Sashe 71
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sageer yana zuwa kai tsaye shige cikin gidan. Ummah suna shirin kwanciya ne dan Samha har tayi bacci saman doguwar kujera, Ibrahim ya hanata zuwa taran su Abbu yace su zauna ko sa shigo maraɗi sai Asuba. Taji sallamar Sageer bakin parlo. Ta amsa tace"Ah Sageer shigo mana"Sageer ya shigo yana cewa"Samha har anyi bacci bazata tsaya jiran su Abbu ba su iso." Ummah tace wannan isowarsu da saura ai." nan Sageer ya gaisheta yana tambayarta labarin Kamal tace"Abbu dai yace yasan inda yake har su iso sai muji ko." Sageer ya jinjina kai. Sun dan jima suna hira ya mata sallama ya tafi daman yana tunanin ko harsu Ummah ya kira ne. Yana komawa gida yay shirin kwanciya, nan yaga missed calls ɗin sabuwar number Mubina har 9. Nan ya kirata hankalinsa a tashe sai yanzu yay tunanin kar fa aje ko ya ɗagama babynsa hankali? sai yayi tunanin ai bashida numbert. Har yagaji ɗa kira ba'a ɗaga ba, yay tunanin tayi bacci ne, kiran number Kamal yay tanata ringing bai ɗaga ba! nan shima ya kwanta zuciyarsa a cunkushe, da tarin damuwa yay bacci... Su Mamu kuwa sun gama shirya kome anata jiransu Umpah suna Airport har karfe uku na dare jirginsu shiru basu iso ba! Sai karfe biyar na Asubah jirginsu Umpah ya sauka. Haba murna ba'a magana. Nan suka ɗinguma gida, Abbu yana motar Ibrahim Kabeer kuwa ya ɗauki Umpah da su Mamu ɗin sai gida. Bayan sunje gida ne an gama murna zuwa yay wanka ya nufi masallaci. Abbu ma suna zuwa yay wanka ya nufi masallaci shida Ibarhim ɗin. Bayan an gama sallah Ibrahim ya nufi gida saboda baccin da yakeji. Abbu bayan Ummah ta haɗa masa tea yasha tana tambayar Mubina da jikinta? Bayan ya gama suka nufi bedroom sai baccin gajiya. Umaph bayan yazo daga masallaci suka masa caaaaaa da tamabayar Baby yace duk tana lafiya, shima tea kawai ya sha ya shige bedroom kowama yaje ya kwanta, Mamu ta shige jikin mijinta suka manne juna sai bacci. Amrah kam ta cika da murna, za'a fara maganar auransu da Lameer Umpah da zaran ya huta kwana biyu, ga murnar Mubina ta warke ta rabu da cikin alƙaƙai.
Washegari kuwa wuni su Abbu da Umpah sukayi cikin iyalansu, aka baje tsaraba kowa da nashi, ƴan uwa da abokan arziki nata zuwar musu sannu da zuwa, Basma nan ta wuni gidan su Mubina. Baffa Inusa ma da inna mahaifan Mamu sunzo sai tambayar Mubina suke, da mamakin yanda ta yarda zata zauna ba Mamu da Umpah kusanta? Dan Mamu ta faɗa masu kome, ganin ya zata ɓoyema iyayanta, suma zubewar cikin ya masu daɗi. Ablah kuwa sosai take cikin murna, cikin Mubina da ya zube, ga ta ajiye hankalinta acan zatayi karatunta.
Sageeer ma yazo ya masu sannu da zuwa jin Mubina na lfy hankalinsa ya kwanta, yay ta kiran Kamal baya ɗauka, har message yay masa, sau ɗaya Kamal ya maido masa cewar karya kuma kiransa, Sageer yasha mamaki, to shine ya zuciya yaƙi sake kiran nasa. Mubina kuwa koda gari ya waye sukayi mgn da Sageer nan take faɗa masa duk abinda Kamal yay mata a Basaja da irin yanda yaci alwashin ƙara mata ciki, da kuma layin da Majeed ya sauya mata. Sageer ya shiga tashin hankali dan gani yake Kamal son Mubina yake haka itama a rashin sanin shine ta soshi, amnan yasan yanzu bazata kulashi ba! Nan ya kwantar mata da hankali babu ta yanda zai ganta bare ya kamata, hakan yasa Sageer ya kullaci Kamal a ransa sbd ya gama gano son Mubina yake. Itako Mubina ta watsar da maganr Kamal, ta ɗauki ta Sageer ganin an canza mata layi bass sunyi hannun riga ba ruwanta dashi dan tsoronsa take bata fatan Allah ya sake haɗasu ko a lahira ma, tayi shirin zuwa makaranta ta tafiyarta, yin abinda ya kawota ƙasar, bayan su ummi ma sun kwantar mata da hankali.
Shiko Kamal sabgar gabansa ya shiga dan yasan ta yanda zai ɓillo ma abun zai shayar da kowa mamaki...
************** ******** **************
Yau tsawon sati 3 kenan da dawowar su Umpah Niger sun kama sabgogin gabansu, hankalinsu ya kwanta shida Abbu. Abbu ya girgiza kan batun da Ibrahim yay masa kansu Iyamu, da video ɗin da ya nuna masu shida Ummah yace yanzu ɗayar shedar yake jira amman su Mounkaila ɗinne basa gari, dole sai lkcn da suka dawo. Abbu harda kwallasa ya ƙira Jafar kan maganar su, cewar insha Allah nan da wata ɗaya ya jirasa zaizo kan mgnr auran Kamal kuma ya sani yasan Kamal na wajan shiyasa ya ɓoye masa kome dan yasan ya faɗa masa kome, ashe tugu ne aka shirya masa yanzu haka ankusa gama shedun wanda sukayi abin. Jafar yasha mamaki jin Abbu ya gano daman kuma shi yajima da sanin inde ba tugu bane aka shirya to saide idan wani abune aka ba Kamal yasha ya aikata ɓarnar bada saninsa ba.!! Tofa nan Jafar suka kashe mgnr nan da wata Abbu zai zo Saudiya sai a ɗaura auran su taho da Umaimah har Kamal ɗin dan zuwa yanzu Abbu yana buƙatar ɗansa. Shiyasa Abbu idan Kamal ya ƙirasa yake ɗauka yace masa ina lfy ɗan albarka ganinan zuwa wajanka. To fa ta haka Kamal da Abbun sa suka fara hira har ta kai da Ummah dan Ummah har kuka take masa ya dawo sun amshi ƙaddara ashe ƙulla masa akayi asiri ya kusa tonuwa. Murmushi Kamal yake kawai....
Æangaran Mubina kuwa ta kwantar da hankalinta tana karatunta, Æ™awarta É—aya Kausar sun shaÆ™u sosai da sosai ta watsar da batun Kamal ta maida hankalinta kan Sageer suna zuba love É—insu kullum ta waya ko video call, Majeed ma sun shaÆ™u kullum suna yawo dashi amman bata taÉ“a kawowa a ranta sonta yake ba.!
Æangaran Umpah ajiya ya nemi da Sageer da ya turo iyayansa dan Amrah ta takura Lameer nason turowa yafi so suzo rana É—aya a haÉ—a duka atsayar da mgn, Sageer daÉ—i kamar ya kasheshi haka ya sanar da iyayansa suka aje mgn gobe za'a nema masa auran Mubina...
Tsaye Mubina take gaban dreesing mirror tana gyara gashin kanta, wanda ta masa ɗaurewan gefe kamu biyu sai tana kitse tsinin gashin. Sanye take da wani crazy jean baƙi sai riga pink ƴar guntuwa da ita ta bi jikinta ta lafe, tayi masifar kyau manyan breast ɗinta da ta matsesu cikin riga se kuka suke. Wani irin fresh Mubina tayi dole idan ka mata kallon farko bazaka so kauda kanka ba!. Ta ɗan ciko kadan masha Allah. Wani irin fitinanan ƙamshi ke tashi a jikinta. sai ƴar waƙarta take tana motsa jikinta, mankar tarwaɗa, bayan ta gama gyara gashin ta kalli kanta sosai a gaban mirror ɗin ta zalzalo harshe gaba ta kashe ido ɗaya tace"Umh gaskiya ina son fita yawo nayi kallon gari, na sha tinda yau weekend ne." ta faɗi tana murmushi sai kuma ta sanya santala--santalan fararan hannunta ta rufe fuskarta tana dariya. Ringing ɗin wayarta ne yasa ta janye hannunta ta nufi saman bed ɗi ta ɗauki wayar, ganin Sageer ne tayi tsalla tai picking ɗin call din ta manna wayar A kunnenta cikin sigar shagwaɓa tace"Hello my one angona ykk? Wollah kazo ka goyani." ta faɗi a sakalce tana dadɗira ƙafafunta, jikinta na motsawa. Daga can Sageer yay murmushi ya lunshe idanunsa yace"Ina lfy babyna ya karatu? Ok ki kwantar da hankalinki sai.kin gaji da goye Babyna." Ya faɗa yana murmushin farin cikin son da Mubina take nuns masa a yanzu. Mubina ta shagwaɓe tace"My one yau duk kewar gida nake tin safe muke hira dasu Umpah da Mamu na harda Ummah da Abbu da Basma Aunty Amrah yaya Kabeer Ablah nah, amman kewar gida nake ni." Ta faɗi tana kwakwaɓe fuska. Jin yanayin maganarta yasan tana son sanya masa kuka. Nan ya shiga bata labari me dadi yana lallaɓata haɗe da buɗe masa sirrin zuciyarshi. Nan ko ta shiga kyalkyata dariya ba ƙaƙautawa, har ta manta da tana son fita yawo, da goyon da tske so ya mata, da kewarsu Mamu ta sake sosai dashi.... Ummi da Majeed da Nabeel wanda zauwasa kenan saboda ƙiran da Mubeena ɗin tai masa yana ma tare da matarsa suna holewa dole ya fito. jin dariyarta yasa suka leƙo bata masan sun leƙoba, Nabeel yace su barta daman tin ɗazu take kiransa wai yazo ya kaita yawo ko gidansa ta kwana. Haka suka barta ganin ta sami farin ciki ta sake tana hirata da masoyinta....
Misalin karfe biyar na yamma Iyamu suka fito daga cikin makaranta ita da Leeza suna takunsu irin na tsofin Æ´an duniya. Motar Ibrahim tai parking gabansu.