← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 124

Sashe 58

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me Napep na ƙara sowa kusan su Iyamu, yay kamar zai tsaya se kawai ya sa kai yay gaba. Iyamu ta ɗaga masa hannnu alamun ya tsaya. Da sauri ya dawo baya, ya tsaya yana cewa,
"Hajiya se ina?" Leeza tace" *JAN GWARZO HOTEL*" Me Napep yace,
"Ok ku shiga." Iyamu ta shiga tana karema Ibrahim kallo da yake gaban Adaidaita É—in kallo, saboda kamar da yake mata da Kamal. Leeza ta shiga me Napep ya tada yabar gurin.
Kawu Ibrahim yana satar kallon Iyamu ta madubin dake gefenta, yaga irin kallon da take masa. Leeza tace" Uhm wai uwar me ma zasu bamu ne shegu iyayan jarababbu..." Iyamu tace"Ke!! Bari de mu sauka kulle bakin ki." Leeza tayi dariya tayi shiru.
Ibrahim wayarsa ya ciro daga aljihunsa, ya kira wata number bugo ɗaya aka ɗauka, yace"Abokina ykk wai kuwa ka samomin irin kalar gari kuwa? wacce zamu shana kasan fa ƙarshan watanan zan koma ƙasar mu, so naso ace na sami me debe min kewa." ko me akace masa yay murmushi yace"Ok tnx se na jika." ya faɗa yana tsinke kiran.

Iyamu da Leeza kuwa kamar su cinye shi da kallo, dan ya burge su. Har suka zo kofar Hotel É—in basu fasa kallon sa ba kowace na sakawa a ranta daman itace ta same shi.
Bayan me Napep yayi parking, suka fito Iyamu ta biya kudin suka nufi cikin hotel É—in.
Ibrahim yace"Hakuri fa zakiyi wlh zan baka duk abinda kake so, amman mujira fitowar su, jikina na bani wani abu game dasu , kuma ina so naga tare dawa suke." Me Napep yace " An gama ai su na fito nema." ya faÉ—a yana shigewa cikin hotel É—in yay parking can nesa suka fito suka nufi restaurant É—in hotel É—in.
Alhaji Miunkaila da Alhaji Tukur, zaune cikin ɗakin da suka kama, Mounkaila ya kurɓi lemo ya ajiye cup ɗin, yace"Tukur nifa lamarin nan ban gane ba, buƙatar mu fa bata biya ba , tinda Company Kangiwa na tafiya normal , duk da yabar gari, sbd abin kunya gashi yanzu idan muka ce mu fito da dalilinsa na barin gari jama'a zasu zargemu, ya muka sani? So wace hanya kake ganin zamubi dan mu murƙushe masa Kamfanin sa...?" Tukur yace"Wlh abin na damuna, ba kaga namu Kamfani na komawa baya ba? So dan haka babu kudin da zamu ba ƴan matanan su zo de mucisu kamar jakai tinda sun zama karuwai..." Mounkaila ya bushe da dariya yace,
"Tukur baka da dadi fa."
Su iyamu ne suka buga kofa.
Tukur ya miƙe yaje ya buɗe, Iyamu ta fada jikinsa, tana murmushi. Leeza ma ta nufi gun Mounkaila, ya ware mata hannuwa ta faɗo jikinsa, nan fa suka fara tsotse-tsotse. Iyamu ta zare bakinta cikin na Tukur tace" Maganar kuɗi ya muke ciki na sami wani lbr fa inaga yarinyar tayi ciki dan duk alamun me ciki sun baiyana gareta, ko school bata zuwa laulayi take..." Tukur yace,
"Bani kayan daɗi naci kawai tinda baya ƙasa ai nasan dole lbr zai bazu kuma dole jama'a zasu tsane shi daga nan Kamfani ya mutu , bari zamuga yanda zamuyi mu saye yarinya musata tayi mgn a gidan redio." ya faɗa ya ƙoƙarin shigarta, ko kunya Allah basa ji haka a gado ɗaya ɗaki ɗaya Mounkaila ya haye saman Leeza Tukur ya haye saman Iyamu suna aikata masha'a sai ihun daɗi suke suna sambatu suna zungura masu jijiyarsu.🤔

Sageer kuwa kai tsaye gidan su Mubina ya nufa, yana zuwa sanin wayarta akashe, horn yay Baba megadi ya buÉ—e masa katon get É—in ya shige cikin gidan.
Yana gama parking a rumfar ajiye motocin gidan, ya fito ya nufi ciki kansa tsaye...😂Kaji ɗan masu gida.😅

Mubina na zaune a cikin parlon kusa da Ummah ta gama cin taliya kenan, tana shan lemon gwaiba. Ummah ta shafi kanta tace"Mubina sannu kin ƙoshi ko a ƙaro?" kaina na sadda ƙasa ina wasa da yatsotsin hannuna dan ba ƙaramin kunyar Ummah nake jiba duk da na tsani ɗanta, amman ina ganin girmanta ji nayi ta jayoni jikinta ta rungumeni tana shafa kaina, naji tace,
"Allah ya albarka ce ku ke da abinda ke cikin ki , ina sonku wlh matuƙa ina jin tamkar ban taɓa son abu kamar kuba..." bansa inda maganar ta dosa ba shiyasa na shige jikinta na lumshe idanuna nayi lamo, ina jinta nima acikin raina sosai.
Muryar Ablah na tsinto naji tana cewa.
"Ikon Allah Wai Fatima meye nufin ku akan Mubina da abinda ke cikin? Ni yau naga abinda yafi zare tsayi, haka kuke cewa hausawa kome? kai jama'a wai yaushe kunya ta kau haka tayi ƙaramci a idanun Al'ummah ne haka? Kujini da mata..." Mamu ta katse Ablah wacce ta gama kunyata dan ita bataga ai bun Ummah dan suna nuna sona son cikin jikin Mubina ba duk da sun san ba ta hanya mai kyau ba ya fito.
Mamu tace" Ablah ayi hakuri kauna ta kawo haka ɗin ai..." Ablah tace"Aikin burrrr inji tusa ita kaunar nabita da gudu ba ɗan ciki a jikina na turmushe ƴar banza, na mata filla-filla nayi katantan fa da ita, ita kaunar , bayan an gama karya mana haki a idanun mu..." Ablah ta faɗa tana hura hanci bakinta na kumfa tana hararan Ummah. Wacce ta gama jin kunya amman tasan ɗan goruba shike janyoma uwarsa jifa, tabbas badan Kamal ya janyo mata ba hakan bazai faru ba! amman dole zatayi hakuri ta kauda kanta, dan Allah ya gani tana mugun son abin da ke cikin Mubina. Mamu shiru tayi tana me cike da jin haushin Ablah ɗin, yo ya zasuyi da ƙaddara. Amrah dariya ta kamata, ganin yanda bakin Ablah yake kumfa tana hura hanci. Ko Laure me aiki da tazo kwasar kayan da Mubina ta gama cin taliya se da ta danne dariyar ta gudun zagi daga Ablah ɗin.

Baki da hanci na saka ina kallon Ablah É—in dan ni sam bana gane me suke nufi, ko waye me cikin oho. Ummah na É—ago na kalla na kamo hannunta cikin sanyin murya nace,"Ummah kiyi hakuri Ablah wasa take maki fa kuma waye me..."Sallamar Sageer ce daga bakin kofar parlo ta katse min maganata, nayi shiru. Mamu ta amsa sallamar ita da Ummah, Mamu tace,
"Sageer shigo mana."
Sageer ya shigo da sallama. Ablah tace"Sannu ɗan arziƙi irin albarka sannu Sageeru."Sageer ya kara so ya tsugunna har ƙasa ya gaishe su. Suka amsa ya masu ya jiki.
Idanu na ƙura masa ina turo baki, shiko yaƙi kallona suna magana da Ummah. Ummah ta zaunar dani tace"Tom Mubina se na leƙo kwana biyu ko?" kaina na ɗaga mata, nace"Tom Ummah Ngd." Murmushi tamin tace da Ablah"Momy na koma se anjima." Ablah ta taɓe baki tace"Uhummm umma ta gaida Aisha." kallon Ablah nayi na saki murmushi ina girgiza kai. Mamu ta miƙe tana kama hannu Ummah suka fara tafiya tace min " Mubina ki tashi mana ki kaishi parlon baƙi." ta faɗa suna wucewa.
Sageer yace "Ummah se na shigo a gaidamin Samha." Ummah tace"To Sageer." suka fita daga parlon. Miƙewa nayi ina kallon sa nace"To ka tashi muje ko." na faɗa ina nufar kitchen na saka Laure ta kai masa lemo da ruwa da kayan motsa baki, daman akwai hijab a jikina tinda nayi sallar la'asar yana jikina ban cire ba na sauko ƙasa.

Ablah tace"Ke kuwa Baby! wlh idan kina sakar ma matar nan fuska za mu ɓata dake, na koma wajan Amrah wlh, tinda baki san ciwon kanki ba , an cuceki an banka maki ciki amman kina wani ninniƙe masu dan jaraba bakya ko jin zafin abun..." A tsorace!! na ɗago ina kallon Ablah zanyi mgn na tuna ai Sageer na gurin kawai na fasa na zumburo baki gaba nace" Ablah nah, kin iya masifa bari nazo de ki bani lbr me cikin nan dai" na faɗa ina nufar kofar parlo. Amrah ce dake saukowa ta gaishe da Sageer ya amsa cikin fara'a ya juya yabi bayana muka fice.

Mamu har kofa ta raka Ummah tayi ta bata hakuri akan kar tayi fushi da Ablah suma hkr sukeyi. Nan Ummah ta nuna ba komai sukayi sallama ta nufi get É—in gidan su, Mamu ta dawo ciki.
Sageer na zaune Na tsiyaya masa lemon na bashi, ya amsa yana kallona, kunya naji na sadda kaina sbd inajin wani iri a jikina tin bayan da na ƙoshi. Muryasa naji kusa da kunnena yana cewa"Babyna kinyi kyau sai rama kawai sannu Allah ya baki lfy, ya babyna yake fatan yana lafiya?" ya fada yana dora hannunsa saman cikina dake hijabi yana shafawa. Wani iri naji daman duk ina buƙatar jina ajikin mutum banso Ummah ta tafi ba. Kawai sai na shige cikin jikinsa na lumshe idanuna ina sauke ajiyar zuciya, na buɗe idon na ƙura masa idanuna ina lumlumshe su. Se naga ya ɗan janye hannunsa daga saman cikin nawa yana ɗaga min gira yace"Babyna hope ke da babyna kuna lfy?" A shagwaɓe nace"My one wane babyn to bayan ni?" na faɗa ina komawa jikinsa na tusa kaina kirjinsa inajin daman ya min kiss. Muryasa na tsinto yana cewa" Cikina mana da yake jikin ki ko yanada uban da ya fini ai nine Dadynsa ko Babyna...?" kafin yake ƙare maganar ƙamshin sa dana shaƙa ya wuntsulamin hanjin cikina, da sauri na matsa daga jikinsa ban kai miƙewa ba da nufin zuwa toilet Se amai kamar na amayar da hanjin cikina... Sageer ya riƙe ni ina aman kamar bazan fasa ba! Na galaɓaita sosai kafin yake tsayawa. Kuka na saka masa nace"My one kar ka sake saka wannan turaren bana sonsa..." A rikice ya kamani ya nufi toilet dani ya wanke min bakina da fuskata da hijabin inda aman ya taɓa, muka fito na fizge hannuna na faɗa saman kujera ina kukan shagwaɓa. Daket Sageer ya samu nayi shiru yace"Na kawo maki agwalima ɗin ko?" da sauri na gyada kaina, nace"Amman a nesa zaka zauna dani gobe karka saka turare bana so Allah kuwa." Sageer yace "Ok babyna bari na kawo maki agwalima ɗin." ya faɗa yana fita daga parlon.
Chapter 58 · 0% Book details