Sashe 39
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamal kuwa miƙewa yayi yana gama hanya ya nufi toilet, jikinsa babu karfi zallar tashin hakaline a tattare dashi. Yana shiga ya cika bath da ruwan me zafi, ya fito. Saman gadon yana nufa hawaye na kwaranya daga idanunsa ya ɓeka hannun ya janye mata zanan gadon, ganin halin da take yasa ya kece da kuka ya sanya hannayensa ya cicciɓeta sama ya nufi toilet ɗin, yana shiga ya nasata ruwan a tunaninsa zata farka, amman shiru. Kuka yake sosai yana jijigata a ruwan yana kiranta"Mubina karki mutu dan Allah kinji nasan bazaki taɓa yarda dani ba banida bakin kare kaina burina karki mutu in nemi yafiyar ki da ta iyayanki , duk d anasna bazaki yafeni ba nasna a yanzu bakida abinda zaki tsana sama da Kamal." ya fada yana jijigata. Haka yayi ta sambatu saida ya sauya mata ruwa sau uku masu zafi, ya dauki sabulu yay mata wanka tas yana kuka ya mata na tsarki yaga wani babban towel guda biyu a manne jikin abinda ake manƙalasu. Ya dauka ya nadota a ciki ya rungumeta ya fito da ita. Zanin gadon ya janye ya cilla shi ƙasa ya kwantar da ita yana goge mata jikinta ya janyo kayanta ya saka mata siket ɗin ya tallafo ta jikinsa ya sanya mata rigar ko ta kan bra bai bi ba ya ja zip ɗin rigar ya rungometa gam yana rusar kuka yana jijigata, amman ba alamar rai a tare da ita... Kwantar da ita yayi saman bed ɗin ya miƙe ya shiga toilet ɗin ya haɗa ruwan gumi ya shiga ciki yana rusar kuka idanunsa sunyi jajur kamar gauta, kallao ɗaya idan kama Kamal bazaka sake masa na biyu ba.! Wanka tsarki yayi ya maida kayansa jikinsa na ɗigar ruwa bai damu da ya goge ba ko kallon towel ɗin bai ba ya fito. Wayoyinsa har biyu sai ruri suke bai ko kalle su ya ɗauki makullan motar sa yaji wayar Mubina na ringing a cikin jakarta wacce take yashe kofar ɗakin, mutumin da ya kawota ya wurgar da ita kusa da kofar ɗakin. Waigawa yayi ya nufi gun wayar ya sunkuya ya ɗauki jakar bai buɗe ba ya juyo ya nufi gun wayarsa, ya ɗauka ya kashe wayoyin duka biyu. Ya zuba aljihun wandon sa, ya isa gun Mubina ya ajiye jakar ya ɗauketa cak, ya ɗauki mayafinta ya yafa mata jikinta ya rungumeta ya dauki jakar ya nufi kofa ko takan takalmi bai bi ba, ya buɗe kofar ya fice, hawaye basu daina zarya kan fuskarshi ba.!!
Kai tsaye yana fitowa gun motarsa ya nufa yana rungume da ita bai kalli kowa ba bare ya damu ko ana kallonsa. Yana zuwa ya buɗe motar ya sanyata set ɗin baya ya kwantar da ita ya rufe ya zagayo ya shiga ya zauna yama motar key, ya fizgeta a guje yana zuba horn tin karfi, aka buɗe masa get ya fice. Kamal driving yake babu nutsuwa a tattare dashi, yama rasa wace hospital zai tunkara a duba masa ita dan bazai iya duba taba yaga abinda zai kara rikitashi. Wata asibitin kudi ya nufa wacce yasan ba lallai su haɗu da idon saniba, ƴar ƙarama ce mai kyau da nagarta da kayan aiki ga tsaɗa. Kamal yana zuwa yayi parking ya fito ya buɗe baya ya sumgumota kenen se ga nurse har biyu da gadon marasa lafiya sun ajiye sukace "yallaɓai dorata aikin mune." Kamal bai musaba ya dorata suka turata suka yi ciki yana biye dasu. Emergency aka nufa da ita kai tsaye domin bincikar lafiyarta a bata temakon gaggawa. Kamal na ƙoƙarin shiga doctor khadija ta hana shi tace"Amarya ce ko?" Kamal hawaye na zarya saman fuskarshi bakinsa na rawa ya buɗe domin yayi magana ya kasa ya ɗagama Dr kai... A hamzar Dr ta jinjina kai ta shige domin duba lafiyar ta. Kamal ƙasa ya zufe nan kofar ya haɗa kai da guiwa yace"Ya Allah ka bani ikon cinye wannan jarabawar karka bani rauni a zuciyata na kasa zama cikin dangina da iyayena , tabbas mahaifin Mubina bazai barni ba... Na sani kuma nima bazan so ya barni ba! gwara naji kunyar duniya akan ta lahira ko me zai faru bazan taɓa iya barin uwayena ba se dai idan sune suka yafeni..." Ya karasa maganar yana kecewa da kuka me tsuma zuciya. Yace" Mubina ina tausayin kaina ina tausayin ki hakiƙa na cutar dake na zubar muki da ƙimar ki idanin duniya , da ina da yanda zanyi na maido maki kimarki ko zan rasa raina sai nayi hakan tausayin ki yafi tashin hankalin da nake ciki a yanzu ni namiji ne da sauki..." ya faɗa yana buga kansa da guiwar shi... Tsiraeun mutane da suke shihi da fici se kallon suke cike da tausayi. Can ciki kuwa Dr Khadija sosai take aiki kan Mubina domin bata temakon gaggawa dan dawo da numfashinta abu ya faskara, amman bata damu ba dan suna cin karo da irin haka, ko wane lokaci zata iya farfaɗowa. Bayan ta gama dubata ta gano ya jimata ciwo, nan ta mata ɗinki biyu ta jona mata drip wanda yaji maguguna zai temaka mata rage jin ciwo da kasala da zaran ta farka. Tana buɗe kofa, Kamal ya miƙe ya nufota yana cewa"Don Allah Dr wani hali take ciki ne? Tana raye? Idan tana da rai taji ciwo? Ko lfy take?" ya faɗa yana kallonta da jajayen idanunsa. Dr Khadija taji tausayinsa sosai ganin halin da yake ciki, tace" muje office nama bayani." ta faɗa tana gaba yana binta a baya. Suna zuwa ta nuna masa gun zama ya zauna, tace"Haba bawan Allah ta ya zaka riftawa karamar yarinya haka gata siririya har kamata illa haka? ka jimata ciwo har ɗinki na mata fa, ku daina shaye-shayen maguguna kuna faɗawa matanku , duba kaga se kace fyade fa haka kamata, har yanzu bata farfadoba amman zata farfado insha Allah ko zuwa darene , amman ka kiyaye karka sake mata irin haka babu kyau matarka ce fa ta sunnah haba." ta faɗa tana rubutu. Kamal hawaye yake ya kasa magana kai kawai yake gyadawa. Dr ta bashi takarda tace"amshi amso magugunan da allurori a parmacy zan kara mata a drip magugunan kuwa da zaran ta farka ta dawo haiyacinta a bata tashi." amsa Kamal yayi ya miƙe yana cewa"Dr muje na ganta pls " Dr tace "No ka bari a jima kaje ka kawo min magugunan yanzu." Kai Kamal ya kaɗa ya fito kamar zarare ya fice cikin sauri har tuntuɓe yake, ya nufi mota sam ya manta cikin asibitin akwai parmacy ya shiga mota. Daidai lokacin ana kiran sallah magarib. Wata parmacy ya gani kan hanya ya tsaya ya sayi maganin ya koma aibitin yaba Dr ta amshi alluran ta nuna masa yanda za'a bata magugunan idan ta farfado, ya amsa ya bata number sa yace zaije gida ya canza kaya yayi sallah ta kirsa idan ta farka ya bata amanarta dan Allah ta kula masa ita kafin ya dawo, nan Dr tace ta amshi amana ya amta godiya yana share hawaye ya tafi. Nan ya shiga mota ya nufi gida.
Zaune suke a parlo ummah da casbaha a hannunta tana ja ta gama sallah kenan, murmushi tayi tace "A gaskiya naji dadin haɗa zuri'a da mutanan Nan kalli fa daga kai kayan lefe irin abin arzikin da suka mana masha Allahu." goggo Rumana ta miƙe tace ni kam jikana yayi sa'a Allah ya sanya Alheri." Zakiyya tace" Wai ina uncle Kamal ya shiga yau har anyi magarib bai zoba yaga abun arzikin da surikan sa suka ma family ɗinmu..." Sallamar shi ce ta katse ma Zakiyya magana. Goggo tace"Subahanallahi me ya faru haka Kamalu?" Kamal ya kauda kansa yace"Ina ciwon kaine bari nayi sallah." yana faɗin haka ya haye sama bai saurari kowa ba. Ummah tace "Wlh Kamal yana cikin tashin hankali wannan ba kamar sa bace bari naje naji." ta faɗa a rikice ta nufi saman benen. Samha tace" Wlh kamar ma kuka yake yi." Zakiyya tace"Ke!! Allah kar ya kawo abinda zai saka uncle kuka , yace ciwon kaine yake..." ta faɗa tana muƙewa tabi bayan su...