← Book details Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 124

Sashe 110

Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sageer da Amrah ba laifi ta ɗan sake masa, suna hira ta waya, amman tin ranar da ya tsotse mata baki bata kuma yarda ba ta tsaya dab dashi, dan kunyarsa ma takeji. Basma an kawo kuɗin auranta ita da Kabeer an sanya rana wata biyu masu zuwa tare da nasu Amrah za'yi bikinsu. Basma ce ta fito cikin shirinta tace da Lubah"Momy zanje na dawo kinga lokacin shan ruwa ya kusa."Lubah tace"Oh zamani kibari idan ansha ruwa sai ki tafi ki kai masu."Basma ta turo baki tace"A'a yanzu zani nazo Sakina taso muje ki rakani."cikin murna Sakina ta amshi kular ta hannun Basma suka fice a parlon. Suna fita dab da bakin titi, su Basma zasu tsallaka wani me napep ya kusa bankesu, ɗagowa yayi ya basu haƙuri, Harun niga ya waro idanunsa yace"ƙawar sheɗaniya aljanar ƙarya wai tana ina?" Basma tace"ba'a saniba."taja hannun Sakina suka wuce. Baki ya taɓe yace"A cikin ramadan ɗinma." Da sallama Basma suka shigo parlon. Mamu na zirganiya tsakanin kitchen da falo ana shirya kayan shan ruwa, ta ams, tana cewa"Ah Basma ku zauna mana." tsugunawa tayi tana gaishesu. Umpah ya amsa yana murmushi yace"Dota sannu ya ibadah?" Basam nan ƙasa ta zauna cike da kunya ta amsa"Alhmdllh." Sakina ta ajiye kular saman table. Ablah tace"Basma me muka samune?" murmushi Mamu tayi tace"Ablah kishiya kike tambaya ita da ta kasaki..."Kabeer ne ya shigo yana dariya yace"Kai Mamu inji wa akwai ta biyun Ablah." ya faɗi yana zama Basma ta sadda kanta. Umpah yace"Nusaiba Baby fa an isa Makkah lafiya ɗazu mijin ya ƙirani ya bani muka gaisa, se ɓangala dariya take,inaga fa yarinyar nan bata tunanin gida." ya faɗi yana murmushi na farin ciki, haƙiƙa Kamal ya nuna masu shi ɗan halak ne.... Ablah tace"Ai lamarin Mubina na cire hannuna, wlh ban taɓa zaton zata iya cimin fuskata ta kunyata ba haka."Mamu dariya take daga kitchen. Amrah dake saukowa tace"Ikon Allah yarinya da mijinta bazatayi nishaɗi ba, taki bazata kulaki ɗin ba." ta faɗi tana zama kusan Umpah. Ablah tace"Abdul kanafa ganin yarinyar nan abinda take min."Umpah yace"Amrah ki fita bayan Ablah."Amrah tayi dariya Basma tace"Aunty ina yini."Amrah ta amsa"Lfy Basma ya ibadah?" Kabeer ya miƙe yana cewa"Tab wai anty nine yayanta fa." Basma dai batace kome ba. Amrah tace"Wannan hadaɗiyar kular fa?" ta faɗi tana buɗewa"Wani matsanecin ƙamshine ya daki hancin Amrah taga dambun naman kajine wanda yaji haɗi na musamman.
Ablah tace"Wai lallai Basma kice dai kamu ƙafa kike dani?" Basma ta miƙe tama su Umpah sallama, Mamu ta iso hannunta ba babbar leda taba Sakina tace"Sannu Basma Allah yayi albarka, ki gaishemin da Lubah."Basma tayi godiya Amrah ta rakosu har kofar gate.
Kabeer ta gani cikin mota zaune dariya tayi tace"Tom na koma Basma bye." Murmushi Basma ɗin tayi ta ƙarasa wajan motar ya fito buɗe mata gaba ta shiga ya buɗema Sakina baya ta shiga, ya zagaya ya shiga ya tayar da motar yace "Amarsu ya ibada?" ɗan nurmushi tayi can ƙasa tace" Alhmdllh." murnushi yayi yana driving suna hirasu har ya kawosu kofar gidansu, suna fita yaja motarsa ya koma gida saboda lkcn shan ruwa ya gabato...
Ɓangaransu Mubina kuwa suna shiga garin Makkah ta tsinci kanta da walwala da farin ciki mara musaltuwa. Lokacin da suka shigo gidan da makaranta taba Kamal ɗan madedeci mai masifar kyau, Mubina tayi ta murna suna shiga parlon tace"Wow Habibina anan ka zauna wlh tsaf gidan yanada kyau sosai." haka Anwar yayi ta tsokanarta, Kamal ya jata bedroom ɗinsa ya haɗa mata ruwan wanka tana wanka tayi sallah sai bacci. Kamal ya jido kaya su ya kai trolley ɗinsu bedroom ya kai kayansu na girki kitchen ya zuba a fridge. Anwar kuwa bayan sallah azuhur ya koma warsa Madina Mubina na bacci tayi dai ɗaya saman bed ɗin Kamal. Shima gefenta ya kwanta se bacci saboda gajiya. Ƙiran sallar la'asar ya tashi Kamal yaga Mubina saman ƙirjinsa ɗare ɗare a kwance. Murmushi yayi ya sauketa ya kwantar yace"Ai kuwa yarinya bazamu ƙara baccin rana ba tare." ya faɗi yana sauka ya nufi toilet... Se bayan da ya dawo daga masallaci ya tasheta tayi sallah nan ya kama mata suka shiga gyara kitchen ta wanke kome fes ta gyara ta ɗora masu girki mai ɗan sauƙi da soye soye, Kamal na kama mata, suna gamawa suka jera abinsu nan tsakiyar parlo a saman carpet ta haɗa masu fruit ɗin kankana. To suna zauna ne ya ƙira Umpah ya bata suka sha hira su sai dariya take tamkar bata azumi... Bayan kwana 3 zaune Kamal yake da laptop a gabansa yana wani ɗan aiki. Mubina ta fito daga bedroom ɗinsu daga ita sai guntuwar riga iya cinyarta, tayi kyau se baza ƙamshi take ta saki gadhinta rabi ya rufemata gefen fuska, saman cinyarsa ta zauna tana lumshe masa idanunta da suka fara riƙiɗewa suka fara ja. Kamal ya matsar da table ɗin baya ya rungumeta, yana shafa fuskarta yace"Tom me kuma ya faru? Ko duk salon rowarne? Sweetie bazaki baniba ki tausayamin sama kwana 10 fa." jikinsa ta sake shigewa tana kallonsa tana lumshe idanunta.
Ta ƙwaƙwaɓe fuska ta haɗe face ɗinsu ta tallafo gefen fuskarshi ta zaro harshenta waje tana lasar fuskarshi, zuwa lips ɗinsa, gashinta ya rufe masu fuska. Kamal yay ɓoyayyan murmushi a ransa yace"Na kamata ta shiga hannu." a zahiri kuma yace"Sweetie karki rikitani tinda ba bani zakiyi ba barima na tafi wajan karatu sai asuba zan dawo."Kukan shagwaɓa ta sakar masa tace"Allah ba inda zaka ni kaini ɗaki bacci zanyi kafin dare ya tsala." Kamal yace"Ok to yi shiru kinsan bana iya jure ganinki adamuwa muje ko me kikeso miki zanyi."ya faɗa yana miƙewa da ita, ya nufi bedroom yana murmushin mugunta. Suna zuwa ya kwantar da ita ya zauna yace"Tom me kikeso?" A shagwaɓe ta miƙe ta shige jikinsa ta ɓalle masa buttons ɗin rigarsa ta ɗora bakinta kan nippels ɗinsa ta fara lasa tana tsotsa tana murza masa ɗaya.
Kamal idanunsa ya lumshe ya sauke wata ƙatuwar ajiyar zuciya, saboda daɗin da yakeji ya rungumeta gam ya shiga yawo da hannunsa saman lallausan jikinta yana sakin nushi... Sosai suka zuba wani irin mahaukacin romancing na ban mamaki sun jiyar da junansu daɗi sunyi kukan daɗi kowa ya zuba sambatun da ni Real ladingo yau bazan faɗaba albarkacin watan azumin ramadan na duniyarsu ta novel🤣😜 Bayan sun sama junansu nutsuwa Mubina ta lafe jikin Kamal tana shafa sumar kansa, a kasalance tace"Habibina ina sonka sosai kaima kana sona ai bazaka so wataba se ni Sweetie ɗinka ko Sweet darling nah?" Ta faɗi a shagwaɓe. Murmushi Kamal yayi ya manna mata kiss saman lips ɗinta da yayi jajur saboda tsotar da yasha, yace"I love u more sweetie sanyin idaniyata wlh banjin zan iya haɗa Mubina da wata ƴa mace, kadama Allah ya kawo wannan ƙaddara tsakaninmu." ya faɗi yana miƙewa da ita ajikinsa ya sauko daga saman bed ɗin. Mubina tace"Wayyo daɗi Habibina goyani to." goyanta yayi tana kyalkyala dariya ya nufi parlo ya buɗe fridge ya ɗauko juice mai sanyi zai saukota ta maƙalƙaleshi ta sakar masa kukan sangarta ba hawaye. Kamal ya lankwasa murya tayi ƙasa sosai yace.
"Sweetie juice zan baki kisha sai muyi wanka kalli karfe ɗaya tayi na dare, sabuwar ibada zamu fara ko kin gaji bazaki iya sallar ba...?" A shagwaɓe tace"Habibina wollah ka gurjeni bacci zanyi nide." ta faɗi ta leko fuskarshi tana jan karan hancinsa. Murmushi yayi ya saukota suka zauna saman kujera ta kwance jikinsa haka ya bata juice ɗin kuma tasha fiye da rabi tana sauke numfashi. Sauran ya shanye ya janyeta ya miƙe tsaye ya bata hannunsa ta kama ta mike yajata suka nufi bedroom. Wankan tsarki sukayo suka fito ya shirya cikin kayan bacci ya feshe ta da turare ya canza masu zanin gado ya kwantar da ita ya lulluɓeta da blanket ya manna mata kiss yace"Oya bacci."idanunta ta lumshe tana murmushi. Kamal Shirin bautar Allah yayi ya fara gabatar da sallah. Mubina ko raka'a ɗaya baika gayiba bacci ya saceta.
Chapter 110 · 0% Book details