Sashe 10
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
**💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Free Page*
🅿ï¸8ï¸âƒ£
....Idan kuma kina musu baza ki shamin nipples na ba , yanzu nan zan baki mugun mamaki ba karyar iskanci da rashin kunya kike taƙama ba? , yau zan ga iya fitsarar ki Oya fara abinda na saki ." ya karasa maganar cikin wani irin salon murya me fitar da amon dadi.
Ya kai fuskar shi dab da tata kamar zai sumbaceta, har suna jin hucin junansu, ya sanya tattausan hannunsa É—ayan ya É—ago da habarta, yana jefa fitinanun idanunsa cikin nata, yana wani lumshe mata su still hannunsa É—aya saman marata yana mata wani irin shafawa, haÉ—e da mata tafiyar tsutsa.
Mubina ta kauda kanta daga kallon Kamal, tana wani irin miƙa tayi saurin ƙamƙameshi. Jikinta na wani irin tsuma ga wani irin abu da take ji a cikin gabobin jikinta na mata yawo, harma da gangar jikinta, dan se zabura take tana ƙamƙame jikinta waje ɗaya, tana ƙoƙarin barin jikknsa. Cikin rikita da kuma sauran jarumtar da ta rage mata ta ciza lips ɗinta, tace" Ka sake ni na tafiyata ni ba ƴar iska bace kaje na barka da Allah , naji insha Allahu bazan sake shiga sabgarka ba , bani ba kai kowa yayi rayuwarsa..." ta faɗa tana sakin ƙara ta ƙamƙameshi, sakammakon hannunsa da taji cikin kwalmin cibinta yana kwakwalawa, yana ƙoƙarin cire mata riga.
Mubina ta shiga cikin tashin hankali da tsoron Kamal, duka nin ilahirin jikinta rawa yake amma ta ki kuka, cikin dakiya ta wawuri hannunsa ta gantsara masa cizo ta fara kokowar kwatar kanta. Kamal ya saki sansanyan murmushi dai-dai lokacin da yayii nasara zuƙe zip ɗin rigarata, amma bai cire ba ya kuma matseta ya shigar da ita cikin faffaɗan kirjinsa sosai, yana shu'umin murmushi, yay kamar zai kama breast ɗinta se ya kama fuskarta da hannunsa duka biyu, ya sanya tsumammun idanunsa cikin nata, ya ɗaga mata gira yana shafa fuskarta yana lumlumshe mata fitinannun idanunsa masu wani irin sinadari a cikin su, ya shiga kare mata kallo sama da ƙasa tabbas akwai dukiyar fulani a tare da yarinyar, baki ya taɓa ya ɗauke idanunsa. Fuskarsa ya kai dab da tata kamar zai haɗe bakinsu, yay saurin kauce wa yana murmushi.
Can ƙasan makoshi ya furta "kwartuwa ba kiss zan miki ba kike wani lumshe idanu , ƙazama dake..." cikin takaici na shiga dukan kirjinsa da iya karfina, ina ƙoƙarin cizon sa ya matseni da kirjinsa da karfi, naji bakinsa saman kunnena yana maga cikin wata irin murya" zan baki zabi ko kimin abinda na sakaki yanzu-yanzu ko kuma na miki tsirara duk da wannan ɗan guntun ƙugun naki bai isheni kallo ba , ba abinda zan ji wlh a cikin jikinki babu abinda zai tasar min da hankali, ƙosassun mata ma basa gabana bare ke kwaila , duk abinda kika ga ina miki dan na kumsa maki bakin ciki ne wlh ba dan ko me ba , idan ba haka ba me zai sa na haɗa jikina da busasar mace irinki , jiki ƙayau ba laushi ba raɓa ba nama se ƙashi zallah..." Oya kiyi abinda na sakaki ko ni na sha miki su har se madara dadi ta fito , idan na kirga uku baki fara abinda nace ba zaki raina kanki wlh." ya faɗa yana janye bakinsa daga kunnenta, ya haɗe face tamkar ba shi ba ne ya gama zuba yanzu.
Mubina kuwa ta haukace masa sai dukan sa take taki yarda ta kalle sa saboda kwallar da ta cika mata idanunta, ga tashin hankali jin baƙaken maganganu da Kamal ya yaɓa mata sun mata mugun zafi, hankalinta ya tashi sosai itace bata cika mace ba.
Jikinta na rawa ta fara magana cikin muryata me fitar da sautin dadi tace " Ok sakeni naji zan sha maka ko da hakan na nufin gubar da zan tsotsa da jikin ta cikin nonoka zata kasheni , to ta kashe ni da dai ka shamin nawa amma ka sani Allah baya barci , yana ji kuma yana ganin abinda kake min , dan haka dashi na barka se dai ka riƙe a ranka cewar zan baka mamaki zan nuna maka cewar ni ba kwaila bace , kuma ni na wuce da tuaninka zan zan hargitsama rayuwa zan hanaka jin dadi zan ma abinda baka yi zato ba , zan saka ka cikin tashin hankali zan sa kaji kunyar duniya, wanda zata saka ka kuj kowa naka ko kayi yunƙurin barin ƙasar ka har abadan wlh idan ban aiwatar da ƙudirina ba ni ban fito daga cikin uwata Nusaiba ba kuma ubana Abdulrahim ba shine ya haifeni ba..." ta kai karshan maganar tana dora hannunta kafaɗar Kamal ta fara ƙoƙarin cire masa rigar sa.
Da sauri ya riƙe hannunta ya damƙe shi sosai cikin nasa yana murzawa a nutsu, ya kura mata idanunsa masu wani sirri a cikin yana mutiƙar mamakin tantirancin yarinyar, da taurin kanta, se dai yayi alkawalin lankwasata mitiƙar bata fita daga cikin rayiwarsa ba, to tabbas zai sai tata, tinda iyayanta sun kasa bata tarbiya. Ya ƙura mata idanu yana sakin shu'umin murmushi still yana murza tafin hannunta yana kara kai fuskar shi dab da tata, yace"ƴan mata ba sai kin cire rigar ba maɓallan rigar kawai zaki ɓalle kiyi aikin ki , ina jiran wannan fansa da zaki ɗauka , na miki alkawalin mutiƙar burinki ki cutar dani to da izinin Allah babu abinda zai faru dani idan ko ya faru dama can kisa a ranki kaddarare ne wajan ubangijina daman can ya rubuto amma ba ke ba , ke ki sani kunci kinyi kadan , se dai mu shige shi tare tabbas , Oya yi aikin ki ko kisha mamaki na zan kirga goma maza ki aiwatar da abinda na saki." ya idar da maganar yana sakin hannunta ya cireta daga cikin jikinsa baki ɗaya ya hankaɗata can gefe ta bugu da bango ya juya ya nufi saman kujera... Kara na saki saboda zafin da naji a bayana, na ciza bakina na kalleshi ya zuba hannunsa cikin aljihun wandon sa ya fara takunsa me cike da izza da kamun kai.
duk da ina halin baƙin ciki se da naji dariya tazo min, saboda yadda yake wani meƙewa shi ala dole ba gurgu bane... ba wai ɗingisawar sa taban dariya ba A'A se izzar sa ta banza, miƙewa nayi ina jan zip ɗin rigata ina kisima irin cizon da zan masa a nipples ɗinsa na gudu, can ƙasan makoshi nace"Dan iska kwarto gurgu zaka ga tsiya ka jira lokaci ban karaya ba , wlh se na sakaka kuka da idanunka..." Bakina ya tsaya cak ganin yayi wata irin juyi ya nufo waje yana faɗin " Ok bari kiga wasan karshe tsakanin mu yanzu zaki yi kuka da hawayenki, daman nayi haka ne naga ko kin horu." ya faɗa yana nufar gurina... Iya tsoro! na tsorata!! ganin yanayinsa na gigice na rasa ma fita, kawai sai nayi kansa da gudu na faɗa kirjinsa na maƙalƙaleshi na nitsa kaina kirjinsa, wani irin fitinanna kamshin san me sanyin dadi ya daki hancina, na saki kukan munafurci dan sam ba kuka bane nake, neman tsirane... Kamal ya fara ƙoƙarin cire ni daga jikinsa ya kamo fatar wuyana ya murɗa fatar iya karfinsa yana mintsinata, dan azaba se da naji fitsari, na fasa ihuu! Da sauri ya toshe min baki, ya finciko ni ya ɗaga kaina sama ya buɗe min bakina... Nan hankalina ya kuma tashi... Kafin nake wani yunƙuri naji ya tsirtamin yawunsa a cikin bakina kai tsaye ya gangara makoshina, ya rakani da gigitaccen mari fauuuu ya sake ƙaƙalo yawun duka bakinsa ya tofa mun cikin bakina haɗe da toshe min hanci tare matse min fatar wuyana, iya karfinsa...! Take naji jiri na dibana kaina ya shiga juyawa ga babu inda zan fitar da numfashi, dole na haɗiye yawun baki ɗaya idanuna na lumshe na na koma kirjinsa nayi lakwas, bana gane kome sakamakon wani irin tashin zuciya da nake ji haɗe da amai... Nan take hankalina ya fara gushewa ina yunƙurin amai a jikinsa, naji yana magana cikin kakausar murya yace"Wlh wlh wlh kika kuskura kika yi amai tabbas zaki ga abun da zan maki yau , gobe kiyi yunkuron zagin babba ko rashin kunya na fiki fitina , zan koya maki tarbiyyar da ba a baki a gida ba , yanzu na fara baki yawun bakina ba dai shine bakya so ba yanzu aka fara." yana faɗin haka naji ya tallabo kaina ya sake kusanto fuskana, daddɗan kamshinsa na kara ratsa min hanci, numfashin mu naji ya gwaraye guri ɗaya naji tsinin hancinsa na gugar hancina, still hannunsa manne a marata yana murza tare da ramin cibina, nayi wata irin zabura na ƙamƙameshi na saki wani marayan kuka tare da nadamar sanin sa, kukan da na saki ne ya bashi damar dora lips ɗinsa saman nawa, ya danne fatar bakinmu da ɗan karfi tare da done min hanci, zuciyata na buga da karfin gaske, na fara kokowar kwatar kaina da dan guntun karfin da bai fice cikin cokali ba, daidai lokacin ya tura ɓakinsa cikin nawa gashin kaina ya rufe mana fuskokin mu, ya shiga huramin iska cikin wani irin sigar yanayi ga wani fitinanan kamshi da yake fitowa daga cikin bakinsa, amman ni banda amai babu abinda nake buƙata... Wani yawun naji ya juye min haɗe kamo harshena ya gantsara min uban cizo yay saurin zare bakinsa yana murmishi ya toshe min hanci na kuma haɗiye yawunsa a karo na uku, wanda yay dede da fita haiyacina, bana iya kome dole na manne a jikinsa ina fitar numfashi daket.
Kamal yace"Gud haka nake so ni dake shege kan fasa yanzu duk abinda zaki min zan baki yawuna kisha shine hukuncin ki, ok?" yana faɗin haka ya sakeni daga tsaye na faɗi ƙasa wanwar, ko dan yatsana bana iya ɗagawa bare nayi yinƙurin tashi... Kamal toilet ya nufa kai tsaye yana zuwa ya kunna panpo yay brch ya cire kayan jikinsa saboda yanda zuciyarsa take masa zafi, ya kunna shower yayi tsaye tsakiyar sa ruwan me sanyi na sauka kansa yana sauke tagwayen ajiyar zuciya...
Mubina ganin Kamal ya shiga toilet ta fara yunƙurin miƙewa ta kasa ga wani irin amai da takeji, tana tsoron masa a cikin Office ya sake bata yawunsa.
Cikin dauriya irin tata ta miƙe zaune ta matsa jikin bango ta dafa bangon ta miƙe daket tana tangaɗi, ta nufi kofar fita bata wani ganin gabanta sosai saboda gashin kanta da ya since ya zubo har saman fuskarta...