Sashe 5
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mubina tana shiga cikin gidansu ta isko Æ´an gidan baki É—ayan su cirko-cirko a tsaye hankalin su a tashe, harda Alhaji Isma'il da hajiya Lubah iyayan Basma .
Umpah ya tsare Haladu direba yana masifa yana faɗin"Wlh matuƙar 8 tayi aka bugo min ba aga su Baby ba sai ka kwana a hannun hukuma har lokacin da zasu fito..."Mamu ta katseshi cewa"Ayi hakuri zasu zo kana ji fa adaidaita ne suka hau..." Ihun Mubina ne suka jiyo tana gudu tana kiran"Umpah na wayyo an kusa kashe maka ni masu garkuwa da mutane suka kamamu , amma da yake niɗin jarumace da karfina na kwacemu nida Basma." ta faɗi tana karasowa ta faɗa jikin Umpah ya rungumeta, yana faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! A garin yaya me ya kaiku hawa motar haya Baby basu taɓamin lafiyar ki ba dai ko? Ina ƴar uwar taki ne?" Mamu ta iso tana tattaɓa jikin Mubina tana kare mata kallo tace"Baby ina Basmar ne ina kika barota?" Mubina tace"Mamu tana kofar gida tana ba ɗan tax kudinsa da ya kawomu." hajiya Lubah tace"Alhmdllh Allah abin godiya sanu dota Allah ya kiyaye wlh har na sare naga har anyi magarib baku zoba..." Basma ce ta iso da gudu ta rungume Lubah tana haƙi.
Umpah yace "sannu Basma garin ya haka ta faru?" Basma tace"Umpah..." da sauri Mubina ta iso ta rufe mata baki tana zaro mata idanu tace" Ki faɗi gaskiya yan garkuwa da mutane ne suka kamamu kuma nice na kwacemu cikin wayo da dubara ko ba haka ba"? Basma ta zaro idanu tace" Umpah eh hakane amma karya take ba itace ta cece muba Sir *Kangiwa* ne." Mubina cikin ɓacin rai tace" Kan macijine ya cecemu de , nice nayi karya Basma ai akwai gaba wlh bazan sake ƙoƙarin temaka maki ba." ta faɗi tana nufar cikin gida cikin fushi.
Isma'ila yace"Kunfi kusa bazamu shiga ba, ke Basma *Kangiwa* da kansa me kamfani ÆŠan Abubakar mai nasara, ga gidan su nan fa yana kallon nan gidan"? Basma tace"Abba maybe sune."
Umpah yace"masha Allah zamu shiga mu masa godiya Allah ya saka." baki É—aya suka ce "Amin" Basma da iyayanta suka shiga mota suka tafi, dan gidan su bayane da gudu ma sai ka shiga ba nisa.
Mubina tana shiga ciki bata tsaya ba ta wuce ɓangaransu, ta fada bathroom tayi wanka ta ɗauro alwalla, ta fito ta shirya tayi sallah magarib tana zaune tana ta azkhar tare da istigifari ta ɗan jima ta miƙe tayi sallah isha'i tayi Addu'o'inta tare da Addu'ar Allah bata sa'a gobe taci mutuncin ɗan Gurgu.
Tana idarwa ta miƙe tacire abayar jikinta ta saka siket dogo baƙi da riga me gajeran hannu fara ta saki gashin kanta gefe ya rufe mata rabin fuska, ta fesa turare ta fito parlo.
Suna saman dining har sun gama lunch, ta iskosu suna shan fruit tin daga nesa take kiran "Mmu na yunwa nakeji." Amrah na kusan umpah a zaune tace"Baby sannu kalli yadda fuskarki tayi Ja." ta faɗi tana miƙewa ta kamo Mubina tana shafa fuskarta.
Mubina ta zumburo baki gaba, tace " Hummm inda kinsan yaƙin da nasha ai dole nasha wuya , Umpah yunwa nakeji wlh bazan ci abunci ba tashi muje ka siyamin shawarma da chocolety." ta faɗi tana janye jikinta daga jikin Amrah ta nufi gun Umpah ɗin
Mamu tace"Baby ki É—anci wani abun mana." kafaÉ—a ta kaÉ—a tana isa gun Umpah É—in ta zauna kusan sa.
Umpah yace" Baby yanzu mukama yaron nan godiya a massalaci makwaftan mune gaskiya yaron akwai tarbiyya da nutsuwa , nasan Abubakar Kangiwa sosai , gobe yace zai turo iyalansa ma su gaisheku Nusaibah." ya faÉ—ama Mamu yana murmushi.
Mubina tayi Kicin-kicin da fuska tace"Umpah idan baza a kaini ba cin shawarmar na hakura kawai." ta miƙe tana ɗanna wayarta tai dailing ɗin number Ablah ta nufi bedroom ɗinsu.
Amrah ta bushe da dariya tana cewa"Umpah an jisu da Æ´ar gidansa." ta faÉ—i tana nufar É—akin.
Miƙewa yay yana murmushi yace"Bazata zan mata bari naje da kaina na siyo mata." ya faɗi ya haura saman bene ɗaukan kudi.
Mamu ta bishi da kallo ba halin kayi magana yace ba a son yarinya an takurata duk ta rame shiyasa bata ƙiba. Miƙewa tayi tabi bayansa...
Kamal bayan ya dawo daga massalaci, wanka yayi ya shirya cikin kananun kaya ya fito parlo sukayi lunch, bayan sun gama nan suna hira Samha ta shamasa kai ya koma gefe ya kunna data ya shiga facebook nan yaga sakon yarinyar nan da suke chart dudu yau satinsu É—aya da haduwa abind yagani ne ya burgeshi ba kome bane sai *Na fara da sallama Amincin Allah su tabbata a gareka ya ma abucin kyawawan duniya, Kamaludeen kamilin mutum kuma adalin mutum ni kam Allah ya nunamin ranar da zan ga gwarzona ido da ido, yanzu dai kar na cika ka da surutu, Sorry kayi hakuri naga sakon ka É—azu lkcn banida nutsuwa Æ´ar uwata ta É“ata amma yanzu Alhmdllh ina ma fatan alheri a rayuwarka, bye sai na jika nice kawarka har kullum mai son farin cikin ka.ðŸ¤ðŸ»*
Kamal na daga kwance sai da ya miƙe murmushi dauke a saman kyakyawar fuskarsa, hannunsa ɗaya yana shafa sajan fuskarsa, ya fara maida mata kamar haka *Oh my kawas ykk ya hutawa? Irin wannan zugi haka tnx so much eh na gaishe ki ɗazu da yamma naji shiru ashe kuna cikin larura ne ya Dosso kuna lfy ko? Bari zuwa anjima zan kiraki yanzu ina kusa dasu Abbu ne saura kiyi bacci."😉*
Haka ya tura mata, anan take cikin murna ta turo masa *💃ðŸ»Tnx my Ƙameelina babban abokina Ina jiranka.💋*
Ta tura masa Lkcn ya rufe data bai ganiba Sbd yadda yaga ana damunsa da turo sakonni ga na whatsapp.
Miƙewa yay ya haye sama
Abbu ya bishi da kallo yana murmushi yace "Au Kamalu ba sallama?" Æ´ar dariya yay ya haye.
Ummah tace"Anya ba ya fara soyayya ba?" Samha tace "Wlh Abbu nayi mai tsegumi naga msg ne suke da wata A fecebook da alama budurwasa ce."Dariya suka baki É—ayansu suna me farin ciki...
Washegari
Mubina da Kudirinta na ma Kamal tijara taje Makaranta, amma shiru kakeji malamai biyu sukaje ajinsu amma babu Kamal ranta ya ɓaci sosai dan tayi alwashin kirta masa rashin mutunci sosai, ta sha alwashin da yamma idan bai zoba sai ta nemi gidan su.
Ai kuwa har yamma shiru kakeji, da misalin karfe biyar suka fito daga aji, Sanye take da doguwar riga ta atamfa Ja me Adon fari ta yane kanta da baƙin mayafi hills baƙi a kafarta jakata baƙa tayi kyau matuka, sai de fuskarta babu walwala ɗinkin ya kamata sosai, abinka da ƴar siririya kuma me hips, yau ko Basma batama magana ba dan tafi zargin itace ta faɗa masa yaji tsoro yaki zauwa makarantar.
Abinda bata saniba shine Kamal yazo se dai ba a ajin su yake ba yanzu ma yana cikin makarantar.
Basma tace "Baby mu sami guri mu zauna kafin a iso ɗaukarmu." Haushinta nakeji sosai tin jiya shiyasa ban tanka mataba na nufi gun wasu fararan kujeru zan zauna na hango wannan gurgu cikin wasu kananun kaya ruwan toka hadaddu sai wata tafiya yake ta yanga ƙafa a karkace ya nufi saman bene, ai a guje nabi bayansa saura kaɗan na faɗi saboda tsinin takamina, dan bazan kyale shiba.
ina biye da bayansa a hankali har ya haye sama, nabisa ya bode Office ya Shige inajin Basma na kirana nayi banza da ita, yana shiga da kamar 2 minutes na banka kofar Office É—in na sanyo kaina ciki,😳🙆ðŸ»â€â™€ï¸ Me zan gani mugun tsorace!! na zaro idanu😳😳Jikina ya É—auki rawa.
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
[08/07, 2:23 PM] +234 803 238 4602: *💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 4ï¸âƒ£*