Sashe 73
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai bayan magarib Kamal ya shiga garin Madina. Sosai ya sami tarba mai kyau, Kawunsa da Yumnah kamar zasu haÉ—eshi, suna mamakin yanda ya ajiye hankalinsa ya murmure yay fresh. Umaimah murna har ta rasa inda zata saka kanta, taci uwar kwaliya ta kece raini.
Misalin karfe tara da rabi suka gama lunch cikin walwala da annushuwa. Kamal ya kalli Nafisa yace "to bani babyn mu gani me sunansa?" Umaimah tai tsalaf tace"Yaya sunansa Sharfaddin." Kamal ya É—an waigo ya kalleta yace.
"Wow sunan yayi." Nafisa ta beƙa masa yaron tana murmushi. Kamal ya amshesa yana masa Addu'a masha Allah yaron yayi mulmul dashi kamar yayi arba'in duka kuwa maku uku ne sukayi. Kawu Jafar yace.
Kamalu wai mezaka yi a Germany? Yaushe ne tafiyar yaushe zaku dawo?" duk a jere kawu Jafar yama Kamal wannan tambayar. Kamal ya manna Sharfaddin kirjinsa yace.
"Kawu wani taro ne za'ayi akan makarantar mu acan kwana uku zuwa hudu ne kawai zamuyi gobe insha Allah karfe tara na dare , na iso ne na huta." Kamal ya faɗa yana sakin murmushi. Kawu Jafar yace " Ok Allah ya kaiku lfy." Kamal ya amsa da "Ameen" Umaimah tace " Yaya Kamal ka sayomin hendbads masu kyau." ta faɗi a shagwaɓe tana leƙen fuskarshi. Yumnah tace.
"Bakya masa fatan sauka lafiya da samun nasara." Nafisa tace "Rashin wayon fa." Umaimah baki ta murguda tace"Aunty ba maganarki ba ce ba fa tau." Anwar yace" Kamal me zaiyi da maras kunya kam."
Kamal ya kalli Umaiamh yace"Kai Anwar babu ruwanka da ƙanwata." Raihana tace"Yaya ni dai ka kawumin kayan daɗi dayawa masu daɗi." dariya ta basu sosai. Kamal yace"An gama." Haka suka ci gaba da hirasu cikin farin ciki da walwala, Umaimah taji daɗin yanda Kamal ya saki jiki da ita suna hira. Ko kawu da yumnah sunji daɗi sosai, sunsan ƴarsu hannun nagari zata. Sai karfe ɗayan dare Kamal ya masu Kawu sallama yaje yay wanka ya shirya tsaf cikin shirin bacci ya kwanta, ya dauki phone ɗinsa ya kira wata number tsawon 30 minutes yana magana me mahimmanci, cike da kulawa da ba maganar gaskiya yake maganar cike da kulawa. Bayan ya gama ya shiga gallery ya ƙurama pics ɗin Mubina idanu wanda ta tura masa ranar wanda ta gwalo harshe da wanda ta zumburo baki da wanada ta kashe idanu su kadai yake kallo yana lumshe tsumammun idanunsa yana sakin lallausan murmushi yana shafa kwantaccen gashin ƙirjinsa, har bai san dare yaja ba. Ganin karfe biyun dare ya miƙe ya ɗauro alwalla ya fara sallah nafila da roƙon Allah ya bashi sa'a da nasara kan abinda yay niyar yi.... Kamal bai kwantaba sai bayan sallah Asubah...
💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
Washegari Sageer cikin farin ciki ya tashi yau za'aje gidan su Mubina kai kuÉ—in auransa.
Yanzu ma zaune yake cikin office ɗinsa na makaranta yana rubutu yana cike wasu files. Sanye yake cikin wani rantsatsan yadi mai shegen kyau da tsada yayi kyau matuka sai ƙamshi yake na angonci. Wayarsa ta ɗauki ringing, kai Sageer ya ɗago yana kallon wayar, yana ga sunan *My baby one love* yana yawo saman screen ɗin wayar, da sauri ya dauka yay picking ɗin call ɗinta, ya manna wayar a kunnensa, yana sakin murmushi yace.
"My baby one love ykk." daga can Mubina ta narkar da muya tace"My one nakiraka naji muryarka, ga my Kausar na gaisheka, wai har ankai kuɗin auran namu ne?" ta faɗi tana ɓoye fuskarta jikin Kausar wacce ta ƙurama Mubinar idanu tana sakin murmushi.
Sageer abin ya masa daÉ—i lumshe idanunsa yay yanajin babu wanda yakai shi sa'a a duniya. Murmushi yay yace.
"Babyna sai da yamma insha Allahu za'a kai kin matsu ko baby?" siririyar dariya tayi, daga can tace "Allah ni ni my one zanyi kuka dan na tambaya É—in." Sageer yace"Tuba nake karkimun kuka, ki gaisheta itama."Mubina tace"Tom my one bye sai a jima zan kuma kiranka zan É—aukarma video." ta faÉ—i tana tsinke kiran. Sageer murmushi yay ya girgiza kansa, yaci gaba da aikinsa.
Su Mamu ne zaune masha Allah parlon cike da ƴan uwanta da abokan arziki har jama'a sun fara taruwa saboda daga anyi la'asar za'a kawo kuɗin auran Mubina da Amrah. Harda inna tazo ita da Ablah bakinsu yaƙi rufuwa sai washe sa suke. Basma kuwa da Samha da Amrah da kawayan Amrah biyu suna can suna shirya kayan motsa baki, da lemuka masu daɗi da Laure mai aiki, Basma bakinta yaƙi rufuwa ji take kamar nasune da Kabeer yazo, tana taya ƙawarta Mubina da Amrah samun maza nagari kamar Kabeer ɗinta. Sai shige da fice suke. Ummah na zaune kusan Mamu ita da Hajiya Lubah, suna hira cikin anushuwa da farin ciki dan ba ƙaramin daɗi bane ace yaranka biyu sun sami maza a tare zasuyi aure. Mamu tace da Ummah da Lubah.
Auta fa yau ta dameni da ƙira wlh har dariya take bani." Ummah da Lubah a tare suka ce"A to ai gaskiyarta mana, tana ganiyar amarcine." Dariya Mamu tayi tace"Allah dai ya tabbatar da Alkhairi." suka amsa da.
"Ameen"
Rana bata karya sai dai uwar É—iya taji kunya, misalin karfe hudu da rabi, aka kawo kuÉ—in Sageer gidansu Mubina, iyayansa suka nemi auranta gun Umpah yayin da shiko ya basu, Alwalinta ne ya amshi kuÉ—in wato Zubairu wanda yake yaya ga Umpah wanda ko awa jirginsu bai ba da sauka aka aiwatar da komai, yazo ne kuwa saboda maganar auran, duk da bayajin hausa. Haka bayan ya amshi kuÉ—in auran Mubina ya amshi na Amrah da Lameer iyayansa masu dattaku aka tsayar da ranar aure nan da wata hudu masu zuwa wanda yayi daidai gama zangon karatun su Mubina na 2 wanda zasu kuma samu hutu ashine za'ayi auran kafin su shiga zango na 3 taci amarci ta koma. Kowa yaji daÉ—in abin akayi Addu'ar Allah ya kai lokacin aka watse bayan anci ansha Umpah sun masu shatara ta arziki. Abbu yaji daÉ—i sosai nan ya kira Kamal yana faÉ—a masa, ya nuna farin cikin sa sosai...
Sageer ne zaune shida abokinsa Dr Sa'idu suna hira yana kallon video ɗin da aka dauko masa wajan sa auransu, Sageer yace"Ina godiya bari na turama babban abokina." ya faɗa yana kunna data shiga whatsapp ya nemo number Kamal ya tura masa video ɗin, haɗi da wanda Mubina ta turo masa ɗazu ta ɗauka tana rawa tana masa waƙar soyayya, ya rubata masa magana kamar haka.
```"Hello Abokina Kamal ykk ya saudiya? Ga vidoe ɗin saka ranar aurena da Babyna wannan, kuwa waƙar soyayya takemin, ka saka mana albarka bye." ``` Haka ya tura masa.
Kamal kuwa lkcn yana cikin shirin tafiya masallaci sallar magarib, dan jirginsu se karfe 9 zai tashi na dare. Jin ƙaran text ne yasa Kamal ya nufo wayar ya ajiye turaran da yake fesawa, wayar ya dauka sbd datarsa a kunne take. Yana shiga whatsapp yana dubawa yaga Sageer ne, ya karanta sakon amman yaƙi buɗe videon auran ɗayan ya buɗe ganin fuskar Mubina. Murmushi ya saki ya tura masa da amsa kamar haka.
```"Masha Allah naji daɗi sosai Allah yasa ayi damu, ashe haka fitsarariyar yarinyar nan tayi kyau ta ƙara murmurewa, koda yake Kamal ne sila😠amman da fatan ka tabbatar zuciyar Mubeena tana gareka?😊 Dan ina tunanin a guntun lkc kaɗan ya rage sunanka ma idan taji ya sakata amai, dan tana tare da muradin ranta akwai wanda ya rigaka shiga zuciyarta fa, kawai shirme take ita kanta batasan asalin wake rantaba.!! Am Sorry na isheka da surutu, idan auran ya matso a faɗamin zanzo.😃 ```
Haka Kamal ya tura ma Sageer ya kashe data ya ajiye wayar, yanajin zuciyasa na suyi ransa yayi mugun ɓaci, ganin irin videon da Mubina ta turama Sageer. Lips ɗinsa ya ciza da karfi, hankali yace.
" *Mubee* zan koya maki hankali wallahi." ya faÉ—i a zafafe. Ya fice cikin wani irin taku jin har an tayar da sallah, a masallaci.
Sageer kuwa yana karanta sakon Kamal ya tura masa. emojin na dry😂 yace *Kamal ka bani mamaki wlh kaso abinda nakeso, amman Alhmdllh hankalina kwance Babyna bata ko son jin sunanka wallah😂🤣*. Haka ya tura masa, yana dariya yay dialing ɗin number Mubina....
Kwance Mubina take saman bed ta naɗe cikin lallausan bargo daga ita wani mitsitsin wando iya cinya, se vest itama guntuwa ko cibinta bata rufe ba, rabin gashinta ya bazu rufe mata fuska sai lumlumshe idanunta take tana ciza lips ɗinta tana game ƙafafunta waje ɗaya tana nishi. Jarabarta ta ciyota ta rasa meke mata daɗi. Ƙiran ne ya shigo wayarta, ta buɗe shanyayyun idanunta wanda suka kaɗa sukayi Ja ta saukesu saman wayar, ta beƙa hannu ta janyo wayar kenan ƙiran ya tsinke. Baki ta zumburo gaba ganin Sageer ne tai dialing ɗin number tasa bata tafiya netrowk ya ɗauke. Ajiye wayar tayi, ta sake shigewa bargo. Azeema ce ta shigo bedroom ɗin da gudu tana cewa.
"Aunty Mubina kizo inji ummi kiga kayan daɗin da Yaya Nabeel ya kawo maki." Mubina ta kwakwaɓe fuska tana narai narai da idanunta ta leƙo kanta cikin sanyin murya, tace"To meye ya kawo min ne?" Azeema tace "Allah zo ki gani." Mubina ta miƙe tana yamutsa fuska ta janye bargon ta sauko daga sama bed ɗin ta saka takami ta nufi bathroom....
Kamal ana sallar isha yayi shirin tafiya ya haɗe cikin wasu kananun kaya masu masifar kyau, sun amshesa yayi kyau na ƙarshe sai ƙamshi yake bazawa. Duka ƴan gidan suka tafi rakashi Airport. Umaimah harda kukanta da kanshi ya lallasheta, duk da ransa a ɓace Haka ya shiga jirgi suna ɗagama juna hannuwa dasu Nafisa Unaimah sai matsar ƙwala take. Karfe tara da mintuna sha biyar jirgunsu Kamal ya ɗaga zuwa ƙasar london....
```Kuyi Manage banajin daÉ—i wannan ma daurewa nayi saboda sam banajin daÉ—in masu bina ta pc É—inan suna tambaya idan banyi posting ba wani lokacin ma kafin nayi, shiyasa na maku wannan da kyar```
*Real Ladungo ceðŸ˜*
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805*

*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
5ï¸âƒ£&6ï¸âƒ£