Sashe 98
Ali Dan Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Babu Editin sosai
~*Bana son surutu wacce bazata iya karantawa ba ta barshi🥱🥱🥱*~
```Real Ladingo Oummu Fareesa ceðŸ˜```
*Wannan littafi na kudi ne ki biya kiyi karatu cikin salama, da kuma kwanciyar hankali, duk me so zaku tuntuɓeni ta wannan lambobin*
*👉ðŸ»+22792589446/ +22796515805**KAMAL NE*
*Book 2*
~*BONANZA! BONANZA! BONANZA!*~
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Mubina ta ƙarasa tambayar Kamal tana shasheƙar kuka, tana son yaƙice jikinta daga nashi. Kamal yace"Oh my god sorry Sweetie bari na kawo maki ruwa, kisha sannu."
Ya faɗi yana manna mata kiss a goshinta ya kwantar da ita sosai, ya sauko daga saman bed ɗin ya laluɓi rigar baccinsa ya saka, ya kunna wutar ɗakin, yana kallonta. Wani ihu ta saki ta ƙara sautin kukan taja blanket ta rufe jikinta. Kamal ya fice yana cewa.
"Wayyo nasa matata kuka, bari na kawo maki ruwan."ya faÉ—i yana kama handle É—in kofar ya buÉ—e ya fice da sauri, fuskarshi sai wani irin annuri take. Yana zuwa parlon ya buÉ—e fridge É—in ya É—auko gorar ruwa guda da kwalin frech milk gudu, da sauri ya nufi bedroom É—in. Har yanzu raira kukanta take, saman bed ya hauro, ya zauna ya É—agota ya rungumeta jikinsa yace.
"Yi hakuri Sweetie amshi ruwan kisha." ya faÉ—i yana buÉ—e murfin gorar ruwan ya tallafo kanta ya kafa mata a bakinta. Sosai take shan ruwan har takai rabi yaga batada niyar bari ya janye gorar. Yana shafa fatar bayanta ya kai bakinsa saitin kunnenta, yace.
"Sweetienah zakiyi amai ya isa haka kinji." ɗan karamin bakinta ta turo gaba tana ƙwaƙwaɓe fuska, tace.
"Kamal ruwa."ta faɗi tana ɗago dakanta hawaye ya cika mata idanu tab. Frech milk ɗin ya buɗe ya riƙe katan sosai yace"Oya sha to."Ba musu ta riƙe hannunsa tana sha sosai kanta saman ƙirjinshi, ta lumshe idanunta sosai take shan frech milk ɗin. Se da tasha kusan rabi ta janye bakinta, tana maida numfashi.
Kamal yay murnushi yana shafa gashin kanta da ya hargitse, yakai sauran frech milk bakinsa ya shanye, tas ya kwantar da ita ya sauko ya nufi bathroom.
Da kallo ta bishi tana turo baki.
Bath ya cika da ruwan gumi ya fito ya ɗauketa cak, tana dukansa bai saurareta ba, yana zuwa ya direta cikin ruwan. Ihu tasa haɗi ta fashewa da kuka tace "Ni bansa me na tsarema Kamal ba, yake son yaga nabar duniya, bayan ka rarakeni bai isheka ba zakazo kana dafani da ruwan zafi..." ta faɗi cikin kuka. Kamal dai na riƙe da ita, ya dannata a ruwan gumin, sunkuyowa yay yana shafa bayanta, ya rankwafo ya haɗe face ɗinsu, yace"Haba Sweetie ya zan ilata mahaɗin rayuwata, sorry kinji sanyin idaniyata." ya faɗi yana lashe mata hawayen idanunta.
Haka ya samu cikin da dubara ya gasata sosai ya sauya mata ruwa, tana gunjin kuka, bai kulata ba ya fice ya barta a ruwan ta ƙara gasuwa, yaje ya cire zanin gadon ya shimfiɗa ɗayan zanin, ya feshe ɗakin da turare masu sanyin daɗi, ya ɗauki zanin gadon da rigar Mubina ya koma toilet ya zuba cikin kwandon tara datti. Kallonta yayi cike zallar ƙaunarta yana ɓoye dariyarsa saboda wanka tsarkin da yaga tanayi, shima kayansa ya cire ya kunna shower, ya tsaya ƙasansa ruwan yana sauka kansa yana jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarshi wani farin na ratsashi. Murya Mubina yaji tana cewa.
Wayyo nide bazan ƙara yardaba wannan ƙatuwar abar ta shiga jikina ba sai de a rabu." ta faɗi tana kuka ta juya masa baya. Kamal wata irin dariya ce ta kamashi amman gudun rigima ya danne ya hanzarta yayi wankan tsarki yana gamawa ya janye sabon towel jikin abin sarkafe towel ɗin ya ɗaura, ya janyo ɗayan towel ɗin da sauri ya nufo gunta, yana zuwa ya ɗaura mata ta bayanta ya janyo hannunta su fito kuka ta saka masa tace"Kamal ƙasana zafi cinyata ciwo." Kamal yace"Sorry Sweetie nah oya zo na ɗauki abata." Ya faɗi yana cicciɓarta sama suka fito yana sakin murmushi.
Bakinta ta zumburo gaba tana sunne kanta ƙirjinshi.
Nan ya jawo kujeran gaban ƴar dressing mirror ɗin ya zauna ya zaunar da ita saman cinyarshi, idanunta ta rumtse, cike da kunya da haushinsa ta sanya hannunta tana ƙare ƙirjinta, wani irin sassanyar murmushi yayi, yace"Kamal ɗinki ne ya taɓa ki ko?" banza ta masa. Cikin nutsuwa ya shiga goge mata jikinta, ya ɗauki body lotion ɗinta da ya sayo mata mai daɗin ƙamshi, ya shiga shafa mata ajikinta, yana rera mata waƙa mai daɗin gaske, yana murje mata jikinta cikin nutsuwa, haɗi da massage, jin sauƙar hannunsa akan skin ɗinta, yasa taji gaba ɗaya jikinta na neman yin rauni, ajiyar zuciya tayi, tare da ɗan turo bakinta gaba, shikuwa Kamal A sanyaye yake shafa mata mai ɗin ajikinta, cikin wani irin salo, ya gangaro da hannuwansa kan ƙirjinta, a hankali yake shafa mata mai, asaman kirjin nata, hakan ne yasa taji wani irin yarr ajikinta, hannunsa ya sanya ya na ɗan shaɗa skin din nata, da sunan wai mai yake shafa mata, shafan ne da massage ɗin yayi mata daɗi, hakan ne yasa taɗan saki jikinta, tare da ɗan kawar da hannunta dake kan ƙirjin nata, ta fara kukan sangarta tace"Kamla zafi nonuwana sukemin se na faɗama ummi." ta faɗi tana kuka ƙasa².
wani irin murmushi yayi, ɗan ya gano tana son massage ɗin, kaman kuwa dama jira yake, ta saki hannunta, haka yasa ya sake yin ƙasa da hannunsa, lumshe idanunsa yayi cike da shauƙi, a lokacin da hannuwansa suka sauƙa kan lallausan breast ɗinta, cikin son rikitata ya shiga yawo da hannunsa akan kirjin nata, daga haka kuwa ya sauƙo har zuwa kan hips ɗinta.  Itakam sosai takejin duk wani abun da zaiyi mata, hakan yasa ta lumshe idanun tana fitar da numfashi a hankali, still kukan shagawaɓa take ƙasa².   Hakan ya idasa rikitashi yana ƙara mata wani irin rikitaccan massage, ƙamƙameshi tayi cikin dashashiyar murya tace.
"Kamal ka bari bana so ni ka mayar dani gida bana iya wannan jarabar, wayyo bayana ƙuguna cinyata duk ciwo suke wallahi ba ƙarya ba." ta faɗi dab da kunnensa tana lumshe idanunta tayi luf ƙirjinshi sai kukan sangarta take ba hawaye. Kamal kuwa ganin cewa saƙon nasa ya shigeta ya sashi miƙewa yana rungume da ita yana cewa.
"Sorry Sweetie oya shirunki na daina." ya faÉ—i yana nufar gadon ya ajiyeta, yana nufar gun trolley É—insa, wata ƴar ficikar rigar bacci, wanda da ita da babu duk É—aya suke, dawowa gareta yayi, cikin nutsuwa ya zura mata rigan ajikinta, take kuwa ta zauna tayi mata É—as, gwanin ban sha'awa, haka manyan breast É—inta sukai cas aciki, shikansa ba Æ™aramin kyau yaga tayi masa ba. rigar baccin ya saka shima ya fesa turare ya kalli agogon bango Æ™arfe 2 pm na dare, dawowo gareta yayi. Â