Sashe 77
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke a parlo dare yayi sosai, daga ita sai Majeed ummi da su Azeema sunyi bacci. Mubina babu alamun bacci a idanunta sai famar game take a waya. Majeed yace "Baby tashi kike ki kwanta, kuna zuwa fa school gobe." Mubina ta kwakwaɓe fuska tana zumburo baki tace.
"Bana jin bacci."Majeed yace"Ok ni dai na tafi na kwanta sai da safe, kiyi mafarkina kin fasa auran Sageer kin aureni, ok Baby." Mubin ata waro manyan idanunta ta shagwaɓe fuska tace"Allah sai na faɗa masa kuma har ummi da papa da safe sai sunji." ta faɗi tana miƙewa. Majeed ya kamo hannunta yace"Sorry wasa nake maki ƙanwata." Baki ta turo tace"To ni bana son irin wasan."
"Ok" yace mata yana jaye da hannunta ya rakata har kofar bedroom É—insu saida ta shige ya juya yana mai jin son Mubina fiye da kome a cikin zuciyarshi. Mubina tana shiga ta cire kayan jikinta, ta faÉ—a toilet tayo wanka ta daura towel ta fito ta shirya cikin kayan bacci ta kwanta ko lotion bata shafa ba, ta faÉ—a saman bed ta rungume ummi bata wani jima ba sai bacci...
Æangaran Kamal kuwa tinda yaga Mubina, hankalinsa yayi masifar tashi haka kawai É“acin rai ya ziyarceshi wani mugu mugun kishinta ya addabeshi, ya kasa sukuni, dan shi mutum ne me kishin bala'i, haka yace da wuya zai kai kwana hudun zai shirya komai a gobe na saceta zuwa jibi yabar london. Sam ya kasa sukuni, ganin haka Makel ya dage wajan kyautata masa ya jashi yawo gurare daban daban duk dan yasaki ransa... Ko wajan bacci ma kasawa yay kawai yayi alwalla ya fara bautar Allah yana Addu'a Allah ya É—orasa kan Mubina yasa tana tare da possport É—inta, ya kuma kawo masa kome cikin ruwan sanyi albarkacin watan ramadan dake Æ™aratowa nan da kwana 6 masu zuwa...
*************** ******* ***************
Bayan kwana biyu misalin karfe 11:00 am, Iyamu ce da Leezah suka shiga cikin hotel ɗin sun cakare da kwalliya ba laifi sunyi kyau. Bakin iyamu yaki rufuwa, suna tsaye kofar room ɗin suna knocking. Leeza ta kalli iyamu tana taɓe baki tace.
"Wai murna me kike haka ko ƙaiƙayi ne yake maki?" Iyamu tayi fari da idanunta, zatayi magana sai sukaga an buɗe kofa. Mounkalila ne daga shi sai gajeran wando katon tubinsa kamar randa sai washe ɓaki yake. Leezah tayi tsalle ta fada samansa tana murna. Iyamu tana ganin haka tayi saurin komawa baya ta kunna ƴar camera ɗin da Ibrahim ya kawo mata kiya tq maƙalata akirjinta, yanda ba wanda zai gane, ta shigo yana murna ta nufi Tukur da ya baje shima da katon tumbinsa.
Yana ganin Iyamu yace"I miss u ƴan mata zo gareni me kika tsaya waje?" Da ɗan gudanta ta ƙarasa kuma sai ta tsaya ta rufe idanunta tana dariya, tace"miss u too Alhajina ina sonka." ta faɗi yana kallon Leeza da Mounkaila wanda suke ta kissing ɗin juna.
K
Ƙarasawa tayi ta zauna kusa dashi tace.
"Alhajina tafiyar gaba dani zaka nayi kewarka dayawa, wai ba wani lbr ne akan Kamal?" Tukur ya rungumota tayi saurin janyewa yanda idan yana bayani fuskarsa zata fito. Ta dan narke tace"Tamabayarka nake fa?" Tukur yace"Wannan ai ya ɓata fa tun ranar da muka haɗa tugu nan kuka saka masa magani yayi ƙanwar matarsa fyade banda lbr sai ke da kika ce ya gudu itako an kaita london karatu ko..." Mounkaila yace"Ai shege ya ɓata ɓatak, munyi maganinsa fa dan muna samun kasuwa sosai kamfaninmu ya bunƙasa sosai zuwa gabama ai zamu kamosu dan mahaufinsa bazai iya da company ba, ai ku kam muna moreku ga garanasa da muke kwasa a tare daku, ai shiyasa iyamu da kika matsa mu dawo muka baro taron muka taho..." Iyamu tave" Gud ashe dai kun tabbata kune kuka samu mu ƙullama Kamal sharri har yayima ƙanwar matar da zai aura fyade...?" Tukur ya rungumota yace.
"Kizo muji daɗi to idan bamu wa ya isa ya saku ai ko mun adab da cinma burinmu." iyamu tace"Waiyo tsaya to nayi fitsari." sakinta Tukur yayi ta miƙe ta shiga toilet ya ciro camera ɗin ta ɓoyeta har su gama baɗalarsu dan bazaya iya hakura ba ya taɓo mata sha'awa. Tana fitowa kuwa suka faɗa masha'a ɗinsu kusan awa guda suna cin junansu kafin su gama su shirya su cika su da kuɗi su fice daga hotel ɗin, iyamu na cike da farin ciki gau zata nunama masoyinta abinda yake burn gani ayi maganar auransu....
Æamgaran Mubina kuwa karatunta take hankali kwance, kullum tana maÆ™ala daya ita da Æ´an gidansu da Sageer da Basma wanda a yau ne za'a kawo kuÉ—in auranta da Kabeer. Kamal kuwa kwana É—ayan da yaso sace Mubina bai yuba, sbd ranar bata fito kofa ba kamar yanda suke ita da Æ™awarta a ciki suke zama suko suna so suyi kome a tsare ne shiyasa ya hakura, amman haushinta fal zuciyarshi.
Cikin shiri ya fito daga bedroom, yana sanye da kananun kaya wanda suka amshi jikinsa ya gyara sajan fuskarsa da ƴar ƙasumbar da ya ɗan tara, sai sumar kansa baƙa sudik sai sheƙi take tasha gyara. Sai wani fitinanan ƙamshi ke tashi a jikinsa. Kamal ya kalli Makel da yake kallonsa yana murmushi, yace"Makel ya akayi ne? Oya muje lkc na tafiya kalli karfe biyar saura fa." ya faɗa yana kallon haɗaddɗan tsadadan agogon dake manne a tsintsinyar hannunsa.
Makel ya miƙe yace"Sir irin wannan kwalliya ai sai ka zautar mana da ƴan matan gari , uwa Babyn taka duk da kace bata sonka." Kamal ya shafi guntun gemunsa gama da kwantaccen sajan fuskarsa yay wani sansanyan murmushi yay baiyi mgn ba ya nufi kofar fita bajinsa na motsawa alamar Addu'a yake. Makel ya biyo bayansa yana murmushi.
Suna fitowa compound ɗin hotel ɗin, idanun mata kuwa caaaaa kan Kamal kasancewar yamma ce duk anzo shaƙatawa wasu kuma na cikin hotel ɗin baƙine an gito shan isaka. Kamal bai yarda ya kalli kowa ba kansa ƙasa, suka nufi parking spece, Makel ya buɗema Kamal ya shiga ya zauna, ya zagaya ya zauna mazaunin direba, yama motor key suka fice daga hotel.
Mubina ce ke tafe cikin takunta wanda ya zame mata jinin jikinta, sanye take da wani shege crezy jean blue, sai wata riga mai ɗan tsayi iya cinya pink ce tana adon plowers blue ta mata kyau matuƙa, ta kamata sosai sai gashinta wanda ta kame sa gefe guda ya zubo har wucin ƙafaɗarta, ta daureshi da ribbon, takalmin ƙafarta bashida tsayi sosai pink ne haka headbang ɗinta. Kamal ya ƙurama kofar gate ɗin makarantarsu idanu, Addu'a ɗauke a bakinsa. Kamal a magarki ya hangota tana dab da fitowa, Wayar hannunta yaga ta kara a kunnenta. Ƙamal yace da Makel"Oh my god inaga fa irin na shekaran jiya ne, tana gama waya za'a zo ɗaukarta.? makel yace"To yanzu ya zamuyi sir?" Kamal yace "Yanzu ya kamata na ɗauketa so matsalar kalli mutane kofae gate ka gako yau ita ɗayace ba ƙawa"ta... Mubin kuwa mgn take da Sageer yana faɗa mata kalamai masu taushi da dadi. Sai murmushi take. Har ta ɗan fara nisa da gate sam bata saniba. Tana ce masa.
"My one ni wlh shi yaya Majeed sai ya gama gararin gabansa zaizo kaga Kausar har ta tafi fa wollah da ace nasan gari texi zan hau na tafi duk n agaji bacci nakeji ta gaɗa a shagwaɓe. Sageer kuwa zaiyi magana ɗan banza Netrwok ya ɗauke. Kamal cikin zaƙuwa yace"Yauwa kalli tayi kwana yanzu haka da mayancan take waya, Oya yi sauri ritsata kar ta fito." Makel yay saurin shiga kwanar da Mubina take. Tana tsaye tana diddira ƙafa tana cewa"Hello wai my one bazakamin magana ba? Wlh zan katse kiran fa." ta faɗi tana ɗago da kanta, idanun hudu sukayi da Kamal yana tsaye ya zura hannunsa cikin aljihun wandonsa. A mugun gigice da kaduwa da tsoro cikin tashin hankali ta fara ƙoƙarin haɗa sunan Kamal a bakinta, amman ta kasa buɗe bakin nata, kuma ta kasa guduwa saboda ƙafafunta sun kasa ɗaukarta jikinta ko ina kyarrrrrma yake. Ganin haka Kamal yayi saurin ƙarasawa gareta, yana cewa.
"Baby good evening karki ba kanki walaha wajan faɗin sunana, Kamal ne da kansa." Mubina ganin Kamal na dab da cin mata gashi tana kokowa da nunfashinta yasa ta cira ƙafa a mugun tsorace zata gudu, taku biyu Kamal ya damkota ya fizgota sai saman faffaɗan ƙirjinsa. Ya sanyan hannunsa ɗayan ya ɗago da kanta, ya jafa mata tsumammun idanunsa, cikin nata. Take ta idasa rikicewa ta rumtse idanunta tana kokowa da numfashinta, ta fashe da mahaukacin kuka, jikinta na wani irin tsuma. Kamal yakai fuskarsa dab da tata, suna shaƙar numfashin junansu. Yace "Am Sorry Qalbina sanyin idaniyata farin cikin Kamal, amman zan koya maki hankali bazaki sake fita ba bare ki fito tsirara." ya faɗi yana ɗora bakinsa saman fuskarta yana lashe hawayen fuskarta. Wani irin ihu ta saki tana son kwace kanta. Kamal yama Makel Mgn.
" Buɗemin mota mana." a tsawace. Jikn Makel na rawa ya buɗe masa motar seat ɗin baya ya ɗauki Mubina kamar ƴar tsana ya sakata a motar shima ya shiga, Makel yaja motar da karfin gaske yabar wajan. Mubina kuwa tun tuni numfashinta da ke ƙoƙarin barin ganganr jikinta ya ɗauke cak ta daina motsi. Kamal murmushi yayi ya janyota cikin jikinsa sosai, yana shaƙar daddaɗan ƙamshinta, yana ƙara rungumeta tsam tsam a ƙirjinsa. Yace"My Baby beautyful zaki farka ai se ki faɗamin ina cikina?" ya faɗi cike da wani irin shaukinta ya shafi kyakyawar fuskarta yanajin wani irin mahaukaciyar soyayyarta kamar zata tarwatsa masa zuciya ga mugun kishinta na dabarsa. Idanunsa ya lumshe kamar second 30 ya buɗe ya ciro wayarsa cikin aljihun wandonsa ya dialing ɗin wata number. Bugo ɗaya biyu a ka ɗaga ya kara matse Mubina a cikin ƙirjinsa dake masifar bugawa da kafi, ya rankwafa ya dora bakinsa saman lallausan pink lips ɗinta ya ɗan sumbata ya janye ya ɗago da kansa yana murmushi cikin sansanyar murya yace.
"Hello good evening ina fa ji nafa yi Wuff da ita yanzun nan...... *Sorry da rashin editing ina jinya fa*😌
*Real Ladingo Oumu Fareesa ce😻*