Sashe 80
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*A Niger* Kuwa Iyamu ce kwance saman katifa, tai dialing ɗin number ibrahim cikin ɗauki da murna saboda tasan gobe ya warhaka ko jibi an kai kuɗin auranta Kaduna. Daman sai da ta bari Leezah ta shiga toilet wanka, ta shiga ƙiran ibrahim ɗin. Ringing take tayi bai ɗagaba saida ta masa missed calls 5 bai ɗauka ba! Ranta duk babu daɗi tace.
"Oh my god ina angona ya shiga ne please ka ɗauka na samo ma cikon burinmu, fa ga camera ɗin wajena na ɗauki kome haba ibeena, please ka asamin mana." ta faɗi tana sake dialing ɗin number ibrahim ɗin, still dai bai ɗauka ba, har ƙiran ya tsinke da kansa. Wayar ta ajiye saman katifa gefenta, duk ranta ba daɗi, a hankali ta furta.
"Allah yasa to kana lafiya ina jiranka komin dare Ibeena."😂 Leezah ta fito daga toilet ta kalle tace"Amare ya naga ana haɗe rai ne?" Iyamu tace"No babu kome cikina yake ciwo ne." Leezah tace.
"Hummm mutum mugun ice ne fa, Allah dai ya kawo sauƙi, wai kuwa yau kunyi mgn da angon naki?" Iyamu ta ƙirƙiro dariyar dole tace"Ai yanzu muka gama waya, dan kina toilet ne bazaki jiba." Leezah ta kalleta tace"Gud Allaha kaimu ranar biki." ta faɗa tana goge jikinta tana murmushi.... Hafsat kuwa bayan Kamal ya katse ƙiran da ya mata, tayi ta dariya dan abin gani take kamar a mafarki yake faru, ba zahirin duniyar novel ba!😜 Ato dan bazance zahirin mutane ba. Nan ta ƙira ibrahim ta bashi labari bata sameshi ba, dole ta hakura har ta sameshi kafin Kamal yake tura mata vedio ɗin taje gidan goggo Rumana daga can taje gidansu Abbu....
Æangaran Sageer kuwa tin lokacin da Netrwok ya katse masa magana da Mubina, yay yay ya sameta bai sameta ba! Yasan Netrwok ne, bai damuba murmurshi ma yay ya shiga sabgar gabansa dan daman yana cikin aikine. Sai bayan One hour ya sake Æ™iranta tana ringing bata É—auka ba, ya Æ™ira yafi sau bakwai bata É—auka É“a, sanin tace masa tana kofar gate É—in makaranta a lokacin. hakan yasa gabansa faÉ—uwa sosai, yaji hankalinsa ya tashi ya kasa sukuni, ya fito ya nufi gidansu Mubina É—in. Lokacin da yaje daide kofar gate suka haÉ—e da Umpah zai fita a mota, shida Mamu. Sageer yay parking ya fito. Umpah ganin Sageer yasa, yace da Haladu direba.
"Haladu tsaya mana mu gaisa da Sageer." Mamu tace"Ɗan arziki baya gajiya da zuwa." Umpah yay murmushi. Haladu ya faka motar nan bakin gate. Umpah ya fito, yana murmushi yace"Ah Sageer" Sageer ya sunkuya ya gaishe da Umpah, yace" Daman ko kunyi ƙiran Mubina?" Umpah yayi murmushi yace"Naƙira bata ɗauka amman tamin text wai sun fita yanzu da ƙawarta ana bikine kasan su yanzu can dare ya fara dan har anyi sallah magarib, tace da tazo gida zata ƙiramu, kuma ummi ta faɗamin ita da Kausar ne daga makaranta suka wuce, ajiye hankalinka ba halin bane zatama mu zamu fitane can gidansu Nusaiba Baffa baya jin daɗi." Sageer yace" Subahanallahi ban saniba Mubina bata faɗamin ba zan leƙa anjima idan nayi sallah la'asar." Umaph yace "Ok sai kaje mun tafi." Nan sukayi sallama Sageer ya nufi mota ya shiga yanajin hankalinsa ya kwanta yanzu. Zama yayi yama motar key ya nufi makaranta. Yana cikin driving ya sake gwada number Mubina aka tsinke ƙiran, murmushi yay yace"Wannan Netrwok ɗin baka kyautawa sam." ganin text ya shigo, Mubina ta turo masa yasa ya saki murmushi ya gangara bakin titi yay parking ya shiga karanta sakon Kamar haka.
" *(Aslm my one ykk ya aiki, kajini shiru kana kirana ko? Bama wannan ba please my one ina so ka amince min zanyi auran sati É—aya kawai, kuma bana son ka musa ko kaji waye, no in dai kana sona ka yarda na maka alkawali wlh ko É—an yatsana bazan bari a taÉ“a maka ba! Jikina, na kai kadaine kuma idan har kana sona ka amince, kuma da zaran su Umpah sun nemeka kan cewar karka amince min, na auri wani ba kaiba, kace kai ka yarda kawai Allah yayi ni ba matarka bace, Sbd kar a gane kace ka yafe sadakin, kaga da na fito sai a daura mana aure dan karka kuskaura ka nuna masu cewar auran sati zanyi, dan bazasu yarda ba.!!! ðŸ˜A gaskiya idan bazaka bari nayi auran sati É—aya ba, domin cetomu daga hallaka ni da kuma kai, to na fasa auranka Allah yaba kowa abonkin rabonsa je ka amshi kuÉ—inka kawai.")*😥Wani uban ihuuuu! Sageer ya saki, jikinsa ya É—auki kyarrrrrrma da Æ™arfi yace.
"Mubeena........!
(```Please Real fan's kumin Afuwa zuku ga na maida london suna rigamu yin dare,a wannan page daman sauran pagen da zanyi, so Amman a zahiri ba labarima muna rigasu yin dare, amman dan labarina ya tafi na mayar da hakan saboda dai daman ƙirƙirraran labarine, wani zaka saka abinda zai iya faruwa wani kuma zaka sakane dan nishaɗi kawai, fatan an fahimceni.😄😄😄```)
*Real Ladingo Auntyn Shuraim Ƙawar Fareesa ce😆ðŸ˜*
```A Dingayi Dai Ana Jin Tsoron Wanda Ranmu ke Hannunsa DAi😜🤪 Duk Æ´an Group ÆŠinan Wollah Ina Sonku Irin Sosai ÆŠinan Fa Much Love🤩ðŸ˜ðŸ˜˜```
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*NOTE EDITED*
1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Da karfin gaske Sageer yake ƙiran Mubina, duk ilahirin jikinsa yana rawa, ransa yayi masifar ɓaci, idanunsa sun kaɗa sunyi jajur sai huci yake ya bugi kansa da steering mota, da karfi cikin ƙaraji yace.
Tabbas mace ba ƴar goyo bace ba, ni Mubina zakima wulaƙanci? Ni zaki tozarta a idanun duniya, baki dubi tsantsar ƙaunar dana nuna miki ba, lokacin da kike buƙatar mai temakonki, na temakeki naso da zuciya ɗaya, ban kalli tabon aka miki naji na gani ina sonki, a haka ban taɓa ƙamarki ba, banci a manarki ba duk da kuwa akwai cikakkun ƴan mata a garin maradi, kuma rufaffu sai nine zaki cimin amana kice min zaki auri wani wai auran ma na sati bayan ya ƙarasa rarake ɗan sauran albarkar ya sakoki ki fito sanna nida Nini tacemin naje na gani, na kwasa...." Wallahi kinyi da ɗan halaka zakiga iskanci ƙarara kuwa zan koya miki hankali, wlh na barki har abadan ko mata sun ƙare to bazan auri sauran saura ba, kije ki ƙarata kinyi da ɗan halak..."
Ya faɗi da karfi ya ɗago kansa ya fizgi motar ya nufi gida dan bazai iya komawa office ba. A kofar gidan su Manu Haladu yay parking ɗin motar. Da sallama suka shigi cikin gidan. Baffa inusa na alwalla la'asar, Inna ta amsa tace"Bismillah ku shigo, sannuku."Umpah ya duƙa ya gashesu. Baffa ya amsa yana muƙewa bayan ya gama alwalla yace.
"Ina labarin amaryata?"Mamu tace"Baffa ashe kaji sauƙi ma wlh muryata naji wani iri ɗazu? Mubina tana lfy ana london ana fama da karatu." Baffa inusa yace"Ku shiga ciki mana masha Allah Allah ya temaka rigima ana turai."Umpah yace"Anacan fa." ciki suka shiga. Inna ta kawo masu ruwa, suna taɓa hira rabi kan Mubina ne da kuma jikin Baffa ɗin. Sai da aka ƙira sallah la'asar Umpah da Mamu suka masu sallama suka tafi, bayan Umpah ya cikasu da alherinsa.
*London*
Æangaran Kamal tinda fito ya Æ™ira Makel yazo suka shiga mota, Kamal yace zuje gidansu yayi sallah, bayan sunje yayi sallah suka shiga É“angaran iyayan Makel suka gaisa. Daga man yace ya rakashi Shopping mall mai tsadaddun kaya na mata masu kyau. Ai kuwa wata babbar shopping mall sukaje, Kamal ya jidama Mubina rantsatsun kayan sawa irin na turawa riga da siket ruga da wando wani wandon iya cinya, haka siket É—inma wani iya cinya wani yazo guiwa, sai É“angaran dogayan riguna, masu masifar kyau har Æ™asa da kuma iya guiwa wasu iya cinya, haka riga da siket ma akwai manya da ya saya mata, abayar sallah kuwa kalar biyar daman ya taho mata dasu daga Saudiya.
Takalma ma ya jida mata ƙafa biyar sai kayan kwalliya da turaruka, babu abinda Kamal bai sayama Mubina ba, ya kashe mata maƙuddan kuɗaɗe. Ya siyo mata cima dangi su chocolet, biskit cingum ice cream ɗa dai sauransu. Suka nufo gida Makel sai jinjina masa yake saboda kuɗin ba kaɗan bane, sai yabawa ƙoƙarin Kamal yake.