Sashe 14
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉ðŸ»+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»**💖ðŸ˜KAMAL NEðŸ˜ðŸ’–*
*Book 1*
NA
*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*
Ƴar Mutan Niger🤙ðŸ»
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Free Page*
🅿ï¸1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
....Isma'il Zakari gobeer shine mahaifin Basma, haifafan maradi ne goburawa ne gaba da baya, yana da kudi sosai kasancewar bamaraɗe, yawai cin mutanan maradi kasuwanci kawai suke karanta, to masha Allah shima yana da kudi sosai, yana da matarsa Lubah auran soyayya sukayi, Lubabatu kyakyawace fara yaranta duk kyanta suke ɗauka duk da Isma'il nada kyau dede misali, Basma su hudu ne wajan iyayansu babbar yayarsu tana kano da aure me suna Abida se Anwar se Basma se Sakina auta, Basma kyakyawace ba laifi farace amman ba can ba dan ko rabin farin Mubina batada, kasancewar Mubina sak balarabiya ce, Basma doguwace me dan jiki ba can ba dai tana da hanci da idanu masu kyau da diri, gaskiya Basma ma macace ta hadu ba laifi, sun hadu ne da Mubina shigarta university maryam Abacha ɗin, suka ƙulla kawance itama Basma itama tana matakin farko ne suna shirin shiga mataki na biyu. Mubina bata da kawa se Basma har gwara Basma nada kawaye tinda ita haifarfiyar gari ce, halin su ya dan sha banban da Mubina, Basma bata da surutu bata ɗaukar magana ga tsoro kullum idan Mubina tayi ɗaukar magana a kanta yake ƙarewa, Basma ga saurin kuka gata da rauni, se de itama maza basa gabanta karatun tasa gaba...
Suna shiga umpah yana fitowa cikin shirin zuwa juma'a, cikin wata dakekiyar shadda fara tas É—inkin gari da janfa, se haskawa yake yana zuba kamshi, kallo É—aya zaka masa kasan shiÉ—in balarabe ne.
Waya manne a kunnensa yana magana cikin harshen larabci yana murmushi, ganin motar su Mubina ta shigo ya nufi gun motar, cikin harshen larabci yana cewa"Ablah ga Baby sun taso bari na bata wayar kusha hira kafin a taso daga masallaci kunsha hira." ya faɗa yana dimfara motar su Mubina wacce Haladu yake ƙoƙarin parking. Mubina ta janye jikinta daga jikin Basma ta ɗago da kanta ta hango umpah na tafe yana waya, ai ko parking Haladu bai gama ba ta ɓalle murfin motar ta fito ta cire takalmin ƙafarta, ta cire mayafinta tayi jifa dashi, ta ɓare baki ta fashe da uban kuka ta runtuma da gudu tayi wajan umpah tana kururuwa tana cewa" Wayyo umpah malam ya kashe maka ƴa ya tozar tani ya bani guba nasha wada nasan ta fara aiki a jikina lokaci kaɗan zata kasheni..." ta faɗa tana saki wani uban ihuuuu me haɗe da kururuwa.!! Umpah saboda tsabar kaduwa wayar ya saki ya nufi gun Mubina da gudu yana cewa" uban waye shiɗin? waye ubansa a garin maradi da har zai nakasa min yarinya?" Mubina tana isowa ta fada jikin umpah tana kururuwa! umpah ya rungumeta yana faɗin" *Lailaha ilallahu muhammdun rasulillah sallalahu alaihi wassalam!*" Baby me nake gani kumatunki sun kumburo fuskarki tayi ja haka? Uban waye shiɗin? wanda ya mareki? Wlh yanzu kotu ce zata raba mu dashi." ya faɗa yana bubbuɗe hanci yana kara duba ɗiyar tasa. Mubina kuwa jin haka yasa ta kara ɓarkewa da kuka tace" Wayyo cikina bayana kaina wayyo , umpah bana gani da kyau mari sha13 yamin ya duramin ruwan toilet yace idan bam shaba zai kasheni wai ya tsaneni." ta faɗa tana kururuwa.! Su Basma ne da Haladu suka iso gurin Basma tana hawaye tausayin jin Kamal mari 13 yama Mubina ya bata ruwan toilet tasha...
Gabaki ɗaya Ma'aikatan gidan sukayo caaa. Hankalin umpah ya tashi matuƙa se lailaya ashar yake, ya tattare hannun rigar sa ya cicciɓeta ya rungumeta ya nufi mota yana cewa "Haladu maza buɗe mota muje hospital a dubata kafin na dawo daga masallaci muja shari'a , da wanda ya nemi hallaka min yarinya..." Mubina jin umpah ɗinta zaije masallacin juma'ah yasa ta tsayar da kukan tace" umpah zan jure kaje masallacin ka dawo daga can kayi Addu'ar neman nasara idan mun tsaya kotu gaban alkali." Haladu da Basma suka zaro idanu tare da sauran ma'aikatan gidan cike da mamaki. Umpah yace" Muje hospital Auta kar gubar dauɗar da ya baki ta fara tasiri a cikin ki." ya faɗa yana nufar mota.
Mubina ta saki kukan shagwaɓa tace"umpah ciwon ya lafa nide kaje masallaci ka dawo se muje hospital daga can mu wuce kotu kawai." sanin halin ƴarsa yasa ya sauketa ya kama hannunta suka nufi ciki, se lokacin yaga Basma tana shara kwalla ya bata hannunsa ɗaya yace "zo dota kema ya zalum ceki waye shiɗin? wlh se ya kwana a hannun yan sanda." Basma ta kama hannun umpah zatayi magana wayarsa da take yashe a kasa ta dauki ringing, da sauri Basma ta sake shi ta ɗauko wayar ta beƙa masa, ya amsa yaga Ablah ce yay saurin picking ɗin call ɗin ya kara a kunnesa yana cewa" Ablah kiyi hkr wlh wani shegen yaro ne ya mari Baby mari goma sha13 lokaci ɗaya." daga can wata kyakyawar dattijuwar zata kai 60 year balarabiya zaune cikin wani hamshaƙin parlo, ta zabura daga zaune da take tayi tsaye ta saki tasbahan hannunta, cikin masifa ta fara magana da harshen larabci" Abdul wlh idan kabar yaronan bai kwana agidan yari zan kwana da fushinka me zafi a gaggauta kamashi ko ɗan gidan waye , maza-maza kana tasowa daga juma'ah kar abarshi ya sake awa gabanan ba tare da an kamashi ba , waye ubansa a niger ɗin? Da har zai taɓa jikin Mubina maza bata wayar kuma a kaita hospital a duba marin idan bai lalata mata ido ba ko ya taɓa mata kwakwaluwa , a jikin Mubina ina abin bugo." ta faɗa tana sakin kuka.
Umpah ya zaro idanu yace"Yau fa na shige su wani tsautsayi yasa na faɗa don Allah Ablah kiyi hakuri za a aiwatar da kome" ya janye wayar a kunnensa ya bama Mubina wayar yace"Baby ki lallaɓa Ablah don Allah kice mata har an kama yaron agaba zamu ayi shari'a." Mubina ta shagwaɓe tana turo baki tace"Tom umpah zan lallaɓata amma se an kamashi mugune bayada tausayi." ta faɗa tana kama hannun Basma suka nufi can ciki tana kara wayar a kunnenta, tace "Ablah nah yi hakuri bari kukan yanzu zan baki labarin abinda ya faru anfa kama shegen yana hannun yan sanda , karki tashi hankalin ki bari na shiga nayi wanka na kiraki musha hira." ta faɗa tana tsinke kiran, tana yamutsa fuska se wani ɗingisawa take. Basma tace" Wai harda dukanki yayi?" Mubina tayi banza da ita. Umpah ya bisu da kallo yana cewa daga masallaci police sitetion zan wuce muzo da yan sanda ki faɗi malamin muje har gidansa a kama shi." ya faɗa yana juyowa gun direba yace"Haladu maza muje masallaci lokaci ya ƙure min." ya faɗa yana sauri se baza riga yake ransa a ɓace. Haladu yay gudu ya bude masa wata zungureriyar mota ya shiga baya ya zauna ya rufe ya zagaya y shiga mata key suka mufi bakin get...