Sashe 113
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Niger Abbu zaune a falon Goggo sunzo mata barka da sallah shida Ummah da Samha. Goggo an kame a kujera tayi kyau sosai cikin shigar super English, tana taunar goro, tace"Habu É—azu fa mumsha hira dasu Kamal yaran nan kuwa kaga alamar zasu dawo a yanzu?" murmushi Abbu yayi yace"Za suzo insha Allahu, ai na bashi umarni nan da sati biyu su dawo." Ummah tace"Tom Allah ya kawosu lafiya."Goggo tace.
"Ameen Habu ya maganar Anwar da Samha ne? Yarinya masha Allah tayi girma sosai kun hanata kula kowa, kunce kamun Anwar ce amman banji tsayayyar magana ba?" Samha ta ɓoye kanta jikin Ummah tana mai cike da kunya. Ummah dai murmushi tayi batace kome ba.
Abbu yace"Eh insha Allahu ba jimawa zamu gabatar da komai, Muhseen na zauwa shine wakilin Jafar." Goggo tace.
"Allah sarki ɗan ƙirki ɗazu shima munsha hira harda Safiyya." Abbu yay dialing ɗin number Kamal. Lokacin suna kitchen suna girki. Mubina ta janye hannunta dake haɗe da na Kamal suna juya miya, ta waigo tana kallonsa, cikin sanyin murya tace. "Habibina kamar ƙaran wayar ka fa, kaje zan ƙarasa ai." murmushi ya saki ya kashe gas ɗin ya kama hannunta suka fice. Shagwaɓewa tayi ta ɗare saman sa tace "Mijina goyani." ɗaukarta yayi suna isa falon, wayar tana tsinkewa. Abbu daga can yace "Ja'irin yaro bai ɗagaba." Kamal kuwa ganin Abbu ne yasa ya zauna ya rungumo Mubina yace"Lah ABBUNA ne fa." ya faɗa yana dialing number. Mubina ta narke ajikinsa ta kai bakinta setin ɗayan kunnen nasa a kasalance tace"Habibina Abbunmu zaka ce fa ba nakaba kuji kai." ta faɗi cike da sakalci ta manna masa kiss ta tura hannunta cikin rigarsa tana shafa gashin ƙirjinsa, ta ɗage riga ta ɗora bakinta saman nipples ɗinsa tana tsotsa. Idanu Kamal ya lumshe yana shafa kanta yace"Sweetie ki jira na gama waya da Abbu kar na saki layi." Abbu yana ɗagawa yace"Uwaka ina ka shiga? Ya Mubina naji kace kamar bata jin daɗin jikinta ko...?" Daga can Kamal ya saita nutsuwarsa saboda Mubina ta fara dagula masa lissafi. Yace"Wayyo ni Kamal Abbuna ina wanka fa Mubina kuwa tana kitchen tana haɗa mana girki bata ma kusa tana kitchen..." Mubina ta cire bakinta daga tsotsar da takema nipples ɗinsa ta rufe bakinta, da hannunta tana ƙunshe dariya ta, ta saki hannun ta ɓoye kanta ƙirjinshi ta zagaye hannunta bayansa ta lumshe idanunta tana murmushi can ƙasa tace" Habibina ka gaidamin Abbu." kanta ya shafa yana murmushi.
Abbu kuwa daga can kunne ya kasa yana fa jin Motsin Mubina da maganarta amman yace masa tana kitchen. Murmushi Abbun yayi yace"Oh to yayi kyau kace girki take maku to aci lafiya Goggo na gaisheku ga Ummah ga Samha duk a gaishema da Mai girki a kitchen idan ta fito." ya faɗi yana murmushi ya tsinke ƙiran. Goggo tace"Au bata kusa, kenan ? Ɗazu kuwa munsha hira." Samha tace"Au Mubina ta iya girki ne?" Ummah tace"bamu saniba da gulma."Abbu murmushi yayi yace"Wai ibrahim bai isoba? Tom mu zamu ƙara gaba zamu gidansu Fatima daga can mu nutsa cikin gari, muma sai inda mai ya ƙare." ya faɗi yana miƙewa. Goggo tace"Ai zuwa anjima gidanan cika zaiyi, kafin Abbanku su shigo."Samha tace"Abbu ku tafi ni ina nan." Sallama suka masu suka tafi.
Umpah ma basu sami zama ba sai zirganiya suke, yanzu ma Amrah ce zaune taci uwar kwaliya, daga ita sai Ablah, Kabeer sun fita dasu Umpah.
Ablah wacce ta cakare cikin wata ɗanyae shadda wacce Impah ya ɗinka mata ya matsa mata ta saka dan bata saka kayan hausa sam, hakan yasa tayi kyau sosai , tace da Amrah! "Amrah! wai ke bazaki gidan surikan ki bane ki gaishesu ko me kike nufi? Ko kema mufurcin ne irin na Baby kamar bakya so kina shigewa gaisuwa da dangi ma sai anyi da gaske?" Amrah ta kyalkyale da dariya tace"Wallahi Abula kin sakama Mubina idanu dayawa se na haɗaku da zaran sun dawo." Ablah ta ɗauki dambun naman ragon da aka mata saboda bata haƙoran kirki ta watsa a baki tace"Kinyi dare ai bana jin tsoronta kuma ko sun dawo bazataga fuskata ba sam." Wayar Amrah ta ɗauki ringing. Ganin Sageer ne yasa ta taɓe baki tace"Nifa bana gaiyar matse² sam wlh." ta faɗi tana ɗaukan ƙiran ta manna wayar a kunnenta, tare da sallama. Sageer yace"My Amratina ki shirya zamu fita please." Amrah ta marerece ta fara tarin ƙarya tace"Dr kayi haƙuri banida lafiya nasha mganine mura nake da ciwon kai." Murmushi yayi yace"Uhmm haka ma zaifi dadin fita magani zan baki a can please Shoushouna kinji." Amrah tace"Gaskiya banida lafiya kayi haƙuri woshhh kaina zai fashe." Sageer yace"Ok bari nazo na kawo maki magani kinji machona." Amrah ba yanda ta iya dole tace"Ni naji." ƴar dariya yayi yace"Ok merci bcp mon cherie bye." ya faɗi yana tsinke ƙiran. Ablah ta riƙe baki tace"Ikon Allah Amrah tin agida Sageerun yake matseki ko me?" Amrah ta bushe da dariya ta miƙe ta nufi sama bata dai cewa Ablah kome ba. Ablah tace"Ni naga rashin ta idanu yara ƙanana se jaraba." Laure dake ƙoƙarin kwashe kayan da akayi breakfast dariya tayi ƙasa ƙasa ta kwashe kayan ta fice. Ablah kuwa dambunta take ci tana kallon Tv tana jiran fitowar Amrah...
Æangaran Kamal kuwa da Mubina tin bayan da Abbu ya tsinke Æ™iran nan suka lalace da matse matse da lashe lashen juna kafin suje su kammala girgin su zubo abinsu su ciyar da junansu, suna gamawa se sallah, suka faÉ—a bed manne da juna sai bacci.... Niger kuwa Sageer da yazu banda tsotse Amrah da murjeta da faÉ—a mata zafafan kalamai na soyayya babu abinda yake. Duk ya rikitata ya tsumata ya saka mata shaukinsa ba tare da ta saniba, seda ya gama kashe mata jikinta ya rungumota ya É—ago da haÉ“arta ya tsura mata idanunsa yace"Ma cherie zamuje gida ki gaida Nini ciwon kan ya warke ko?" cikin kunya ta É“oye kanta Æ™irjinsa ta zagaye hannayenta bayansa ta É—aga masa kai. Murmushi Sageer yayi ya manna mata kiss a tsakiyar gashinta, yace"Ok muje to." janye jikinta tayi tana sunne kanta. MiÆ™ewa yayi ya kamota ya miÆ™ar da ita tsaye ya kama hannunta, suka fito. Saida suka koma can parlo sukama Ablah sallama wacce ta saki baki da hanci tana kallonsu har suka gama ficewa daga falon.... Su Tukur da Mounkaila haka sallah tazo masu dakyat mata Tukur ta samo masa É—an naman miya sukayi dafa duka ta shinkafa, hummm
duniya.🤣
***
Kwanci tashi babu wuya yau har sati biyu dayin sallar Azumi, An sanya ranar auran Anwar da Samha wata uku masu zuwa, su Jafar duka zasuzo ayi biki sai su koma saudiya da amaryasu.
Mubina da,Kamal suna ma junansu wani irin so da kauna wanda duk safiyar duniya se ta ƙaru. Matsalar ta fara laulayin ciki duk bata amai se zazzaɓi shima sama sama kasala tafi damunta, sai rigima dan yanzu kome Kamal yake mata, dan ya gano Mubina cikine da ita ranar kuwa rasa ma ya zaiyi da ransa yayi dan murna ginɗin Kabah ya wuni tinkur yana biƙa godiyar sa ga Allah. Itako bata saniba sam, shiko tsoron faɗa mata yake, amman har ya ƙira Hafsat da kawunsa da ibrahim duk ya faɗa masu, da Goggo. Su Abbu da sukaji a wajan Goggo sunyi matuƙar murna, yo fa shine Abbun ya matsama Kamal su tafo gida kafin ta fara laulayi dan waccan tasha wuya. Kamal bai musaba saboda murna ya fara shirye shiryan tafiyarsu, ya haɗa kome, haka tsaraba ma, ya gama siyan kome gobe suke tafiya Madinah jirgin dare zai tashi dasu. Haka uban gidana Kamal ya masu alheri ba kaɗan ba haka shugaban makarantar ma harda ɗaliban makarantar, kai Kamal yaga alheri sosai, Mubina sai da ta rasa ma ya zasu da wasu kayan idan sunje dan wasu sai daga baya zaa tura masu.....