Sashe 7
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Su Kamal lokacin da suka iso ana kiran sallah magarib dan saida Sageer yasa suka biya Super market yama su ummah sayaya.
Alwalla sukayi suka shiga massalaci.
Mubina suna zuwa gida ko parking Haladu bai gamaba ta buÉ—e motar ta fito a guje, tana kururuwa gabaki É—ayan ma'aikatan gidan suka firfito suna tambayarta, ba wanda ta kola dan ko jakarta da wayarta bata É—auka ba tayi cikin gida a guje.
Amrah tana zaune tana ma Mamu tsifa suka ga ta fado ba sallama, tana kwarara ihu.
Jikin Mamu ta faɗa ta saki uban kuka me cin rai tana buga kanta da kirjin Mamu, tana faɗin "Wlh ko zan rasa raina sai na rama sai na rama bazan yafe ba wayyooo Allah Mamu yau naga rayuwa ji nake kamar zan mutu kome baya min dadi saboda tsabar baƙin ciki." ta faɗa tana kuka wiwi.
Mamu da Amrah a gigice suka riƙeta suna faɗi"Baby me yasa Meki waye ya taɓa mana ke? Se inda karfin mu ya ƙare..."fizge jikinta tayi ta miƙe a guje kamar mahaukaciya ta nufi bedroom ɗinsu, suka miƙe suka bita a baya.
Laure mai aiki sai tafa hannuwa ta koma kicin riƙe da baki.
Tana zuwa broch ta fara baji ba gani.
Mamu ta iskota toilet ɗin ta riƙeta tana tambarta"Mubina me aka miki ne wai bazakiyi magana bane? Waye ya sakaki kuka yau a garinan?" Ko me Mubina ta tuna da sauri ta rungume Mamu tace"Mamu watace wai tace min warin baki nake shine naji zafi sosai amma ba kome zan rama ramuwa mafi muni..." Mamu tace"Karya kike nasan taurin zuciyarki wanann ɗan abin bazai saki kuka ba faɗamin gaskiya."
Amrah tace "Wlh nima ban yarda ba kin boƴe dai baby." Mubina ta ƙaƙalo dariya tace"wlh Aunty shine kawai kukan shagwaɓa ne na maku fa." ganin yanda tayi magana yas suka yarda suka kamota suka fito parlour, nan suka isko Haladu ya kawo mata jakata da wayarta.
Jikinta ta saki dan bataso su gano gaskiya ta amshi tsifar kan tana ma Mamu har lokacin sallah yay suka miƙe.
Tsaye take tsakiyar shower sansanya ruwa na sauka kanta, yana ratsa gabobin jikinta idanunta lumshe sai shasheƙar kuka take tana sauke ajiyar zuciya, dan sai yanzu abinda Kamal ya mata yake kara mugun ɓata mata rai ga boobs ɗinta da suke mata mugun zafi da lips ɗinta da suka kumbura sai sheki suke.
Da sauri ta buɗe manyan lumsassun idanunta da suka fara kumbura ta kalli kanta jikin mirror ɗin toilet ɗin takai kallonta kan manyan breast ɗinta da suke atsaye kyam kamar su tsone ma mutum idanu, taga yanda sukayi jajur suna mata zafi a hankali ta furta"Wlh ko zan rasa raina sai na rama abinda kamin , se na gigita rayuwarka Kamal gurgu sai na ida nakasa ka sai ka tsani mace a rayuwarka , bazan taɓa yafe maka ba kuma bazan yafe ma kaina ba idan ban rama ba zuciyata bazata sami salama ba." ta faɗa tana kecewa da kuka.
A haka dai tayi wankan ta É—auro alwalla ta fito..
Kamal suna idar da sallah suka shigo ciki Sageer ya gaisa da ummah kafin ake kiran sallar isha.
Zaune suke a parlour Samha na kusan Kamal tana cewa"Yaya Sageer kace Kangiwa ya bani budurwar tasa mu gaisa dan Allah." Kamal ya zabga mata harara yace "ke banson raini fa ni sa'anki ne ta shi maza kirawo Ummah su gaisa da Sageer..." Sageer ya saki murmushi yace"Kanwarmu Æ´ar autarmu ki rabu dashi, ni zan nuna miki tawa kwananan insha Allah nakusa samin kanta." ya faÉ—i yana dariya.
Kamal yay mirmushi yace "Rabbi ya dafa maka." Sageer yace "Amin" dai-dai lokacin wayar Kamal ta ɗauki ringing, Samha ta miƙe tana cewa itace ko? Bari na kirawo ummah nazo mu gaisa"ta fadi tana nufar saman bene da gudunta.
Kamal yana ga friend É—insa ce yay picking É—in call yayi magana cikin amon muryasa me dadin sauraro ya furta" *cutte Angel* Wai meye sunaki na kirki ko de ba musulma bace ki faÉ—amain gaskiya?" ya faÉ—a cikin sigar wasa.
Daga can cikin sanyi murya haÉ—e da kissa tace"uhm uhm uhm *KAK* Nima ai bansan sunan ka ba amma bari dangantani da wacce ba musulma ba zanyi fushi fa." ta faÉ—i cikin sigar tsokana tana kukan wasa...
Isowar ummah tasa yay saurin cewa" zan kiraki anjima zan shiga massalaci." ya faÉ—a yana tsinke kiran murmuahi É—auke kan fuskarshi.
Ummah ta iso tana riƙe da hannun Samha tace"Ah Sageer ne." ta faɗa tana zama.
Sageer ya sauko ya rankwafa ya gaisheta.
Ta masa tana murmushi tace"ya gida dasu Hajiya kowa lfy?" Sageer yace lfy lau naga Umpah massalaci." Ummah tace "Nima ba dan kaiba ina ciki sai anyi isha , kai kuma da waye kake magana kana ganinmu Ka katse?" Kamal ya saki murmushi ya miƙe yace" Abokan bussines , tashi kaji ana kiran sallah fa."
Sageer ya miƙe yana murmushi yace "ummah zamu koma massalaci daga can zan wuce gida." ya faɗa yana ajiye mata ledar hannunsa.
Ummah tace"Sageer baka rabo da wahala sannu Allah yay albarka a gaishemi da Murja kwana biyu bamu gaisa ba."Sageer yace zasuji mun tafi."Nan sukayi sallama suka fice Ummah ta miƙe ta haura sama Samha cikin murna ta kinkimi ledar tayi bedroom ɗinta ta dauki na dauka ta maido sauran..
Su Kamal suna fitowa daga massalaci su uku har Abbu, a kofar suka hadu da umpah sukayi masabaha Umpah yace"Abubakar baka cika min magana ba jiya kace iyalinka zasu zo gidana amma shiru?" Abbu yace tuba nake yanzu mushiga tare da yarona mu gaisa da hajiya albashi zuwa gobe Hajiya da Samha sai suzo." Cikin murna umpah yace" Kai naji dadi wlh, bismillah muje to."Kamal ransa bai soba dan baya son shiga gidan mutane, amma ba yanda ya iya ya damƙe hannun Sageer yace " Muje idan mun fito se ka tafi pls." Sageer baiyi musu ba ya amince.
Nan suka nufi katon get É—in gidan Umpah É—in....
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
*💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Page 5ï¸âƒ£*