Sashe 59
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanuna na lumshe ina maida numfashi jikina duk amace. Wayar Sageer da take ajiye kan santre table ɗin naji ta ɗauki ringing, idanuna na buɗe na dora su kan wayar, naga kamar irin number ɗan kurma dan na shanyeta akai ga karshen nan, 0909. Da sauri na beƙa hannu na janyo wayar tana dab da tsinkewa, nai picking na kara a kunne, ina jiran mgn naji shiru a shagwaɓe nace" Deen ni ba ruwana fa da kai nayi fushi wlh, shine zaka ƙi ɗaukan kirana, ranar banida lfy se da na kwana 5 a hospital bana ci bana sha, amman ko ka neme ni ka lallashe ni ko?" na faɗa ina sakin kukan da bansan dalilin sa ba, kawai naji ya zomin ne.... Ajiyar zuciya naji an sauke da karfi tare da fesar da numfashi da karfi Ana huro min iskar baki ta wayar, se aka tsinke kiran kitt.
Wayar na ciro daga kunnena ina shasheƙar kuka, na ƙurama wayar idanu tamkar zanga ɗan kurma a cikin ta. Ƙaran text naji , na ƙara waro idanuna da sauri ganin abinda ya rubuta, kamar haka. ```Please Mubee ki dena kukan nan ba ƙfy gareki ba! Ko a muryaki ana ganewa, Oya buɗe wayar ki yanzu yanzu zanyi magana dake don Allah Babyn Sageer ki temaki ɗan kurma yana jinki tamakar kanwarsa ta jini, Oya maza kunna wayar zan kira naji damuwar ki, maza share hawayeki ki daina kuku bana son kukanki sam wlh, ki goge sakon wannan karki bari Sageer ya gani tinda wayar a hannuki take kuma nasan kuna tare... ```
Bakina na tunzuro gaba na tsinci kaina da goge hawayen tare da goge message É—in, na aika masa da sakon *Deen na goge hawayen da message É—in yanzu da ya tafi zan kunna wayana kaji Deen.*
Haka na tura masa sakon yana shiga na goge nayi dailing É—in number sa, kenan Sageer ya shigo da agwalima a plate. Nayi sauri katse kiran na ajiye wayar ina kallon ina haÉ—iyar yawu, nayi masa narai-narai da ido.
Zama yayi nesa dani yace "Sarry Babyna na jima ko? Se da Amrah ta wanko shiyasa na ɗan jima, maza sha to." ya faɗa yana beƙa min, na amsa na kai bakina na fara sha, a shagwaɓe nace" My one wannan number ta kiraka na ɗauƙa na kirta masa rashin mutunci dan Allah kama daina ɗaukan kiran sa..." Sageer ya cemin "Babyna wlh bazan ma kula ko waye ba kema karki ɗauki kiransa ko wane jaki ne ma oho shine fa ya sakani biyo wa ban shiryaba..." A shahwaɓe nace "My one kuma se kace masa jaki ai babu kyau a kira mutum jaki fa kawai de ba ruwan mu dashi mu share sa kawai." Sageer murmushi yayi sanin tana neman fitina ne. Haka ya lallaɓata suka ɗan taɓa zance yana nesa da ita gudun fitina, kar tayi amai. Ganin ta fara lumshe idanu alamun bacci yasa yace zai tafi, haka ya temaka mata ta tashi yana riƙe da hannunta har kofar parlo yama su Mamu sallama ya tafi, Mubina kuwa nan saman kujera ta zube a parlo se bacci.
Su Mounkaila da su iyamu, kuwa sai da suka ci juna iya son ransu, kafin suke saka kayan su ba wanka ba kome, suka saka aka masu odar abunci suka ci suka yi dam kafin su shirya su fito ba kunya ba tsoron Allah haka suka fito su huda sun jero, ana yawo da najasa a jiki.
Ibrahim da suka gaji da zama dan har ana dab da kiran sallar magarib, se ko ya han gusu sun fito. Ganinsu da Alhaji Munkaila yasa ya jinjina kai yana mamakin badai albasha suka aikata ba? Suna laɓe suka shiga mota kowace ta shiga motar saurayinta, suna ƙoƙarin ficewa. Ibrahim yace" bimin su maza naga gidan su ƴan matan wannan mgn ta gama." Me keke Napep yaja ya bisu a baya cikin siyasa yanda baza suyi zargin su ake biba!!.
Tafiya suka me É—an nisa kaÉ—an suka shigo layin Maryam Abacha suka karya kwana, gida na biyu nan motocin suka faka daga nesa, suka fito suna dariya hannunsu da kuÉ—aÉ—e, suka nufi gidan na tsaka, suko suka ja motar su suka bar wajan. Ibrahim yace" Muje Naga gidan." me Napep yaja suka tafi, yana cike da mamakin wannan lamari....
Æangaran Kamal kuwa bayan kamar 30 munites ya sake kiran Mubina har lkcn wayar a kashe take, gashi magarib ta gabato dole ya hkr yay shirin zuwa masallaci, shine bai dawo É“a sai karfe goma na dare yana zuwa ya kira yaji ta shiga amman ba'a É—aga ba. Can lkcn 8 pm na dare Mubina bayan ta tashi dab da kiran sallar magarib ta nemi wake da shinkafa taci tayi dam dan tana da sauran na rana, shine tana hawa sama ta kunna wayarta ta barta tayi sallah tana gamawa ta sauko Æ™asa ko 30 minute bata yiba taji wani irin zafi a jikinta shine ta miÆ™e taje tayi wanka, to tana cikin wankan ne Kamal ya kirata.
Fitowa tayi ɗaure da towel iya guiwa gashinta na ɗigar da ruwa, kirjinta wanda suka sake kumburowa suna a tsaye kyam kyam hips ɗinta ya buɗe ba laifi ga ƴan mazauna se de fuskarta da ta rame sosai. Hannunta riƙe da towel tana goge jikinta, wayarta ta ɗauki ringing, da sauri ta ƙarasa tana cewa"Allah yasa Deen ne..." ai kuwa shine murmushi tayi ta dauki wayar tai picking ta nufi toilet ta zubar da yawu ta fito a shagwaɓe tace"Hello Deen to ba kai bane duk ka wani shareni kuma banida lfy fa , yanzu ma yawu na zubar, kuma ni ai da kakira bana kusa, hope kana lafiya ko..." kitt ya kashe kiran.
Baki ta zumburo zata ajiye wayar taga sako ya shigo, ```Wai Mubee meke damunki ne? pls faɗamin yanzu ina jiranki sam banida nutsuwa, faɗamun ko nayi kuka.🥺```
Mubina ta tintsire da dariya ta tura masa *Anki ɗan kurma me gulma, baza a faɗa ɗin ba yi kukan naga kukan kato.😃😜*
Kamal dake kwance saman doguwar kujera Ac na kadashi, ya saki murmushi yaji wani irin sanyi na ratsashi. Ya tura mata ```Uhm Uhm Uhm Baby Mubee.ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜```
Mubeena ganin pic ɗin kukan yasa taji wani iri zatonta kukan zaiyi, se ta tura masa *Sorry My Deen Abokina zan faɗa maka yanzu bari na kira ka to kaji ɗan baiwa maras baki.😰*
Tana gama tura masa tai dailing ɗin number Kamal ta kara saman kunnenta ta faɗa saman bed. Bugo ɗaya ya ɗaga yana shasheƙa kamar me kukan gaske. Mubina ta zabura ta miƙe zaune jin shasheƙar ɗan kurma, idanunta sun ciko da kwalla tace"My Deen pls yi hakuri wasa nake maka fa me yasa zakayi kuka wlh yanzu fa zan faɗa maka irin abubuwan da nakeji a jikina banida lfy sam, amman shine kake kuka ko...? To bari nima nayi idan mun gama se na faɗa maka." ta karasa faɗa tana fashe masa da wani irin marayan kuka harda shasheƙa.....
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805*alliya:
*KAMAL NE*
*Book 1*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Rintse Tsumammun idanunsa Kamal yayi, da karfi yana cizon jajayen lips ɗinsa yana jin wani irin zogi a zuciyar sa, kukan da Mubina take yi. Kitt ya tsinke kiran, Mubina jin a tsinke kiran yasa, ta ciro wayar ta ƙura mata shanyayyun idanunta, tasa tafin hannunta ta goge hawayen fuskarta, tana zumburo baki gaba, ta ajiye wayar ta miƙe dan ta shirya, ƙaran sako ne da ya shigo wayar yasa Mubina juyowa ta ɗauki wayar ta buɗe sakon. Kamar haka ```Pls Na tuba Babyn Sageer kibar kukan haka wollah wasa nake maki, ba kuka nake ba! "Pls share wayanki ɗan kurman ki jarumine bayada sauƙin kuka se akan ki ne ya fara kuka, so yanzu dai zan kira ki na maki tattausan murmushi kiji ba kuka nake ba! Se ki faɗa mani meke damunki..."```.
Mubina ganin abinda ya turo yasa ta saki murmushe haÉ—e da Æ´ar shagwaÉ“a tamkar yana gabanta ta zumburo É—an Æ™aramin bakinta gaba, ta tura masa, *ðŸ˜"Ni Nayi ma fushi shine ka sani kuka ko?"*.
Tana tura sakon kiran sa na shigowa, Mubina tai picking É—in call É—in ta manna wayar a kunnenta, ta faÉ—a saman bed har tawol É—inta na kwancewa, taja ta É—aura, a sangarce tace,
"Hello My Deen Abokina."
Tattausan murmushi ya watso mata, haÉ—i da watso mata sansanyan kiss ta wayar haÉ—i da sauke naunauyar ajiya zuciya.
Mubina wani irin abune ya tsirga mata tin daga ɗan yatsarta na ƙafa, har zuwa tsakiyar kanta. Wata irin meƙa tayi haɗe da shigewa cikin bargo, ta lumshe shanyayyun idanunta, haɗe sauke numfashi da karfin gaske, cikin shagwaɓa haɗe da sanyin murya ta kirashi Deen" Kamal daga can, jin yadda Mubina ta narke masa kamar zatayi kuka tana sauke numfashi yasa, ya ƙara sakar mata wani sansanyan murmushin. Mubina tace"Deen ni ka bari bana so se naji wani iri Allah zanyi maka kuka fa, yanzu bari na faɗa maka damuwata, nasan ita kake son ji ko...?" ta tamyesa tana kasa kunnuwanta. Murmushi taji, ya sakar mata, ta turo baki ta rungume pillow gam idanunta a lumshe cikin sanyi murya tace ```"Abokina zazzaɓi ke damuna se tashin zuciya da tara yawu a bakina , yanzu haka ina jinsu, kuma bana son cin kome se taliya da manja da yaji se wake da shinkafa se agwalima kullum se nayi amai kuma kamshi ɗaya nake so ya nan jikin rigata bansan inda na samo shiba! kusan wata biyu shi kaɗe nakeshaƙa naji daɗi, to My Deen kaji fa irin ciwo na."``` ta faɗa tana yamutsa fuska.
Can ko Kamal tinda ta fara rattabo masa bayanai jikinsa ya ɗauki ɓari, zufa ta keto masa, yana kwance sai da ya kusa faɗowa daga saman kujera.