zaki gani bade bakida mutumci ba."ya faɗa yana fizgar a dedetar.
Kamal yana isa mota ya bude set ɗin baya ya kwantar da ita ya rufe, ya zagaya ya shiga ya fizgi motar yabar gurin. Kuma a lokacin ruwan saman ya ɗauke sakammakon kiran sallah da ake ta la'asar. Kamal ganin ruwan ya tsaya cak lkc ɗaya ya fara gudu sosai ya dafe kansa da hannunsa ɗaya, yana muriƙar mamakin wasu irin iyaye ne wannan da basa kula da ƴarsu, wacce Allah ya basu amana amman sun barta ta tambaɗe haka tana tuƙin adedeta a saman titi. A hankali ya furta"Tabbas yarinyar nan bata da iyaye inko tanada to basu bata tarbiyya ba , mace da aka santa da kamun kai da mutunci , a yanzu na gano takura ko horo baza su saka yarinyar nan ta nutsuba kamar ma haukatata suke shirin yi , abu mafi sauki a sami me sata a jiki yana nusar da ita ko Allah yasa ta shiryu , amma tabbas rayuwarta tana cikin garari waye zai temake ta waye ne...? Sageer ne tabbas Sageer ne...." Ya faɗa yana zura hannunsa cikin aljihu ya zaro waya ya kunna, nan take ya shiga neman layin Sageer amma duka layinsa har uku a kashe.
Tsaki Kamal yay ya jiye wayar saman kujera, bai É—auke hannunda ba ya dafe kansa yana fesar da iskar bakinsa waje, a hankali ya furta "oh my god yanzu meye abun yi? Bari dai nayi sallah na kai ki hospital , na temaka miki karki min mushe a mota , gantalaliya kawai..."Ko gama janye hannunsa bai ba daga ajiye wayar ta É—auki ringing, ya kalli screen É—in wayar yaga sunan *my cutie angel* na yawo saman screen É—in wayar, hannu yasa ya É—auka yay picking É—in call É—in ya manna wayar kunnesa tare da cewa"My angel nah ykk ya garin ku mu munsha ruwa sosai fa." ya faÉ—a cikin cool voice É—insa me ratsa jini da tsoka.
Amrah daga can da take kwance hadadÉ—an bed É—insu ta naÉ—e cikin lallusan bargo ta lumshe idanunta tana jin muryashi na ratsa jininta da bargonta da tsokarta.
Cikin sanyi murya haɗe da ƴar shagwaɓa tace"My hubby ina yini i miss you rabon muyi mgn tin safe , nayi ta kiranka bana samun ka lfy?" ta karasa maganar a shagwaɓe. Kamal da yake dab da isowa get ɗin gidan su ya saki sansanyan murmushi yace"uhm uhm my cutie soryy mana banda kukan da zai zautani irin wannan shagwaɓa , so yanzu ki kashe an jima zamu yi mgn yanzu zanyi sallah ne bayan haka ina tare da alƙaƙai har na rabu dashi kar a mun mushe a mota , zan kira ki an jima." ya faɗa yana murmushi. Amrah tace"Ok amman Hubby wane irin alƙaƙai? To gaskiya kayi ƙoƙarin rabuwa dashi bye i love u ina jiranka fa." ta faɗa tana dariya ta tinƙe kiran... Mamu ce ta shigo tana cewa"Ke Amrah maza kira Baby naji inda take kinsan halinta sarai taga damar ta fito cikin hadarin nan , kirata muji tana gidan su Basma ko ta tafi gidan Baffa nah , tin kafin umpah ya farga." Amrah tace"To Mamu bari muji wlh nima se yanzu hankali na ya bado." ta faɗa tana kiran number Mubina a kashe, tace "Mamu wlh a kashe wayar bari na kira Basma naji." ta faɗa tana shiga gun ma'adanan lumbobi, ta fito da number Basma, tai dailing. Lkc Basma ta farka taga ji da neman Mubina bata nan ta iske momy ɗaki nan ma tace bata nan maybe ta tafi gida ba tasan halinta ba...!! ta kirata da layin umpah ba'a, ɗauka, shine ta shiga tayi wanka idan ruwan ya ɗage ta tafi gidan Baffa dan tasan tana can. Tana bedroom ɗinta tana cikin toilet bayan ta gama wanka tana alwalla, taji ringing ɗin wayarta. Ta fitowa ganin Amrah ce yasa ta ɗauka tai picking ta kara a kunnenta tace"Aunty ina yini Mubina gida ta dawo ko ta tafi gidan Baffa??" Amrah tace"A'A bata zoba to bari na kirashi muji." ta faɗa tana katse kiran... tai dailing ɗin number Baffa. Wanda lokacin ya fito yana sauri zai shiga masallaci, tsohine ɗan kimanin shekaru 65 me tsukeken jiki. Se sauri yake ya shiga masallaci, yaji rurin waya yayi saurin cirota daga aljihun yay picking, ya kara a kunnensa tare da sallama. Amrah tace"ɗan tsoho Amrah ce Mubina tazo nan gidan ka?" Baffa inusa yace"Ah matar ya gida ya ruwa? A'A amaryata bata zo ba fitowa tayi ne? bata iso ba ina ga amma bari na fito masallaci zan shiga sallah har antayar." ya faɗa yana katse kiran. Amrah tace" Mamu mun shige su Mubina bata gidan su Basma bata gidan Baffa..." Mamu ta buɗe baki zatayi magana taga Umpah a tsaye a kansu ya kafe su da idanunsa ransa a mugun ɓace. Amrah tace "Umpah Baby ta kira ka ne?" bai yi masu magana ba ya juya ya fice dan masallaci zai shiga. Mamu tace taso Amrah yi maza kiyi sallah ki fito nima bari nayi sallah." ta faɗa tana ficewa daga ɗakin. Amrah ta miƙe ta sauko daga saman gadan ta shiga bathroom.......
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»
**💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Free Page*
🅿ï¸1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£